Showing 3001 words to 6000 words out of 74861 words

Chapter 2 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

520

da wannan shaiWaniyyar yarinyar ba, wacce ta cuceni ta cuci tarbiyyar dana bata, babu abin da zan iya cewa Majeederh sai Allah ya isa, ban yafe ba, ban yafe har na koma ga mahalaccina ba zan yafe mata ba" ya juya ya kalli sauran yaranshi da matarshi ya ce
"Ni Abdul'aziz Khan na yanke dukkan mu'amalar dake tsakanina da ?ata Majeederh Abdul'aziz Khan, ko da wasa ta ?ara ambaton sunana a matsayin ni ne mahaifinta wallahi sai na tsine mata, domin ni a wajena bata da maraba da gawa! Duniya ce ki je zaki gani"
Ba fatan gaskiya Majeederh take ba, ba kuma neman afuwar Abbu take ba, domin shi Win kaifi guda ne, amma tasan zai yi ladama a lokacin da bata da amfani kamar yadda Aaliyyah ta ce. Burin Jeederh shi ne Allah ya bayyana mata uban Jaririn nan, ko itama zata samu damar tsine masa, tayi masa Allah ya isa kamar yadda Mahaifin daya kawota duniya ya yi mata, ta yi masa mummunan fata a rayuwarshi ta yi masa addu'ar Waukewar dukkan wani jin daWi walwala na tsayin rayuwa, damuwa da ?unci su mamaye farin cikinsa, duhu ya maye gurbin hasken daya haska duniyarshi.
"Tashi ki Wauki shegen dan?i ki bar mini gida" Aaliyyah kamar zata haukace ta ce "Mami ki sanya baki don Allah, Abbu ina Anti Jeederh zata nufa? shin tana da gidan da ya fi wannan ne?" Sai a lokacin Ruma ta ce "Aaliyyah kada ki sanya na fara zargin kema kin munafurci Abbu" Aaliyyah ta juya ta kalli Ruma ta ce "Me kike nufi?" Ruma ta ce "Ina nufin abin da kunnuwanki suka je yi miki, kin jima da sanin Majeederh nada cikin shege ki ka Soye"
Wani irin mugun kallo Aaliyyah ta watsawa Ruma ta ce "Ki ji tsoron Allah, kuma akwai ?iyama, Mami do something"
"Something?" Mami repeated. "Don Allah" Aaliyyah ta sake furtawa Idanunta ya kumbura sosai, tausayin Malama Majeederh ya kamata tasan tunda Majeederh ta kasa cewa komai hakan na nufin abubuwa da yawa.
Mami ta kalli Majeederh ta ce "Ki duba Majeederh babu alamar dana sani a idanunta, ni kai na da nake uwarta ta yaudareni, sai yanzu nake mamakin abin da ya hanata aure ashe mu muke hauka ita ta jima da sanin kan Wa namiji shi ya sa babu littafin aure a cikin littafan da take wallafawa, kin ja mana abin faWa"
Da sauri Abbu ya ce
"Ta jawa kanta dai, domin ban haWa komai da ita ba, ta je hak?in Addinin Musulunci ma kaWai ya ishe ta, kafin na buWe idanu ki fice daga gidan nan"
Zuciyarta tayi nauyi bata da hanyar kare kanta, fatan ta Ubangiji data yarda da shi,kuma take bautawa ya bayyana gaskiya ya wanketa a wajan Mahaifinta ko da ba zai amsheta matsayin ?a ba. Ta juya ta kalli Jaririn ko Jaririya domin bata san me ta haifa ba, amma tasan samuwar babyn na nufin wani abu! Only God knows.
Da hannu biyu ta Wauki jaririn ta mi?e da ?yar jiri na Waukarta, ga wani ciwo da cikinta ke mata har yanzu mahaifa bata faWo ba. Kanta a ?asa cikin wata murya mai tsananin rauni wacce ko fita ba tayi sosai sbd yadda numfashinta yake ri?ewa ta ce.
"Me ya sa zaka mai dani Gawa bayan da rai a tare da gangan jikina? Bayan da numfashi a ?irjina? Me ya sa zaka bawa duniya ni Abbu wallahi bana da laifi ban san samuwar cikin ba, ban san waye da wannan alhakin ba, ban san waye yake da sanya hannu wajan ruguza rayuwata ba, ban san waye ya zama silar rabani da Mahaifina, dangina, haWi da farin cikina ba, zan tafi Abbu ina ro?an ka yafe mini a duk sanda gaskiya ta bayyana ko da ?asa ta rufe mini Idanu, zan raini kyautar ALLAH, zan raini Raba Gardama shi ne hujjar da zata iya fiddani daga zargi, Allah ya haWa fuskokinmu da alheri"
Aaliyyah ta cire hijabin jikinta ta sakawa Majeederh domin rigar barci ce kawai a jikinta, kuka take sosai tana faWin. "Kiyi ha?uri Anti Jeederh bana da ikon taimakonki na kasa aikata komai kiyi...,"
Kuka ya ci ?arfinta ta juya da gudu ta shige Waki ba zata iya ganin tafiyar yayarta ta ba.
Gently Malama Majeederh ta kalli Mami, ta juya ta kalli Ruma, da kuma Raihana wacce bata ce komai ba har yanzu. Ta jima tana kallon Mahaifinta kafin ta nufi hanyar barin parlourn jiri na Waukarta, tana jan ?afa wacce ko takalmi babu ta buWe gate tare da ficewa daga cikin gidan, kamar yadda take barin gidansu haka numfashinta ke barin ?irjinta, ganinta na janye wa, jinta na raguwa, jaririn hannunta na neman ?wacewa zuwa ?asa.
Tafiya take jini na bin cinyoyinta, tafin ?afarta na taka kan titi, tun tana jurewa har ?afarta ta fara rawa jikinta ya saki ta ?an?ame jaririn a ?irjinta, slowly slowly ta fara ganin duhu a Idanunta tayi baya luuu! Zata faWi a kayi saurin tare ta, ta faWa jikin mutum ba numfashi a ?irjinta.

Hospital
A hankali aka buWe ?ofar room Win tare da mayarda ita aka rufe slowly. Tsaye ya yi a kanta ya zuba mata narkakkun idanunsa ya Wauki almost 5 minutes yana kallonta kafin ya Waga ?afarsa a hankali zuwa gaban bed Win, ya ja kujera tare da zama akai, cikin nutsuwa ya sanya hannu ya Wauki jaririn dake kwance yana motsi cikin tattausan showel Win da aka saka shi. Soyayyar Jaririn ya samu gurbi a zuciyarsa musamman da bai taSa samun Wan kansa ba, bai taSa ganin gudan jininsa ba. "Ohh baby, your Dad is here" ya furta can ?asa gudun kada ya tashe ta.
"His Dad?" Ta furta cikin magagin barcin dake Waukarta domin allurar bai gama sarkinta ba.
Ya Wago kai da sauri ya kalleta ba ?aramin harbawa zuciyarsa tayi ba, this is the first time da yaga fuskarta babu li?ab iya tsayin shekarun daya santa.
Kasa magana ya yi domin duk yadda zuciyarsa ke fasalta masa kyanta abin ya shige haka, musamman da tayi maganar kamar wacce bata hayyacinta idanunta rufe gashin idanunta sun kwanta luf luf gwanin sha'awa fuskarta ta ?ara haske.
"Kin farka? Ya jikin"
Muryarsa ta daki dodon kunnenta yanzu kam allurar ta gama sakinta ta buWe manyan Idanunta da suka kumbura tare da sauke ganinta akan Aliyu Sufyan Alhassan. Ta runtse idanu yau ?arya ta ?are fuskarta available, Allah ya rufa mata asiri jikinta a rufe yake.
"Sorry, In sha Allah komai ya zo ?arshe zan wankeki wajan Abbu be patient" bata kalle shi ba, domin ?irjinta ya yi mata nauyi babu wanda ya sake magana har Aliyu ya ce "I love my son, i love both"
"Ka barni" ta furta a kame cikin sanyin harshe. Aliyu ya gyara zama idanunsa akan fuskarta duk da bashi take kallo ba. "You're dreaming, ba zan sake kuskuren baya Jidderh,ba zan sake ba, ina son rayuwa da yarona tare da mother's of the son"
"Ni guba ce, zan iya zama illa ga kowa" ya tari numfashinta ya ce
"Ban dani Aliyu Sufyan Alhassan, ban dani Jeederh" ta juya ta kalle shi kallon daya kusa zautar da shi hannunta Waya a ?irjinta ta ri?e sosai cikin nutsuwarta da kamilalliyyar muryarta ta kame kanta sosai ta ce. "Baka da haWi da Wana, kada ka yaudari kan ka ka duba kusancinmu da Latifa ka barni" "Jeederh idan na barki ki Wauka na bar duniya, Latifa kuma ta bani full opportunity na aurenki" cikin gajiya wa ta ce "ba zaka saman ba"
"Koda na halattawa kai na zama Uba ga dan?i? Wallahi Majeederh na shirya Waukan ko wanne ?alubale akan ki, kuma idan wannan yaron zai sanya ki aureni zan je court ta mallaka mini shi,wanne Irin mallakawa ma? Bayan blood grp Wina da na shi Waya ne, ko DNA text za a yi zai tabbatar da ni ne uban shi" Wayarsa ce ta fara ringing sunan Wife ya fito ya Wan ja tsaki har kiran ya tsinke aka sake kira lokacin Jaririn ya fara kuka, picking call Win ya yi tare da saka wayar a hands free.
Muryar Latifa na rawa ta ce "Sweetheart kana ina? 3days without you ina ka je ina ta kiran number ka a kashe" ba yabo ba fallasa ya ce.
"Ya akai Latifa?"
"Wani abu mai kama da almara ya faru, na kasa sanin babin da zan iya sanya Malama Majeederh"
Aliyu ya ce "Just go to the point Wife" cikin damuwa Latifa ta ce "Majeederh ta haihu,na goya mata baya amma ta bani kunya ta sanya ina yawo da ita har ina kare cikin shege?" Ya tare ta faWin
"Who told you that?"
"Ruma, ta kirani tun a daren da abin ya faru lokacin na tashi naga babu kai babu motarka, kwana uku kenan yanzu haka Majeederh ta gudu da Wan gudun surutun jama'a kuma ta shaida Wan shege ne, Ruma ta ce Majeederh ta bayyana musu cewa daga gidan Abbu ba inda zata sai gidan uban Wan taci gaba da zaman karuwanci da shi"
Duk maganar da suke Majeederh na ji, tuni ta amshe Wanta daga hannun Aliyu ta rungume shi,tana jin kawo yanzu shi ne kaWai ya rage mata, shi zata kalla matsayin wani nata kuma zata kula da shi da dukkan iyawarta har kawo lokacin da gaskiya zata kure ?arya.
"Ke yanzu kin Yarda Malama Majeederh Abdul'aziz Khan zata iya aikata ZINA?"
"Me zai hana Sweetheart? Tunda ga gaskiya ta bayyana kuma Allah ya isa tsakanina da ita, na gode Allah da ya sanya baka aureta ba, balle mu haWa iri da shege" "Ba shege bane"
Da ?arfi ta ce "Wallahi shege ne" cikin tsawa mai firgitarwa ya ce
"Latifa Omar idan ki ka sake sheganta mini yaro zaki sha mamakina, zan miki hauka zan nuna miki true color na" Majeederh ta dafe kanta a hankali ta mi?e bayan ta zare ?arin ruwan da ake mata, ganin Aliyu ya juya baya yana masifa jijiyoyin kansa na motsawa ta sulale a hankali ta bar room Win rungume da jaririn nata.
Kamar mahaukaciya haka ta zama, Latifa ta hargitse tamkar zata cinnawa kanta wuta ta ce "Aliyu Sufyan Alhassan kasan me ka ke cewa? Mene haWinka da yaron?" Cikin rashin damuwa kuma daman ya shirya amsar ko wanne ?alubale ya ce.
"Yes that's my name Aliyu, kuma baki taSa jin nayi hauka ba sai dai ina dab da shirin manna bikin haukan ke, tunda ba soyayyar gaskiya ki ke nunawa Majeederh ba"
Latifa ta zari key Win motar ta ce "Don't Tell me kana tare da Majeederh tsayin kwanaki ukun nan?" Ya ware hannu irin he don't care Win nan ya ce.
"Yhh, Ina tare da ?ana da matata, Majeederh is my wife....



08119237616
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: *

Nimcyluv Sarauta
*_Arewabooks@Nimcylub_*

*3.....*
Maganganun Aliyu suka kusan tarwatsa mata zuciya, idanunta ya rufe kafin tayi magana ya ce "Ko a lokacin da nake yaro, ban taSa kuka saboda wahala ba, ba kuma zan yi kuka saboda abin da zaki aikata ba, ki sawa ranki ba a haifi Aliyu domin sadaukarwa ba, amma an haifi ni domin bautawa Ubangiji da kuma cimma burukana, bana da burin daya shige zama da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!" Ya fesar da numfashi ya ce
"Ban taSa neman abu na rasa ba, kin san yadda nake zama mahaukaci akan abin da nake so....," Da ?arfi Latifa ta ce "And so what Aliyu? Ni kuma zan tabbatar a wannan karan na zama sanadin da zaka rasa abin da ka ke nema, ka yi ta farauta wacce bata da amfani har zaki ya yi gaba da abin farautar taka, zaka san kuma kaci amanar matarka ni Latifa Omar zaka sani" tayi hanging off na kiran.
Tsakanin ita da Aliyu ba a san wanda ya fi wani shiga damuwa da ba?in ciki ba, shi yana jin ba?in ciki idan ta shegenta Wan gidan Jeederh, yana jin tamkar gudan jininsa ta shegenta. Latifa Omar tana ganin Majeederh ta munafurceta tayi mata kyakkyawan zato ta ci amanarta, Allah kaWai ya san lokacin data Wauka tana bin baza, ko komai nata zai ?are ba zata taSa barin Bar Aliyu Sufyan Alhassan ya kasan inuwa guda da Jeederh ba.
Ta dun?ule hannu tare da kaiwa iska naushi cikin zafi ya juya yana faWin.
"I can't take it any longer Majeederh, dole kiyi ha?uri mu zama abu guda" shiru not respond.
Ya ri?e ?ugu cikin sauke numfashi yana son ya saisaita kan shi ya kasa ya ce. "Ina son na je wajan Dr Jamal, i have something to discuss with him" nan ma shiru sai a lokacin ya juya zai sake kiran sunanta yaga wayam! sai gado da drip yana Wiga a ?asa.
Baki buWe ya tsaya cak yana ?arewa room Win kallo kamar ?ungi.
"What?" Cikin sauri ya buWe ?ofa ya fita suka ci karo da wata nurse ya ce
"Heee Nurse" "Yes, Sir how can i help you?"
Ya juya idanunsa ya yi ta kallon wajan yana son yaga ta ina zai gano Jeederh. "Sir!" Kiran ya dawo da shi hankalinsa ya ce "Kinga wata yanzu da baby a hannu ta fita?" Ta shiru alamar tunani sai kuma ta ce.
"Yanayinta?" Ya ce "She's beautiful, fara tas yar yellow take tana da jiki zata kai 35 yrs going to 36" Ta kalli hanya ta ce
"Oh Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?" Ya Waga ya ce "Exlty, where she's?" Ta ce "She Left, alright"
Ya yi baya a fili ya ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, why? why Jeederh mun shiga uku daga ni har ke" da gudu kuma yabar world Win ya nufi reception har zuwa parking lot na hospital Win amma babu ko mai kama da ita.
Motarshi ya shiga tare da yi mata key kamar zai tashi sama haka yabar cikin asibitin bakiWaya wanda ya yi kwana Uku ciff a cikinsa.
Dr Jamal na zaune a office Winsa yana operating system sai gumi yake duk da sanyin A.cn dake office Win. Bell aka danna ya ce "Come in" buWe ?ofar akai tare da shigowa.
"Dr Jamal wai meke faruwa da kai ne, kwana uku baka cikin hayyacinka" ya share zufa ya ce "Tajju ina cikin damuwa"
"Problem?" Tajju ya maimaita. Dr Jamal ya gyara zama ya ce "Ka san Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?" Gaban Tajju ya faWi hakan ya tuna masa da wasu memories ya ce "Uhm, ina jinka" kai tsaye Dr Jamal ya ce "Ta haihuwa, kuma yanzu an nemeta an rasa, kwana kenan bana barci kullum sai na duba all scanning da na taSa yi mata, wallahi tsayin shekara biyu result bai taSa nuna mini Majeederh nada ciki ba ko da wasa, infact results Win na nuna she's Good, sai a satin nan dana sake mata wani ya nuna mini ?ari ne a cikinta shi ne ya haddasa kumburin Cikin, sai gashi kuma wai ta haihu harta gudu" cikin wata kalar hausa Tajju ya ce
"Innalillahi, subuhana"
Ya yi ta maimaita wa kafin ya ce "Amma tayi aure?" Dr Jamal ya ce
"Ko engagement ba tayi ba balle aure, bata taSa aure a zahiri ma babu wani Wa namiji daya taSa cewa yana son ta"
Tajju ya mi?e ya shiga kai kawo cikin office Win da sauri kuma ya fice yana cewa "ina zuwa"
Yana fita mota ya shiga ya nufi gidan shi dake cikin Nassarawa. Tun da ya shiga bedroom yake tunani,akwai muhimmin abu da yake son tunawa amma ya rasa mene? Dr Jamal abokin Tajju ne gabaWayansu likitoci ne.
A hankali ya ce "Malama Majeederh Abdul'aziz Khan? Ya Allah!"
Kwanciya ya yi nan take barci kuma ya Wauke shi.
Can cikin barcinsa ya ci wasu maganganu na tashi a kunnenshi a firgice ya farka yana haWa zufa jikinsa na rawa ya ce.
"Gang" ya mi?e ya ce "Gang team!" a haukace Tajju ya dinga fito da kayan wardrobe nasa cikin sa a wata envelope ta faWo ya Wauka da sauri yana dubawa, har yanzu wani sassan yan ?amshi ke tashi jikin envelope Win, ya duba da kyau idan har ba zai manta ba shekaru biyu kenan da bashi sa?on ya bawa Majeederh, shi kansa ba zai iya tuna abin da ya mantar da shi ba. A hankali ya duba jikin envelope da aka rubuta.

*_No words to explain, no words to describe, no words to as your forgiveness, Wait for me, I'll be back sooner or later, Please Jee_*

Tajju na gama karantawa ko gyara bedroom Win?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? bai ba ya zari key Win mota tare ficewa daga cikin gidan, tana ina zai fara? Ina zai ga Malama Majeederh har ya bata wannan sa?on? A fili ya ce "Allah na tuba, ban san me ya mantar dani ba" haka yaci gaba da driving.
Tun safe Majeederh take tafiya fuska rufe babyn ya yi shiru a jikinta, kamar mahaukaciya haka ta zama bata gane komai bata bambance komai, kiran sallar Magriba ya yi daidai da tsayuwarta a gefen wani shago a lokacin kuma babyn ya kama kukan yunwa, ta samu waje ta zauna ta shiga kallon fuskar jaririn ko Allah zai sanya ta gane dawa yake kama, amma abin mamaki komai nata ne, kamarsa Waya sak da ita idanunsa ne kawai da bai fiya buWewa ba yasa bata gama gane ?wayar tawa ba, ganin kukansa zai sanya hankalin jama'a ya dawo kanta ya sa ta zura shi cikin hijabi bata san me zatai masa ya daina kuka ba can ta tuna abincinsa yana jikinta ta Waga rigar asibitin dake jikinta tare da sanya masa nono a baki, babu ruwa ko kaWan zai azabar zafi, haka ya dinga jan fata jin baya shan komai ya cika ya dinga tsala ihu. Sai a lokacin ta fashe da kuka take rungume shi ta ce.
"Asstagafirullah Ya Allah, ba san komai, na yarda da ?addara, Allah ka kawo mini Wauki albarkacin Annabin rahama" a hankali ta dinga tattaro yawun bakinta tana bawa jaririn yana sha, tun tana bashi har yawun ya ?afe bai kuma daina kuka ba. Ta mi?e ri?e da shi tare da ?ara sawa wajan shagon tayi sallama can ?asa kafin tayi magana ta ji saukar muryar Abbu a kunnenta ta juya da sauri ta kalli T.v dake shagon, fuskar mahaifinta tar a t.v yana yi wa ?an jarida bayani ya ce.
"Me kuke son sani?" ?an jaridar ya ce "Shin da gaske ne ?arka Malama Majeederh Abdul'aziz Khan kan ta haihu? bayan duniya ta san bata da aure? Ko dai tayi aure a Soye ne, ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login