Showing 33001 words to 36000 words out of 74861 words

Chapter 12 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

534

ta ce "Please mana Anti Jeederh jibi idan za mu je ganin lefen Widad zan miki light make up na yi miki Wauri mai kyau, sau Waya dai ka da ki sanya abaya ki saka lace ko atamfa"
Majeederh was just smiled. Kafin ta tsorawa kanta idanu ta cikin madubi ta ce. "Aaliyyah kyau masifa ne an taSa faWa miki haka?" Ta girgiza kai ta ce "No at all, me ya sa Anti Jeederh?" "Akwai mazan da kyau ke ruWar su, baya barin su susan halin da zuciyar su ke ciki, da gaske so na gaskiya su kewa mace ko kyanta ya sa suke santa?"
"More explanation please" Aaliyyah ta faWa da mamaki domin bata gane ba. Majeederh ta kwasu chocolate guda uku a hand bag Win jakarta, ta farke guda Waya ta ajjiye, kana ta ajjiye guda Waya wacce bata farke ba. Sauran Wayar ta ri?e hannunta. "?auki Waya na baki" Aaliyyah ta dinga kallon chocolate Win daga ?arshe ta saka hannu ta Wauki wacce ba a buWe ba. "Me ya sa ita?"
"Sbd ita ce a leda, kuma yadda ledar ke ?yalli ta ban sha'awa" Majeederh ta harWe hannu a ?irjinta ta jima kafin ta ce
"Duk iri Waya ce fa?" Aaliyyah ta tura baki gaba ta ce "To ni dai Anti Jeederh wannan ta fi" Murmushi kawai ta yi ta ce "Wannan shi ne illar mace mai kyau, ta na saurin jan hankalin namiji sosai, da yawa sbd kyanta suke so sai an yi aure a fara samun matsala, shi kuma kyau sam baya tabba ranar Waurin aurenki ma mijin da zaki aura zai iya ganin wacce ta fiki kyau, to da ga nan yabar ganin na ki kyan sai na ta, duk wanda yake so na tsakani da Allah ko ban buWe fuskata ba dole watarana ya bayyana a gabana da soyayyar shi, aure kuma lokacin ne let them do, idan sun samu ma su auren su ok" Aaliyyah ta sauke numfashi sbd samun kwanciyar hankali da bayanan Majeederh, ko babu komai ta san cewa ba ba?in jini Anti Jeederh ta yi ba kawai lokacinta ne bai ba.
 ...Ya Allah.. Ta ce tana duba tsantsar kyan da Ubangiji ya yi mata, fara ce tas irin farin Fulanin Usul, gashin Idanunta dogwaye sun kwanta luff har saman fatar Idanunta, girar fuskarta har haWewa take sbd tsabar yawa kuma bata askewa. Gashin kanta jaa bashi da duhu sosai kuma ?a??arfa irin na cikakkun Hausawa. "No"
Ta ce sanda Idanunta ya sauka a ?irjinta domin duk wata baiwa a nan Ubangiji ya gama sauke mata su. Ita kanta mamaki take balle kuma Wa namiji, ta ri?e jikinta sosai jin tsigar jikinta na tashi akwai abin da take tsananin so da ?auna tun kafin ta kai wannan matakin, a lokacin bata san mene ba har ta dawo ta sani ta fara yin azumin kare kai. Misalin 8:30 na dare bayan idar da sallar Issha duk suna zaune a parlour suna cin abincin dare. Tuwon samo bita ne, da miyar kuSewa wacce ta ji bushasshen kifi ?amshi sai ta shi yake. Abbu ya gyara zama bayan ya wanke hannunsa ya ce "Rumana ki mini Hawwa'u"
"To Abbu" ta mi?e tare da shigewa Bathroom Win Majeederh ta sameta zaune saman ladduma hannunta ri?e da azkar tana dubawa ta yi murmushi ta ce "Malama Uwar malamai, don Allah ki taimaka ki samu mijin aure domin mu dai ba zamu jiraki ba" ko motsawa Majeederh ba ta yi ba balle ta Waga kanta. "To kyakkyawar gidanmu Abbu na kira" ta juya bayan ta sanar mata. A hankali ta rufe azkar Win ta mi?e tsaye hijab nata har ?asa kai tsaye main parlour ta nufa duk suna zaune. "Abbu, Mami barka da dare" Mami ta ce "Ai na Wauka waya kike sai na yi tunani baki da wanda zai kira, ashe Wan gado ake"
Ita dai Majeederh couldn't speak. Abbu ya ce "Ki fara shirye-shirye scholarship Winki ya kusa fitowa zuwa Al-Azhar University" Ta Wago kai da sauri gabanta na faWuwa ina take jin Al-Azhar University? Ita yanzu gabaWaya ma at her age ba karatu take bu?ata ba, ta samu iya wanda ko wacce mace take burin samun wanda zai ri?e ta har zuwa gidan mijinta. "Hawwa'u"
"Na'am Abbu" "Ki na ji na ai ko?" Ta jinjina kai alamar eh kafin ta Wago kai kaWan ta ce "Abbu Al-Azhar fa a Egypt take, Abban Latifa ya ce aure za tayi, Abbu ni ma ka barni na yi...,"
"Na barki ki yi me?" Ya tambayeta a Wan hassale. "Ina jinki" ta yi shiru Mami ta ce "Tana nufin kabarta ta yi aure ita ma, wanda ba shi da ko saurayi shi ke maganar aure", Aaliyyah ta ce "Ai wani ya zo zai auri Anti Jeederh Abbu yana ya kore shi wai ba yanzu za ta yi aure ba sai ta gama makaranta, kuma ina ta yi candy" Mami ta ri?e baki ta ce "Aaliyyah Uban naki kike so ki ce yana kurarwa Majeederh samari?" Aaliyyah ta girgiza da sauri ta ce "A'a Mami ba haka nake nufi ba, su Anti Ruma ne suke mata gori wai bata taSa yin saurayi ba, kuma ai Abbu ke cewa samarin nata sai ta gama makaranta har su Master su P.h.n.d"
Abbu ya yi gyaran murya tare da cewa "Haka na ce, tsarina kenan ba ita kaWai ba har ke" Ya juya kan Majeederh dake tsugune kanta a ?asa ya ce "Karatun iya secondary bai isa ba, idan kuma kina da wanda yake son ki da aure ki sanar masa gobe ya zo ya saman sai na yi miki auren idan shi kike so" ganin ran Abbu ya Saci sosai ya sa Majeederh cewa "Ka yi ha?uri, Abbu to ka kai Raihana kaga ita akewa refitin a ss 1 take na bar mata scholarship Win" da sauri Mami ta ce "A'a, Raihana da Rumana duk aure za su yi, idan da rabo sai su yi karatun a Wakin mazajen nasu" Abbu ya kaWa babbar riga yana cewa "Shawarar da na yanke kenan, idan har ta kawo mini wanda zata aura gobe ni kuma zan aurar da ita" Ya yi waje abinsa. Majeederh ta mi?e tare da shigewa bedroom tana zuwa wayarta ta Wauka ta kasa zama ta shiga lalubar number waya da ?yar ta iya gano number kira uku ba a Wauka ba, ta ?ara kira ana biyar aka Wauka. Ajjiyar zuciya ta sauke mai ?arfi kafin a hankali ta ce "Assalamu alaika"
An Wauki tsayin da?i?o kafin ace "Wslm, lafiya?" Ta zare wayar ta duba number data kira. Imran dai tasa sani wanda yake mutuwar son ta shi taga sunan shi raWau a saman screen Win wayar. Jin shiru ya sa Imran ya ce
"Majeederh ina da abin yi please, lafiya? Me ki ke da number ta?" A diriri ce sbd rashin sabo da magana ta ce "Uhm Abbu ya ce ka turo wai"
 .... Na turo me... ya faWa was abin da ta ce. Ta san ya gane rainin hankali ne, ko kuma har yanzu yana jin zafin kurar karen da Abbu ya yi masa. "Am listening"
"Magabata" Imran ta tuntsire da dariya sosai ya ce "Goodness, ni aurenki? For God sake?" Ya tsaya da dariyar da yake ya ce "Majeederh ai ni bana da burin auren mace mai shekaru ashirin ko sama da haka, kwanaki ma da na ce zan aureki sbd kina cikin age Win da nake son amaryata ta kasance, amma gsky yanzu kin mini tsofa" tunda ya fara maganar Idanunta akan Madubi yake kasancewar ba a jima da kawo nepa ba, tana jiran taga ta ina ta fara tsofa a shekaru ashirin shi ne har mace ta fara tsofa?. Imran ya ce "Oh baki samu labarin Raihana nake so zan aura ba? Ko Soye miki suke? Ai kullum sai na zo wajanta zan ce kuma ina gab da shirin turo iyaye, am sorry Majeederh Abdul'aziz Khan, amma akwai solution idan zaki amince muna haWuwa tare da Waukewa juna sha'awa da kewa sbd wallahi jikinki ba ?aramin ruWata yake ba, ina aurar ?anwarki ke kuma ina keSewa dake.....


MIJIN MALAMA
Paid book ne.
Book 1 and 2 1kne
08119237616
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: Maganganun Imran su ka yi wa Majeederh dirar mikiya a kunne. Duk yadda take so tayi shiru ta kuma daure amma har zuciyarta ta kasa yin hakan gani take da zarar Imran ya fasa aurenta babu wanda ya yi saura zatai ta tabbata a gida. Majeederh ta runtse Idanunta a hankali cikin muryar dake nuna zallar abin da zuciyarta ke bu?ata ta ce "Imran ba tsofa na yi ba, am just 20, na fi kowa kyau a gidanmu" ta ?are maganar tana sanya duka hannunta tare da dafe kanta dake juya mata tana ganin komai bibbiyu. Imran ya mi?e ?afafuwan a saman office Win shi idanunsa buWe cikin isgili ya cewa Majeederh. "Tsari na ne haka, ina son auren macen da bata haura sha bakwai zuwa takwas ba, lokacin da na zo neman aurenki wanne irin rashin mutumci ne ba a nuna mini ba? Ko an faWa miki ke kaWai ce mace Majeederh, ki je kici karatu daman ni wayewar ki tsoro take bani karatunki ya yi yawa" ya juya kaWan sbd ya ?ara sanyawa zuciyarta dafi, dafi irin wanda ta sanya masa, domin har ranshi yana ?aunar Majeederh a shekaru biyun da suke shige "Ki ro?i Allah kada ki tsofa a gida, domin darajar mace gidan mijinta gadai ?annenki....,"
 ....Stop it, ya isa..
Ta kashe wayar da sauri tana zubewa a gefen gado, ta kasa tantance wanne kalar yanayi zuciyarta ke ciki, da gaske ta tsofa ko kawai faWar Imran ce? mene abun iliminta na addinin? Ta kifa kanta a tsakanin cinyoyinta tana ambaton sunan Allah. Aure take so da gaske yanzu ta fahimta kuma shi ne dalilin da yake sawa tayi azumi domin ri?e kanta.
Tana jin wayarta na ?ara ta shareta domin babu wanda zai kirata idan ba Latifa ba, mai kiran nata al'amuran bikin Widad ya sha kanta. Sai da ta kwashe adadin mintina kusan goma kafin ta ji sau?in zuciyarta, ta mi?e a hankali tana cire kayan jikinta kai tsaye bathroom ta nufa ta yi wanka tana fitowa ta goge jikinta tare da zura night wear masu Wan kauri sbd sanyin hadarin dake fusawa, ciwon Limoniyarta yana ?o?arin tashi, bata jin daWin komai rayuwar tayi mata juyin wainar tan da wannan shi ake kira da gwara na yi bara a bulayi yin bara a kofai.
Jikinta sai fitar da ?amshin Nivea men active clean shower Gel yake. Ta juya kaWan tana jan pillow ?arar ?ofar da ta ji ya sa ta yi saurin rufe Idanunta tana jiran ta ji wannan karan kuma mene? Waye kuma?.
Mami ta dubi Majeederh tana sakin murmushi ta ce "Hawwa'u shiru ke Waya? Sau zan faWa miki ki daina zama haka, bakya gudun abin da zai taSa lafiyarki 24hrs kowa na shira banda ke rayuwa za tayi haka?"
Majeederh ta lumshasshun Idanunta kamar tana jin bacci so romantic domin gabaWaya idan bata yanayi na jin daWin zuciya shagwaSewa take kamar ba ita ce babba ba, bata taSa ri?e da nuna shagwaSarta ga abin da take so. "Ina magana ki na ji? Oh! Ni Asabe Allah ya ye miki wannan miskilanci maza tashi ki kwashe kayan dinner Win can" da tsananin mamaki wanda Majeederh ta kasa shanyewa ganin ita ko hannu bata saka cikin abinci ba. A hankali cikin jan idanunta tana lumshewa ta ce "Kaya? Dinner?" Ta furta cikin sanyin murya wacce take always cool and so romantically.
"Eh, abincin da su Rumana da Raihana suka ci, naga gabaWaya suna wajan fira sun yi ba?i ke kuma babu abinda ki ke sai zaman banza, to tunda suna wajan mazajen da za su aura ai ke sai ki yi aikin gidan"
Tunda Mami take magana Majeederh ta zuba Idanunta wanda suke farare tas kamar madara. Rayuwa kenan! Zamani riga duk shekaru data bawa su Ruma amma yau ita ake cewa ta kwashe kayan abincin da suka ci sbd suna wajan samari duk sanda su kai aure bata san mene zai iya faruwa da ita ba. Bata ce komai ba ta mi?e tare da Waukan hijabi ta saka Mami ta ce
"Allah dai ya yanke kazar wahalar nan, ya kawo ?arshen zamaninki bana iya bacci sbd tausayinki yanzu ke babu wani daya taSa cewa yana son ki da aure?" Ba tare data kalli Mami ba tayi gaba tana cewa "Babu"
Washegari da wuri Majeederh ta tashi sbd daman tun Subhi idanunta biyu dalilin azumin data Wauka ta gyara gidan bakiWaya, tana cikin haWa breakfast Aaliyyah ta fito tana murza Idanunta ta ce
"Good morning Anti Jeederh" bata kalleta ba sai data gama haWa kunun gyaWar ta juya tana harWe hannu a ?irji tana juya idanunta da suke Wauke da ruwa kamar mai shirin kuka. Sai kawai ta girgiza kai tare da juyawa tana faWin
"Ki haWa a parlour" she said. "Ok Maah"
A parlour Majeederh ta samu Ruma na waya tana ganin Majeederh ta ce "My Imran ga Anti Jeederh ku gaisa"
"Antynmu, ok give her the phone" Imran said.
Ruma ta mi?e tana bawa Anti Jeederh wayar ta ce "My Imran zai magana da babbar yaya, yama ce mini wai zai haWaku aure da ?anninsa idan Muzayyid ya amince"
Majeederh tayi jim she was so speechless.
Sai kawai tabar parlourn Idanunta rufe zuciya babu daWi. Kaya ta sauya cikin Nidha abaya dark blue tayi rolling da babban vail kafin ta Wauki kyakkyawan li?ab Winta ta sanya, gabaWaya yau ta kasa jurewa dole ta isa gare shi, shi ke Wauke mata kewa. Ta samu Abbu a parlourn shi ta tsuguna har ?asa ya amsa yana cewa.
"Ya maganarmu dake?" Ta yi shiru ta kasa cewa komai. "Zan iya Waukar shirunki matsayin amsa"
"Abbu ka zaSa mini ko waye, na amince zan aure shi"  & . Karatu na zaSa miki, ki je nan da shekaru uku zuwa huWu sai ki aure kafin nan kin kammala karatu"
Ta runtse Idanunta bata san amsar data bawa Abbu ba sai tsintar kunnenta tayi ta jin yana cewa "Allah ya yi miki Albarka, su dai bar su suyi auren tunda shi suka zaSa"
Fitowa tayi bayan tayi sallama da mutanen gidan kanta a ?asa tana rungume da ?irjinta tafiya take a hankali mai cike da nutsuwa da kamala, ilhamarta ta gama bayyana gidan karamcin data fito, tare da tarbiyyar da take da shi. Napep ta tsayar ta shaida masa inda zata, tunda suka shiga kanta ke sunkuye lokaci zuwa lokaci mai napep Win ke kallonta ta cikin madubi har ya isa bakin gate Win data shaida masa. "Mun iso" ya ce yana karkaWe kujerar da yake kai da dosta. Shirun da ya ji yasa ya juya mamakin yadsuta zuba tagumi Idanunta rufe yake yatsun hannunta kawai ya kalla yasan za a zuba kyau kuma Ubangiji ya gama tsara halittar shi a jikinta.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Ya ce "Malama mun iso" Majeederh ta yi saurin buWe Idanu, domin sunan da Walibanta na makarantar Ahlul Madar suke faWa mata kenan Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!
Ya saki murmushi ta cikin li?ab tare da fitowa tana Waukar jakarta ta bawa mai napep Win guda Wari biyu. Ya Wauki hamsin ya bata ta kalli hamsin Win ta ce
"100 ne" "Tab,Yoo maganar da kike wazai kawo ki nan a Wari inda aka ?arawa litar mai kuWi" bata iya musu ba ta juya tare da nufar gate Win da aka rubuta.
*"An orphanage for young children"*
Ta faWaWa murmushinta tare da Wan ?arawa tafiyarta sauri zuciyarta sai janta take Idanunta ya kwaWaitu ta son ganin abin da su kayi kewa. Kewarta ya yi mata jagora har zuwa office Win Akeeth. Yana ganinta ya mi?e tsaye with so much respect na tarin iliminta bawai don ta girme shi ba ya ce
"Your wlcm Majeederh-khan" ta jinjina kai tare da zama kan kujera tana rarraba Idanunta dake cikin li?ab, Akeeth ya ce. "Bar gaigaye za kici tumu ne"
"Uhm" ta furta ta Wauki Wayarsa ringing Win farko aka Wauka Akeeth ya ce "Come with him"
Ya kashe kiran yana kallon Majeederh yadda take kallonsa yasa ya fahimci me take nufi ya ce "She's goode, but she's trouble Maker very stubborn boy" "....Am very sorry for that"
Majeederh said. Tana haWe hannu waje guda alamar ban ha?uri.
Akeeth ya watsa hannu baya ya ce "Is there nothing serious, kawai har yanzu bai sauya ba"
Ya gyara zama sosai cikin fahimta ya ce "Baya jin magana, ya yi ?an?anta da irin trouble Win da yake haWa mana, he just Five years amma fitar shi ne sai shi, baya Waukan karatu da muhimmaci" Majeederh tayi shiru kawai domin bata san me zata ce ba, bawai don ta rasa ba, sai don bakinta ya yi mata nauyi harshenta ya harWe bakiWaya. Tun kafin ya shigo jikinta ya bata yana tsaye a ?ofa ta juya da Wan sauri ganinsa tayi tsaye daga shi sai gajeren wando na Adidas sai wata ?ar shirt mai photon lion a gaba wacce ka yaga masa ita ta baya, jikinsa futu-futu.
Kan nan na shi gabaWaya a cure fatar shi ha?a ?arin, ta dube shi suka haWa idanu da gudu ya ?arasa wajanta cikin farin ciki da murn ya faWa jikinta yana cewa
"Mamina, ?ar madara"
FaWa zata yi masa amma jin yadda yake sauke ajjiyar zuciya a jikinta ya yi lamo tare da ?an?ameta ya sa rauni ya bayyana a tare da ita, rauni irin na uwa da Wanta ta lumshe idanu tana shafa sumar kan shi "Little" "?ar Madara"
Ya ce yana rufe Idanu tasan tunda ya ce ?ar madara bai ce Mamina ba to fushi yake da ita.
Akeeth ya ce "Majeederh ni banga cancantar ri?e shi a wajanki ba, duba da cewa ke ba aure gareki ba, kuma idan kika duba yanayin society Winmu akwai wasu abubuwan da idan mutum mara aure ya yi shi musamman Wiya mace za a fara yi mata wani irin kallo nada ban, tunda mutane basa bu?atar bincike kafin making decisions zuwa zatar da shi, kawai the only thing da suka iya yaWa jita-jita da ?anzon kurege, You have to be very careful"
"I'll, but" ta yi shiru daga maganar. "But what? Open your heart Mrs Khan" Majeederh ta ce
"About his family?" Akeeth ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login