Showing 21001 words to 24000 words out of 74861 words

Chapter 8 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

524

yadda ya cukurkuWe kamar indomie, duk wajan ciwon anyi dressing nasa, idanunsa wanda suke always a haka He is so genius, and so romantic. Kana ganinsa kasan bashi da ha?uri zafin rai da taurin kansa, musamman physquie. Ba komai yake Wauka ya zuba a brain nasa ba, amma ?wa?walwarsa ta kasa mance ranar, komai ya faru cikin tsautsayi. Unconscious happenings, It is still fresh in his mind, he remembers it every day.
Tsaki ya ja, babu abinda yake so a yanzu kamar barasa ita ce kawai zata Wauke masa nauyin zuciyarsa.
Jawaad ne ya shiga hannunsa zube cikin Aljihu sai Sona dake bayansa tana cewa "Yaya Jawaad ka fiya ruwa, wallahi ko matarka sai tayi da gaske zata ci kuWinka, ni mamakin ?an matan da suke nace maka nake tunda ba komai za su samu ba" Jawaad ya yi murmushi yana zama kusa da Abraham ya ce "Yarinya ai mu akwai kalaman soyayya, mun san ta kan mace da kalma Waya take nake sace zuciya, kuWi kuma ai Abba na zuba miki acct" Sona ta ce "Ni dai ba haka bros kewa sister's na su ba"
"A'a, ba zan goyi bayan Sarnatar da kuWi ba, bayan baku san ciwonsa ba" Was abinda ta ce.
"To don Allah ka bani, just 50k" "Yarinya ko ?wandala, na aure nake haWawa" Ta kumbura fuska duk abinda suke Abraham na jin su..
"Yaa Abraham kai bani"
Ya buWe idanunsa ya kalli Sona, kallon Waya kafin ya lumshe idanu ya ce
"Nawa?" "50k"
"Done" ta buga tsalle ta ce "Yes, thank you Yaa Abraham" Jawaad ya kalli Abraham sosai ya ce "Ni ma Yaa Abraham ka bani na siyi new car"
Abraham ya watsa masa harara ya ce "Bana ?arawa mai....."
Ya yi shiru yana zaro idanu alamar bai san ?arshen karin maganar ba. Jawaad ya buga dariya ya ce "Ba a ?arawa mai ?arfi, ?arfi Anji Hausa fa, wai bayan kayi hijara garin Katsinawa ka je ka koyo mana wasa"
"Mene ga hausa, Sometimes there is difficulty in pronouncing some words"
"Ni dai a bani kuWin" ya juya ya kalleta ya yi shiru sai kuma ya mi?e yana ri?e kansa he's trying to recovering something, kallonsa suke gabaWaya ya yi ta zaga Wakin ya haWa zufa sosai idanunsa sukai jajir da sauri ya ce
"Joshua" Ya ?ara yin shiru for some seconds kana ya ce "Call this phone" Sona ta Wauki wayarta ya shiga faWa cikin sauri in a low voice.
Yana gama faWa ta danna call, ringing Win farko Joshua ya Wauka yana faWin.
"Hey, who's on the line?"
Sona ta mi?awa Abraham waya ya amsa tare da sanya handsfree sbd yanayinsa ya fara juyewa, Joshua ya yi ta magana shiru can Abraham ya ce "GANG"
"Bad boy" Joshua ya faWa mi?ewa da sauri yana cewa "Bad boy where are you? Gang team need you"
"Ka haWa mini Gang team, right now" ya fesar da numfashi cikin murya mai sanyi ya ce "I'll send you a acct number, kayi dropping 500k ciki" daga nan yare suka sauya kana ya kashe wayar ya ce Sona ta tura acct number. Daga nan kuma ya fara losing mind.
Uncle Isma'il ya kalli Abraham ya ce "Go and change your dress, before nan let's talk"
Abraham ya dai kalli Uncle bai fiya gane wasu kalaman ba ya ce.
"FaWa mini duk abinda ya faru a can gidan His Excellency" ran Abraham ya Saci ya ji tamkar yanzu abin ke faruwa in brief ya faWawa Uncle Isma'il everything. Ya jinjina kai ya ce.
"Ina son ka saurara, ba zanwa Majeederh dole ta so ka kota aureka ba, kuma ina bayan tayi maka hukunci daidai da laifukanka."
"....No please Uncle, I'll die idan ba Malumana"
"Kasan mene matsalarka ta farko, kai ba musulmi ba, ga team na ?an iska, ga shan barasa, babu halarci a aurenka da Majeederh, amma I'll Adviser you duk da cewa akwai wahala ta samun haWin kanta, ka zama mutumin ?warai kuma ka zauna a gidana har sai lokacin dana amince da gyaruwarka, Kai Kiristan ita Musulma, kuma babbar malama wacce ta girmemaka, ta baka zatarar shekaru goma sha biyar Abraham,ta raineka ta ci kashi da fitsarinka akwai girma, akwai nauyi ko da ace kai Musulmi ne Majeederh nasa izza da kame kai bata Waukan raini, babu shakka ko auren akai zata rainaka".
Abraham ya ce "Raini? A sbd ba zan iya bata ciki ba? Ina da ishasshiyar lafiya inma yara 100 zan bata cikin dare Waya....,"
"Stop it, what noises ni wan mahaifin Majeederh ka ke faWawa haka ba kunya? To Wabi'ata data Majeederh data Addinin musulunci tasha bamban da taku, akwai alkunya tsakanin surukai"
"Mene surukai Uncle?" Shi Abraham bai Wauka laifi ya yi ba ya kuma kasa gane mene kuskuren shi a cikin maganarsa. Ya suruna cikin raunatacciyar murya ya ce.
"I am sorry, amma mene ya sa zata raina ni wallahi kullum zan iya bata ciki.,,"
"Get out Abraham Denial David, out tunda ba zaka nutsu ba" "Ka yafe, forgive me please, zan zama Muslunci ka taimaka" Uncle Isma'il ya ce "Mene ya ja ra'ayinka? Bayan iyayenka basa su"
"Shi ne first and simple way da zai mallaka mini Malumana" Uncle ya girgiza kai ya ce
"Ka fara tsarkake niyyarka, ba a taSa musulunta sbd wani dalili ko neman yardar wani, ka musulunta sbd ka yarda addinin Musulunci shi ne addinin na gaskiya, ka musulunta sbd ka yarda da Allah da Manzonsa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama, ka yarda da su babu abokin tarayya, ka mance littafin injila ka Wauki Alqur'ani da hannu bibbiyu"
"Ta zan yarda?" "Ka fara nutsuwa kasan mene ya sa ka ke son Musuluncin yanzu ka je ka shirya, kuma babu kai babu yiwa Majeederh magana, balle uzzura mata ko kai hannu zuwa jikinta yadda ta ce ka barta ta tsaneka to barta, ka ?aura cewa ganinta, yanzu ne za ka yi faWa, fight for your love, ka je bata da bazata, bazata ta sabon sauyin da kayi ka zama tsarkake" Abraham ya yi shiru yana tunanin ta ina zai iya all this, ba zai iya haWa waje da Majeederh ba tare daya taSa ta ba. Ya mi?e tare da shigewa bedroom.
Babban parlourn a cike yake, Uncle Isma'il, Uncle Bello, Abbu, Mami. Gefe guda kuma Bar Aliyu Sufyan Alhassan ne zaune cikin wani lallausan yadi, Sai Hajia da Papa iyayen Zaki. Daga Waya barin Masu garin ne bakiWaya, Governor Abu-turab Al?asim da Mama sai Haseenatou wacce ta ?arasu. Abu-turab cikin wata dakakkiyar shadda fara tas sai Waukan Idanu take Winkin jamper da babbar riga, he was so looking anger na jin meke faruwa. Daga tsakiya Malama Majeederh ce zaune cikin wata blue black Win Abaya mai kyau tayi rolling kanta gefen fuskarta a rufe hannunta ri?e da Khalil.
A inda take zaune take jiyo ?amshin perfume Win da har abada ba zata mance ba. Abinda bata sani ba dab da ita Oga Abraham Daniel David ne zaune cikin wani milk Win voyel mai manyan zane ana iya hango faffaWan ?irjinsa mai Wauke da zanan tattoo kansa kwance luff yana ?yalli sai sabga ?amshin Boadicea The Victorious, idanunsa kafe a kanta babu ko ?iftawa. Uncle Isma'il ya yi sallama kana yasa aka yi addu'a. Ya gyara zama ya ce.
"Bincike da result ya tabbatar Khalil jinin Abraham ne" a kusan tare Governor Abu-turab da Bar Aliyu suka ce..
"?arya yake Wana ne" Abraham ya lumshe idanunsa ya buWe ya ce "Babu me zarar yi ma Jee ciki kaf cikin ku, I'm lucky ni me sa a ne" duk suka kalli Abraham Abbu kuma ji ya yi kamar ya sha?e yaron.
"Ba musu za kuyi nan ba, kuna son rusa mini ?ar fahimtar da nayi, His Excellency, Barrister, Abraham na yarda duk kuna son Majeederh, shawara Waya zan baku Majeederh ba budurwa ba ce ?addara ta faWa mata" Zaki ya ce "Zan zauna da ita haka"
Uncle ya girgiza kai ya ce "Kuyi faWa, faWa na samun soyayyar Majeederh zan ga waye MIJIN MALAMA, zanga mai zarrar sace zuciyarta, ?a dai na Abraham ne, ban san ya akayi aka samu cikin ba wanda gabaWaya yanzu Abraham zai bamu labari anan zamu tabbatar da gaskiyar shi".
"Idan tana da burin dawowa gidana to ta Wauki shegen yaron nan mai gadon tsiya, wanda ya zo da ?azanta zuwa gidan marayu, kuma ki zaSi Abu-turab matsayin mijinki shi ne ya dace dake" lokacin guda Majeederh da Abraham da Aliyu suka kalli Abbu banda Abu-turab daya sauke wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya.
"Abbu gidan marayu, ni na haifeshi ina raye kuma zan kai shi gidan marayu?" "Idan kin yarda ni ne ubanki, ni ke da hak?in zaSa miki miji" ta runtse Idanunta zuciyarta na bugawa bata san lokacin da ta ce. "Na amince, na amince Abbu albarkar ka nake nema" idanun Abraham kamar za su faWo. "You're liar, ki auri wani,ni kuma na ci gaba da tarayya dake kina haifar shegu, ba zan barki ki zauna lafiya da wanda kika aura ba" tayi masa banza. Abbu ya kalli Abu-turab ya ce "Idan ka shirya kawo sadaki yanzu a Waura auren ka tafi da matarka" Abu-turab ya ce "A shirye nake Abbu" Majeederh na zaune ta ji an Wagata cak tare da yin sama da ita har jaririn hannunta kafin kowa ya yun?ura Abraham ya yi waje da Majeederh yana zuwa ya saka key ya buWe ?ofar mota ya cilla Majeederh ciki idanunsa rufe ?wa?walwar taSin hankalin na motsawa "Kai Mahaukaci ne?" Ya dubeta yana sunkuyawa dab da ita ya zura mata seat blt ya Waurawa kansa. A karo na biyu ta sake cewa "Kai Mahaukaci ne?" Ya buWe ido ya ce "I don't know, amma yau zan iya bamban cewa ni mahaukaci ne or not? Domin a yau zan ?ara baki wani cikin na kwanta take a karo na biyu, daman wancan i have been drug ban san ya ki ke ba, wannan shi ne aikin hankalina, wanda zan yi na hauka ya fi wannan,zan iya tsayawa tsakiyar titi babbar mota tabi ta kanmu, me, you, and our son duk mu mutu" Majeederh ta runtse Idanunta tasan tabbas zai aikata. Da gudu Bar ya fito Abu-turab na mara masa baya, suna fitowa motar Abraham Daniel David na fice daga cikin gidan da gudu...


End of free pages
In sha Allah a nan na tsaya da free pages mu haWu a paid grp. Yanzu zamu je asalin labari nan tsakiya ne, book1 shi ne asalin tashin hankalin littafin duk wani abu daya faru a nan ya faru. Book2 anan zamu ji yadda jaruman namu za su yi faWa akan Majeederh.

?an waye?
Ya akai sai bayan shekara biyu ta haihu?
Dashe akai mata?
Cikin Aljanu ne?
Ko Abraham, ko Abu-turab ko kuma Zakin Hajia? Wa zai ci riba.

Book1 500
Book2 500
GabaWaya har mu kammala littafin 1k ne. Zaka iya fara biyan kuWin book1 kafin mu fara book2.... 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank... Evidence of payment 08119237616. Zamu fara posting as soon as kun kammala payment. THANK YOU=؋?d'?>?p?

Kafin kammalawa Wannan page Win gabaWaya sadaukarwa ne ga HASEENATOU AUTAR MANYA. ELEGANT ONLINE WRITER'S, MIJIN MALAMA GRP 1,2. ALLAH YA SAKA MUKU DA ALHERI:&?>?p?.


TALLAH=?G? Shin kuna bibiyar littafin *DAU?AR GORA!* Wanda *HAWA__B__KUMO (REAL-SMASHER)* ke kawo maku? Wai? this is an emotional story ever,idan ba kya bi maza ki nema ki fara kada ayi babu ke,*DAU?AR GORA!* Labari ne dake ?unshe da sar?a?iya akan ?addarar wata baiwar Allah *AYSHATOU AYATULLAH* wacce tayi fama da matsalar yoyon fitsari at a very young age,she really went through tsananin rayuwa,?iyayyar Family'n uba,kowa yana ?yamar zama da ita,saboda larurar data sameta lokaci Waya,ba kuma wai dan haifeta da shi ba,ku nema ku karanta kada ayi babu ku..

*DAN?ANO*

Kallon ?yama Inna Tabawa matar ?anin Babanta data kama baki kamar an yi pausing Winta ta bita da shi dawani murya take cewa "toh! Yau muke ganin tsiya da wasali.. Ke yanzu da girmanki gotai? sai ki saki fitsari a jikin kayanki? O'ohh! Ikon Allah.. Ni Tabawa na ga abunda ya isheni bai ishi Allah ba" ta ri?e haSa tana sake jinjina al'amarin,kamar an cillota kuma kamar me jiran ayi da ita,Inna Larai tai wuff ta fito daga Waki jin maganganun da Tabawa ke faWa ta Wora da faWin "ai Tabawa in faWa maki iskanci ne da kuma ganin ta samu masu Waure mata,amma babu wani rashin lafiyar dake damun yarinyar nan,samun guri ne kawai.. Allah na tuba yau aka fara yin ciki? Kou a kanta aka fara haihuwa da za'a raina ma mutane hankali ace ta gamu da wani larurar dake hanata ri?e fitsari.. Zallar taSara ce dai ke damunta,tou kuma kin san abunki da goyon kaka,babu abunda baza tayi ba da sunan larura" hawayen da suka ciko idonta tai saurin sa hannu ta goge,da sauri ta wuce za ta bar gurin,Inna Larai ta kalli yara?n gidan tace "Kaiii! Kui mata ihu kou za ta ji haushi ta dena abunda take,kui mata wa?ar me fitsarin kwance ni na saku,duk wanda yayi kuma zan bashi Nera 5-5,manya kuma zan baku 20-20" ihu da tafi suka hau yi,kafin kace me ?ananan yaran gidan sun Wauko murafen languna da ?ananun gallon suka fara kiWa. Kamar cikin watan ramadhan lokacin tashe,haka muryoyin yara da manyan gidan masu jin haushinta babu gaira ba dalili suke tashi cikin wa?e suna faWin "me fitsarin kwance,amalaala! Wace ce? Me fitsarin kwance.. Amalala.. Me fitsarin zaune.. Amalala.. Me fitsarin kwance!" Inna Larai tace "baku kama sunanta ba,ku faWa ku Waga murya kowa yaji,idan tai zuciya gobe ta daina" kamar Inna Larai ta zugasu kuwa suka ci gaba da kiWa suna wa?a "wace ce? Aya me fitsarin kwance,amalaala! Aya me fitsarin kwance.. Amalala.. Aya me fitsarin zaune.. Amalala.. Aya me fitsarin kwance!!" Ba wa?ar da suke yi ne yafi taSa mata zuciya ba,yanda wasu ciki ke zagayeta har suna kama mata zani suna janta,wasu na dungure mata kai shi ne abunda yafi komai sawa taji ta muzanta a idanun duniya,da wani irin sauri ta dur?ushe bakin ?ofar Wakinta,banda kuka babu abunda take kamar ranta zai fita,bata taSa jin ta yi loosing hope ba irin yau,zuwa yanzu kam gaba Waya rayuwar ma ya fice mata a ra???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i,musamman irin tozarci da wula?ancin da take kan fuskanta daga danginta,abun yai mata yawan da ciwon zuciya yake neman kamata nan take,daga jiya zuwa yau sosai take cikin barazana/wala?anci da tsokanarsu,har tunanin fita take kou wani uzuri ya kamata da dole zaisa ta haWuwa da wani cikin mutanen gidan ba Baba Wada kou su Inna Asama'u ba,wani lokaci har ?ofar Wakin ake zuwa ai mata Wan kira...


#Za ku samu littafin DAU?AR GORA! Na Waya kyauta. For 2 & 3 shi ne na kuWi akan ? 500,SP 1k,za'a tura kuWin ta wannan account Win 0060746882-Hauwa Muhammad Usman,access bank,kou a tura zuwa 8165726609-Hauwa Usman Muhammad,Opay digital wallet. Mutanan Nijar/Mali zaku tura dala Wari,SP jaka Waya,ku tura shaidarku zuwa 08165726609. Ku bi zazzafan al?alamin #REAL-SMASHER domin samun cikakkiyar amsarku game da wannan matsala data taSo wanda ya zama ruwan dare a ?auyuka har da birni,labari ne mai cike da fa'idodi wanda sai kun bi za ku fahimci mene ne a cikinsa..
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: Jiri ta ji yana Wibanta, kanta na juyawa zuciyarta tayi mata nauyi, wani abu ya tsaya mata a ?ahon zuciya, al'amarin daya kusan haifar mata da Waukewar numfashi na wasu da?i?o. Ta tsaya cak ta zama kamar wata statue, kallon Uncle Isma'il kawai take tana ?ara son jin gaskiyar abinda yake faruwa. Ganin kamar bata hayyacinta ya sanya Uncle Bello dake tsaye gabanta ya sanya hannu ya kama nata cikin nutsuwa da tattausan harshe ya ce "Shiga ciki, domin igiyar aure ke zagaye da ke yanzu" Abraham was spaceless kalma Waya ya iya ganewa shi ne  Aure
Wannan dalilin ya sanya gurbataccen tunaninsa da rashin cikakkiyar sanin zallar Hausa ya sa tunaninsa ya yi ?aura daga fahimtar abinda Uncle Bello yake faWa.
"Uncle?" Ya furta cikin wata murya wacce zai wahala ka fahimci me ya sauya masa murya. Uncle Bello bai iya kallon Abraham ba ya juya yana faWin. "Alhaji Isma'il talk to him" Uncle Isma'il ya ce "In sha Allah"
Yana faWin haka ya ja hannun Malama Majeederh zuwa cikin gidan Uncle Isma'il, Abraham yana tsaye yana bin kowa da jirkitattun idanunsa wanda azabar abinda zuciyarsa ke ciki ne ya haifar da sauyawar launin su, ya ?ara rungume kyakkyawan ?an shi Ibrahimul-khalil wanda ya yi luff a ?irjinsa yana barci kamar ya samu bayan Majeederh.
Ganin Uncle Bello ya shiga ciki da Malama Majeederh ya sa Abraham ya bi bayan su In his footsteps, like a full-fledged Muslim. Irin tafiyar nan ta cikakkun musulmai.
Bayan tafiyar su, cikin kamala da nuna isa irin na Uba da nuna bar martabar ?ar shi g dangin miji Uncle Isma'il.
"Allahamdulillah, da farko zan fara da yiwa His Excellency addu'a Allah ya bashi lafiya ya kuma tashi kafaWonsa albarkacin Ubangiji" suka amsa da "Amin"
"Na biyu, ina son ku fahimta muna so da ?aunar ?armu kuma zamu amsheta da hannu bibbiyu a duk sa'ilin da ?addara ta faWa mata, abin nufi bi ma'ana bamu baku auren Hawwa'u a sbd ta rasa mijin aure ba, duk da ?addara ta kifta tare da yin kutse a cikin nagartacciyyr rayuwarta ba hana masu neman aurenta zuwa garemu da bu?atar su ta yin hakan ba, duba da shekarun baya duk yadda take a kame a nutse amma babu wanda ya taSa furta kalmar  so a gareta balle maganar aure ya shiga, kana taga Allah yana nasa, tayi imani hakan ?addara ne mu duka mun yi, sai gashi a yanzu daya kamata ta rasa mijin aure sai kuma maneman suke ?o?arin yi mata yawa, kaga babu mai yin haka banda Al-hakkamu sarki kowa da komai, mai juya ?addara zuwa abu mai kyau, mai jarabtar bawansa da jarraba mai wahala" Uncle Isma'il ya da kata kana ya kalli Shugaban Jam'iyya wanda yake tamkar Uba ga His Excellency Abu-turab. Ya ce
"Ina fatan wannan dalilin ba zai zama hujjar da za a gorantawa Majeederh ba, ba zai zama tubalin da za a gina shi a gidan aurenta har a hanata sakewa ba, Shi ne ya ganta ya kuma amince zai aureta a hakan nan, wanda har yake ?o?arin jefa rayuwar shi cikin garari, ina da tabbacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login