Showing 12001 words to 15000 words out of 74861 words

Chapter 5 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

521

jeans ne a jikinsa wanda ya yayyage ga wata Armless Win riga tayi fata-fata a jikinsa, siffofin mahaukaci bayyane a jikinsa. "Who are you?" Abu-turab ya tambaya cikin kakkausar murya fuska ba wasa.
Wanda aka kira da Mahaukaci gabaWaya ya juyo, kyakkyawar bugawa zuciyar Abu-turab ya yi in his whole life zai iya cewa bai taSa ganin kamar shi ba, zubin idanunsa ma daban yake musamman yanzu da idanun suka sauya launi babu mai iya fassara abubuwan da suke nunawa, wanda ya yi masa mugun sani shi ne zai iya me yake ji ko me yake bu?ata. Sosai yake da gashin gira a cunkushe, duk ba?in da yake da shi lips Winsa jajir yake. Ya lumshe idanu ya buWe akan Abu-turab,bai ce komai ba ya ci gaba da ?are masa kallo sai kawai ya Wauke kansa.
"Ma ka ke bu?ata?" Still bai magana ba. Sai a lokacin Hammad ya ?ara so wajan suka dinga kallon mahaukacin kafin P.a Hammad ya ce
"Hi crazy man, who are you, What do you need?"
Nan ma ya daWe yana kallon su still bai ce komai ba, Hammad ya kalli Abu-turab ya ce
"Your Excellency Wallahi Mahaukaci ne"
Abu-turab ya jinjina kai yana ?o?arin juyawa cikin gidan ya ji saukar muryar mahaukacin ya ce "Hhhh kai... I want my Jee back, and my son" Hammad da His Excellency Abu-turab suka kalli juna kafin Hammad ya ce
"Who's Jee?" Ya?i cewa komai sai ?irjinsa dake Wagawa. "Your Excellency na faWa maka Mahaukaci ne, da alama ba a son ya hauro ta kadanga ba" Abu-turab ya yi jima kafin ya ce "Call securities" yana faWin hakan ya juya zai koma cikin gida wajan Majeederh. Da sauri Mahaukacin ya sha gaban Abu-turab yana ?are masa kallo idanunsa jajir kamar gauta cikin gurSatacciyar Hausar shi ya ce
"Ina so Jee, i want my babe" "Are you mad? Kai ma haukaci ne?"
Shi dai babu abinda yake cewa sai "Ina so Jee, i want my Jee back babe na" His Excellency ya dubi sauran jami'an tsaron ya ce "Ku fita da shi" kafin su kama shi idanun Mahaukacin ya sauka akanta, tana ri?e da jajirin kamar kullum jikinta rufe da hijabi ya zaro dara daren idanunsa waje ya juya da sauri cikin Waga murya ya shiga faWin "Jee, Jee!"
Tazarar dake tsakaninsu ya sa sam bata ji ba. Ya ?ara sauri kamar zai kifa, yana ?o?arin haure motar da ke parking lot aka cilla masa igiya ta ?afa ya faWo ?asa, kafin ya yun?ura an sake cilla masa igiya ta harWe hannayensa, maimakon ya yi ?o?arin dukan securities Win sai ya fara buga kansa da tarazon wajan yana faWin
"Bebe, Jee, Malumana"
Ya dinga faWa yana buga kansa cikin ?aramin lokacin jini ya wanke masa fuska ya fara gani dishi dishi.
Majeederh na shirin ?ara sawa tsakiyar parking lot ta ji anyi saurin kama hannunta tare da janta baya, a tsora ce ta juya suka haWa idanu da Abu-turab baki buWe take kallonsa, daman shi ne? daman Gwamnan jihar su ne ya taimake ta? "Me ki ke?" Ya faWa speaking calmly. Ta janye idanunta tare da kame kanta tana son Soye fuskarta ta tuna ai bata da wata sauran ?ima da daraja sai kawai ta Wan ja baya ya tattausa murya ya ce
"Baki da lafiya Jiddo, kina son hutawa" ta juya ta kalli yadda Hammad ke kallon su haka kawai jikinta ya bata akwai wani abu ta ce
"Ni za a kashe?" Ta furta cikin kamilalliyyar muryarta. His Excellency ya buWe ido ya ce
"No, wa zai kashe Jiddo, na samu ba?i ne da zamu yi meeting koma ciki ko?" Haka kurum ta ji ta yarda da shi kuma ta san waye shi yana kyakkyawar mu'amala ta juya shi kuma ya bi bayanta, tana Waga ?afa zata shiga ?ofar ta ji an ce "Malumana" cak ta tsaya ?irjinta na bugawa zuciyarta na harbawa a ranta ta ce "Little Son"
Zata juya ya yi saurin faWin "Meke faruwa?"
Ta Wan yi jam can ta ce
"Na ji murya" ya ce "A voice?" Bata saurare shi ba ta juya shi ma ya juya har ya sha gabanta ya ce "Akwai jama'a, mu koma ba wata murya, ba wanda ya san kina ciki" ya lallaSata tayi cikin gidan tana shiga ya rufe ?ofar ya sanya securities a jikin door Win.
Yana komawa ya samu ana dambe da shi ya yi jina jina da jikinsa "Duk sanda ya ?ara zuwa shoot him, kuyi masa duka" shigowar wata mota ya sa suka tsaya wasu ma'aikatan asibiti suka fito da wani dattijo wanda yake sanye da ?atuwar sar?a mai zanan kurus. David ya haWe hannu alamar apologies ya ce "Sorry" Abraham sosai ya gane David domin shi ne babban Pasto ya jinjina kai kawai. David ya ce "His name is Abraham Daniel David, My grandson ya samu depression har ya zama taSin hankali, na yi mamakin yadda na'urar jikinsa ta nuna mana nan, duk yadda akai akwa abinda yake nema, baya zuwa waje babu dalili duk haukansa" Pasto David ya faWa yana sawa a kunce Abraham tare da sanya shi a mota.
FaWa akai sosai kafin daga ?arshe aka danna masa Allura nan take ya fara barci.
Majeederh ta zubawa jaririn nata idanu tana son ?ara fahimtar kamanninsa amma abun ya kwanta mata gashi kullum ?ara juyewa yake kama da ita.
"Kin sanya masa suna ne?" Mama ta tambaya tana mi?awa Majeederh haWin tea a cup ta lumshe idanu ta buWe a hankali ta girgiza kai. "To ai yana da kyau ayi masa huWu ba, wanne suna ki ke so?" A hankali ta ce
"Ibrahimul-khalil"
"Ikon Allah, Sarkin zuciya da faWa kenan, ga ?wazo shi kuma ba rago ba halin su Waya da Aliyu Haydar Allah ya raya mana Ibrahimul-khalil" Majeederh ta saci kallon Mama so take ta Wan saba da ita amma yanzu gabaWaya zuciyarta na gargaWinta da ?ara yarda da wani, tunda Latifa Omar ta riga ta sanya mata tsoro ainun a zuciya ta gane babu Aminiyya, Abbu ya sama tabo na har abada wanda ya sa ta fahimci babu wani masoyin ?warai ko true love.
"A beautiful name, but why Ibrahimul-khalil?" Ba tayi masa magana ba ya zauna saman kujera kafin ya ce.
"P.a a shirya tsaro na musamman a gidan nan, a duba motsin kowa" Hammad ya rusuna ya ce "In sha Allah, Allah ya taimaki Your Excellency"
Fita su kayi gabaWaya ya rage daga Mama sai Majeederh da Kalil dake barci.
Aaliyyah na zaune a parlour farin ciki ya kamata gobe za a Waura aurenta kamar yadda Uncle Isma'il da Uncle Bello su kayi al'?awari.
Abbu taga ya fito Wauke da tarin takardun Majeederh na makaranta, da shaidar zamuwarta mace ta farko data fara lashe gasar musaba?ar Alkur'ani ta ?asa da duk wasu ducoment da Award nata da tarin littafanta. Ta mi?e da sauri ta ce "Abbu me za ka yi da wannan?"
Ya yi mata banza tabi bayansa har zuwa tsakiyar compound gani tayi ya zuba musu fetur ta cilla Ashana ta zare Idanu ta ce.
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, me kayi haka Abbu" ya dubeta ya ce
"Har na koma ga mahaliccina ba zai taSa daina yi wa Majeederh Allah ya isa ba, da haihuwarta gwara Sarinta Allah ya sanya ta ?arasa lalacewa har abada,ta Wakko cutar ?anjamau Hiv har tayi silar mutuwarta a wula?ance" Aaliyyah kuka take sosai ta ce "Abbu kana sanya mini tsoro anya kai ka haifi Anti Jeederh?" Ya yi murmushi ya ce "Kowa zai yi zaton haka, wallahi wallahi ni ne uban Majeederh ni na haifeta amma yanzu kaf duniya ba Wacce na tsana sama da ita, a kullum idan na ce ta fito da mijin aure sai ta ce Allah bai kawo ba har cewa take ba wanda ya taSa cewa yana sonta na zaSa mata, na sha haWata da maza daga ?arshe su gudu ashe su sun riga sun halinta sun gane Fasi?a ce, Mazinaciyya ce, la'ananniyya ce, Allah ya isa Allah ya isa Ubangiji ya tsine miki Albarka Majeederh" ya fashe da wani irin kuka Aaliyyah ma kukan take. Bar Aliyu Sufyan Alhassan yini ya yi yana neman Malama Majeederh amma ko mai kama da ita babu, yana dawowa gida zazzaSi mai zafi ya rufesa...
Misalin 1:23 na dare tana zaune rungumeta da Ibrahimul-khalil da ya?i barci yana ta rarraba Idanu gashi so Ma sha Allah sbd kyau daman ance shegu masu iya kyau ba. Sai ya zame mata abokin hira ta ce "Ina son ka Kalil, yadda na ri?e ?a amana Ubangiji ya kawo sanadin da gaskiya za tayi halinta, ina jin kamar na shiga duniya na kama hotel....," Gilmawar inuwa ta gani kamar an shige ta Wan kalli wajan ta juya ta duba lokaci taga Waya da rabi na dare saura kafin ta san abin yi an fara buga ?ofar bedroom Win da ?arfi ana faWin "Jee Jee Malumana...


Na kusa ending free pages. Contact to subscribe.... 08119237616 Whatsapp only.
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: *
Nimcyluv Sarauta
*7.......*


_Complete story Arewabooks=?G? https://arewabooks.com/chapter?id=6219d7896c0de838cd360960

Duk yadda Jeederh ta kai da son kamewa waje guda da ri?e kanta amma ka sawa tayi ta mi?e tsaye hannunta ri?e da Khalil, amma ta kasa motsawa sbd bata ?ara jin saukar sautin da kunnuwanta suka jiye mata ba. Shiru shiru sai kawai ta juya zata koma saman bed ta ?ara jin ance "Jee, Jee Malumana" a wannan karan muryar da aka kira sunan bata fita sosai kamar bai kiran yana cikin wani hali, ?irjinta ya yi kyakkyawar bugawa, bugawar da sai data runtse Idanunta, me ya sa muryar ke yi mata tsananin kama data Little Son? Me ya sa hatta sunan ya zo Waya da wanda ya la?aba mata sbd bashi da hausar da zai iya kiran complete sunanta Majeederh kamar yadda kowa ke faWa, iya ?o?arinsa da faWar sunan sai dai ya furta kalmar _Jee_ a sau?a?e?
"Yaa Allah" ta furta domin tasan har abada har gaban abada idan akwai he never comes to her, amma meke damunta har haka me ya sa muryar ke mata amsa kuwwa a kunne? "Jeeeee!!!" Ya sake furtawa muryarsa bata fita sosai kamar wacce aka tsikara tayi wajan ?ofa tare da sanya hannu ta murWa handle, tsaye ta gashi yana zabga ?amshi daga shi sai wata kyakkyawar Arabian jallabiya brown kallo wacce tayi masa kyau sosai, ya Wan sakar mata kyakkyawan murmushi kafin ya ce
"Kina bu?atar wani abu ne?" Tayi masa kallo ta Wauke kai ba tare data amsa shi ba, domin bata da yawon magana Majeederh nada matsanancin aji sosai, wanda kuma halittar ta ce hakan. Gani ya yi tana le?a waje shi ma ya le?a yana cewa "What are looking for? Me ki ke kallo?" A raunane wanda kuma ba kowa take son yaga raunin nata ba ta ri?e kanta sosai tana sake rufe jikinta da hijabi ta ce "Allow me to go"
"Where?" Ya amsata da sauri. "Ban son zaman nan, kuma ka bari na le?a waje" Abu-turab ya ware idanu yana shafa sumar kansa ya ce.
"Me Jiddo zata yi a waje yanzu? 2 saura ok" tayi shiru ya ?arasa shigowa cikin bedroom Win tayi saurin ?an?ame jikinta waje guda lokacin Khalil ya fara kuka..
Sosai Abu-turab ya rufe ?ofar kana ya nemi waje nesa da ita ya zauna saman kujera ya harWe ?afa. Malama Majeederh hankalinta ya rabo wajan kashi uku, Waya na waje, Waya na kan Khalil dake kuka, Waya na kan Abu-turab daya sanyata a gaba tare da kafeta da idanu. Sai ta zama ira bata ?aunar kallo yana takura ta ainun.
Abu-turab yana ?o?arin magana su ka ji an daki ?ofar ya mi?e tsaye tare da kallon Jeederh ya ce
"Sorry, na ce a kawo mini abin shur ina da azumi" bata ce komai ba ita dai.
Ya nufi ?ofa yana fita ya rufe ta, kokawa ake sosai da Abraham Daniel David wanda yake son ta ?arfi sai ya Salle ?ofar, gadai securities da yawa amma sun kasa controlling nasa ya jiwa kansa ciwo amma ya?i ya yi giving up, wani irin ?arfi ke zuwar masa. "Abraham" Abu-turab ya kira shi,ya juya kalli Abu-turab.
"Me ka ke bu?ata?" Da hannu ya nuna masa bedroom Win da Malama Majeederh ke ciki, kana ya nuna ?irjinsa wajan zuciyarsa ya ce.
"Jeena, nan" Abu-turab ya fahimci Abraham na son shaida masa Jee na cikin zuciyarsa ita kuma yake nema. Cikin nutsuwa yana murmushi ya ce
"My friend zo ka ji" Abraham ya kafe waje guda domin babu na biyunsa a taurin kai. Cikin tattausa harshe ya ce "Ita Jee Win bata nan, amma ka dawo gobe zan kaita wajanta" ya faWi hakan cikin harshen Ingilishi yadda Abraham zai fahimci mai yake nufi.
"Promise?" His Excellency ya ce "Promise" Abraham ya sanya hannu a tsakiyar rigarsa inda ya yage ya zaro wata kyakkyawar flowers sai ?amshi take ya mi?awa Abraham yana wani irin buWe ido ya ce "Malumana"
Ma'ana the flowers is for her. His Excellency ya amsa deep down na zuciyarsa cike da mamakina Abraham who is he to her?.
Securities Win za su kama shi ya girgiza musu kai tare da yin gaba yana Wan tangaWi yana yin gaba ya ji saukar muryar Khalil na kuka ya tsaya cak, sai ya juya kawai sai su kaga ya yi murmushi ya ce
"My pregnancy"
"An samu matsala" In ji Khamal. Abu-turab ya saka hannu ya tsige flower Win tare da zubar da ita ya ce
"Make sure baku sake sakaci ba, i hate noises"
"We're sorry Sir, Hakan ba zai sake faruwa ba, wallahi ta sama ya hauro mahaukaci ne daya kama hannun Captain sai da ya ?arya shi,ya sha duka sosai wajanmu amma bashi da ha?uri yana da zuciya ban san wani abu giving up ba" His Excellency bai ?ara magana ba ya buWe bedroom Win har yanzu tana zaune saSanin Wazo Madara take bawa Khalil, Abu-turab ya jima yana satar kallonta da tayi ?o?arin Wago kai sai ya janye idanunsa ya basar
"Jiddo, we need to talk please" yadda ta ?ara nutsuwa ya san cewa ta bashi dama cikin nutsuwarsa ya ce
"Majeederh kina da hankali, ko ban girmeki ba zamu iya zuwa age mate don haka duk abinda zan faWa miki ba zai zama cutarwa a gareki ba" ya sauke numfashi ya Wora da "Don Allah kada ki ji zafinki akan hukuncin da ya yanke miki, iyaye ba a taSa fushi da su ki Wauki hakan matsayin jarrabawa kuma ?addara wacce babu yadda zaki iya dole sai ta kasance, ba zan miki nasiha akan yarda da ita ?addarar ba domin kusan kin fini sani, sai dai na nemi ta barraki a wajanki" ya ?ara yin shiru ya ce "I feel your pain, kafin na zama gwana na sha wahala,ina rayuwa da mahaifiyata after my father's died, dangin mahaifina they are so selfish sun ?wace komai dana mallaka wajan Abbana, filaye, kadarori all the properties, mun fara yawo yawo a dangi kowa yana gudunmu sbd babu ran mahaifina sun manta alherin da ya yi musu, dangin Mamana basa kusa, na fara dako ina garuwa ban taSa yarda ba zan iya ba, burina Mamana ta ji daWi na zama wani abu" ya Wan sauke numfashi kamar lokacin abin ke faruwa kafin ya zuba mata Idanu ya ce "I was thinking mene ya sa mutane suke manta alheri? Kuma da yawan mutane suke sawa ka zama mutumin banza, ko dana fito takarar House of assembly kin me ne ya faru?" Sai a lokacin ta Wago kai ta kalle shi some seconds kafin ta janye ganinta daga gare shi, tana Wan Wauke numfashi sbd abubuwan da suka tukare mata bata san ranar faWawar su ba. Abu-turab smile yana jan idanunsa zuwa sama kafin ya ce
"Cewa akai kada a sake a zaSeni wai bani da uba, ba wannan ya daman ba familyna sune kan gaba wajan ganin na fasa kujerar da nake nema, kamar yadda suka so ban samu ba, gabaWaya deligate suka juya mini baya, cikin ikon bayan an cinye tenuwa huWu cif na sake fitowa takara i won the election, nayi shekara huWu a lokacin ne na haWu da ?addarata, wacce ta zame mini Dafi a zuciya, ta zame mini wani tabon da bana tunanin zai taSa gogewa da jikin zuciyata sai dai idan zuciyar ce ta samu abinda take bu?ata, Jiddo ban faWa miki haka domin ki tausaya mini zuwa gaba ba, shi ya sa ma ba zan baki labarin cikakkiyar ?addara tawa ba, amma ki sani ko wanne mumini idan har amsa sunansa dole Ubangiji ya jarabce shi da jarrabawa, bafa don ya son mutum yake jarabtar shi ba, sau tarin wanda Ubangiji ya fi jarabta to ya fi samun kusanci da shi, kiyi ha?uri ki Wauka haka zanen taki ?addarar yake, babu mamaki mahaifinki ya fiki jin zafin abun da ya faru kiyi masa uzuri, ki addu'a cikin sau?i komai zai zama labari" ruwa ya Wauka ya sha yana sauke numfashi.
"Thank you!" Ta furta cikin kamewarta da nutsuwarta a koda yaushe, da nuna cewa ita Win babba ce mai ?iba da daraja wacce a yanzu ta rasa ko wanne daga ciki.
"It's my pleasure, an kawo Raguna na raWin sunan baby" "ba bu?ata"
"Akwai" ya furta cikin tsare gida.
"Kada ki zama mai son kan ki Jiddo, kada ki zama mai musu after all this am elder than you na je 42 ke kina 35, kin ga akwai respect na girman dana baki" shi kansa mamakin surutunsa yake a yanzu ya manta rabon da ya yi magana mai tsayi, lallai zuciya bata da aji ga abinda take muradi da kwaWayin zama da shi..
"Khalil na godiya"
"Mamin Khalil fa?" Bata ce komai ba ya watsa hannu ya ce "Alright, i don't need your thanks"
Ganin yadda take kallo agogo ya sa ya fahimci tana son kwanciya ya mi?e tsaye yana shafa sumar kansa ya ce
"Ya Rabb! Good night"
Har ya je bakin ?ofa ya sake juyawa ya zuba mata idanunsa ya ce
"Lailatan sa'ida" ta bisa da kallo har ya fice.
Majeederh Yaronta Khalil ta zubawa idanu wanda yake barci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, bata da sanya damuwa a rai, amma kunnuwanta sun kasa manta sautin Abbu da yake cewa
"Allah ya isa Majeederh"
Ta rufe ido da sauri ta buWe data tuna kalmar "Tamkar gawa haka ki ke a waje na" "Fasi?a!"
?irjinta ya fara Wagawa numfashinta na tsayawa ta fara kokawa da iskar dake kaiwa zuwa hunhunta ta mi?e da sauri tare da shigewa Bathroom

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login