Showing 63001 words to 66000 words out of 74861 words

Chapter 22 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

526

shafin suratul Yusuf, kana malamin ya ja.
Kanta a ?asa ba tayi kuskuren Wago kan ba, lokacin da tayi Basmala shiru wajan ya Wauka ya zamana kamar ba a ji ?ira'ar kowa ba sai nata, sbd za?i da sautin muryarta daya zaga ko'ina na hall Win, a tare Sarki Sultaan da Zaytoon suka Wago kan su, tare da kallon inda Majeederh take zaune fuska rufe, Zaytoon ya dubi computer gaban Majeed taga ansa. _ Majeederh Abdul'aziz Khan, from Nigeria _ Karatu take mai Wauke da zallar ?a'idoji na Kur'ani. Tunda ta fara karatun idanunsa akanta ya kafeta da wani irin rikitaccen kallo yana mamakin yadda a ?asar su Nigeria aka samu mai daWin murya da ilimi kamar Majeederh. Tunda ta fara karatun babu gyara ko tuni, wa?afi, aya ko wasali har zuwa zagayen ?arshe. Computer ta nuna mata Suratul Maryam tsakiyar surah. Cikin rashin sa a ta Wago kanta da nufin sauke numfashi nan take komai nata ya kunce dalilin ganin dubban jama'ar da suke gabanta tare da kallonta suna kuma saurarenta. Ai gabaWaya neman duk haddar Alkur'anin dake kanta tayi ta rasa kaf, a tare kuma Aliyu-haydar, Captain Alpha, Prince Ajlaal Sultaan da wani matashi dake kusa da Gwamnan jihar Kano suka ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!....



MIJIN MALAMA
Paid book
08119237616

ALLAH ya nuna mana ranar Monday Monday Lafiya.... Have a nice weekend=?Q? [7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: Da sauri Aliyu ya juya tare da fita daga hall Win, Alpha ya harWe hannu a ?irji zuciyarsa na harbawa, Ajlaal Sultaan kowa numfashi ya sauke yana mai lafewa a bayan matarsa tunani fal a zuciyarsa, kyakkyawan matashin dake zaune kusa da Gwamna ya runtse idanunsa. Tsoro da fargaba ya cika zuciyar ko wanne haifaffen Wan Nijeriya dake zaune a hall Win. Idanun dubban jama'ar wajan ya sauka akan Majeederh da jikinta ya fara rawa ?wa?walwarta ta tsaya cak kamar wacce akaiwa formatting. Malaman da suke lura da musaba?ar suka dinga kallon Majeederh cike da mamaki da tu'ajujji tunda ta fara babu gyaran da akai mata, babu shakka mu'ujizarsa Alkur'ani ce ta sauka akanta, hakan ya sa ta mancewa komai. A hankali ta kifa kanta cikin rauni ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Ubangiji ka taimakeni kada na kunyata a idanun ?an ?asata" Da sauri wani malami ya yi mata alama data Wauki ruwa ta sha, kasa yin musu ta yi ta Wauki ruwan ta sha ta cikin li?ab Win fuskarta, a daidai lokacin kuma computer ta KaWa wanda yake alamanta mata cewa ta fita daga cikin lokacinta. Jikinta jama'ar wajan duk ya yi sanyi domin kowa ya ?addara Majeederh matsayin wacce za ta yi nasara ganin har zuwa zagaye na biyar Win ba a cita gyara ba, makinta ya fi na kowa saSanin sauran da duk zagaye aci su gyara wajan biyu ko uku. Akai sanarwar tafiya break bayan an dawo za ayi Finally round wanda shi ne zagaye mafi wahala aka umarci gabaWaya Waliban da suje su sha ruwa su huta.
A sanyaye Majeederh ta tashi juwa na Waukanta ?hulud na ganin haka ta mi?e cikin sauri ta ?arasa ta ce "Mu je ki huta" Majeederh ta tsorawa ?hulud Arzaan idanu kasa magana tayi sai jikin ?hulud data faWa ta ?an?ame tana sauke numfashi, da ace taga idanun wani ahhali nata da babu shakka ta ji sau?in abinda take ji a zuciya, amma ?addara ce haka babu kowa nata a wajan da zata iya raSar shi ta ji sanyi. "Ba zan iya fa, I alrdy told them"
?hulud ta ce "Zaki iya, kina da cikakken lokaci"
Ta faWa tana rungume Majeederh. Daga gefe suka ji an ce "Daman dai Nijeriya ai ta saba samun failing, bata taSa winning ba ko sau Waya, babbar matsalar sun Wauki da?i?iya matsayin wacce zata wakilce su" Ya taSe baki ya ce "Goodness, please Maa step down for Juwaira ki barwa Qatar domin baki da ilimin cin gasar Alkur'ani ta duniya, actually baki da shi, baki cancanta ba"
Ba Majeederh ba, hatta ?hulud ta girgiza da jin maganar kai tsaye ta fahimci mamallakin muryar ta juya suka haWa idanu da Ajlaal ta ce
"Kalb, Majeederh ce fa? Ita ce Da?i?iya?? Duk ciki ita kaWai ce ba aiwa gyara ba, me ya sa?" Ajlaal idanunsa akan Majeederh da kanta ke ?asa ya fahimci yadda maganarsa ta yi tasiri a zuciyarsa musamman da yaga jikinta na rawa
"Ita fa, ni muryarta ce ma ta firgitar dani wallahi, karatu sakaka kamar zubar ruwan sama, Asstagafirullah gaskiya Nijeriya akwai saura gashi sun saka hope kuma za su yi failing" Ajlaal Sultaan ya sake faWa yana lumshe idanu. ?hulud ta kafe shi da idanu ta kasa fahimta yanayinsa, bata taSa jin ya yi magana mai tsayin haka ba, a rarrabe yake yinta. "Me ta yi maka da zaka jefe ta da wannan maganar Ajlaal Sultaan? Da zaka wula?anta ta?" Ya watsa hannu irin ko a jikinsa ya ce "I don't know what comes over me, amma na ji kamar bata yi mini ba, ina bala'in son mace mai tsayawa akan nasara wacce bata yarda da faWuwa ba, Sorry Nigeria" Ya yi gaba
"Meke damun Ajlaal?" ?hulud ta furta tana binsa da kallo ganin yadda yake tafiya kamar bai so. Majeederh kasa motsi ta yi maganganun Ajlaal suka zauna daram a zuciyarta tare da yi mata amsa kuwwa! Ta ji jarumta ya zo mata, komai na kanta ya dawo fresh, ?hulud za ta yi magana Majeederh ta girgiza kai tana Wan yi murmushi "Babu komai"
Majeederh ta faWa a taushashe tana nufar wani corridor, duk abinda yake faruwa akan idanun Captain Alpha daya jingina yana kuma jin komai deep down na zuciyarsa godiya yakewa Ajlaal yasan Majeederh ta tsani ace bata da ilimi ko a jefata da kalmar _ Kasawa _ Ya yi murmushi kawai yana Wauke kansa gefe guda. Majeederh ta buWe bottle water mai sanyi ta shanye tas, a hankali ta shiga safa da marwa idanunta rufe, idan ta ja numfashi sai ta sauke. Tana tsaye Wani malami ya ce "Ki nutsu, tunda kin fahimci weakness na ki sai ki kiyaye kallon mutane, mu je lokaci ya yi" Ta jinjina kai har yanzu idanunta rufe yana gaba tana binsa a baya. Cikar da hall Win ya yi har yafi na baya, kanta a ?asa ta nemi wajan zamanta a hankali girgiza cinyarta idanunta rufe. Rabin jama'ar wajan idanunsa yana kanta mamakin yadda sauran Waliban aka rufesu malamai da jagororin ?asar su, ita kuma ba kowa. ?aya bayan Waya aka fara gabatar da final round babu ?asar data tsallake sai da suka sha gyara, gyara kuma na ban mamaki har aka zagayo kan Majeederh. Ta runtse idanu jin computer na gabanta ya yi ?ara kafin ta ji computer ta ce. "'DDG"
"Ma hukumu?" Ma'ana hukuncin kalmar Allahu.
Ta sauke ajjiyar zuciya a taushashe cikin sanyin murya mai daWi ta ce
"Tafkimun la?mun ismul jalala" Computer ta nuna blue alamar  Mumtaz" ta yi daidai aka ci-gaba da yi mata tambayoyi na Alkur'ani kafin daga bisani aja mata aya
 Allah taziru wa? zirata?n u??urrah" Ba sunan sura ba number aya kawai ita ce zatai tunanin wacce surah ce. Ta yi shiru ta rufe Idanunta tare da dun?ule hannu exlty yadda take yi idan tana haddar Alkur'ani.
Ajlaal dake hakimce saman kyakkyawar kujera ya zubawa Majeederh Idanu, haka Aliyu da shigowar shi kenan sai Alpha daya kasa Kallonta, matashin saurayi kuma ?an?ame jikinsa ya yi waje guda.... Daga can ?asa Nijeriya gabaWaya Khan family ne zaune a babban parlourn gidan Uncle Isma'il, sun tisa plasma a gaba tsoro ya cika zuciyar kowa musamman Abbu. Ba iya Khan family ba duk wani gida idan ka shiga kallon musaSar suke live, wanda basu da t.v a rediyo suke saurara. Abbu ya saka hannu ya share zufar data gangaro masa, ya kasa zama waje guda ya gama tsara plan Win yadda zai yi da duk wata kyauta da kuWin da Majeederh ta samu, amma da alama yarinyar ba?in ciki take masa yana da tabbacin ta iya mugunta ce kawai. Ba zai iya zama ya ji wannan abun ba ya nufi hanyar fita daga parlourn daidai nan ya ji sautin saukar muryarta a cikin kunnenshi wacce ta wadatu da zallar ?ira'a Tajwid mukarijil hurum, ta fitar da komai da karatun Alkur'ani yake bu?ata ta saka komai cikin muhallinta. Cak Abbu ya tsaya yana washe baki farin ciki fal zuciyarsa. Uncle Isma'il, Uncle Isma'il Bello, Maman Alpha, Anti, Mami, Aaliyyah, Ruma, Raihana, Widad, Innati... E.t.c suka sanya kabbara.
Wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya Ajlaal Sultaan ya sauke yana tasbihi a ransa, Aliyu ya yi ?asa da kansa hall Win tsit sautin ?ira'arta ne kawai yake tashi har computer ta tsayar da ita alamun lokaci ya yi. Lokacin daya shiga cikin kundin dairy Win Majeederh Abdul'aziz Khan, ta kasa tashi a hankali ta dur?oshe a wajan jikinta na Sari rawa da ?yarma wani irin raunataccen kuka ya ?wace mata lokacin da al?alai suka tabbatar da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Matsayin wacce ta zama Gwarzuwa a jerin Walibai sama da 100 wanda yake nufin Nigeria ta ?wace kambon tarihi daga hannun ?asar Misira wanda sune su kai na Waya a shekarar data gabata. Shugaban ?asar Nijeriya ri?e kai ya yi ashe kafin ya sauka da rabon a teniwarsa uwa Nigeria zata amsa wannan kambon? Sauran gwamnoni suka mi?e lokaci guda hadda gwamnan Kano suka shiga Waga hannu da kabbara, da sarkin Misira dana Saudiyya Sarki Sultaan suka nufi inda Majeederh Abdul'aziz Khan take dur?oshe, Zaytoon ta saka hannu ta Wagota tare da jawota ta rungume tana cewa
"Allahu Akbar, Allahu Akbar, Allahu Akbar ma sha Allah" Majeederh daman waje take nema domin ta kasa believing na nasarar data samu, ta ?an?ame Zaytoon tana sakin wani mahaukacin kuka, She just wished that her parents were here to see her suga nasarar data samu, musamman Abbu burinsa ya fara cika. ?an jaridu gidan t.v da rediyo sukai kan Majeederh Waukarta suke ta ko'ina, lokacin da aka Wauki wata farar hula ta silver aka saka mata tare da Waukan wani abu mai kama da Award na zallar tagulla aka bata wanda ya biyo ta hannun Sarki Sultaan, yin duniya ta cire li?ab Win ta?i haka aka dinga yi mata photo wanda kai tsaye ake watsa su a duniya, wasu mahaukatan kuWi aka bata wanda ita kanta ba zata ce ga adadin su domin hankalinta baya kai tunaninta yana ga mahaifinta. Aka rataya mata sar?a gold daga nan aka dinga mata kyauta wannan gwamna ya ce ya bata kaza wannan ya ce ya bata kaza, Shugaban ?asar Nijeriya har yanzu kasa tantance me zai bata matsayin kyauta, duk abinda ya yi tunani sai yaga ya yi kaWan. Kyautar kujerar Umara data hajji aka bata sarkin Makka ya ?ara bata kyautar kujerar hajji. Kana aka dinga photo lokacin da aka sanya mata albarka bata san mene ya faru ba, Majeederh ta samu kanta da wani irin jin girma wani abu mai girma ya hau kanta daga nan taro ya watse sai walimar da za ayi da daddare. ?hulud ta rungume Majeederh tana kuka murmushi kawai Majeederh ta yi tare da bubbuga bayanta a hankali ta ce "Ina mijinki?"
"Yana wajan takawa" cewar ?hulud, Majeederh ta ce "Rakani" Da sauri ?hulud ta kama hannun Majeederh suka isa wajan Ajlaal na tsaya rungume da Zaytoon da yake tsokanarta Majeederh ta tsaya kanta a ?asa Zaytoon ta ce
"Ba dai ita ce wacce kike bani labari ba?"
 .... Ita ce Grandma
"Ma sha Allah, na yi farin ciki ina alfahari dake da ?asarku" Murmushi Majeederh ta yi ta ce "Na gode Mama" Zaytoon ta ce "Laa, wacce irin Mama bayan zan iya jika dake?" Ta yi murmushi kawai Ajlaal dai yana lafe da bayan Zaytoon ya kasa Kallon Majeederh ya ji ta ce "Thank you"
"For?" Ajlaal ya tambaya yana gyara tsaiwa ta ce "Kai ne ka ?arfafa mini qiwwa na kasa mance kalmar Da?i?iya" Ajlaal ya Wan shafa gemunsa ya ce "Congratulations"
Yana faWin hakan ya bar wajan. Bayan sun fito tana ?o?arin shiga mota domin komawa gidansu ta ji ance "Hawwa'u"
Cak ta tsaya ta kasa tuna inda ta ji muryar ta juya, yana tsaye hannunsa zube cikin Aljihu sanye da wani tissue Win farin yadi ?al da shi ta yi murmushi ta ce "Aliyu"
Ya yi jim domin bai Wauka ta san sunan shi ba ya ce "Congratulations Hawwa'u ko wani zai nuna mini farin ciki ina tunanin bayan Abbu ne" Kafin Majeederh ta yi magana aka ce "A sbd kai ne wa?" Majeederh ta ware idanu ganin Captain Alpha bakinta na rawa ta ce "Yaya?" Ya ware mata idanu ya ce "Me kike? Yana da kyau ki huta" Ta ce "Ayya yau ai bana iya bacci, Aliyu baka da lafiya?" Aliyu dai bai ce komai ba sai kafeta da idanu da yake ya ce "Congratulations once again, take this matsayin nawa gift Win" Ya dubi hannunsa ta box ne Wan ?arami ta ce "No thank you, hakan ma ma gode sosai" Calmly ya taka har inda take ya ce "Please, ki amsa kamar yadda kika amshi ta kowa" Tana ?o?arin amsa Alpha ya karSa ya ce "Mun gode, let's go" Majeederh bata ji daWi ba amma haka ta daure ta ce "Jazakallah-bil khair, ina Latifa Omar? Kun yi aure hala?" Ta faWa cikin muryarta wacce ta juye bai amsata ba ya juya kawai tare da barin wajan. Majeederh ta shiga mota Alpha ya shiga baya kusa da ita, driver ya ja suna tafe ya buWe box Win wani Wan ?aramin ring ne mai kyau sosai, sai wani farin tissue da akai rubuta cikin good handwritten a hankali ya fara karantawa da sauri kuma ya tura tissue Win cikin aljihu ya maida ring Win yana tafe baki. Har Magriba Majeederh na tare da yayanta Alpha sosai tayi farin ciki, har akai walima. ?arfe 12 na dare ta buWe wayarta message kamar hauka musamman daga wajan Aaliyah da Anti cikin sauri ta dinga dubawa ko za taga na Abbu domin tasan he's the first person da zai cnrgt nata amma har ta gama dubawa babu nasa jikinta ya yi sanyi a hankali ta danna number Abbu ringing Win farko ya Waga ta ce "Assalamu alaiyka Ya Abbu" Abbu ya ce "Majeederh na ji labarin irin kuWaWen da kika samu, da na yi lissafi sun haura miliyan 20 banda kujerar makkan " Sosai abin ya bata mamaki ta Wauka zai farin ciki ya sanya mata albarka kan nasarar data samu amma sai ta ji babu batun hakan a bakinsa maganar kuWi kawai yake? Ta yi murmushi mai ciwo ta ce "Ban san nawa bane Abbu, amma dai da yawa" Abbu ya ce "To da kyau ai tuni na lissafa, a hakanma banda kuWin albashinki" Ta jinjina kai idanunta cike da hawaye wanda ya fara sakkowa saman fuskarta ta ce "Abbu ka shirya tafiya aikin hajji, ni ma zani Uncle Isma'il da Mami su je Umara" Abbu ya yi zumbur ya mi?e daga zaune ta cikin wayar ya ce "Ashe Majeederh baki da hankali baki da wayo?" Muryarta na rawa sosai ta ce "Me na yi Abbu? Ka yi ha?uri don Allah" Ya ce "Daga ni harke har su Uncle Isma'il Win da ita Asaben babu mai zuwa ko nan da airport balle aikin hajji, siyar da su za ayi a haWe kan kuWin tas" Majeederh ta ware Idanu while hawaye na zuba a fuskarta ta rufe bakinta ta kasa cewa komai "Hawwa'u?" Muryarta na rawa ta ce "Na'am Abbu?" Ya ce "Kuka zaki akan na ce haka? Shikenan ri?e kuWaWenki" Da sauri ta girgiza kai tana zubewa saman gwiwoyinta jikinta na rawa ta ce "Ka yafe mini Abbu wlh ba kuka nake ba, idan kukanne ma na farin ciki nake, na bar maka kuWin halak makal ko biyar ba zan Wauka ba, amma don girman Allah Abbu ko kai Waya ne ka je aikin hajjin idan ya so sai a siyar da sauran"
Abbu ya girgiza kai ya ce
"A'a ai tas za a siyar da su, nan gaba sai ki sama mini kuWin da zan je aikin hajjin hakan ya fi ko?" Ta jinjina kanta ita gabaWaya ba ruwanta da kuWin ba shi take bu?ata ba burinta kawai ta ji ya ce "Majeederh Allah ya yi miki Albarka" Wannan kalmar ita kawai take bu?atar ji, babu uwar da zata sanya mata albarka uban kuma bai damu ba. Abbu ya ce "To sai anjima aci gaba da ?o?arin adana kuWi banda Sarnatarwa" Kafin ta yi magana ya kashe wayar, sakin wayar ta yi tare da dur?oshewa ta shiga rera kuka kamar ranta zai fita tana bu?atar sanya albarka ko sau Waya ne idanunta ya kumbura sosai da ?yar ta iya kiran Uncle Isma'il ya yi mata addu'a haka Uncle Bello ta kira Anti da Mama kana ta kira Mami sai Aaliyyah ji tayi duniyar ta yi mata zafi komai ya jirkice mata bacci ya ?auracewa idanunta...... Majeederh ta tattara komai ta ajjiye waje guda karatu take sosai, sha?uwa sukai sosai da ?hulud Arzaan Ajlaal kuma basu taSa magana ba tun ranar, duk wata sai ta turawa Abbu kuWi bata san me yake da su ba, Majeederh kullum cikin azumi take ta rame sai Wan jiki fatarta ya goge sosai, zamanta da ?hulud ya ?ara sawa ta zama wayayyiya sosai rashin magana ya ninka nata, tun a lokacin da Abbu ya ja mata kunne ta cire batun aure a ranta, tun tana sha'awar yi har ta fice mata a rai, ta sanyawa ranta ba zata taSa yin aure ba, duba da cewa tun a lokacin babu wanda ya ?ara cewa yana sonta, a shekarar ?arshe ta zanna jarrabawa mai kyau ta samu first class tayi farin ciki sosai ta zama cikakkiyar Malamar addinin Muslunci ga tarin magoya baya da take da shi a facebook ta fara faWakarwa akan maza da mata kamar yadda taga Fauziyya d sulaiman tana yi....

*After 8 year's.... Nigeria*
Aminu Kano airport...
[7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: *After 8 year's.... Nigeria*
Misalin ?arfe 6 na yamma jirgin sama na Emirates ya sauka a fili tashi da saukar jirgi na Aminu Kano airport, mai Wauke Waliban ?asar wanda suka kammala karatun su na scholarship da gwamnatin baya ta samar musu. ?alibai ne suka ta sakkowa maza

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login