Showing 27001 words to 30000 words out of 74861 words

Chapter 10 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

540

ne. Ya jima yana kallonta.
"You're my Child, my little boy you're can be my husband har abada, bana son ka, bana ?aunar ganinka zai dauma a haka ki babu aure, ka ruguza mini rayuwa"
"Child?" Ya yi murmushi kawai tare da sanya hannunsa ya Wauki Khalil dake barci, ya yi ta kallon yaron cikin so da ?auna idan ka Wauke iyayensa da Majeederh babu abinda yake ?auna sama da Ibrahimul-khalil. A hankali ya yi kissing na sa kana ya kwantar da shi a gidan baya. "Child?"
Ya sake maimaita kana ya ce "Me zan yi wanda zaki daina kirana da haka?" "Babu har abada"
Cikin zafin nama ya sanya hannunsa tare da fincikota ta faWa saman shi ya ri?e ta sosai hannunsa ta ri?e idanunta rufe sosai a hankali ya sunkuya ya manna kan shi a wuyanta cikin nutsuwa ya sauke mata laSSansa. Al'amarin da ta jisa har tsakiyar kanta, jikinta ya Wauka gargasar jikin suka mimmi?e, He just hug her so tight murya a rauna ce ya ce.
"I want you know that if can't be close to you. I settle for the ghost of you. I miss you more than life, And if you can't be next to me, your memory is ecstasy
I miss you more than life"
Shi kansa bai san kalaman na fito masa ba, kuma ya yi al?awarin ba zai ?ara nuna yana son wani abu daga jikinta ba, yana son ta san ba jikinta ne ya dame shi ba.
"Let go of me"
"Promise me, ba zaki aure ban zan Governor can ba, na rantse da Jesus zan kashe shi" ya zameta daga jikinsa tare da tallafo fuskarta ya Wora tasa akai ya ce
"I love you, i so much loves you Malumana, ki yafe mini na biki na tuba ban sakewa" ya ?are maganar yana ?ara ri?e ta da kyau. Wani irin kunya ce ta kamata ranta ya Saci ganin yadda ?aramin yaro Wan cikinta yake ?o?arin sauya mata lissafi tare da kai duniyyarta zuwa inda ba tayi tsammani ba. Hakan baya rasa na saba da rashin sabo, ba wai yanzu ya fara ba amma a kullum sabo yake zame mata. Ta zisge jikinta tare da Waga hannu zata zabga masa mari ya yi sauri ri?e hannunta.
"Ya zama last time da zaki mareni, wancan na jure sbd you're my mother,and now zaki zaki matana i can't take it anymore" yana faWin haka ya sake ta ransa Sace tare da yiwa motar key, yanzu ne zai Wauki mataki akan abubuwan da suke faruwa, yanzu ne zai koma ga mahaifinsa ?ilan hakan zai bashi damar mallakar Maluma. Kai tsaye gida ya koma, tunda suka Wauki hanya babu wanda ya yi magana Malama Majeederh zuciyarta fal tunanin halin da Barrister Aliyu Sufyan Alhassan yake ciki.
Manyan motoci Majeederh ta gani a harabar gidan Uncle Isma'il, hakan bai ?ara bata mamaki ba sai da taga P.a Win Abu-turab Hammad kenan, ga kuma wani Dattijon mutum sai shugaban jam'iyya. Uncle Isma'il da Uncle Bello zuciyarta sai bugawa take ta buWe ?ofa ta fito, Abraham Daniel David ya fito daga shi sai wandon kayan dake jikinsa, ya rungume Ibrahimul-khalil. A hankali P.a ya Wago kai ya kalli Malama Majeederh tsoro ya kamata ganin yadda idanun Hammad suka kumbura tare da yin jaa alamar ya ci kuka son ran shi. Uncle Bello ya mi?e tsaye tare da ?ara sawa wajan Majeederh ya mi?a mata envelope da abu mai nauyi a ciki. Muryarsa na nuna zallar tausayi da kuma nuna nemon taimakon rai ya ce "Congratulations Majeederh,an Waura aurenki da Governor Abu-turab Al?asim yanzu....


MIJIN MALAMA
Littafin kuWi ne
Book 1 and 2
1kne 08119237616
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: Abraham ya zubawa Maminsa Malama Majeederh narkakkun idanunsa, a hankali ya ?ara tura hannunsa cikin sumar kansa cikin huci ya sa ?afa ya daki frame Win gadon ya ce "Ki daina" ya furta yana ?ara matsawa inda take zaune. Ta Waga Idanunta da yanzu su ka yi farare tas babu alamun tashin hankalin sai jaa da fatar fuskarta tayi. Ciki nutsuwa ta kame kanta da kyau ta kalli yatsun ?afafuwan shi da suke dogwaye masu tsari da fasali, da sauri ta Wauke Idanunta jin tsigar jikinta na ta shi ba tare da sanin dalili ba. Ta mi?e a hankali zata bar wajan ta ji ya yi saurin tare ta ?amshin Boadicea The Victorious ya daki hancinta cikin ranta take furta "Asstagafirullah"
"What? Magana kina yi?"
Still tayi ignore na shi
A yanzu gani take kallonsa ma Haramcin ne a gare ta tunda da igiyar wani a kanta, wanin data rasa ta ?amaimai abinda take ji a gare shi, So ne ko tausayi? Ko kuma karamcin taimakonsa a gareta?. she did not want her marriage with Abuturab to be a marriage of mutual help,bata son aurenta da Abuturab ya zama auren taimakon juna. Tana son ya zama auren da zai kafa tarihin rashin abokin rayuwa da ta yi tsayin shekaru talatin da biyar, tana ta samu nutsuwa, nutsuwa tare da mijinta Abu-turab, It is a very difficult thing.
Ciki yanayi na jin tausayin kansa na irin tsanar da Maminsa tayi masa ya kama hannunta ya ri?e cikin nasa, ta runtse idanu Muryata a Wan rarrabe sbd faruwar wani al'amari daya shuWe mata ta ce "Kada ka bari tsanarki ta fi t da, bana son ganinka ka rabani da Mahaifina" Ya ware idanu yana sakin hannunta ya ce "Wow, that's the reason? I'll Tajju before I leave na bar masa wasi?a" ya zura hannunsa a aljihu ya ji ba wayar shi. Da hannunta ta nuna masa ?ofa tana rufe jikinta. Ya yi cute smile wanda ya saba tun yana yaro idan yana son abu ya ce "Uhm, ni wannan abin yana sunan shi, in Hausa language? I like it" Malama Majeederh kamar ?asa ta tsage ta shige domin ta san mai yake nufi tunda tana kallon direction Win da idanunsa suke bi.
"Get out, ka barni tsayin rayuwa" "I can't, kene rayuwana dole zan sameki soona or later" Ya zube a ?asan gwiwar shi y dafa ?afarta yana faWin. "Zan koma wajan family na, ba zan dawo ba sai lokacin daya dace lokacin da zaki san i am in love with you, madly love, crazy love, zaki ne meni da kan ki" ya kalleta duk da yadda Magana ke masa nauyi amma da yawan lokaci idan Jee ce gabansa baya sanin time Win da bakinsa ke buWewa ya mi?e tsaye ya ce "At this time I will force you to marry me"
Zuciyarta bugawa take sosai bata ?aunar kuma ya sani addu'a take kada ta sake ganinsa a gabanta har Waukewar numfashinta na ?arshe. Ya matsa daga kusa da ita tare da nufar inda Ibrahimul-khalil ke barci ya Wauke shi ya rungume a jikinsa, kana ya sumbaci kumatun shi sai a lokacin gabaWaya kamanninsa ke ?ara juyewa irin na Abraham Daniel David. Musamman manyan idanunsa da suke farare tas kusan koda yaushe suna lumshe. Ya koma wajan Majeederh ya kalli Khalil ya kalleta cikin ?asan ma?oshi ya ce

"I love both, I love Mulumana and her son"
Ya rungume Khalil yana jin kamar zai bar gabaWaya rayuwar shi ne zai bari a tare da Jee. Tana tsaye bata motsa tsoro take kata ta shige bathroom ya gudar mata da Wan ta, domin akan Khalil babu abinda ba zata iya ba, akan Khalil tsaf zata ha?ura da zama da Abu-turab, bata son ya gane Ibrahimul-khalil shi ne rauninta bata son yadda mahaifinta ya wofintar da rayuwarta ita ma ta yiwa gudan jininta haka.
Ya sauke shi tare da kwantar da shi ya Wauki ?aramin zobe ya ajjiye a gefen shi.
 .& .If you miss your father, just watch this...!
Ya dubi Wan da kyau! Ya ce "I love you Son"

Ya zuba hannu a aljihu kafin ya walking slowly ya tsaya gabanta yana kallon fuskarta tare da son haWa idanu da ita. "?ar Madara!"
Ya furta can ?asa, domin da iya abinda zai iya kiranta kenan, Mamina or Jee or ?ar Madara.
"I'll leave, to my country" ya sauke numfashi kana ya tallafo haSarta numfashinsa na sauka ya ce "Zan dawo, zan dawo, zan dawo, kafin nan kin gama yawon nema kina bu?atata, sbd ni ne namijin daya dace da duniyarki, zan dawo lokacin da zan zo miki da bazata, zan dawo lokacin da zaki san sbd ni aka yoki a mace zan dawo sbd babu wanda zai iya baki abinda na baki" ya ja aya yana ri?e saitin zuciyarsa baya ?aunar depression ya sake kama shi a wannan lokacin so yake ya sauya sauyin da dole zata dawo gare shi, zai dawo da tarin soyayya mai tsafta da nagarta.

She don't know what comes over her ta ji gabanta ya faWi, ta san barinsa alheri ne ga duniyyarta, domin ta fahimci shine ?addararta ta san tubalin ginin rayuwarta da farin cikinta zuwa mataki na ko wacce mace mai nagarta a gidan mijinta to dole sai babu shi. Ya zame mata kumurcin maciji, ya zama duhun damina, babu komai a cikin lamarinta sai tarin ?alubale da ko wacce mace kan iya fuskanta a gaban iyayenta. Shi ne ya zama tsaunin daya kai mizanin da ake mata kallon ShaiWaniyya uwar shaiWanu ya sa ake mata duba irin duban da akewa Magajiya.

 If I don't come back, I was already dead, Let see waye MIJIN MALUMA" Yana faWin haka he just give a small deep kiss in her lip's tare da side hug he quickly leave the room.
Ji ta yi kamar ya tafi da ba?in cikin dake manne a zuciyarta wanda ya haifar mata da shi, nauyin ?irjinta ya rago. Ta samu rauni irin raunin,rauni na Wiya mace wanda bashi da mara ba da auren lokaci guda da akai mata. Ta sulale a wajan tare da Waukan Ibrahimul-khalil ta rungume tana jin shi ne abu Waya da yake sawa ta ji tana da raguwar farin ciki.

Abraham na fita ya samu Uncle Isma'il zaune a main parlour fuska a haWe ganin yanayin Abraham ya sa ya sauke nasa fushin domin ba ?aramin tsoro idanunsa suka bashi ba. "Abraham"
"Uncle" Abraham ya faWa yana zama a ?asan kusa da ?afafuwan Uncle Isma'il, Hajiya Luba na gefe ta dinga kallon Abraham kafin Uncle ya yi magana ya ce.
"Promise me that you will marry me Malumana, idan na sauya na amshi musulunci?"

"Yes, I promise you that but.....," "But what?" Cewar Abraham idanunsa kamar za su faWo sbd tsabar ciwon da zuciyarsa ke masa na ganin yadda Majeederh take sanya hijabi a tsakanin su speaking calmly ya ce.
"Idan bana kusa da ita, zan fi gane dalilin da ya sa nake son musulunta tunda ba ayi wa addininku wayo da dabara ko Uncle?" Uncle Isma'il ya zuba masa ido, bai damu ba ya ce.
"Ina da sa a koda yaushe, babban dalilin daya sanya na haWu da Jee kenan tun ina ?arami, Uncle zan koma zan je wajan Daddyna duk da abinda nayi masa amma dole na je, please keep your words idan na cika sharuWa zaka bani ?ar Madara, ba zan dawo ba sai na zama yadda ka ce" yana faWin haka ya mi?e tare da ficewa daga cikin gidan bakiWaya.

"Abraham, Abraham wait tsaya akwai bayanin da zan maka...!" Amma ina tuni ya fice ko kiran Uncle da ya ji ya Wauka zai hana shi tafiya ne.
"Me zakai masa? Kayi masa al'?awarin auren Majeederh shi ne ka bata Abu-turab?" Uncle Isma'il ya rasa me zai ce ya ce
"Abinda nake jira ya fito daga Wakin Hawwa'u na faWa masa kenan, zan faWa masa ya ha?ura da ita babu rabon aure tsakanin su"
"Tab Win, ba a rabu da Bukar ba an haifi Habu, kada hangen hadari ya sa a yi wanka da kasha" Hajiya Luba ta ?ara da cewa "Yaron nan yana da naci da ?ulafucin abu baya da ha?uri ga taurin zuciya"
 ..... Tsorona Waya kada ya ?ara Sata rawar shi da talle a wajan Daniel...
"Yana son Wan shi" "Amma baya son addinin da Wan yake so, su Win cikakkun mabiya addinin kiristan ne wanda sukai imani da shi imani bai tsauri, ba zai taSa barin Abraham ya musulunta ba da wannan hujjar na dogara har na yi masa al'?awarin aure sbd duk a rabo lafiya" Hajiya Luba ta ce "Sam ni dai banga da cewar hakan ba"

Abraham na fita akan ?afafuwan shi ya dinga takawa, duk da irin kuWi na mahaifinsa amma yanzu babu ko biyar a jikinsa wayar hannunsa ma babu. Abu biyu ya ke bu?ata ya sha barasa ya kuma shiga church ya nemi sa a ga abinda zai yi. A Wannan lokacin ko dai ya samu Majeederh, ko dai ya rabauta da addinin Musulunci ko kuma ya samu damar kawo ?arshen rayuwar shi Life ending.
Barrister Aliyu Zaki yana zaune cikin kyakkyawar shigar shi mai nuna zallar mutuntakar shi ya dubi Latifa cikin damuwa ya ce "Kina son rabauta da rahamar Ubangiji kowa?" Latifa ta ce
"Babu wanda baya bu?atar wannan" Ya ce "Banda ke, bana tunanin kin shirya samun aljanarki a wajena" Ta dube shi fuskarsa ta faWa sosai ya ce "Kina sane da adadin lokacin da ki ka Wauka baki sauke hak?in aure ba? Kullum idan na shigo cikin gidan nan gabana faWuwa yake, bana da burin zama da mace zama da Waya Latifa, ?addara ta haWani dake tare da sauyani ba tare dana sani ba, duk da cewa tun bayan zuciyata na wani wajan, Latifa ban san abinda ake ji a zaman Majalissa ba tun bayan iya ba har na saba, ke kika bani dama na zama Majalissa mata na shigewa idanunmu na gani, ki sani duk macen da ki ka sanya na ji na yi sha'awar ta to ba zan taSa yafewa ba, domin kamar na yi zinar idanu ne" Lafita Shocked ta ce

"Me na yi?" "Oh! Baki sani ba?" Ya jinjina kai ta ce "Da gaske" Aliyu Zaki ya gyara zama sosai ya ce
"Firstly duk abinda ya halatta mace taiwa mijinta to ke zero ki ke a nan, ba sani ba ko baki da lafiya ne ko sha'awa ce babu da bakya bu?atar mijinki, baki iya girki ba kullum ina yawon zuwa restaurant sbd kunyar zuwa nake wajan Hajia na ce zanci abinci bayan ina da mata, irin kwalliyya ta mata baki iya ba, ba kitso ba wannan zanen abun ?unshi, sai tara ?awayen banza da iska da masifar kishin da bashi da amfani, wallahi wallahi ko zina na fara kece sila Latifa Allah ba zai barki ba, Allah kana kallo duk nauyin daka Wora mini a matsayina n??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a miji na sauke, kuma in sha Allah sai na auri Majeederh ita ce zata bani abinda nake bu?ata ina son mace mai ?arfin addini da iya soyayya amma ke text message wannan baki sani ba, Mrs zero!"
Yana faWin hakan ya zari key tare da ficewa daga cikin gidan ya nufi Chikenza Park and Restaurant.
Misalin Tara na dare motocin His Excellency Abu-turab suka sauka gidan Uncle Isma'il, cikin sauri P.a ya fito tare da buWe masa ?ofar mota a hankali ya fito yana zabga ?amshi Dolce and Gabbana wanda sanyin ?amshin ke fita a hankali cike da gamsar da mai sha?ar shi. Yana sanye da wata dakakkiyar shadda sky blue Winkin jamper da babbar riga ta zauna a jikinsa sosai a wannan lokaci babu ko hula a kansa sbd so yake yau Jiddo taga ainahin kyan da yake da shi, cikin takun ?asaita kamar wahainiya haka ya nufi cikin gidan Uncle dake sun da zuwan na shi, Jawaad na parlour yana kallon ball ya yi saurin mi?ewa ganin His Excellency Abu-turab da kan shi ya dur?osa da girmamawa ya ce

"Wlcm sir" Murmushi Abu-turab ya yi yana jinjina kai "Kana lafiya?" Ya ce "Allahamdulillah, sannu da zuwa" ya ?ara murmushi kawai. Jawaad ya yi masa rakiya zuwa parlour part Win da Majeederh ke ciki kana ya shiga ciki ya sanar mata lokacin tana zaune har yanzu ko sauya kaya ba tayi ba ta zubawa Ibrahimul-khalil Idanu. Ta jinjina kai kawai ya san ba zatai magana ba sai kawai ya fi ce. Abu-turab ya kasa zama har tsayin mintuna kusan goma kafin ya ji motsi a bayan shi. A hankali ya sauke wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya ya ?arasa gabanta yana binta da kallo.
"Barka" ta furta can ?asa ya ce "Can You remove the cover? Please i want see my wife ba wannan hijabin" Ta Wago kai ta kalle shi tana son ce masa ya jiki tunda taga harda carnoner a hannunsa. "Please Jiddo, My wife aure ya halatta mini ganinki" ta runtse idanu sosai lokacin daya zare hijabin jikinta a hankali ya jata jikinsa ya rungume sosai yana sauke numfashi da ajjiyar zuciya ya ce "Allahamdulillah, Allahamdulillah, Allhamdulillah! Ina son ki Jiddertul-khair" Rayuwa Kenan bayan tarin ?alubalan rayuwa data sha ta tsallake ?addarori da surutu da zunWen jama'a yau ita ce matar babban mutum, ita ce first lady? Ita ce jikin Governor Abu-turab Al?asim rungume da ita yana faWa mata yana son ta? Sai a lokacin wasu hawaye Masu zafi suka shige fitowa daga cikin idanunta har bata san lokacin data Wan ?an?ame jikin Abu-turab ba. Sannu a hankali kamar gilmar fitila cikin duhu rayuwarta ta baya ta fara dawowa cikin Idanunta da tunaninta.... THE BEGIN OF THE BEGINING. Shekaru talatin da biyar da suka shige a baya al'amarin ya fara......



MIJIN MALAMA
Littafin kuWi ne book 1 and 2 1k ne.... If you read for free>?7? @&?>?7? @&?>?7? @&?
08119237616
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: *Duk wata mace yana da kyau, ta nutsu ta bi labarin nan, ko bai zo daidai da rayuwarki babu shakka zai iya zuwa daidai dana wan bak... MATA MA SU JINKIRIN AURE.*


Al'amarin ya fara a garin kano cikin unguwar ?an-kaba. Yamma sakaliyya lis unguwar ta yi shiru saboda gabatuwar almuru. Yanayin ginin wajan zai baka tabbacin akwai ?arancin wadata a cikin mazauna unguwar musamman yadda aka samu kwatoci a gaban ko wanne gida da kuma kan hanya akwai tarin gidaje wanda suke dab da juna kamar tsarin ginin cikin gari. Da sauri magidancin mutumin ke tafiya hannunsa ri?e da wata jakar ?aramar kai tsaye gidan da ya fi ko wanne muni ya shiga lokacin daya shiga ya samu wata mata tsaye tana goge zufa ya dubeta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login