Showing 60001 words to 63000 words out of 74861 words

Chapter 21 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

538

bacci ka ke ba, ya jikin?" Aliyu sai ya ji tamkar muryar Majeederh lokacin da take cewa _ I don't want to interfere _ Da sauri ya buWe idanunsa tare da sauke su akan Latifa Omar wacce a yanzu ta zame masa Majeederh Abdul'aziz Khan sak! Duk da bai san fuskarta ba amma zubin yadda idanunsa suka kalle masa Latifa sai yaga kawai Majeederh ce gabansa, ya mance drip a hannunsa ya tashi zaune yana kafeta da idanunsa wanda suka sauya Latifa na ?o?arin magana ta ji gabaWaya ya jawota ya ri?eta tsam a jikinsa ya ?an?ameta yana sauke wata mahaukaciyar ajjiyar zuciya cikin magagin allura ya ce "Don't leave me alone please, ban so kada ki barni please Hawwy" Ya ri?e ta yana cusa kansa a wuyanta, Latifa O???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?mar tsoro ya kamata sbd babu wani namiji daya taSa yi mata hakan a tsayin rayuwarta, gefe na zuciyarta kuma bata jin zata iya hana shi yin haka sbd Allah kaWai ya san irin son da takewa Aliyu. "Ba zan barka ba, ni Win taka ce Allah da Manzonsa ma sun shaida hakan" Ta faWa a sanyaye ta kuma rasa faWuwar gaban na mene?..
_*5 Month later...*_
Majeederh ce ke ta fe a hankali kanta a ?asa hannunta ri?e da littafai yadda take tafiya zai tabbatarwa da mai Kallonta a mugun gajiye take, kusan haka Win ne domin karatu ya yi mata yawa bata da lokacin komai da kowa sai karatu tsayin watanni biyar da zuwanta Egypt bata taSa kiran number kowa a Nijeriya ba, haka kuma bata da ?awa idan ba ?hulud Arzaan ba, hakan ya sa da yawan student suke mata kallon mai masifar girman kai suka yi tunanin ?ar gidan wani ce a duniyar ma bawai a Nijeriya ba, Ilimin da Majeederh take da shi ya ?ara mata kwarjini a idanun malaman jami'ar da sauran Walibai, ita kuma suka zaSa matsayin shugaban Walibai duk da ta ce bata so amma aka tilasta mata amsa, da yawan Student na zuwa ta ?ara musu haske, wasu kawai don su ji maganarta wasu kuma ko Allah zai sanya suga fuskarta suga mene dalilin rufe fuskar. A cikin watanni biyar harshenta ya juye sak cikakken Balarabiya ba zaka taSa cewa ta san hausa ko English ba idan tana larabci, to ta je garin larabawa uwa uba Sangaren Arabic take karanta. Duk rashin son maganarta sai da ta saba da ?hulud Arzaan ba tare da sanin dalili ba, haka kawai take son yarinyar kamar Aaliyyah, ?hulud Arzaan ta taka rawa sosai wajan wayar da Majeederh ta jata har shopping ta kwasu mata abayas masu mahaukacin kyau tsada very expensive classic one and unique. Li?ab Win ma ta sauya mata irin na Larabawa da suke sawa, a cikin 5 Month Win nan Majeederh a rame take bata gaba bata baya jia iyau kamar kazar matsiyata ramar kuma ta samu asali akan abinda ke hanata bacci kullum yake sanyata azumi wanda babu fashi ya zame mata jiki kullum. "Majeederh... Majeederh" Kiran ya dakatar da ita daga tafiyar da take ?hulud Arzaan ta ?arasu tana dariya ta ce "Shi ne kika taho ko?" Majeederh ta Wan saki numfashi ta ce "Kin tsaya gulma" ?hulud Arzaan ta ce "Gulmar ta yi mini amfani kam" Ita dai Majeederh bata ce komai ba sbd an kusa kiran sallar Magriba bata so ta yi mata a hanya ?hulud Arzaan ta ce "Musaba?ar Alkur'ani za a yi, Ta duka ?asashen duniya na Muslunci" Majeederh ta waro idanu ta ce "Ma sha Allah, za mu ga manyan malamai mu tada haddarmu mu ma" ?hulud Arzaan ta ce "Au haba? Kin san me gabaWaya ko wacce ?asa ta bada sunan wanda zai wakilce su, ?asar ku Nigeria kawai ta rage" Majeederh ta yi shiru tana tunani wa Nigeriya zata zaSa? Allah ya sa ko waye ya dawo musu da martabar ?asar su. Kafin ta yi magana ?hulud Arzaan ta ce "Kuma Saudiya ta sallamawa Misira kamar yadda suka bu?ata ayi Musaba?ar a nan ?asar, kuma hadda Granny ta a mutanen da zasu zama masu tantance ?asar da tayi nasara" Majeederh ta ce "Kullum ana bani labarin Granny Finally zan ga Granny" ?hulud tayi dariya sosai ta ce "Like serious, ba ruwanta idan kin ganta sam ba zaki ce ta haifi Sarki Sultan ba" Majeederh ta ware idanunta ta cikin li?ab ta ce "Kai, ke jinin sarauta ce?" ?hulud Arzaan ta yi shiru domin bata son cewa Majeederh ita surukar gidan ce babanta kuma ?anin Sarki Sultan ne. Suna hira har suka ?arasa gidansu Majeederh ta yi part Winta ?hulud Arzaan ta shige nata. Wanka Majeederh ta yi kana ta yi sallah sannan ta sha ruwa, tana mai yin watsi da maganar ?hulud Arzaan. A nutse ta jawo wayarta ta kunna cikin nutsuwa ta danna number Abbu, ringing Win farko ya Waga ta cikin wayar ta ji ya ce "Ko baki faWa ba nasan Majeederh ce" Ta sauke numfashi ta ce "Asslaymu Alaika Ya Abbu" Ta faWa a nutse.

"Ke ce Majeederh?" Ta faWa a fili wanda ya jawo hankalin su Aaliyyah, sosai muryarta ta sauya ta zama ta Larabawa. "Ni ce Abbu" Abbu ya ce "Allahamdu lillahi shiru shiru har wata biyar?"

A nutse cikin tarin kamala ta ce.
"DJD) 39J/)  #*EFI #F *CHF (.J1"
Ma'ana "Barka da dare, fatan kana lafiya" Abbu ya ce "Wallahi lafiya, kina lafiya ya karatu?" Cikin Larabci ta ce "Allhamdulillah" Ta tambayi kowa na gidan duk ya basu suka gaisa Aaliyyah hadda kuka wurjajjen. "Hawwa'u shiru ba kira ba sa?o?" Majeederh ta ce "Ka yi ha?uri Abbu" Ya ce "To na yi" Ta ce "Ma sha Allah" Jin shiru bata ce komai ba ya ce "Har yau dai gamo jiya iyau, ba wani abu" Sosai Majeederh ta ji babu daWi ta ce "Zan tura maka kuWi Abbu ta nita sai aje a cire" Abbu ya ce "Yawwa to nawa ne kuWin? Daman an kusa bikin Ruma don ma anyi jinkiri ne" Majeederh ta ?ara yin shiru domin rashin son maganarta ya ?aru fiye da baya ta ce "?ilan su yi 200k fam ne ban san nawa za su tashi a Nigeria ba" Abbu ya ce "Dubu Wari biyu ya yi kaWan Majeederh ina laifin Miliyan Waya" Majeederh ta zaro idanunta da suke farare tas ta ce "Miliyan? Abbu ina zan gan su wannan ma Albashin da gwamnatin Nijeriya ke bamu ne bana taSa wa" Abbu ya ce "To babu damuwa amma duk wata idan aka baki kada ki taSa ko ficika ko kwabo karki Satar" Mamakin mahaifin nata ya cika mata zuciya ya kira sunanta ya ce "Majeederh babu ke ba namiji, ko aurenki mutum zai yi ki ce ke ba zaki aure ba ki ce kina da miji kawai, Majeederh wallahi wallahi duk sanda na ji labari ko na ganki da wani namiji to Allah ya isa ban yafe ba, karatu kawai zaki a tsayin shekaru takwas Win nan........



Mijin Malama
08119237616
[7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: Majeederh was listening to her father with great surprise, her heart was pounding, A ranta tana jin cewa ko mahaifin nata bai ce kada ta kula kowa ba, babu wani Wa namijin da zai ce yana son ta balle ya yi ji sha'awar aurenta, This is her destiny, and she answered with both hands as a complete Muslim. "Majeederh" Abbu ya kira sunanta cikin kakkausar murya ta kasa amsawa sbd taraddadin rashin sanin abin da zai biyu baya ya ce "Ni ne ubanki, mahaifinki jinina ke yawo a duka jijiyoyin jikinki, ?wayar haihuwata ita ce ta samar da ke, idan kina zaton a zuciyarki kiyi gaggawar cire zaton, wallahi tallahi nine mahaifinki Allah ya shaidawa, Manzonsa ya shaida, Mala'iku sun shaida haka.....,"
Majeederh ta katse Abbu jikinta na rawa ta ce "Na sani, na sani bani da wanda ya fika duka duniya Abbu don Allah ka yi ha?uri kada ka aibata ni" Abbu ya ce "Kin yarda da hakan?" Ta yi saurin Waga kai sbd ba zata iya magana ba, ?irjinta ya yi mata nauyi. "Hawwa'u a matsayina na wanda ya haifenki wallahi wallahi idan kika kula wani namiji sau Waya tak da sunan soyayya Allah ya isa ban yafe miki ba, karatu kawai na yarje miki kiyi tsayin shekaru takwas Win nan" Maganar Abbunta ta sanya mata wata iriyar faWuwar gaba mai tsanani da ?yar ta ce "Na yi maka al'?awari Abbu, ka tayani da addu'a kuma ka yi mini alfarma Waya don Allah Abbu"
 .... Alfarmar me? Abbu asked. Ta yi saurin cewa "Abbu ka duba halin da nake ciki idan da hanyar da zaka iya mayar dani jinsin namiji don girman Allah Abbu ka taimka ka mayar dani namiji,ni ma zan fi nutsuwa zan fi yin karatun yadda ya dace"
Abbu ya ce "A'a ba shakka, ni kikewa hannunka mai sanda? Ni kike son nunawa ban isa ba, duk abinda Wa namiji zai kema zaki iya, daga yau yanzu ki daina kallon kanki matsayin mace ki fara ganin kanki tamkar Wa namiji, wanda zuwa nan gaba yake fatan zama babba a ?asar, ta hanyar zama Gwamna, shugaban ?asa, ko shugaban wani katafaren kamfanin, amma idan kina jin ban isa ba go ahead Hawwa'u kina da full right na yi duk mai kikeso haihuwa ce a haife dai mun haifa" Cikin hanzari Majeederh ta girgiza kai ta ce "Wallahi ka isa, ni ikonka ce ba zan sake cewa komai ba ka yafe mini na bi Allah na bika Abbuna" Ya yi shiru jin haka ya sa Majeederh runtse Idanunta zuciyarta na wani irin zafi da raWaWi. A takaice Abbu ya ce "Duk wata kina tura mini kuWin Albashin nan, kada ki ciri ko kwabo idan kuWi kike bu?ata ki nemi taimako wajan wani" A sanyaye ta ce "In sha Allah"
Kashe wayar ta yi tare tsorawa kanta idanu ta cikin madubi, ta jima tana kallon kanta kafin a fili ta ce "What should I do?" She don't know What to expect and kept thinking about how her father would react to seeing her after so long, yanzu ma ya aka ?are balle ta ja lokaci, ta dafe kanta dake juyawa azumi ta kai babu komai a cikinta sai ruwa. _ Majeederh, pray ki faWawa Allah komai _ Wata zuciyar ta bata amsa. She breathed out, trying to calm herself nerves.
Tana zaune har aka kira sallar Issha amma bata motsa ta yi nisa cikin tunani domin ko kiran ma Allah bai nufeta da ji ba, ta zama kamar zararriyya. KafaWarta da aka jijjiga da ?arfin gaske ya sa ta sauke wani wahalallan numfashi tana mai buWe idanu a firgice ganin ?hulud Arzaan ya sa ta haWe fuska sosai tana Wauke kai, ?hulud Arzaan ta ce "?arfe 10 na dare ke kam kina zaune?" Majeederh ta kalli ?hulud Arzaan ba tare da ta ce komai ba "Ki zo ku gaisa da Kalb" Majeederh ta ce "Maimaita" ?hulud ta ce "Kalb ya ce na kira ki ku gaisa" Majeederh ta girgiza kai ta ce "Kafin wannan, kin ce wani abu?" ?hulud Arzaan ta dinga kallon Majeederh kana ta ce "?arfe 10 kina zaune?" Zumbur Majeederh ta mi?e ta ce "Asstagafirullah Ya Allah" .... "Lafiya?"
"Ban yi sallar Issha ba" Ta faWa a gigice kamar ta yi kisan kai. ?hulud ta nemi waje ta zauna tana mai cewa "Eh to da sau?i, ai sallar Issha bata Saci Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce; da ba don kada na matsantawa al'ummata ba, dana umarce su da yin sallar Issha bayan sun farka daga bacci, Talatainin dare" Ita dai Majeederh bata ce komai ba, ?hulud Arzaan sai bin Majeederh da kallo take zuciyarta fal tunani har ta iddar da sallah kana ta fara azkar. Ganin Majeederh bata da niyyar ta shi yasa ?hulud Arzaan mi?ewa ta koma part Winta, ta samu mijinta Ajlaal zaune yana danna waya hannunsa ri?e da Apple sbd yana ?aunar dangin kayan lambu, ta zube a saman cinyarsa idanunsa akan wayar ya ce.
"Meke damun rayuwar Yarima Ajlaal Sultan?" ?hulud ta kwaSe fuska ta ce "Allah daga kai har Majeederh baku son ku gaisa" Ya yi kyakkyawan murmushi kawai yana girgiza ?afarsa alamar rarrashi can ya ce "Ga ni fa... Call her" Ta tura baki ta ce "Gashi nan sai sallah take Allah don kar tazo ne" Ya saka hannu ya zame hular kanta yana cusa hannunsa cikin sumarta bai ce komai ba. "Ka zo muke part Win nata, ka ji Kalb my prince"
Ya waro dara daren idanunsa cikin murya irin ta masu mulki ya ce "Prince Win Saudiyya da zo wajan wata? Ni Ajlaal? " Ta yi shiru tana kallonsa ya ce "Uhm, shi ya sa kike ta zubar mini da ?wayaye a hanya ?asa ?asa, kin kasa ri?e ko ?wai Waya balle Sultaan ya saka ran samun grandson?" Ta daki ?irjinsa dake buWe cike da yalwataccen gashi kafin ta ce "Ajlaal wayo zaka mini, idan ka fara haka" Ya tsorawa lip's Winta idanu kana ya saki wayarsa a gadon ya ce
"Damn it...!"
"Me?" Ya mi?ewa gabaWaya tana wutsil wutsil haka ya cillata gadon yana kashe hasken Wakin gabaWaya muryarsa can ciki ya ce "Yarinya ina zama lafiya wajan aikina kika saka rigima ashe Allah ke sona da rahama"....... Cikin dare Majeederh ta kasa bacci sai juyi take saman gado tana ri?e cikinta a hankali take kiran sunan Allah, jin azabar ta yi yawa ya sa ta mi?e a haukace tana girgiza kanta tare da zubewa saman gwiwoyinta ta ce "Ya Allah ka Wauke mini abin da na ke ji har gaban abada wlh ban so, Ubangiji ka karkatar da halitta jikina zuwa ta jinsin maza" Ta yi shiru duk da sanyin ac amma zufa take jikinta na ?yarma da Sari, ta zari hijabi tare da sakawa ta nufi wajan part Win. Lokacin data fito yana zaune saman kujera a daidai corridor wanda zai mayar da kai part Win ?hulud, daga shi sai wata Jersey fara tas faffaWan ?irjinsa a bayyane, ya Wora ?afarsa saman table hannunsa ri?e da system yana dannawa, lokaci zuwa lokaci yake yatsuna fuska yana Waukan green tea tare da sha a hankali, sumar kan nan nashi har wuya, Prince Ajlaal Sultaan gabaWaya mahaifinsa ya Wakko sak. Yana zaune ya ji motsi ya juya kansa ya hango mace dur?oshe ta cure waje guda tana yarfe hannu, taSe baki ya yi tare da kwasar system nasa ya na jan tsaki..... Washegari dai wajan 11 ta shiga Al-Azhar University tun kafin ta nufi department Win su taci karo da babban malaminsu. Cike da tsantsar ladabi ta gaisheka ya ce "Majeederh Abdul'aziz Khan?" Ta jinjina kai ya ce "Follow me" Yana tafe tana binsa kamar bata son takawa har ya isa office Winsa, manyan mutanen data gani a office Win ya bata tsoro ta zauna gefe guda. Malamin ya yi gyaran murya ya ce "Majeederh ga jakadan ?asarku Nijeriya dake zaune a nan Misira, bayan zaman tattaunawa da manyan ?asar ku kama daga shugaban ?asar, gwamnan sauren jihohi da naku, shugaban malamai na ?asa dana jiharku daga ?arshe sun bada sunanki matsayin wacce zata wakilci ?asarku Nijeriya a gasar musaba?ar Alkur'ani ta duk duniya" Majeederh ya zaro idanu waje ta shiga girgiza kai a raunace ta ce "Ba zan iya ba, ba zan iya ba ni ?aliba ce"
Jakadan Nigeria ya ce "Zaki iya Majeederh, Malamin daya baki ilimi ya shaida hakan, mahaifinki ya shaida" Muryata na rawa ta ce "Duk duniya fa? Ba zan iya ba please a sauya wata" Ta faWa a shagwaSe Ajlaal Sultaan ya Wago kansa dake naWe da hirami ya Wan kalleta kana ya taSe baki yaci gaba da abin da yake. "Ki nutsu wannan dama ce da ba kowa Allah ke bashi ba, abin alfahari ne ko da baki nasara ba ace kina cikin jerin ?aliban da suka shiga, Nijeriya yanzu ke ya zubawa idanu, jikarki, unguwarku, Malaminki, mahaifinki ke ce hope Win su, sun yarda dake don haka ki basu mamaki" Majeederh ta yi shiru ta ce "Ina tsoran rashin nasara" Wani dake zaune ya ce "Good, than sai ki mi?e ki tashi tsaye ki saka ya?ini sai Ubangiji ya tabbatar, kuma sai nan da wata biyar za ayi kafin nan kin samu hurarwa" Ta ?ara yin shiru tabbas dama ce a gare ta ta bawa Abbu abin da yake bu?ata.
"Zan yi" Suka sauke ajjiyar zuciya kana suka sanya mata albarka ta mi?e a hankali ta fice Ajlaal ya Wan saci kallonta yana Wauke ido.
Tun daga ranar Majeederh bata da lokacin kanta, manyan malamai suka sanyata a gaba, karatu safe, rana, dare. Daman tuni haddar Alkur'ani sittin Win suna zaune a kanta daram, Tajwid da mukarijin hurum ake tisa mata, da saita ?ira'a daman Ubangiji ya bata murya kamar haihuwar Larabawa. Ya zamana a tsaye bacci take sbd karatu, ?hulud Arzaan ganin Majeederh ya yi mata wahala idan tana bita da rigima Ajlaal baya ce mata kanzil. Majeederh ta goge harsu malaman mamaki kawai suke idan tana karatu, hakan ya ?ara sa musu hope mai girma akanta...

*5 Month later..... The day*
Ranar Musaba?ar Alkur'ani ta ?asa ya tashi ranar watan tafiyar alhazzai, watan zul-hajj. Tun ana sati Waya gabaWaya ?aliban ko wacce ?asa ta Muslunci suka sauka a ?asar Misira, daga nan kuma manyan mutane, shugaban ?asar ko wacce ?asa, da gwamnoni, hatta Sarkin Saudiyya Sarki Sultaan ya halaccin Misira ana kwana Waya da shi da Mahaifiyarsa Zaytoon, hadda. Babban hall Win ya cika da jama'a fal, ?abila da yare daban daban farar fata da Saka, jami'an tsaro kamar me. Saura minti ashirin a fara ?aliban duk suka shigo ko wanne da tambarin ?asar shi a jikinsa, kowa aka nuna masa wajan zama kana zama computer zata nuna sunanka da kuma ?asar da kake, gabaWaya kuma ya kasance mata ke namiji Waya ne daga Qatar. Majeederh kanta a ?asa sbd jiri da faWuwar gaban dake riskarta na rashin sanin su waye a wajan. Zagaye biyar ne masu zafi, da kayi kuskure Computer zata tsayar da kai. Aka fara da ?asar Saudiyya ta tayi karatu yadda ya kamata, a zagaye na huWu dana biyar ta samu matsala. Abun kamar abin mamaki Majeederh ce ta zamo ta ?arshe ma'ana Nigeria, Computer ta nuna mata farkon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login