Showing 45001 words to 48000 words out of 74861 words

Chapter 16 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

528

ba. Ta mi?e taiwa masa sai ta dawo taiwa Mami ma, Aaliyyah da su Ruma na makaranta. A hankali ta nufi waje kanta a ?asa ga yunwa domin kafin ta farka har an cinye abinci abincin safen, jiri na Waukarta a haka ta yi waje ganin mota a ?ofar gidansu ya sanya ta Waga kanta cikin rashin sa a Idanunta ya faWa cikin nasa suka kafe juna da wani irin kallo....


MIJIN MALAMA
PAID BOOK
08119237616
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: "Masifa da bala'i, Kamarni har wata Aljana ta isa ta firgita? Ina Isma'ila ya zo ya yi mini iyaka da wannan Aljanar tun kafin raina ya Saci" Innati ta faWi hakan jikinta gabaWaya rawa yake na fargaba da tsoro, tuni ta yi wurgi da zanin jikinta sai Wan tofin daya rage mata banda haka tsirara za ta yi.
Uncle Isma'il daya fito a hargitse sbd jin kiran shi da Innati ke yi ya sa yana zuwa ya ce "Innati lafiya dai? Mene ya faru?"
Ta girgiza kai ta ce "Lafiyar kenan, maza maza a haWa mini kayana yau sai gidan Bello, ba zan zauna matarka da kasheni ba, ina sane ita take tura mini Aljanu" Uncle Isma'il ya kusan tuntsirewa da dariya amma babu hali duk abin da ya kuro Sera da ga wuta, ya fi wutar zafi. "Majeederh ta ?arasu?" Ta zare idanu ta ce "Wata abace haka? Ka je dai kaga turan da akai mini da wata Bafullatanar Aljana" Uncle Isma'il ya bar Innati a tsaye, tare da nufar Wakinta. Yana shiga ya samu Majeederh dur?oshe a saman gwiwoyinta ta dafe kanta da hannu bibbiyu wanda yake bazaranar rabe mata gida biyu sbd tsananin ciwon da yake mata, ta rufe idanu sosai sbd komai bibbiyu take ganinsa a cikin idanun nata. Uncle Isma'il ya zuba mata ido cike da tausayinta yasan duk abin da zai sanya Majeederh cikin wannan yanayin ba abu ne mai sau?i ba. Ya dubi Little dake tsaye ya Wora kansa a bayanta ya sa?alo wuyanta tare da yin lamo, yanayin Mamin tasa ya taSa kuzarin yaron. Ya nemi waje ya zauna saman kujerar dake Wakin na Innati, cikin kulawa ya ce
"Hawwa'u!" Ta yi sauri ta Wago kanta tare da ?a?aro murmushi ta Worawa fuskarta matsayin dole. Cikin sanyin murya kamar kullum ta ce "Ina yini Uncle?" Ya ce
"Lafiya" ya yi jim kafin ya Wora da "Ke kika firgita mini uwata ko?" Ta ?ara yin murmushi kamar ba za ta yi magana ba ta ce
"Da Aljana take haWani fa" Ya yi murmushi ya ce "Dole ta haWaki da Aljanu, ni kai na mamakin kyan da Ubangiji ya yi wa ?ata nake, sai yanzu nake ?ara ganin cancantar suturta fuskar da kike"
"To ALLAH ya isa, Allah ya isa shi kaWai zai isar mini idan ka yafe Allah ya tsine" Innati dake bakin ?ofa tana le?owa ta furta hakan lokacin data tabbatar Jikarta ce Majeederh Abdul'aziz Khan! "Ki yi ha?uri Innati"
Innati ta fashe da kuka sosai tana face hanci ta ce "Wallahi ba dani kike ba, ba kuma ni ki kaiwa ba, Ubanki mai faWin ran nan da manyan Idanu Audil azizu shi kika tsoratar" Majeederh dai bata kulata ba, domin tunaninta baya wajan gabaWaya zuciyarta tana wani birgire wanda kullum take ganin kanta acan, a cikin mafarkanta na kullum.
"Majeederh wa kika bari a waje? Na ga mota" Uncle Isma'il ya faWi hakan cike da zumuWin jin Majeederh ta ce wani ne ya kawota, addu'a yake Allah ya sa nata rabon auren ne ya zo.
"Latifa Omar ce"
"Ayya to, Allah ya amfana" Ya gyara zama sosai ya ce "Hawwa'u ki faWa mini gaskiya, mene hujjarki na barwa Rumana saurayin dake son ki yake son aurenki a lokacin baya, sai yanzu kwatsam! Reshe zai juye da mujiya wai kin fasa auren shi ya auri ?anwarki Rumana anya akwai ?amshin gaskiya? Domin na lura da rashin nutsuwarki, A can gidan" Ta yi shiru domin bata da amsar tambayar Uncle Win nata, ita yanzu a yadda take ji ko sa'an mahaifinta Abbu aka bata matsayin miji da gudu zata amsa, koda ha za ta yi farin ciki ba da zama da shi muddin zai Wauke bu?atar ta, wacce ke damunta take sanyata rama da ibadar dole.
"Ina jinki, kin fi ganewa ki zauna duka ?an-wanki su yi aure ke kina gida? Kin fi ganewa ki gansu da mazajansu gwanin sha'awa suna yin soyayya da rayuwar aure mai tsafta? Su haifi ?a?a wanda ko wanne mai rai yake muradi, inma namiji inma mace? Zuciyarki ta yi rayuwarki adalci? Anya Hawwa'u-Jidderh?"
"Ka yi ha?uri Uncle, Idan da rabo zan yi auren"
Maganarta ta narkar da zuciyar Uncle Isma'il, kalamanta sun nuna karaya zahirin fuskarta kuma ta amshi ?addarar tare da godewa Allah bisa tarin Ni'imar da ya yi mata, tasan yana sane da ita bawai barinta ya yi ba. "Shikenan, ALLAH ya yi miki Albarka ki je wajan Luba" caraf Innati ta ce "Wacce masifar ce Luba? Ka fita daka idanuna Isma'ila matar taka da ban gama sanin zuciyarta ba ita zaka turawa Kululu? ?ar Gombe? Wato ta tsaface ta bayan kasan yadda Fulanin Gombe suke?"
"Allah ya baki ha?uri Innati, zan shige taron da ake yau babu mamaki na samu dacewa da aiki mai kyau" "A to! Ya dai fi maka, kamar tsiya akan ?a?ana ta kare kowa fama yake da kansa da azababben talauci, In sha Allah tsalelen miji Kululu zata aura na tarkata na koma gidanta" Murmushi kawai Uncle Isma'il ya yi tare da shafa kan Little ya ce "Yau ba magana?"
"Mami kakewa faWa"
"To Wan Maminta Allah ya baku ha?uri kai da Mamin" Yana fita Innati ta yi ?asa da murya ta ce
"Munafuki, ai duk tsinewa matarsa da nake to ta shi nake, daga shi har Ubanki Audil azizu sai na kai su hisba uban kowa ya huta, turmin atamfar ankon wannan yarinyar Wifat fa na ce ya siya mini wai bashi da shi?" Ta ?ara girgiza kai ta ce "Hoo! ?asa Ubangiji ya baki miji mai kuWi wanda zai so ki"
Majeederh ta marairaice fuska sosai ta ce "Innati bar maganar auren nan"
Innati ta ri?e haSa ta ce
"To ba zan bari ba, Annamimiyya ina nan watarana idan ban mutu ba sai mijinki ya sunkuya ya miki doki-doki dake da yaran da zaki haifa, wallahi ko bana raye sai kin tuna wannan maganar tawa, zaki haifi zuri'a mai yawa zuri'ar da babu Uban wanda ya taSa haifarta a cikin ?an-uwanki da iyayen naki" Majeederh ta lumshe idanunta a zuciyarta tana tona tsayin shekarun da zata Wauka kafin tabbatuwar hakan! Innati ta fashe da kuka ta ce "Allah ba zai barki haka ba, wallahi halin Uwarki Fulani kika Wauka, har tsinannen kyan da kike da shi duk nata ne, ki rubuta ki ajjiye watarana sai labari ni dai ki sani ina son ki ba zan baki gurguwar shawara ba, amma dai Allah ya yi WaiWai da zuciyar Rumana" Surutun Innati ya hau wa Little ka, daman ba daWi yake ji ba ta shagwaSe fuska tare da fashewa da kuka ya faWa jikin Majeederh ya ?an?ameta "Mami gida"
Majeederh ta yi saurin rungume shi tana shafa kansa yau Win gabaWaya ta rasa meke damunsa ga kanshi zafi kamar mai zazzaSi. "Innati kin firgita mini yaro" Innati ta ri?e baki ta kasa cewa komai sai can ta ce "Ba zan ce komai akan yaron nan ba, amma dai a guji gobensa akwai abubuwan Al'ajabi cikinta" Majeederh ta Wauke Wan ta tare da rungume shi sosai a ?irjinta tana ji yana sauke numfashi ya ?an?ameta.
Latifa Omar ta yi murmushi mai kyau tare da kallon Aliyu ta ce
"Kana da abin dariya"
Aliyu Sufyan Alhassan ya ce "Uhm Latifa Ina son ki, bana son a Wauki lokaci ki bani dama"
"Daka ganin sarkin fawa sai miya ta yi za?i?" Ya yi murmushi kawai kana ya ce "Bani labari"
"Na me? Akan wa?" Latifa Omar ta tambaya. Ya ce "Your friend"
Ya nuna ?ofar gidan da Majeederh ta shiga. Latifa ta juya idanunta ta ce "Oh, Sunanta Majeederh Abdul'aziz Khan! Iyayenta suna yawan ce mata Hawwa'u, ?annenta musamman Aaliyyah tana ce mata Jeederh. Mun yi makarantar primary lokacin Waya, amma ta fini ?o?ari ne sa ba kusa ba, da yawan lokaci ina hana kai na bacci ganin na zama ita, sai na fahimci iliminta baiwa ce, daga Allah. Biye Waya takewa ayar Alkur'ani ta hadda ce ta, tun muna primary ta rasa mahaifiyarta, she left her, at the same time ta yi saukar Alkur'ani, ni kuma na maimaita aji, a lokacin da ta zama hafiza a lokacin na yi sauka ta farko" Ta yi jim,tana rayuwa da step mother Win ta, kishiyar babbar ta, ilimin Majeederh ya sa Manyan mutane na primary school Win mu suka shige mata gaba wajan samun scholarship a matakin secondary school, ta samu makaranta mai kyau tun a lokacin Karatun ta a Sangaren Islamic yake, yanzu maganar da nake maka ranar Candy ranar ta zama Gwarzuwa a Sangaren musaba?ar Alkur'ani, wannan shi ne kashi na wajan uku na dai manta Makarantarmu Ahlul Madar tana bada sunanta matsayin wacce zata jagoracemu, yanzu haka sunanta yaje ko'ina duk wata gasar karatun Alkur'ani indai Kano zamu shiga to ita za ta yi" Ta ja aya tana sauke numfashi. Tunda ta farar maganar idanun Aliyu a rufe yake ruf ta ce
"Lafiya?" A taushashe ya ce "Ina jinki"
"Majeederh ta zama malama a Ahlul Madar duk wata suna bata albashi, da albashin take kula da yaron daka gani a wajanta" Ya ware idanu da mmki ya ce
"Yaro? I heard you kin ce single take, not house wife" ta ce "Eh, Tsintar yaron ta yi, kuma tana son sosai banda kada na yi maka ?arya bayan iyayenta babu wanda take so kamar Little, tana iya ha?ura da cikinta ta bashi ya ci, kuWin Makaranta, kayan sawa duk da albashinta take masa, kuma a ciki take taimakon Abbu da abincin gida, by the way yanzu tana shirin tafiya ?asar waje Africa, ta samu scholarship za ta Wora University Win ta a can Sangaren Islamic and Arabic studies"
Ta yi shiru ganin kamar Attention Win Aliyu baya kanta ta ce "Ya dai?"
"Wacce ?asa?" Ya faWa yana murmushinsa mai kyau da aji. "Misira"
"Ok Egypt, Allah ya taimaka" Latifa Omar ta ce "Amin".
A can cikin gida Hajiya Luba ta kalli Majeederh ta ce "Yanzu karatun zaki?" Majeederh ta sauke ajjiyar zuciya a fili tare da jinjina kanta alamar "Eh, Mama"
"To Ubangiji ya sa rabokin ke kiranki, Allah ya baki ikon cinye ?addarorinki mutane ne kawai da basu son zama lafiya gabaWaya nawa kike balle ?an-uwanki shekaru Ashirin bai ci har a fara gorantawa mutum bai aure ba"...
 ...... Allah ya kyauta
Ta ci-gaba da bata ha?uri da ban mamaki. Har Latifa Omar ta shigo suka ta fi gidan Yaya Bilkisu domin acan ake Sabgogin bikin Widad Win. Ko! Da ta je bata iya zama ba ?an matan familyn Khan, suka shiga sauke magana. Kusan duk akan Idanunta aka haife su sbd rashin aure ya sa girmanta ya zube. Tana zaune kiran gaggawa ta sameta zuwa Orphanage for young children, kira ne daga kai tsaye daga Akeeth. Yaya Bilkisu ta bata kuWin napep daman tuni ta ce Latifa Omar ta tafi kawai. Tana gab da zuwa ta sake kiranta.
"Assalamu alaika"
Majeederh ta furta cikin muryarta mai sanyi daWi a kullum. Akeeth ya amsa ya ce "Am sorry Majeederh,na samu meeting na gaggawa idan na gama ko kiranki ne zan yi" Jikinta san yi ?alou ta kashe wayar ba tare data ko amsa masa ba.

Unguwar Darmanawa
Idanunsa rufe yake kallon selling Win dake cikin bedroom Winsa, lokaci na farko a rayuwa da ya yi nauyin baki wajan furta abin da yake so. Ya juya kaWan yana sake mirginawa hoton idanunta kawai suke gilmawa cikin nasa idon, ganin abin bazai goge ba sai ma ?aruwa da yake ya sa a hankali ya mi?e ya shiga bathroom tare da sakarwa kansa shower yana ri?e ?ugunsa bugun zuciyarsa na ?aruwa gabaWaya Latifa Omar ba tsarin aurensa ba ce, me ya kai shi?  Density Shi kansa bai adadin lokacin daya Wauka a bathroom Win ba, sai da ya ji ana knocking ?ofar part Win shi ya fito Waure da towel a jikinsa.
"Meke damun Wan autan Hajia yau da bai yi dinner damu ba?" Aliyu ya shagwaSe fuska sosai autar ta motsa daman rauninsa da wuri yake fallasa asirin zuciyarsa. Ya ja baya yana zama kan kujerar dake kusa da gadon shi, Wan ?asar Turkiya. "Hajia"
"Na'am Autan Hajia" Hajia ta amsa tana jiran ta ji dame yau kuma ya zo, domin shi Aliyu baya rabo da issues sbd tsabar taSara gashi kyakkyawan ajin farko sai ka Wauka Half-caste ne. Looking so classic. "Aure zan yi, na samu mata" Ya faWi hakan domin a tunaninsa shi ne mafita ga abin da yake ji, wacce zai aura daban, wacce ta yi zuciyarsa kamo daban. Ko mene hakan hakan? Only God knows.
Sosai Abbu ya yi wa Majeederh faWa don me bata ?arasa ta karSo form Win ba? Ita dai bata ce komai ba ita kaWai ta san abin da take ji. Yau Win ma sai da ta yiwa Little wanka ta sanya masa kaya masu Wan sau?i bata son ya kwana da zazzaSi. Ta tsora masa idanu a hankali ta ce "Little zaka manta dani?" "Me?" Ta tambaya domin bai fahimta ba.
Ta ce "Idan na ta fi karatu, karka manta dani ka ji? Kada ka bawa wata matsayin uwa a zuciyarka idan ba Maminka ta gasky ba, ka da ka ci amana" Ita kaWai take magana ita kaWai kuma take fahimtar me take cewa. Ya shafa laSSanta da suke jajir ya ce "Mami ni ma irin naki"
Ta yi murmushi tana Waukar shi tare ta Wora a cinyarta ta ce "Until you grow up" Ya shiga buga ?afa da yarfe hannu shi a dole sai laSSansa sun yi irin na Maminsa Jee ta tura masa baki ta ce
"Ok Shafi kaWan, da safe sai koma red" Ya yi murmushi yana tsalle ya Wora bakinsa a nata ya shiga goga sai ta gaji ta Wauke shi tana dungure masa kai, ?ara wayarta ta yi tana duba taga albashi akai mata sosai ta ti farin ciki gobe za ta yi masa siyayya. Tunanin yadda zata rabo da Little tsayin shekaru takwas shi ne ya bijiro mata, rabon da ta yi kuka ta manta sbd kansa cewar ta mace jaruma da zurfin ciki. Ta samu kanta da rungume Little ta fashe da kuka sosai, kukan da rabon da ta yi shi tun rasuwar Fulani. Wani irin kuka take da dukkan ?arfinta wanda yake tasowa tun daga ?asan zuciyarta. Ganin tana kuka ya sa Little fashewa da kuka sosai. Da ?yar ta rarrashe shi suka kwanta bacci. Kiran sallarsa farko ya farkar da Majeederh daga bacci a hankali ta shafa tana son taSa jikinsa ta ji ko da zafi. Wayam! Ta buWe idanu taga babu Little a kan gadon ta mi?e da sauri idanunta ya sauka akan ?ofar Wakinta dake buWe bayan har rufewa ta yi. Da sauri ta ce "My Son, Little?....

Paid book
MIJIN MALAMA
08119237616
[7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: Duk inda ta sanya ?afarta sai taga ana matsawa tare da jan jiki baya, Majeederh was Shocked ta yi saurin saka hannunta ta shiga shafa fuskarta ko wani abu ne ya sameta, amma bata ji komai ba, bata iya shiga razani ba sai numfashinta ya fara sauka da ?arfi ciwonta ya fara neman tashi, wani saurayi ya dinga kallonta daga nesa ganin attention Winsa yana kanta ya sa ta nufesa duguwar rigar jikinta na neman yarda ita sbd tayi mata yawa sosai. Tana zuwa wajan saurayin taga ya yi saurin rufe idanunsa a fili ya shiga faWin "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, Ya subuhanallahi!" Kalamansa da salatin da yake na neman taimako daga Ubangiji ya ?ara firgita Majeederh da jirkita duniyarta idanunta da sukai jajur ta buWe akan saurayin ta ce "Don Allah mene ya samu fuskata? Me ya sa kowa ke kallo na?? Me ya sa maza suke guduna?" Sosai muryarta ta razana shi amma ya dake deep down na zuciyarsa addu'a yake na neman tsari ya dai daure ya ce
"But are you a Baha'i?" Majeederh ta dinga kallonsa ya ce "Ina nufin ke Bahaushiya ce?"
Ta jinjina masa alamar eh ya ce "Ki dai bincika amma duk wanda ya ganki zai ci Aljana ce, kyanki ya yi yawa ni ma dauriya kawai na yi" Yana faWin haka ya bar wajan da sauri jikinsa na rawa. "Aljana??" Majeederh ta tambayi kanta tana nuna kanta da yatsa a fili ta ce "Is this really happens to her?" Ta zube saman kujera tare da dafe kanta "Wai meke faruwa? Ni ce Majeederh ko wata new Majee???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?derh? Ko dai gaske Aljana ce, Innalillahi" da ?yar ta iya jan jiki tare da Waukan li?ab ta mayar a fuskarta tana fita Aliyu ya shigo wajan shi kansa bai san mene ya kawo shi ba..... GabaWaya suna zaune a parlour Hajia ta gyara zama speaking calmly ba faWa ta ce "Sannu fa, ai zata aikata duk me aka ce ta yi bana doubting" Hajiya Rahmerh ta ce "I don't think so, amma dai ta ce komai zai daidai In sha Allah" Hajia ta girgiza ?afa kawai hankalinta yana ga Aliyu-haydar da har yanzu ba taga shigowar shi ba. Anti Biba mai bin Hajiya Rahmerh ta ce "Ni wai ina Autanki ne Hajia? Babu shi ba Almustapha?" Kafin ta yi magana Aliyu ya shigo muryarsa mai Wauke da damuwa ta Wan baiyana a parlour. Daga Mahaifiyarsa Hajia har ?annenta Hajiya Rahmerh da Anti Biba suka dubi Aliyu. "Kai lafiya kake? Wannan idanun kamar mai azumin Kaffara?" Ya nemi waje kusa da Hajiya ya ce "Am Good, ya hanya Aunties?" Anti Biba ta ce "Lafiya, lawyer sarkin ?arya" Bai ce komai ba ya shafa kansa feeling better ganinsa kusa da Hajiarsa "Aliyu" Aliyu ya kalli Hajiya Rahmerh har sai da gabansa ya faWi ta ce "Aliyu, Aliyu, Aliyu how many times do I call your names?" Ya yi ?asa da kansa ta ce "Ok na kira na ji daWin bakina ne ko mene? Eh?" A hankali ya ce "Afuwa" Ta gyara zama ta ce "Kana da gata, kana da kuWi, kana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login