Showing 39001 words to 42000 words out of 54507 words

Chapter 14 - ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN .pdf

hawayen ya sake dora
bakinsa saman nata ya lumshe ido ta kasa qwacewa saima mutuwa da jikinta yayi ta sake
narkewa a jikinsa tana shassheqar kuka hawayen na zubo mata yana sauka saman fuskarsa ya
bude idonsa a hankali idanunsa har sun kada ya zare bakinsa daga nata yace “baki rabo da
kuka Baby why?" Kamar ya zugata ta sake shigewa jikinsa ta rushe da kuka me sauti ya
dauketa cikin kidima yace “subhanallahi my favorite meye yayi zafi haka?" Cikin kukan tace “tun
abun baiyi nisa ba kace zaka kira ayimin ruqiyya baka kira ba nikam nafara tsorata inaji zaizo
yana kusantata yana wasa da jikina amma bazan iya yi masa komai ba kashemin jiki yakeyi ko
idanuna bana iya budewa  kuma nagadai ina addu'a ina Azkhar...."


Mgnr ce maqale saboda kukan da yaci qarfinta gabadaya jikinsa ya mutu  ya zubanta ido ya
jima yana kallonta sannan ya iya motsa bakinsa yace “dama inason tambayarki ne ya akayi kika
samu ciki?" Gabanta ne yabada wani dam ta miqe a gigice yayi saurin riqota yace “ki nutsu
banson shirme tambayarki kawai nayi" kuka ta rushe dashi tace “wlh bansani ba ka yarda dani
Allah ni ba mazin....." Rufe mata baki yayi yace “ok naji keba mazinaciya bace amma ta yaya
zan gane hakan?" Kukan ta qarawa sauti ta durqushe tace “ni duk ta inda zakayi bincike ma
kayi abu daya na sani tabbas ana jima'i dani cikin bacci na rasa waye Inna na karbomin magani
ina addu'a har sauka inna tasa anyimin amma abun kullum gaba yakeyi jiya da dare ma inajinsa
yanata sarrafani banida ikon qwatar kaina bana iya motsa kowacce gaba ta jikina" tunda ta fara
mgnr ya zubawa qaramin bakinta ido har tayi shiru yaja fasali yace “ok ki zauna a gida basai
kinje school dinnan ba ki kula da kanki zansan abinyi banason zama da yunwa duk abinda kikaji
kinaso zakici ki kirani ki fadamin inma babu a gda zan nemo miki sannan kashedi kiyi shiru da
bakinki kada ki fadawa kowa wannan almarar babu me yarda da shirmen nan naki kice wai
aljanine yayi miki ciki haba saikace a Korean Film"


Zaunar da ita yayi ya juya yace “yanzun me kikaci?" Sunkuyar da kanta tayi tace “babu komi"
zaro ido yayi yace “what so kike ki kashemin baby da yunwa aa ban yarda ba me zakici na
nemo miki?" Kallonsa kawai ta tsaya tanayi jikinsa har wani rawa yakeyi ya fice yaje ya hado
mata tea ya lura yan kwanakin tanason hanta sosai ya bude freegde dinta yaganta kuwa tafi
komai yawa ya dauko ya aje ya dauki tea din yakai mata yace “kiyi maza kisha kafin nazo"
juyawa yayi ya fice ya shiga kitchen din cikin yan mintina yayi mata farfesun hantar ya juye ya

dauka ya nufi dakin nata tana zaune inda ya barta sai juya tea din takeyi y shigo ya aje kwanon
daya zubo mata hantar ya karbi tea din ya aje ya dauki kwanon ya dauki hantar da hannunsa
yakai mata bakinta abinda zuciya keso aikuwa ta karba tanaci tana lumshe ido yanayi mata
murmushi saida taci sosai tayi gyatsa ta kawar dakai yayi ajiyar zuciya ya dauko mata ice cream
a freedge dinta na ciki ta karba ta kora ya juya yace “idan kina buqatar wani abu ki kirani ki
fadamin zanje naga jikin Mimee" itadai batace komai ba har yaja qofar ya rufe taja fasali ta tashi
ta haye gado abinta.

A wannan fitar da yayi ya kirata yakai sau biyar sau daya ta daga saboda bataga abinda zatace
masa ba, wajen hudu kuwa sai gashi budu² ya dawo ya shiga ya taddata a kwance kamar mai
babu abinda tayiwa dakin baice mata komai ba ya fara gyara dakin saida ya gama ya shiga
bathroom ya hadanta ruwan wanka yazo ya dagota ta zame yace “idan kikayi wankan zakiji
qarfin jikinki zamuje ayi miki scanning.
Girgiza kai tayi ya sunkuya yace “me kikeson ci yanzun na samo miki?"  Turo baki tayi gaba
tace “tuwon Inna" dariya abin ya bashi sosai yace “ok bari nayi wanka naje na karbo miki"
harararsa tayi tace “kuma idan ya qare fah?" Sosa kai yayi ya zari key yace “shikenan tashi
muje" wani tsalle tayi yayi saurin riqeta yace “ke wai bakida hankali ne daga irin wannan tsallen
Mimee ta fara samun matsala gashinan har yanzun haihuwa ta gagareta" itadai batace masa
komai ba ta zari hijjab dinta tayi waje yabi bayanta suka fice a Inna taga baqin bazata ta riqe
haba tace “kukuma daga ina haka kamar wasu korarru aseem naga ko kayan aiki baka cire ba"
shafa sumarsa yayi yace “to ya zanyi na dawo nataddata a hargitse nacs me zataci tace tuwon
Inna nace ta jira nayi wanka tace tuwon zai qare" daquwa Inna ta watsa mata tace "yar qaniya
naga ba cin tuwon takeyi ba" caraf yayi ya cafe da cewa “ai yanzun ma ba ita keso ba jikanku
ne yakeso"



Wata muguwar kunya ce ta kama Asmah kamar ta nutse ita kanta Inna saida abin ya bata
kunya shikam ko a jikinsa cewa yakeyi “Inna kiyi ki bamu kada ruwan nan ya rutsamu anan
dakin baqinku babu AC sauro zai iya sama babyna Malaria" shiga kitchen inna tayi ta sako
musu tuwon shinkafar da tayi daxun nan miyar kuka ta kawo musu a kula babba tace “ku tafi
Allah ya inganta nikam Don Allah ku rinqa sakaya harshe wannan magana haka gatsal Aseem
saikace goyon kaka" dariya yayi sosai yakejan Inna kamar kakarsa yace “to Inna da ban fadaba
zaki sani ne mu yanzu maganin da kike karbo mana ma na aljani nakeso a fadawa malamin
aikinsa ya qaru yaqara ruwan tawadda ya rubucewa dana lahaula saboda bakin yayan banza
kinsan dake kama dani zaiyi nasan zai dauki hankalin jamaa sosai" kallonsa Asmah tayi ya qifta
mata ido yace “muje kici tuwon kada ki haifamin baby da yunwa"...............



#Comments
#Shares
#Votes

_*Oum Hairan*_
[25/06 9:07 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_



_*Fauziyya Tasiu Umar*_



_*Elegant Online Writter*_



_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_

_Am sorry Fans zan danyi mgn akan wani lamari ne, Yau na samu wani lbr daya sani a tunani,
wai labarin zarrah labarin wani littafi ne da yayi tashe a lkcnsa, so duk ma wanda yake tunanin
hakan inason ya sani Fauzah bata taba karanta littafi da suke mgn akai ba saboda haka duk
abinda yayi kama da wancen arashi ne kawai aka samu amma ba copy nayi ba, daidai
gwargwado da bazata nake rawa ban yarda na zama yar kanzagin wata ba ina fatan me
fahimta zai fahimci cukurkudaddiyar Hausar._




_*51-52*_



Hakanan suka dauki hanya suka taho gabadaya yanayinsa yasawa Asmah tuntuni da kokwanto
wannan wacce irin murna yakeyi da cikin daba nasaba anya babu ayar tambaya akansa kuwa?
To amma idan hakane ya akeyi hakan take faruwa kuma da yaushe ne lkcn da hakan take
faruwa? Tambayoyi ne da batada amsarsu dole sai binsa da ido kawai takeyi duk abinda ya
gani yace mata zaki ci ko zakisha itadai kada masa kai kawai takayi a haka har sukaje gda.
Suna tsayawa ta sauka a motar ta nufi cikin gdan ko tuwon bata dauka ba sabida kokwanton
daya sanya mata sosai yake tasirantuwa da ruhinta, a parlour suka tarar da mimee taja ta tsaya
tare da ce mata “sannu Aunty Mimee ya jikinki?" Harara ta bita da ita tare da tsaki  Safna
qanwarta ce ta amsa da cewa “jiki da sauqi Aunty Asmee ya naki dazun Dr yake fadawa Jabir
bakida lfy kema" sunkuyar dakai tayi tace “lahhh dan ciwon kai ne fah kuma namaji sauqi ina
fawwaz?"  Sunan danta kenan “yana gdansu Jabir da zan taho na biya shine ya maqalewa

hajiyansa" murmushi tayi ta bude part din nata ta shige lkcn da yake shigowa ta mayar ta rufe
shima zama yayi suka gaisa da Safnah tace “meye a kular ne Dr shafa sumarsa yayi yace
“Tuwon Asmah ne munje gdansu shine tace tanaso muka taho dashi" daga haka ya miqe
Safnah na cewa “Ahhh Lallai to Allah ya inganta...."


Buge bakinta Mimee tayi tace “ya inganta me?" Saurin cafewa Naja'at tayi tace “au kenan dake
sauna ce baki gane me Allah zai inganta ba lallai ma Aunty Mimee to aini tun zuwan da nayi
kwanaki na kawo miki aikin da kika kasa aiwatarwa na lura yarinyar nan ciki ne da ita dana fada
miki kika kamamin dariya kina cewa batada wani ciki har cewa kike Aseem yayi miki Alqawarin
bazai tsba kusantar taba har yanace miki shi qyanqyaminta ma yakeji" kasaqe mimee tayi
tanajin bayanin kafin ta jinjina kai tace “aikuwa kwanaki na shiga part dinta zan aje kurtun asirin
nan najita a bathroom tana kwara amai kambu aikam akwai bura uba a gdannan dole yau ayita
ta qare wlh bazan yarda da cin amana ba"
Miqewa tayi a fusace tama manta da ita mara lfy ce ta nufi part din Asman lkcn suna tsaye rikici
ya balle ta sashi a gaba tana masa kukan ita ya fadanta gsky meye hadinsa da cikin jikinta da
yake rawar qafa akai, inda shikuma yayi kicin kicin yaqi sauraronta saima bala'i da yakeyi mata
akan tace bszataci tuwon ba shikuma ya kafe tunda dansa yanaso saitaci.


Shigowar Mimee ne yasasu dubanta takaiwa Asmah raruma ta kauce da sauri aje flat din
hannunsa yayi ya nufesu da suketa kallon kallo ya riqe mime yace “meye hakadin bakida
hankali ne?" Shaqeshi tayi tace “eh bani dashi Aseem kace ma ni mahaukaciya ce bazan damu
ba amma dai kasani ban manta da alqawarin da kayimin na har ka qare rayuwarka da wannan
banzar matar taka bazaka hada shimfida da itaba Aseem ya akayi ta samu ciki idan har hakane
matar da kace kana qyanqyaminta meye yakaika haike mata harda tsarabar ciki?....." Rufe mata
baki yayi yana kallon Asmah da zuciyarta take zafi take tafasa tun fara mgnr ta mimee yace
“kinga Mimee ba abinda kike zargi bane kije zamuyi mgn anjima....." Katseshi asmah tayi da
cewa qarya ne Mimee abinda kike zargi ne cikine dani wata uku da sati daya kuma wlh mijinki
nake zargi da biyo dare ya lalubeni ya dirkamin shi domin kuwa yanda yake rawar qafa yake
fadawa duniya cewar inada cikinsa kawai ya isa shaida ba damuwata ka tsaya ka fadamin
yanda akayi kayimin ciki ba aa kaje ka sanar da matarka yanda akayi kaci amanarta idan kayi
mata bayani sai na dora maka da Allah ya isa kuma wlh kaji na rantse zaman gidanka muddin
baka fahimtar dani yanda akayi ka haihu a ragaya ba to na gamashi har gaban abada"



Da sauri ya dubeta ta dauki tuwon tayi watsi dashi ta kuma wawurar miyar zata zubar yayi
saurin sakin mimee ya nufeta cikin bala'i irin na borin kunya yace “idan nace nine nayi miki cikin
saime Asma'uh zina nayi ko haram naci eh duk inda zakuje ku fada kuje Asma'u matata ce nayi
amfani da hikima na rinqa kusantarta har tasamu ciki to sai me kuyi duk abinda zakuyi....."

Kafin ya rufe bakinsa Mimee ta daukesa da mari ta zube a qasa ta fashe da kuka tace “wlh
baka isaba Aseem qarya kakeyi ni zakaci amana yanzu meye a jikin wannan da zaka rinqa
munafurtata kana zagayawa kana cinta Allah ya isa Aseem ka cuceni"
Murmushi Asmah tayi me hade da hawaye tace “me yayi miki ke? Nikam aini ya cuta daya
lalatamin rayuwata ya barni tsayin shekara guda cikin zullumi kullum ina tunanin yaushe zanga
aljanin dake kusantata ashe kaine mugun Aljanin allah ya isa Aseem ka cuceni matsayina na
matar sunna ace ban isa mijina ya nemeni ido biyu kamar kowacce mace ba saika gusarmin da
hankali Allah ka isarmin wlh kuma duk bala'inka kagama cin rabonka a jikina" mimee ce ta miqe
cikin wani irin yanayi na tsananin tashin hankali ta fice daga dakin yayi ajiyar zuciya ya nufota
yace “idan naso ba towai ni meye ma laifina donna taimaka miki nayi amfani dake ta hamyar da
bazaki sha wahala ba...." Yana maganar yana qara matsarta ita kuma tana janyewa.



Cafkarta yayi da sauri ya hade bakinsu guri daya ta rinqa gunji tana tureshi shikuma yana qara
shigar da ita jikinsa yana maqaleta da dukkan hikimarsa tayi duk me yuwuwa taga ta qwace ta
kasa hakanan tanaji ya garqamawa dakin key ya jefata gadon yabita ya danne da dukkan
dabararsa nanfa fadan ya sake salo dukansa take tana cizonsa tana yaqushinsa amma takasa
turesa tanaji tana gani ya cirenta duk wani abu dake jikinta ya dagata yana fuzgo numfashi ta
miqe da sauri ta rungume hannunta a qirjinta tana kuka tana girgiza masa kai gogan ko a jikinsa
ya tashi ya cire kayan jikinsa gabadaya ta rintse idonta da sauri ta diro a gadon tana girgiza
masa kai tana cewa.
“Banaso Aseem kabarni banaso bazan yafe makaba indai ka....." Rufe mata baki yayi ta fuzge
ta wawuri kwalbar turare tana kuka me gunji tace “wlh ka ce zaka tabani saina caka maka
kwalbar nan nima na cakawa kaina....." Bata rufe bakin ba ya damqi hannun da qarfi ya murde
ya qwace kwalbar ya sake hadata da bango ya matse yanda bazata iya kwatar kanta ba ya
cafki nononta da hannunsa.



Rintse idonta tayi jikinta yana rawa ta rinqa ture hannunsa yaqi sakin nonon saima matsawa da
yakeyi a hankali batayi aune ba taji dumin bakinsa a saman nipples dinta tayi saurin dafe kansa
saboda wani yanayi da taji wanda bata tabajin irinsa ba a rayuwarta qanqame kansa tayi tana
kiran sunansa cikin wata karyayyiyar murya, tanayi masa magiya shikam ya riga ya gama
ficewa a hayyacinsa bayajinta baya ganinta abinda yakeyi ne kawai a gabansa, hannunsa yasa
yana shafa mararta zuwa qasanta harya shammaceta ya tura yatsansa a gabanta ta saki qara
tana fisgewa yana qara janyota, yanda yake cakuda gabanta yasa gabadaya jikinta ya dauki
wani irin shorck daya sanyata direwa bisa gwiwowinta shima ya zube ya bajeta a qasa tana
harharde qafarta yasa hannunsa da qarfi ya budata ya danna harshensa a gabanta.



Duk da kukan da takeyi saida ta saki wani nishi hakan ya tabbatar masa saqonsa ya fara

shigarta
Yaja ajiyar zuciya yaci gaba da sucking dinta yana karkada harshensa yana qara lasheta yana
murza nipples dinta sun jima a haka yanajin kukan nata har tsakiyar zuciyarsa haka ya miqe ya
qara buda qafarta ya soma shigarta ta wani zabura sabida tsoron dake qunshe a ranta ganin
tana neman zillewa yasashi dannata da qarfi ta saki wata siririyar qara ya kwanto jikinta yanajan
zuciya tare da nishi ya lumshe idonsa yana sake gyara dick dinsa a gabanta sun jima a haka
babu abinda yake tashi sai shassheqar kukanta.
Dagowa yayi ya dora harshensa saman kuncinta yana lashe hawayen yana motsa mazaunansa
a nutse cikin salo da qwarewa a nutse yake cinta yanajin babu dadi a ransa hawayen da take
zubarwa suna qona mata rai hakanan dai wannan yinin ya kasance yini na farko a rayuwar
Asmah data fara sanin da namiji ido biyu, duk abubuwan da yakeyi mata jinsu takeyi ba baqi ba
a gurinta domin jikinta sun saba dashi hardai qarshe taji ya saki wani ihu ya maqalqaleta can taji
ya zuba mata wani ruwa me dumi.


Dagata yayi ya nufi bathroom yayi wanka ya fito ya taddata inda ya barta ya tsugunna ya
dagota yace “ni banga abin kukan ba iyakar sanina ba zina mukayi ba  Kinga ki kwantar da
hankalinki kawai mu raini babynmu ki haifemin na sake baki wani...."
Kallon da takeyi masa ne yasashi yin shiru ta miqe ta nufi bathroom batare da tace masa qala
ba qwafa yayi ya fice ya nufi dakinsa wanka tayo har yanzun kukan takeyi ta fito tasa kayanta ta
haye gadon ta kwanta kanta yana sara mata.
Daqyar ta samu bacci ya dauketa zuciyarta babu dadi tayiwa Aseem Allah ya isa tafi dubu a
daren nan, daganan bangaren Mimee ya nufa ya tarar dashi a kulle yaci mamaki ya juya ya
duba agogo goma da Arba'in na dare, tabe baki yayi ya koma dakinsa na bangaren Asmah ya
kwanta koda safe daya tashi yayi wanka ya nufi dakin Asmah yajishi a kulle ya buga ya buga
taqi budewa dole sai juyawa yayi ya fice, yana gaf da zuwa office wayarsa ta fara ruri ya duba
yaga number hajiyansa yasan bai wucci yar lelenta takai mata qara ba. Bai dagaba saida ya isa
office dinsa ya kira number  Hajiyan ta daga ko gaisuwarsa bata amsa ba tace “wato saboda
kwana biyu nabaka iska shine ka samu kake abinda kakeso har saboda kakai ka isa ka koromin
Mimee da danyen jiki kace tazo ta fadamin ka samu me haihuwa bazaka iya zama da itaba, to
bari kaji na rantse maka muddin ina raye kamar yanda Mimee bata haihu ba wannan shegiyar
aljanar yarinyar bazata haifamin jika ba idan son hada zuri'a da tsiyar matsiyatan kakeyi to ka
jira Maryam ta fara bani jikan da arziqi ha haifi tsatsonsa tukunna inyaso sai kaje ka qarata
wawa kawai da baisan ciwon kansa ba".............



#Comments
#Shares
#Votes

_*Oum Hairan*_
[26/06 8:28 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_


_*Fauziyya Tasiu Umar*_



_*Elegant Online Writers*_



_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_



_*53-54*_



Ransa ya baci matuqa a rayuwarsa bai tabajin mace mara mutunci mara sanin darajar aure ba
irin Mimee ya rasa meye ya rageta dashi da kullum batada aiki saidai ta hadashi da
mahaifiyarsa to ita tana ganin hakan shine zaisa yayi mata abinda takeso? Iska ya furzar ya
kwantar da kansa jikin kujerar da yake kai zuciyarsa na saqa masa abubuwa da dama game da
Mimee yana dannarta don tabbas yanda yakejin ciwon abinda ta aikata masa yau idan ya
biyewa zuciyarsa zai tsinke igiyoyin aurensa ne ta huta shima ya huta, ace mace ta zama
kamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login