Showing 36001 words to 39000 words out of 74861 words

Chapter 13 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

530

ce "Oh Yes! Babu wata amsa gamshasshiya wacce bincikenmu ya nuna, na faWa miki a bakin masallaci aka tsince shi a shekaru uku da suka gabata,zan ci-gaba da bincike komai ake ciki I'll let you know" ta jinjina kai Akeeth yana ta son ko sau Waya ne yaga fuskar Majeederh amma ina. Ta mi?e tsaye tana ri?e da hannun Little.
"Thank you!"
"Always Wlcm" fita su ka yi har bakin gate tana kallon yadda Little ya?i ce mata komai, alamun ya yi fushi sosai ta duba hamsin Win da tayi saura a hannunta sai kawai ta bawa mai ice-cream na kan hanya ya bata na hamsin Win ta kalli kyakkyawar fuskar shi wacce ta kasa bayyanar da asalin yare ko ?abilar daya fito ta ce "Take Little, Mami ce am sorry muje gida na baka chocolate" ya buWe idanunsa ya ce "?ar madara" ta dungure masa kai, ganin daga gidan marayun zuwa gidansu akwai tafiya ya sa ta dur?osa tare da cewa "Hau baya, sweetheart" da sauri ya haye bayanta ya ma?ale hannunsa a ?asan ?irjinta....

MIJIN MALAMA
Paid book ne
Book 1 and 2 1kne
Pay....08119237616[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: Tafiya suke a nutse duk da ya yi mata nauyi a baya shekarun shi biyar a duniya amma yana da girma jiki ga shegen wayo. Ya ?ara shigewa bayanta ya ce "Mamina"
"Little babe" ya le?o ta gefen fuskarta ya ce
"Mamina ke baki da mota? Me ya sa baki zo wajena ba, me ya sa kike mini faWa ai nayi ?arfi duka nakewa yara, I will fight, and I will win"
Murmushi kawai ta yi masa a zuciyarta tana mamakin yadda da yawan lokaci turanci ke zama a bakin shi, bai ci ace daga fara karatun shi ya fara turanci har haka ba. Jin ta yi shiru ya ce
"Get me down, Mami"
"No, little ba zaka iya tafiya ba" ya fara buga ?afa a bayanta tare da ?o?arin sakin kuka. A hankali ta tsaya tana mai da numfashi kana ta sauke shi a ?asa ya yi mata murmushi yana rufe Idanu tare da suWe baki na daWin ice-cream. Gani tayi ya dur?osa a gabanta ya ce "Ni ma zan rama muki, haka muke a school"
"What! wa zaka goya?'
Ya tura baki gaba ya ce
"Ke ?ar madara, ai duk wanda ya goyaka kai ma kai masa haka ko Mami?" Ta tsora masa idanu surutun shi na bata mamaki ?warai ta sunkuya daidai tsayin shi ta shiga kaWe masa gasar jikinsa tana shata samar kan shi daya hana a aske ta ce "To ai uwa duk abin da ta yi wa Wanta daidai ne"
"Kyautatawa nada daWi kin ce Mami?" Ta jinjina masa kai cike da jin daWi tana faWin "Shikenan ka bari idan ka sake girma ka goyani" ya dinga tsalle da murna zai goya Maminsa ?ar madara.
"Promise?" Ta mi?a masa hannu ta ce "Promise" ta kama hannunsa suka cigaba da tafiya tana jin zuciyarta daWi ga wani farin ciki yau zata kwana da Little daman sabgar shagalin musaba?a ya sanya ta kai shi can tunda ba kowa yake kula da shi a gidan nasu ba. Tun daga can har gida suka ?arasu a ?afa suna tafe yana mata surutu wasu ta gane wasu kuma kamar wani yare nada ban haka yake. A daidai ?ofa Majeederh taci karo da Latifa taja baya tana ?ara ri?e hannun Little dake ?o?arin tafiya wajan daya hango yara age mate Win shi suna faWa. "Yanzu na shiga ake ce mini bakya nan" cewar Latifa. Ta lumshe Idanu cike da gajiya ga azumi don ma rana ta fara sanyi a gajarce ta ce "haka ne" Latifa ta ce "Ki ce Wan rigima kika Wakko daman tun da mu ka yi waya nake son tambayarki shi sai kuma naga you're not on the mood na share" Majeederh ta ce "Ayya, muje" suka shiga cikin gidan a tare tana shiga ta jiyo muryar Uncle Isma'il ta faWaWa murmushinta tana sakin hannun Little ta shiga parlourn Abbu. Uncle Isma'il ne da Uncle Bello suna zaune suna tattaunawa akan maganar Widad da kuma kuWin Ruma da za a kawo. Ya Uncle Bello ya dubi Majeederh ya ce
"Hawwa'u an dawo? Yanzu ake ce mana bakya nan" ta sunkuyar da kanta ?asa cike da ladabi ta ce "Eh Uncle, an yini lafiya" "Allahamdu lillahi" ya bata amsa yana mai jin tausayinta har ranshi sbd zurfin ciki da take da shi ga yadda duk al'amarin rayuwa yake jirkice mata. "Uncle..," Uncle Isma'il ya yi saurin Waga mata hannu cike da Sacin rai da damuwa ya ce "Kin kyauta tunda tsarin da ki kaiwa kanki kenan, ba bu abin da zamu iya ikon ki ne ke kike da kanki Hawwa'u" zuciyarta ta buga tsoro da fargaba suka risketa a wannan lokacin idan aka tsaga jikinta ba lallai a samu jini ba sbd tsabar fargaba. Amma sam fuskarka ko yanayinta bai nuna hakan ba. Cikin sanyin murya ta ce "Me nayi Uncle?" A hassale kamar zai daketa ya ce
"Ni kike tambaya me kika yi ko Hawwa'u? Yanzu yaron nan Imran kwanaki yazo yana son ki har iyayensa ya fara yun?urin turawa, ban san mene ya faru ba naji maganar shiru, yanzu kuma na samu labarin zai kawo kuWin Rumana na tambayi Abdul'aziz ya ce da kanki kika cewa Imran bakya son shi kada ki sake ganin ?afar shi?"
Duk da sanyin shigewar hadari bai hana Majeederh jin wata zufa ta yanko mata ba, daga ina wannan al'amarin ya bayyana waye ya shirya mata maganar da bata san da ita ba, waye yake shirin wargatsa burinta?. Ta kasa cewa komai yawun bakinta ya ma?ale ga ?ishin azumi ganta ya shiga juyawa. Uncle Isma'il ya gyara zama domin ya fi kowa zafi akaf familyn Khan.
"Duk abin da ya faru ki kuka da kanki, ruwa cikin cokali ya ishi mai hankali wanka, itikafi rayuwa kaWai zai sanya ki kai kanki tubalin tundun mun tsira, idan ba sukike rayuwar duniya ta baki naki kason ba, ina cewa akan idanunki aka haifi Widad? Sa'ar Aaliyyah ce amma aurenta za ayi, akan idanunki aka haifi Du'a Yaronta Waya ciki ne da ita yanzu, shi ne kin samu mijin aure zaki wasa da damarki akan wani karatu? Anya lissafi da burin zuciyarki da kwaWayin ganin kin samu wadatacce ilimi ya miki adalci? Hawwa'u aure da haihuwa da arzi?i na Allah ne, kuma lokaci ke wanzar da samuwar su kada ki rufe idanunki akan wani abu wanda bashi da wani muhimmaci, ke ba a bin kunya bane ace saurayin da yake son ki ya koma wajan ?anwarki, baban abin takaici ma wai ke ce da kanki kika lamumce masa auren Rumana, Goodness what noises? Meke damunki ne?" Majeederh ta fara shiga ruWani da fara kokwanto anya ana sonta a gidan? Me ya sa ake shirya mata abin da bata sani ba? Ta Wago kai a hankali tare da zare li?ab Win kanta, fuskarta ta yi jajur cikin muryarta mai sanyi kamar wacce take shirin yi musu shagwaSa ta ce "Uncle ka yi ha?uri, ka zaSa mini mijin ko a gobe ne" Rashin sani ya fi dare duhu, rashin sani ba?o ya sha ruwa wanka, sun kasa fahimtar ita kanta a Sukace take da yin aure, babu abin da take sha'awa irin ta ganta gidan mijin babu abinda ke birgeta irin ta juya taga nata mijin a gefenta. Uncle Bello ya numfasa a lokacin ya ce
"A'a ba ayi haka ba, ai darajarki da kimarki ta shige a nema miki mijin aure, kaf yaranmu ba wanda muka sadakar ko zaSawa miji ba zamu fara a akanki ba, kin yi kuskure tun farko sai ki gyara ki je Allah ya zaSa mafi alheri" Uncle Isma'il ya ce "Wallahi kin Sata rawarki da tsalle Majeederh iliminki bai amfana miki da komai ba....." "Uncle Mami na kakewa faWa?"
Siririyar Muryar yaron ta tsayar da Uncle Isma'il daga yin magana. Sai a lokacin Abbu ya Waga kai ya ce "To rasai yanzu za a san ka dawo, ko zaka rama mata?" Little ya dinga kallon Uncle Isma'il yana huci idanunsa suka kaWa tare da yin jaa wata kalar zuciya ce da yaron kamar kuturu ya shiga surutu a ranshi bakinsa kawai ke motsawa.
Cikin sauri Majeederh ta kama hannun shi ta ce "Say sorry to him" ya yi shiru idanunsa ?uri akan Uncle Isma'il ganin yadda ya sanya Maminsa a gaba yana mata faWa gashi har fuskarta tayi jaa daman ta haka yake gane kukan zuci take. Majeederh ta finciko Little ta ce "Ka bawa Uncle ha?uri" ba tare daya kalleta ba ya ce "He is shouting at you"
"He's my Father, am i your mother, na ce ka bashi ha?uri, say sorry to him" ya kafe ya?i cewa hannu Majeederh ta Waga hannu ta zabga masa mari nan take yatsun hannunta ya bayyana a fuskar shi duk da kasancewar fatar shi ba?a. Cikin Sacin rai ta jawo shi har gaban Uncle domin gani take idan bata hukunta shi ba a haka zai tashi da rashin kunya da shiga sabgar da babu ruwan shi.
 ....Say sorry to him..
"Uhm, Allah ya shirya ya kyauta, tun baki haifi naki ba kin fara dakon wahala Majeederh?" Cewar Uncle Bello Abbu ya ce
"Hankaka mai da Wan wani naka kenan, kin kyauta kina ri?e wanda yake zagine yayyina"
Idanunta ya kaWa sosai ta ce "Don Allah Uncle ka yi ha?uri ba zai sake ba"
Ta mi?e tana kama hannunsa lokacin Latifa ta gaji da jiranta har ta tafi gida. Ta samu Aaliyyah ta dawo daga makaranta tana shirya abincin rana lunch. Raihana na zaune ana waya da saurayi. Babu wanda ta kula sai Aaliyyah dake cewa "Sannu da dawowa Anti Jeederh" ta shige Waki tana jinjina kanta alamar "Yawwa" suna shiga ta saki hannun Little tare da Wakko bulala ta waya ta kama hannunsa ta zirara masa guda Waya
"As form today na ?ara jin kayi magana da babba sai jikinka ya faWa maka" ta ?ara zirara masa hannun ya taro jini amma bai motsa ba sai cewa ya yi "FaWa ya miki ?ar madara" Majeederh ta ware Idanu tama rasa me za tayi sai kawai ta mi?e tare da shigewa Bathroom tayi wanka da Alwala ta wanke fuskarta sosai har jan fuskar ya daidaita domin ta fahimci sauyin fuskarta yake sawa Little ya fahimci halin da take ciki, bata taSa ganin yaro mai fikira da shegen wayo kamar shi ba ga Wan banzan wasa da shiga faWan da bana shi ba. Duguwar riga ta sanya ash ta saka hijabi a kan idanunsa tayi sallah har sallar Asr tayi Asstagafirullah na lattin da tayi kana ta fara azkar na yamma ta dube shi fuska a haWe ta ce "Sallah" da sauri kamar zai kifa ya shige bathroom. Babban abin da yake bata mamaki kafin ya yi sallah sai ya duba ko'ina yaga ita kaWai ce a Wakin yake yi jikinsa har rawa yake sbd tsoro ta rasa dalilin haka. Yana idarwa ta dawo kusa da ita a hankali ya ce "Sorry Mami"
Tayi shiru fuska haWe sosai ya marairaice ya ?ara cewa "Sorry"
Sai a lokacin ta ce "Uncle zaka bawa" ya ma?ale ka faWa ya ce "I hate him, faWa yake miki" wata kalar tsawa ta daka masa tare da nuna masa waje ta ce "Out"
Dai-dai lokacin Aaliyyah na shigowa ta ce "Mun shiga wannan tsaiwar ai ta sa na kusa sakin fitsari a wando, wai little kikewa tsawa haka?" Idan Majeederh ta gini ya motsa Majeederh ta motsa. Aaliyyah ta ja hannunsa suka fita yana tirjewa shi a wajan Majeederh zai zauna duk da tsawar da tayi masa. Har akai sallar Magriba Majeederh ta sha ruwa tai sallah Idanunta bai ?ara ganin Little ba, a wajan Mami take ji wai ko abinci ya?i ci ya fito waje sun yi faWa an fasa masa kai. Sosai tai mamaki babu yadda za a yi aci galaba akan Little a kullum ita take bada ha?uri ta tabbatar hakan baya rasa nasaba da faWan da tayi masa. Tana son ta tambayi yana isa amma girman kai da nauyin baki irin na Majeederh sai kawai tayi shiru. Cikin dare wajan ?arfe Waya taji saukar numfashi a jikinta, Numfashin mai Wauke da zafi da buWe Idanunta da suke ciki da bacci ganinta ya sauka akan Little dake rawar sanyi kayan safe ne a jikinsa har yanzu ta buWe ido da kyau tare da taSa wuyansa jikinsa zafi zau bakinta har Sari yake ta ce "Little, little" ya buWe ido yana ganinta ya ce "Sorry Jee Mami" bata kula shi ba ta Wauki paracetamol na ruwa tare da Wora shi a cinyarta zata bashi maganin ya girgiza kai ya ce "Ba zan sake ba ?ar madara, na daina Jee" jin ana ce mata Anti Jeederh shi kuma ba zai iya faWa bakiWaya ba ya sa yake cewa Jee, sai watarana data bashi alawar madara ya ce da Maminsa da alawar madarar suna kama tun daga nan yake cewa ?ar madara. Ta Wauke kai ya ?ara sakin jiki yana kwaSe fuska ya ce "Zan sake ba Mami, zan sake ba" ta saki fuska tana murmushi ta ce "Ok good boy I forgive you" da sauri ya shige jikinta ya rungumeta jikin nan nasa zafi sosai ta shafa kansa taji ya saki ajjiyar zuciya da sauri ta taSa cikin shafal ba komai da alamar yadda yunwa ke damunsa ta Wago shi za tayi magana taga har bacci ya Wauke shi a hankali ta Wauke ajjiyar zuciya tare da jansa jikinta ta rungume shi wani irin son shi na ?ara ratsa zuciyarta...



MIJIN MALAMA
Paid book
Book 1 and 2 1k
08119237616
Nimcyluv
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: Baccin Little ya yi nisa sosai kafin ta mi?e tare da rufe shi da bargo ganin iska sosai na Waga labulen bedroom Winta. Wajan window ta ?arasa tare da tsayawa ta sanya hannunta duka guda biyun ta Waga labulen Idanunta rufe a hankali iskar dake kaWawa ta tasuwar hadarin dake kwance tun safe ta shiga ratsa ta. A duniya Majeederh tana so da ?aunar taga ana ruwan sama, ko bata cikin yanayi na jin daWi sai ta samu kanta cikin farin ciki nutsuwa ta saukar mata a lokacin duk wata damuwar data samu gurbi a zuciyarta take yayewa. ?ara tura kanta tayi wajan window Win tana rufe ido fresh air Win na ratsa ta tana jinta har ?asan zuciyarta damuwa da tunanin maganganun Uncle Isma'il ya goge a zuciyarta. Ta Wauki wasu mintuna a wajan kafin ta ji motsi a bayanta ta juya da Wan sauri tsaye ta gabashi daidai kafaWarta ya jawo locker tare da hawa kai idanunsa na waje ita kuma tana kallonsa. Shi ma yadda ruwan zai sauka yake kallo yasan Maminsa indai ta tsaya a nan to ruwan sama za ayi, ganin ba ruwa sai gari take ta ihu da rugugi ga iska mai daWi yatsuna fuska ya yi looking damn cute. Majeederh tayi masa murmushi taja baya ta ce "Ai kowa bani da abinci, waye yace ka kwanta kai kana fushi da Mami harda fita ai maka duka, thank God" kamar mai shirin rarrafe ya sauka daga kan locker tare da zubawa Majeederh Idanu yana kwaSe fuska domin da gaske yunwa yake ji, ita kaWai ke sawa ya nutsu duk rashin jinsa, daga yunwa sai faWan da zatai masa idan ya yi abu. Ta ?arasa kan gado tare da kwanciya tayi rigingine tana kallonsa tare da ganin zai ha?ura ya kwanta ko sai ya yi rigimar yunwar. Bata kammala tunanin da take ba taji gabaWaya ya haye cikinta tare da sanya mata kuka yana yarfe hannu. Ta zare Idanu da sauri ta mi?e da shi tare da Waukar shi a kafaWa ta ce "Ai yau fa babu kai babu cin abincin dare salon kayi girman da zan kasa goyaka" Little ya ?arawa kukansa ?arfi ya ce "Mami Indomie"
"Sannu baban Indomie" ta ?arasa da shi main parlour tare da shigewa kitchen yana goye a bayanta ya sa?alo hannayensa ta wuyanta. Ya dinga le?awa. "Ok get down, zaka fasa mini ?irji" ya saki dariya while hawaye na gangaro masa. A saman sink ta ajjiye shi ta kunna gas-cooker indomie ta dafa masa ba tare data saka attarihu ba domin baya son ya ji.
"Mami egg fa?"
"Babu" ya ce "baki da kuWi?" Ta dube shi tare da girgiza kai ya ?ara cewa "baki da kuWi?". Ba zai taSa barinta ba idan ba amsa ta bashi ba. Tana juye masa Indomie a plate ta ce "Kayi addu'a zan samu ?arshen wata ya kusa" ya yi ta kallonta ya ce "Me ake a ?arshen watan?" Ta sauke shi daga kan sink Win tare da tsugunawa ya hau bayanta plate Win abinci a hannunta Waya kuma bottle water ne guda Waya ta ce "Idan end of month ya yi zan samu salari kuWin aiki kenan"
"To idan baki samu ba, ba zan ?ara cin egg ba, kuma ba zaki sai mota kina kai ni school ba?"
Daidai lokacin ta buWe ?ofar bedroom ta shiga ta mayar ta rufe tare da sauke shi. Ta zauna a ?asan carpet yana zaune a cinyarta ta tallafo fuskarsa cikin kyakkyawan lafazi da magana wacce ?aramin yaro zai fahimta ta ce
"Little ya sunanka?"
"Little" ya bata amsa
"Ba pronoun ba, asalin sunanka me ake ce maka" yadda yake kallon cikin Idanunta kaWai zai tabbatar mata bai ma san akan me take magana ba, balle ya bata amsa. Majeederh bata son sunan Little ya bisa, lokacin data tsince shi bakin masallaci he just 3yrs bai san komai ba, ba zai iya tuna komai ba. Shekarunsa biyu a wajanta ciff da wasu watanni. Tana tsintar shi kuma kai tsaye ?an sanda taiwa reporting amma sam ya?i zama a wajansu tun a lokacin ya dinga ?an?ameta yana cewa  Mamina . Ganin yadda ya kasa sukuni ya sa ta bu?aci subar mata shi a duk sanda iyayensa suka bayyana zata bada shi, sosai aka sha faWa domin Mami da Abbu idanunsu suka shafawa toka, sai dai Uncle Isma'il da Uncle Bello da Yaya Bilkisu suka shiga cikin maganar. Aka je orphanage tare da cike komai da komai aka an mallaka mata shi abadan. Tun a lokacin tasu a sanya masa suna amma fur ya?i cewa komai he just watching her face a duk sanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login