Showing 39001 words to 42000 words out of 74861 words

Chapter 14 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

536

ta tambayi sunan shi. Har kawo yanzu da yake zaune akan cinyarta yana kallonta. "You don't even know your name?"
"Little, ?ar madara"
Ta haWe fuska tare da Waukan spoon ta shiga bashi Indomie yana ci yana gyaWa kai tare da wasa da stone na gaban rigarta. Little na masifar son abinci, cikin abinci bashi da favorite sbd yadda yake mutuwar son food. Duk wasan shi da zarar ya fara jin yunwa yake nutsuwa ya sanyata a gaba da tambayar
"Mami food, I want to eat food" sau tari biyu take raba albashinta duk wata ta sai gatan Win Indomie da egg da kuma chocolate domin bata bashi ko sisi na makaranta zata haWa masa breakfast box hadda chocolate ciki. Da kuWin ta take biyan school fees bata son duk wani abu daya danganci maraya little ya yi kuka da shi. Da fari ta Wauka rashin sanin sunan is nothing amma yanzu school sun matsa basa bu?atar wani little cikakken sunansa suke so, wannan dalilin ta shiga taraddadin sanin wanne irin suna zata bawa Little Win nata?
"?ar madara"
Ya dawo da ita daga tunanin ya watsa hannu ya ce "Na cinye"
"Zaka ?ara?" Ya girgiza kai ta Salle bottle water tare da tsiyaya masa a cup ta bashi bayan ya sha ta ce "Say Allahamdu lillahi" ya faWi exactly abin da ta ce. "Mami zan siya miki mota babba irin ta Uncle Akeeth, zan baki kuWi ki dinga siya mini Indomie da abin yin ?arfi"
"?arfi kuma?"
"Eh Mami, ina son yin ?arfi na dinga dukan Uncle idan yana saki kuka" Nan da nan Majeederh ta haWe fuska cikin tsoro da fargaba ya ce "Sorry Mami" ya faWa yana kame kunnenshi.
Ta kama hannunsa ta ce
"Little zaka iya dukana idan ka girma?" Ya zare idanu ya ce "A'a"
"Why?" "You're my mother" ta ce "Good, Uncle Isma'il mahaifina ne, duk abin da ya yi mini daidai ne yana so na, ba zai bari na wula?anta ba, ka zama good boy mai ha?uri da rayuwa ka rage zafin zuciya,na shiga uku ni Majeederh idan ka girma a haka da zafin zuciya wacce Mace ka ke tunanin zata iya zama dakai" da sauri ya ce
"You! Mami ke zaki iya zama" ta watsa masa harara ta ce "Yaro ba Mutum ba sai ya girma, daman duk lalacewarks ni ya zamewa dole zama da kai ok" ganin tana son sanya masa tunanin daba nasa ba yasa ta sauya topic Win da cewa.
"Muje bacci"
GabaWaya suka kwanta akan gado kanta akan pillow nashi kan a hannunta suka kalli juna lokaci Waya kamar yadda suka saba yin wa?ar su a koda Yaushe suka haWa baki wajan faWin.
_ Darling promise you wait for me, i go think of you everyday my love _
Little fararren ha?oran shi waje ya ce "I love you Mami" ta rungume shi tana faWin
"I love you too sweetheart"
Tana kallon shi har bacci ya Wauke shi yana ri?e da ita kamar mai tsoran ta gudu ta basshi, duk sanda zai bacci koda rana ne dole sai ta zauna ya dinga cewa "Mami ba zaki tafi ko'ina ba? Mami zaki iya tsaya ido ya buWe?" Da yawan lokaci haka yake cewa ta fahimci har yanzu a ransa ji yake zata gudu ta barshi. Ta shafa sumar kansa tare da yi masa addu'a ta shafa masa a haka bacci ya Wauke ta rungume da Wanta Little. Kana ganinsu kasan soyayya ce da Ubangiji. Love for blood, love from God. Babu mai rabawa sai Allah.
Washegari ta su makara, an kusa idar da sallah ta farka tayi alwala tare da sallah tayi azkar. Tana kammalawa ta matsa ta shiga tashin Little amma kamar bai san me take ba, wani irin nauyin bacci ne da shi musamman idan ya samu yadda yake so, an kawo wuta ga iskar Subhi gata fanka. Sai a Wauke shi a zura shi a buhu bai sani ba. ?aukar shi sai banWaki acan ta dire shi ta sakar masa shower. Ya buWe ido da sauri jin ruwa akan shi. Ta Wauki ?aramin towel ta Waura masa a ?ugu kana ta zare masa wando tana ji yana ta dariya yana jan gashin kanta tayi masa shiru. A haka tayi masa wanka da towel a jikinsa tana gamawa ta Wauke shi ta shafa masa lotion Win shi ta taje masa sumar kan da mataji riga da wandon Adidas ta saka masa red and black suka amshi jikinsa kana ta sanya shi gaba ya yi sallah. Kasancewar cikin dare ya ci abinci bai nemi abinci sassafe ba. Fargaba ta risketa domin bata da raguwar wata Indomie, sai kawai taga ya kwanta ya juya mata baya bacci ya sake Waukan shi. Hamdala tayi a ranta tana fita daga cikin bedroom Win ta zuwa main parlour.
Ba kowa aciki ta nufi Wakin Abbu yana zaune saman ladduma yana jan carbi ta tsuguna ta ce
"Ina kwana Abbu?"
"Lafiya lou Hawwa'u, ya Wan naki?" Sosai tai mmkin yadda ba damuwa a fuska ya tambayi Little "Bacci yake" ya ce "to Allah ya yi albarka, Yaya Bilkisu na nemanki wai tunda aka fara sabgar biki bata ganki ba ko laifi akai miki?" Tayi shiru kawai
"Akwai damuwa ne?"
"Zani Anjima" hannu ya sa ya fito da Wari biyu da hamsin ya bata ya ce
"Ki hau napep, ko Yaya Bilkisu zata baki na dawowa na ji ance fetur ya ?ara farashi"
"Na gode, Allah ya ?ara arzi?i" ya dubeta ya ce
"Daga nan ki je kiyi photo zan tura da wasu takardunki tafiyarki ta matso" yanzu bata data cewa burinta Ubangiji ya bata ha?uri da juriyar yadda take ji Allah ya tsare imaninta da mutuncinta na Wiya mace
"Ki na ji na?"
"Eh, Abbu" ta Waga kai cikin sanyin nan nata ta ce "Me zan karanta acan? Shekara nawa zan?" Abbu ya ce
"Islamic studies, zai Wauke ki shekara uku zuwa huWu" kenan a lokacin tana da shekaru Ashirin da huWu kafin kammala tunaninta ta ji ya ce "Sai ki juya zuwa Islamic language, zai Waukeki zuwa shekaru huWu haka" lokacin shekarunta Ashirin da takwas babu lissafi aurenta gabaWaya a maganar Abbu. Bata son musu da duk abin da Abbu ya shimfiWa mata tana ganin hakan shi ne daidai tunda abin da ya hango ba lallai ta hango shi ba. Tana zaune ta ji Mami ta rangaWa uwar buWe wacce ta sanya Majeederh saurin rufe Idanu faWuwar gaba ya sameta haka kurum. Mami ta shigo tana gyara Waurin zani ta ce
"Allahamdu lillahi, ma sha Allah ashe Rumana ?ashin arzi?i ce, shi ya sa ake cewa ko kana gudu haifi ka yar" Abbu kallonta yake yana jiran jin me zata ce ta zaune dab da shi ta ce "Yanzu Matar Isma'il Luba take shaida mini an kawo kuWin na gani ina so na Rumana Dubu Wari biyu har sanya rana, kai Allhamdu lillahi kafin nan da wata guda an kawo kuWin Raihana kaga sai mu haWe bikin waje guda" Majeederh ta mi?e tsaye tana jin jiri na Waukanta shikenan za su aure gori zai ?ara tabbata. Tana ?o?arin fita Mami ta ce "Babbar yaya magajiyar uwa, Majeederh Imran ne fa wanda kika ce bakya so? Shi ne ya kawo kuWin ?anwarki Rumana saurayin yaya zai zama mijin ?anwa" Majeederh ta haWiye yawu da ?yar kafin ta tattaro abin da ya yi masa saura a baki ta ce "Allah ya sa albarka" "Amin Amin ke kuma Allah ya sawa karatu albarka"
A parlour ta samu Rumana na ti?ar rawa tana cewa "Ko an?o ko an su aure ya Wauro murna muke daga fuska har zuwa ranmu, zan zama matar Imran"
Tana rawa Raihana na yi mata rawa Aaliyyah na kitchen tana haWa breakfast. ?osai take soyawa a lokacin da kunun gyaWa. Hukuncin Ubangiji ne kawai ya kai Majeederh Wakinta ta zube a bakin gado tana ri?e kanta da zuciyarta take bugawa. Little daya tashi tun Wazo ya ce
"Mami kai ne? Ciwo?"
Ta sauke Soyayyiyar ajjiyar zuciya tana ?a?aro Murmushi ta ce "My little son" ya yi murmushi ya dur?osa a gabanta ya ce
"Good morning ?ar madara Mamina" ta ja hancinsa tana shafa sumar kansa ta ce "Ok jeka ka yi brush kafin na dawo" ya ce "Zani Mami"
Ta haWe fuska ta ce
"Yanzu zan dawo ok" ya Waga mata kai Wari biyu da hamsin Win da Abbu ya bata ta Wauka tare da sanya hijabi har ?asa ta Wauki li?ab ta saka tare da ficewa ya bita da kallo. Katin dake kusa da gidansu Majeederh ta ?arasa cikin muryarta mai daWi da sanyi ta ce "Indomie zaka bani ?ar 170 sai egg guda biyu 60" ya ce "Malama Majeederh kuWin ya kama 290 ne, kuma 250 kika bayar ta yi jim kafin ta ce "Ok bani ?ar 150" ya bata indomie Waya da ?wai guda biyu. A ranta tana cewa sai dai na je gidan Yaya Bilkisu a ?afa idan ya so sai na goya Little a baya.....



MIJIN MALAMA
Paid book ne
Book 1 and 2 (1k)
08119237616
Nimcyluv
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: Lokacin data koma gida ta same su duk suna breakfast Mami ta ce "Majeederh dan?i baya cin ?osai shi ya sa ban kira shi ba" Majeederh ta san babu abin da Little baya ci kawai dai bata taSa gwada bashi ?osai bane balle ta ce. A hankali ta jinjina kanta kawai alamar "Eh" kana ta nufi cikin bedroom Winta. Ta samu Little a tsakiyar gado ya yi Wai-Wai tare da langwaSe kai kamar mara lafiya ta yi murmushi tana Wauke kai ya ce "Mami yunwa ina ji" a taushashe cikin sanyin murya ta ce "Na sani, bani 10 minutes"
Ya Waga mata ta fita wajan 15 minutes ta dawo hannunta Wauke da plate Win Indomie gefe kuma ta soya masa ?wai sai ?amshi suke. Yana ganinta ya mi?e tsaye yana kyakkyawan murmushi tare da tsalle ya ce "Idan na yi kuWi zan baki kuWi da yawa"
"Aikin me za ka yi" ya Waga kai sama alamar tunani kafin ya watsa hannu baya ya ce "Zan samu kuWi, naiwa duk wanda ya saki kuka duka" "Allah ya shirya ka ya yi maka albarka"
Ya yi murmushi da kyawawan ha?oran shi ta shiga bashi Indomie a baki yana zaune akan cinyarta. Bashi abincin kawai take amma a zahiri tunanin yana wani wajan daban ita kanta ba zata iya lissafa inda tunanin nata ya je ba,idan ta tafi wazai kula mata da Little? Wazai jure rigamar shi da Wakko mata magana da yake? Tana wannan tunanin ta ji yatsun shi biyar a cikin bakinta ya tura mata wainar ?wan data soya masa, ta zare idanu cike da maWaukakin mamaki ta kasa magana sbd ya yi mata yawa a baki Little ya dinga tun tsire dry. Ta Waga hannu kamar zata dake shi ya yi saurin rungumeta yana cewa "Sorry Mami" hugging nasa back ta yi tana shafa kansa tana gama bashi ta mi?ar da shi tsaye akan gadon ta kama hannunsa ta marairaice fuska ta ce "Little" "Mamina"
"Za mu gidan Uncle Isma'il yanzu" nan da nan ya haWe fuska kamar bai taSa dry ba zuciyarsa ta motsa ya yi ?asa da kansa. Ta yi murmushi domin ta san za a rina an saci zanin mahaukaciya.
Ta le?a fuskarshi ya yi saurin rufe Idanu ta ce "Ba zaka ba?" Ya Waga kai da sauri ta ce "To ni zani, ka zauna a gida"
Ya ma?ale ka faWa ya ce "Mami mu zauna a gida" "Dole za mu, ai Uncle Isma'il Win baya nan ka ji kuma a bayana zaka goyaka zan" ya yi saurin cewa "Baki da KuWi?"
"A'a kawai tafiyar ?afa akwai daWi" Ta tallafo fuskarsa ta ce "Don Allah banda faWa ka zama nice har mu taho yau Win zan zan maka siyayya harda motar da ka ce"
"Har bindiga?" Ta kame fuska tana Wauka shi zuwa toilet ta ce "A'a, ko soja zaka zama?" Ya yi mata shiru. Ruwan wanka ta haWa kana ta Waura masa towel ta cire masa kayan tayi masa wankan tana mamakin ba?ar fatarshi kamar ?ara mata baki ake amma ba?in irin mai kyau Win nan da Waukan Idanu. A wajan saka kaya ma faWa sosai shi baya son manyan kaya dole ta saka masa wata brown Win t.shirt mai photon tiger a jiki sai wando 3gauter kayan su kayi masa wani irin sahihin kyau tare da amsar fatar shi. Tana gyara masa sumar kai ta ce "Ka tsaya na shirya ko ka fita parlour" ya ce "to"
Tana shiga wanka ta ya fita parlour ya le?a yaga Aaliyyah ta ce "Big boy yau sai ina?" Ya lumshe idanu ya buWe ya ce "Da Jee zamu" Aaliyyah ta ce "To daman ka isa ka fita kai Waya? Zo na yi maka photo" ta tsayar da shi a gabanta ta shiga yi masa photo suna tsaye Raihana ta fito ta ce "A'a Wan ba?i na Anti Jeederh, kaga yaro mai uwar rana" bai kalleta ba daman jininsa bai zo Waya da ita ba. Little yana da wanne irin hali ga shegen wayon masifa kamar wassafa masa wasu abubuwan ake. Duk wanda suke takura rayuwar Majeederh ya haddace su tar kuma baya kula su. Raihana har ran?washin kansa tayi ta ce "Miskilin banza, daga gani uwarka fama tayi dakai kafin ya Sata" "Mamin?" Ta ce "Uwarka na ce, ko an faWa maka MAJEEDERH ita ce Uwarka?" Ya yi shiru kawai domin baya fahimta gabaWaya. Suna nan yana yiwa Aaliyyah surutu yana itama zai siya mota bayan ya siyawa Maminsa ?atuwa "Wato dole sai ka nunawa kafi son Maminka, to ai Mamin taka tafi so na" ya ma?ale murya ya ce "A'a" Aaliyah ta yi masa gwalo ta ce "Ohho, wooo Mami ta fi so na akan ka" nan da nan ya haWe fuska duk da yaro ne amma ya tsani ace Mami bata son shi. Aaliyyah za ta yi magana ya ji an sakar mata ran?washi akanta. Ta kwaSe fuska ta ce
"Kai Anti Jeederh akan Little zaki dakeni" Little ya yi tsalle sosai ya ce "Mamina" Majeederh dake tsaye sanye cikin shigarta as usual abaya ce mai kyau da Waukan hankali ta yi rolling kana ta Wora li?ab. Cikin wani sabon yanayi data samu kanta ta ce "Ki kiyayeni Aaliyyerh" Aaliyyah ta tura baki ta ce "To Anti Jeederh ai da gaske kin fi so na" Little ya kalli Majeederh yana jiran ya ji me zata ce. Sai bata ce komai ba ta kama hannunsa zuwa bedroom Win Mami ta sameta zaune ana ta buga waya ana faWawa ?an-uwa an kawo kuWin Rumana Dubu Wari biyu cif. A sanyaye ta ce "Mami na ta fi" Mami ta ce "Zuwa ina?" "Gidan Uncle Isma'il, Yaya Bilkisu na kirana" Mami ta ce
"To to na ji, yanzu Ruhuma zata wajan Widad maganar ankon biki Imrana ne zai kaita na ji ma ta ce yana hanya ki bari ku ta fi tare, kici arzi?in ?ar-uwarki ko?"
Bata son musu sai kawai ta ce "To" tana fitowa ta ja hannun Little su ka yi waje. A bakin ?ofa taci karo da Latifa cikin shigarta riga da skirt na atamfa ta yafa mayafi ta kalleta sosai sai bata ce komai ba. Latifa ta yi dry ta ce "A'a fa yadda kike takura kanki da zafi cikin duguwar riga da li?ab ni ba zan iya ba, shi imani a zuciya yake" Majeederh ta ce "Wane ya yi maganar imani?" Latifa ta Waga kafaWa ta ce "yanzu zaki fara faWar na bayyana tsaraici ki shiga kawo fatawa kala-kala, ke dai ka san ko a malamai tsaurin ra'ayi zaki" Ita dai Majeederh bata ce komai ba Latifa ta sake cewa "Sai ina?"
"Gidan Uncle Isma'il" "mu je na rakaki" tafiya suka fara a hankali Latifa ke surutu ita Waya domin Majeederh idan ka ji maganarta Little ne ya ce wani abu ko da Aaliyyah da suke Uwa Waya Uba Waya bata fiya hira da ita ba, sai dai faWa idan ta yi kuskure akan abu. Tun da ya karyo kan motar shi idanunsa ya sauka akanta, wani irin maganaWisun abu ya shiga fisgarsa zuwa gare ta. Ya tsorawa yatsun hannunta idanu wanda suke Wauke da Little dake kafaWarta a hankali yake lura da juyawar Idanunta tana bubbuga bayan yaron tafiyar a ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????hankali mai cike da Waukan hankali wani abu ya ratsa zuciyarsa irin abun nan da ake kira da soyayyar fari, har suka zo daidai motarshi bai kula ba sai da suka gilma kaWan ya sauke numfashi tare da buWe motar shi ne ya fito. Kyakkyawan matashin saurayi mai fama da rufin asiri daka gani yanzu yake ji da samartakar shi. Fari ne kyakkyawa mai matsakaicin jiki nutsuwa da ilhama a tare da shi, yana sanye cikin kyakkyawar shigar dake nuna kamalar shi. Amy green Win shadda ce a jikinsa ya murza hula saman kansa zai ?amshin turaren (Thierry mugler). ?amshin dake narkar da dukkan wata zuciyar ?a mace. Ya ?arawa tafiyarsa sauri harya tarar da su tunda ba wani sauri suke musamman tafiyar Majeederh wacce take kamar an zare mata laka. "Assalamu alaikum" Cak suka tsaya tunda sun san darajar sallama babu cancantar suna tafiya kuma wani na binsu. ?amshin Thierry mugler bai firgita Majeederh ba, deep down na zuciyarta addu'a take Rabbil izzati ya sanya wa'adin zamanta a gidan Abbu ne ya zo ?arshe, addu'ata take Allah ya sa mai rusa zuwanta karatu ne ya bayyana, Al-hakkamu sarki kowa da kowa ya ?addarta masa ikonsa a yanzu nan, Allah ya da mai yaye mata damuwar dake sanyata azumi ne ya zo. Ta rufe Idanunta tana jiran ?ar manuniyyarsa ta tsaya akanta. "Wassalam" cewar Latifa tana duban matashin wanda ya amsa komai na kamalar mutum. Ya dinga kallon Majeederh ba zai ce ga kalar kyan fuskarta ba, amma yatsunta sun bayyana wace ita abubuwa da yake ji game da ita sai ya ji sun ninku ainun kamar zubar ruwan sama ya yi da hadari ya ?ara kankame. Cikin wani irin al'amara da gilamar wasu sabbin ?addarori masu wahalar fasaltasu ba tare da sanin abin da yake faWa ba ya juya gabaWaya kan Latifa ya ce "Amincin Allah ya tabbata ga ma'abociyar kyau da kwarjini, fatan san samu number wayarki ganin akan hanya kuke" a baWini kalamar direct domin Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Ya zayyana su amma a zahiri tubalin ginin maganarsa da yadda ya zayyana su ya nuna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login