Showing 51001 words to 54000 words out of 74861 words

Chapter 18 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

529

baya, kaga da mijinta da komai babu wata fargaba, amma Fisabilillahi ka Wauki Majeederh wacce take kan shekarunta na balaga tun daga Nigeriya zuwa Misira? Kasan halin da zata kasance a tsayin shekaru takwas Win da za ta yi? Yanzu ko namiji ne ka sadaukarwa ilimi shi ba tare da tunanin lafiyarsa ba?" Abbu ya kalli yayan nasa Uncle Isma'il ya ce "Lafiya kuma? Ina tunanin ai akwai kulawa ta makaranta?" Uncle Isma'il ya ce "Ok bari na na fito maka a mutum, idan Majeederh ta bu?aci namiji makaranta zata bata? Ko maza zata fara bi? Ka haifi yarinya a cikinka amma You don't even know abinda ke damunta, da abinda take so ba, Majeederh Allah ne kawai yake kula da ita kuma shi ne ya bata yawon da take da shi, gata ?ar fari ga babu kulawar uwa data uba a wajanta" Sai a lokacin Yaya Bilkisu ta ce "Allah na tuba gata dai kyakkyawa amma ai babu mai ganin kyanta bata da kaya sai duguwar riga kamar haihuwar Larabawa, ai Allah ne ya san manufar Fulani da tace ka aurar da ita tun tana 15 amma ka?i, ka ci mana wasiyya Allah ya sanya ta fito da kabari tai maka fatalwa sai ka fahimci tashin hankalin da take ciki" Innati ta zare idanu ta ce "A'a ba amin ba wannan kuma ai fatan tsiya ne meye kuma fatalwa ana zama lafiya abi dai komai a nutse tunda shi ya ce karatun take so ku zuba masa idanu idan yana laifi sai ya yi, duniyar gabaWaya nawa take? Allah na tuna ya rubuta ya ajjiye komai ya faru ya shirya amsa" Uncle Bello ya ce "In sha Allah babu abin da zai faru, da dai ya barta tayi auren shi ne kawai" Abbu ya ce "Aure fa baya bari ayi karatu by the way waye ya ce yana son aurenta na hana?" Duk su ka yi masa shiru haka dai taron ya tashi ba fahimtar juna tsakanin Abbu da Uncle Isma'il da ?aninsa Uncle Bello, familyn Khan maza ba su fiya yawa ba mata duk sun fi yawa. Majeederh na parlour ta yi shiru tana kallon yadda ?an matan suke shiryawa cikin abayas ba?a Ruma jiya Imran ya bata, Raihana ma saurayinta ne ya siya mata, Aaliyyah kuma Majeederh ta siya mata da kuWin albashi. "Anti Jeederh ba zaki ba?" Majeederh ta kalli Ruma ta ce "Eh" Aaliyyah ta ce "Amma me ya sa Anti Jeederh?" Ta yi musu shiru kawai Mami ta ce "Hawwa'u me ya sa baki son shiga cikin ?an uwanki ne?" Ta ce "Ba komai" cewar Majeederh tana rufe ido Mami ta ce "To Allah yana kallo na yi nawa yin, Majeederh idan kana da kyau ka ?ara da wanka amma dai kuma ta wani Sangaren kina da gsky tunda duk kin girme su sai dai ko Sahar" Aaliyyah ta ce "Kai Sahar Win ce sa'ar Anti Jeederh? Naga na girmeta da shekara Waya ma" Mami ta ce "Ji ?uruciya to ai duk wanda ya yi aure ya zama sa'anta yanzu hirar da za ayi da Sahar waye zai yi da Majeederh?" Majeederh ta mi?e tare da shigewa bedroom Winta zuciyarta a cunkushe ji take gwarama kawai ta tafi karatun ta huta zuciyarta ta samu salama. Gidan Uncle Isma'il akaiwa decorations ya yi kyau sosai bride mate da friends Winta sun yi kyau aci make up, ga abokan ango sun kyau yawancin su classic ne masu aji ilimi ga wadata ta iyaye. A hankali Majeederh ta sako ?afarta cikin harabar gidan kiWa na tashi zuciyarta sai rawa take for the first time data zo event har haka, wanda kuma bayin kanta bane tabi ragamar zuciyarta akan abinda take jin kamar shi ne daidai, abaya ce mai ?aton hannu a jikinta ga faWi da take da shi ta yi mata yawa sbd ramewar da tayi, tayi rolling kanta a hankali ta saka hannu ta zame li?ab Win fuskarta a karo na farko in her whole life data cire li?ab a gaban maza tafiya ta fara yi zuwa wajan, gabaWaya idanun jama'ar wajan suka dawo kanta duk wanda ya ganta sai ya taSo na kusa da shi ya nuna masa Majeederh daga mazan har matan, ta ci-gaba ta shiga cikin wajan tana zuwa dab da wani matashin mutum tun kafin ta ?arasu ya juya da sauri kamar yaga Aljana yabar wajan jiki na rawa......


MIJIN MALAMA
Via this number..... 08119237616
[7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: Latifa ta kalli Majeederh ta ce "Amma ba zaki gudu ba kowa? Ki bar gidan kawai idan a kaga babu ke dole a ha?ura" Majeederh ta shanye mamakin da Latifa Omar ta bata, she just staring at her kafin ta girgiza ta ce "Kina nufin na gudu na bar gidanmu? Sbd bu?atar mahaifina?" Latifa ta ce "Yes, that's what i mean, idan kika ta fi after a month or a year sai ki dawo nasan babu abin da zai ce, sai murnar ganinki Majeederh" Tunda ta fara Maganar Majeederh ke jin zafin zuciyarta na ?aruwa ta ce "Anya ke ?awar arzi?i ce?" Latifa ta ce "Haba Majeederh? Is just a suggestion bawai dole sai kin aikata hakan ba, kawai gani na yi kina cikin takura na mahaifinki by the way ga rashin saurayi da baki da shi balle mijin aure"
"Kuma Wan ?aramin tunaninki ya baki na gudu? Kina gidan iyayenki,ni ki bani shawarar na yafi yawon duniya? Na taSa ce miki Abbu ya takura ni?" Latifa ta yi shiru, Majeederh ta haWe fuska babu alamar her heart stopped beating, ta ce "Ban so, a gaban saurayinki kin zauna kina zayyana masa Abbu faWa zai mini idan ban amshi form, mene nashi? Ko halin ubana kike faWawa wani? Ba ruwana da wanda kuke tare ki daina faWa masa wace ni ko ya nake" Latifa da mmkin maganar Majeederh ta ce "Ba dai wata manufa kika juya zancan ba?" "Ban ji daWi ba" Majeederh said quietly. Kana a raunace ta ce "Na yarda ni macace mai tarin bu?atu, ina sane da abin da ke yawo akaina, amma Latifa ban taSa cewa ki bani ko biyar ba, na yarda Allah ke yi, na ri?e aikina da albashina nake komai, na taimaki mahaifina, kun fimu wadata amma Allhamdu lillahi, ina da wadatar zuci kuma yanzu na fahimci maganar Abbuna, to ki daina tunani komai mahaifina ya yi zan iya barin gidan nan, ya zama first and last time da zaki bani wannan shawarar" Ta faWa cikin daWin zuciya tare da mi?ewa zata bar wajan, Latifa Omar ta ri?eta ta ce "Ki yi ha?uri Majeederh, i don't mean to hurt you, ba zan sake ba" Ta jinjina mata kai alamar babu komai ta ce "And yana da kyau ki kwanta ki huta, naga bacci da ciwon kai a idanunki sosai" Majeederh ta harWe hannu a ?irji tana kallon Latifa Omar kamar me nazartar wani abu kafin ta Wauke kai tana duba littafin hannunta ta ce  Ok Dr Latifa Omar.
 You need as much beauty sleep as you can get. Latifa ta faWa tana dry ganin yadda Majeederh har yanzu ranta ke a haWe alamar dai sam bata ji daWin shawarar data bata ba, kuma ita ma Win ta fahimta Majeederh doesn't deserve that, Ta gyara zama ta ce "Amma bakya tunanin farinki ya yi yawa? Shi yasa ake zaton wani abu daga gareki, ni a tunanina ki zauna yau na miki make up a shafa miki ba?i a fuska kiyi duhu wa'allah sai kiga an dace idan muka je wajan kamon Widad" Majeederh ta ajjiye littafin hannunta ta yi shiru alamar tunani speaking calmly ta ce "bleaching? Latifa ta ce "Wanne irin bleaching ni ?ar nan, kin taSa ganin farin mutum na bleaching?? Kawai ba?i zan shafa miki a fuska" Majeederh bata sake magana ba, ta shiga ta yi wanka ta fito Waure da towel wani irin kallo Latifa ke binta da shi, zata iya cewa tunda suke bata taSa ganin Majeederh haka, tafi ganin ta gama shiryawa tana saka kaya ko tana zaune, ko aiki, ko kuma dai tana karatu domin ko bacci bata fiye samu taga tana yi ba. Ita da kanta zata iya cewa Majeederh ba Mutum ba ce, in her whole life bata taSa ganin mace mai kyau da tsarin halitta kamar Malama Majeederh Abdul'aziz Khan ba. "kallon fa?"
"No, na fara missing ne" Bata ce komai ba harta gama zaro abaya zata saka, Latifa ta ce "Yau Waya sai kin kafa mana tarihi a ?asarmu Nigeria da jiharmu Kano" wata atamfa ta Wakko tun wacce matar Uncle Isma'il ta bata, Winkin riga da skirt, atamfar Golden ce mai blue sai Waukan idanu take, daman tun tuni Latifa ta kwaso kayan make up. Majeederh bata san meke damunta ba, amma zuciyarta ta amince da bu?atar Latifa Omar, ta zauna akan stool Latifa ta shiga yi mata kwalliyya ita dai idanunta rufe ta tafi wani tunani nada ban, wanda sam bai dace da ma'aunin iliminta ba. harta Waura mata head bata buWe Idanunta ba, Latifa ta ce "Wow, wallahi kin yi kyau kalli kanki fa" slowly kamar mai tsoran ganin kanta ta buWe Idanunta, tare da kafe kanta da kallo ta cikin madubin, gabaWaya ta tashi daka ba?a, fuskarta sai azababben mai?o take na ba?in kwallin da Latifa ta shafe fuskar da shi tas, sai fararen Idanunta wanda aka shafa musu kwalli ga wanin jambaki tun na iyaye da kakanni da aka lafta mata a lips Winta, ko ita Win Saka ce da wahala a nan a samu mai irin ba?in ta, amma har zuciyarta ta ji hankalinta ya kwanta da ganinta a haka fiye da ganinta a fara, sai taga ba?in ya mata kyau ta juya ta kalli Latifa ta ce "To ba zan iya baka Black gabaWaya ba?" Latifa ta ce "how? Ba?in mutum zai iya bleaching ya dawo fari, fari kuma no way sai ha?uri" Ta yi jim ta ce "What about my hands? Legs, da wuya"
Latifa ta ce "Ki saka Safa, ?afa da hannu, wuyanki kuma ki rufe da mayafi" haka ta yi ta Wauki babban mayafi ta rufe jikinta ruf sai ba?ar fuska kamar bayan tukunya a waje tana da ?yalli. Ba kowa a gidan suka rufe jawo gidan tare da ficewa, yammaci ne kusan duk samarin unguwar na nan, suka dinga bin Majeederh da kwallo suna mmkin inda Latifa ta samu mahaukaciya domin duk mutum mai hankali ba zai taSa irin kwalliyyar da Jiddatul-khairy ta yi ba, ganin kallon na yawa kuma Latifa bata son su fasa zuwa gidan bikin a haka sai ta tsare napep ta masa kwatancen gidan Uncle Isma'il..... Compound na gidan ya zama kamar hall event yadda aka tsara akai komai, ga manyan mutane ?awayen amarya da sauran family. Bugawar kiWan ya yi daidai da bugawar zuciyarta, ta sako ?afa a hankali kanta ?asa musamman da taga mutane kamar furanni sbd tsabar kyau da iya matching colour na dress, Hajiya Luba ce ta shige Majeederh tana sauri ganin Latifa ya sa ta tsaya ta ce "A'a zuwan yaushe Latifa? Ina babar taki?" Latifa ta ce "Yanzu na zo, wallahi bata jin daWi ta ce ayi muku Allah ya sanya alheri" Hajiya Luba ta ce "Allah sari, Allah ya bada lafiya Majeederh bata zo ba ko?" Latifa ta ce "A'a, gata nan tare muke" Baki sake Hajiya Luba take bin wacce aka ce Majeederh ce da kallo with shocked ta ce "Malama Majeederh tamu nake magana, wannan ai na Wauka wata mata ce mai taSin hankali dake kusa damu" Latifa ta zare idanunta ta ce "Wallahi Malama Majeederh ce Anty, kalli cikin Idanunta zaki yarda" Hajiya Luba ta ri?e haSa ta ce "Jama'a mun shiga uku, Majeederh lafiyarki Waya kuuwa? Kinga kalli kanki" Ta ?are haWe rai ta ce "Shawarar wace a cikin ku? Yin kwalliyyar?" Da sauri Latifa ta nuna Majeederh ta ce "Ita ce"
Sosai ran Anti ya Saci ta ce "Tsaya a nan ina zuwa" Tana barin wajan sai ga amarya Widad da friends Winta suka gaisa da Latifa tana ta mata complain bata zo da wuri ba, gashi Anti Jeederh ita ko zuwa ba ta yi ba. Ta juya ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, wacece wannan waye ya ?ara barin wannan mahaukaciyar ta shigo?" Majeederh ta runtse Idanunta ganin yadda ake haWata da mahaukaciya bata ji ba bata gani ba, kafin Latifa Omar ta yi magana ta sulale da sauri tabar wajan. Tun daga nesa wasu tawagar maza suke dariya Waya hadda Wakko waya yana danna vedio yana cewa "Lallai bikin Widad da Mansur ya yi albarka, hadda su mahaukaciya a wajan?" Ta ?arawa tafiyarta sauri harta shigewa bayan ?ofa ta shiga gidan Uncle Isma'il tana dafe ?irjinta. Her heart broke, she hugged her knees even righter. She felt warm tears running down her cheeks, nothing hurts like they words, ta wula?anta kanta akan neman mijin aure sai gashi bu?ata bata biya ba mazan ma kallon mahaukaciya ce suke bata, a wancan karan ance Aljana yanzu kuma suna kiranta da mahaukaciya. Ba abinda ke bata tsoro ganin hatta Aaliyyah da suke ciki guda bata ganeta ba. Ta ?ara ?an?ame jikinta waje guda.
Hannunsa duk biyun ya sa ya rufe kunnenshi wanda sautin kiWan ke neman fasa masa dodon kunnen, a hankali ya juya yana buWe idanunsa cikin sauri kuma ya sakko daga kan gadon yana jan tsaki, gabaWaya ?addara ce ta kawo shi gidan Uncle Isma'il ya Wauka a gidan Uncle Bello za su yi Shirman abun nan, gashi daga dawowarsa garin ba a bar kunnenshi ya wuta ba, idanunsa sun ?an?ance sbd bacci ya buWe ?ofar ya fito daga shi sai wani 3gauter, tunda ya fito ta tsora masa idanunta da suke Wauke da ji?a??un hawaye tana mamakin yaushe ya dawo shi kuma? Harya gama watannin kenan, yana zuwa ya fice ta gefen ?ofar kai tsaye kuma wajan M.c Win ya nufa "Hi" M.c ya ce "Hi" Ya kame fuska sosai ya ce "Kwashe kayanka kabar wajan nan yanzu, duk wanda ya yi magana ka ce Alpha Bello khan ya saka ka ok" Yana faWin hakan ya juya, Ruma ce ta fara magana ta ce "Kai Dj ya haka? Yanzu fa abokan ango za su zo, kawai sai ka shiga kwashe kaya" M.c bai magana ba sai Dj ne ya ce "Wa nine ya ce mu kashe yanzu" Ruma ta ce "Kan uba waye?" Ya ce "To gashi nan dai, amma kamar Soja yanayin jikinsa" M.c ya ce "Sunansa Alpha Bello khan" Da sauri Ruma ta rufe baki tana zare idanu daidai nan Widad ta zo tana complain me ya sa ta ji shiru, Ruma ta faWa mata Alpha is back, wani irin rushewa da kuka ta yi shikenan ta shiga uku, yanzu dinner Win gobe hanata zai yi ta dinga kuka, Anty ta zuwa ta ce "What did i miss?" Sahar ta ce "Captain ya dawo, Alpha" Anty ta ce "Na gode Allah, ya dawo a daidai".... Majeederh na zaune ta ji an saka hannu tare da mi?ar da ita tsaye da sauri ta buWe ido ganinsa tsaye a gabanta ya harWe hannu a ?irji yasa ta haWiye sauran hawayen, ya dinga kallonta frm head to toe ya girgiza kai ya ce "Follow me" Ya juya zuwa bedroom Win daya fito, a hankali ta tura ?ofar ta shiga yana zaune hannunsa ri?e da waya yana magana a hankali ya nuna mata toilet "Clean your face, now" Za ta yi magana ya haWe dole ta shige, ya daWe zaune kafin ta buWe ?ofa ta fito a hankali take takawa zata bar bedroom Win ta ji ya ce "Come, Jiddatul-khairy" Ta juya tare da zubewa a ?asa ya ce "Meke faruwa?" Ta girgiza kai, ya ajjiye wayar tare da juyawa gareta bakiWaya ya saka hannu ya tallafo haSarta ta yi saurin ja baya zai ?ara ta Sata ta marairaice fuska cikin shagwaSa wanda daman ita halittace a jikinta ta ce "Don Allah Yaa Alpha kar ka sake ta Sani" ta faWa har zuciyarta domin daya ta Sata ji tayi kamar an watsa mata wani abu, tsigar jikinta ya mi?e, ya nuna mata ?ofa ya ce "Out" ta fice da sauri.... Bayan gama bikin Widad aka zauna family meeting amma rawar bata sauya zani ba, har su Uncle Isma'il suka zare hannunsu daga kan al'amarin Abbu, har lokacin Alpha bai san meke faruwa ba, shi ne babban Wan Uncle Bello, daman jininsa bai haWu da Mami ba shi ya sa bai damu da zuwa gidan Abbu ba, Ranar monday aka gama komai na batun tafiyar Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, daman tana yin dashi kuma ita ce Waukan ?arshe aka bata kuWi ta siyi kayan sawa sabbi da taimakon Latifa, sosai ta yi mamakin yawan Abayas Win data tambaya sukai mata shiru kawai, ta siyawa Abbu buhun shinkafa, katan na tafiya dana makaroni, ta siya musu masara ta Tuwo, ta bawa Aaliyah kuWi ta ce ta ri?e a hannunta kana ta bawa Abbu ya dinga murna yana cewa "To gashi Wan ?aramin albashi ya yi rana, ina ga idan ta fara aiki a Misira ai shi Allhamdu lillahi, Majeederh ta wanke masa zuciya" Kanta a ?asa, a daren ta shiga sallama da ?an-uwa Innati kuka sosai, Majeederh na zaune a gaban Anty tana mata faWa suka ji an shigo Wakin ganin yadda yake huci kamar an maciji yasa Anty jin tsoro ta Wauka ko wani abun ya faru domin tasa duk wani soja kullum cikin shiri yake ta ce "Alpha lafiya??" Idanunsa jajur bai kalleta ba, ya saka hannu ya dam?i hannun Majeederh tare da janta zuwa Waya bedroom Win yana shiga ya juya ya sakawa Wakin sakata tare da harWe hannu a ?irji ya shiga takawa zuwa inda take tsaye.....


MIJIN MALAMA
Paid book
08119237616
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv sarauta


Ba posting weekend, mai bu?ata mu haWu a arewabooks da special grp>??=?O?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login