Showing 18001 words to 21000 words out of 74861 words

Chapter 7 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

522

ka samu tabbataccen taSin hankali na har abada" sai a lokacin Abu-turab ya zo ya kifawa Abraham mari amma ko motsawa bai ba Malama Majeederh kawai yake kallo.
"Ku kakkarya mini shi a kuma kai shi prison har ending rayuwarsa"
Securities suka rufe Abraham da duka ta ko'ina da ?asan bindiga. Da ace babu Majeederh wajan ko kalamanta ba su yi tasiri a zuciyarsa ba da tuni dambe ake da shi. Ana dukansa yana kallonta. Ya mi?e tsaye tare da Waukan hijabinta yaje har gabanta ya sanya mata, shi kansa bai san dalilin sanya mata hijabin ba, amma yana lura da idanun Abu-turab akanta. Wani securities ya sakarwa Abraham ?asan bindiga akansa nan take kan ya fashe, Majeederh ta runtse Idanunta.
Daidai kunnenta ya ce.
"Jee kin jima da sanin Abraham baya giving up, azabar nan babu inda zata, idan baki yafe mini mun daidaita har mun yi aure babu shakka zan baki ciki na biyu, i don't care" "take him out"
Cewar Abu-turab, Hammad tausayin Abraham ne ya kama shi.
Da ?yar yake jan numfashi sbd wahala amma bai fasa kallonta ba, har suka isa bakin ?ofa za su fitar da shi idanunsa ya kawo ruwa sai kuma ya yi dry domin ya hango rauni a cikin idanunta kawai bata sani ba ne, da ?arfi ya ce
"I love you Malumana, I'll be back"

Not editing.
Littafin MIJIN MALAMA na kuWi ne, kuyi magana a wannan number domin biyan kuWin 08119237616... Na kusa gama free pages



*Ina Mata 'yan gayu masu son kayan gayu kuzo ga dama ta samu*. _BY JAY_ *ta kawo maku Kayan masu kyau da inganci indai mace tasan gayu to* _BY JAY_ *ne gurin siyayyar ta.*
We have
*Laces* _(Dubai laces, london laces, Switzerland laces,)_ dan uban su
*Atampha of all kinds*
*Veils*
*shadda*
*shoes*
*qualitative handbags*
*Jewelries* etc
Abun sha awa ana shine Kayan mu ba a jikin kowa zaku gansu ba dan kaya ne unique na mata yan gayu da suka san kan gayu ku dai kawai ku mana magana ta Wannan no din *09060450181*
Ko kuma ku danna Wannan link din domin samun damar ganin kayan mu

https://chat.whatsapp.com/IBD74Cka3X2E2AqZyg0Nfo[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: *
Nimcyluv Sarauta
*9......*
Yadda suka Waure Abraham a jikin sar?a zaka Wauka wani tantirin Wan fashi ne ko kidnaper, ko irin mutanen nan masu muyagon har?alloli. Suna zuwa suka cilla shi a mota tare da yiwa motar key.
"Ku daka ta" P.a Hammad ya faWa yana ?ara sawa inda suke ya dubi Abraham wanda kansa yake sunkuye jini ya Sata masa fuska.
"Mene matsayina?" Kai tsaye Captain ya ce "Kai P.a ne a wajan His Excellency" Hammad ya jinjina kai ya ce "Good, kamar matsayin P.a ya fi na mataimakin Gwamna, idan ya tabbata haka ne la shakka zaku bi nawa umarnin" suka kalli juna
cikin kuma rashin fahimta Captain ya ce
"Me kake bu?ata?"
Ya ce "Ku kai Abraham gidana, ya zama sirri ni da ku kada ku kuskura akai shi Prison idan ba haka ba, ku ne zaku tabbata a can har ?arshen rayuwa"
"Cin amana?" "Shi ma ita ya yi" cewar Hammad. Captain ya ce "I can't, dole mu kaisa prison kamar yadda ya umarta"
"Nawa ya baku?"
"Mu ai ma'aikatan gwamnati ne, wannan shi ne aikinmu" Hammad ya yi murmushi mai kyau kafin ya ce "Mu ne Gwamnati ai, baka san inda rana zata faWi ba gobe" "Kowa ya san ta yamma take faWuwa" Captain ya tari numfashin Hammad da faWin hakan.
"Zan baka 10Ms, zan faWa maka yadda za kayi" ya yi shiru alamar tunani kafin ya ce "Sauran securities Win fa?" Hammad ya watsa hannu ya ce "?auke shi, lokacin ya fara" Captain ya dubi abokan aikin nasa, ganin sun yi nesa da su hakan ya tabbatar ba su ji abinda suke tattaunawa ba. Tunaninsa ya rabo gida biyu shin ya amshi kuWin? Idan ya amsa kuma ya ci amanar Gwamnansa, da ?asar shi da kuma aikinsa. Amma miliyan Goma ai ba nan ba ce, babu wanda kuma zai sani.
Ya shiga motar, sauran securities Win ma haka kai tsaye suka fita daga cikin keSantaccen gidan na His Excellency Abu-turab.
Hammad ya yi murmushi a fili ya ce "Kaci amnar maci amana kamar babu laifi? Ba zan jure ganin hakan ba, am sorry Best friend"
Abu-turab ya na tsaye da hannunsa wanda aka karya ya dubi Majeederh dake zaune tayi shiru ta sanya hannunta tsakanin cinyoyinta hakan na nufin tunaninta ya girmama har ya kasa Waukan ?wa?walwarta. Abu biyu ya fi tsaya mata, kalaman mahaifinta Abbu, da kuma kalmar Abraham "I am the who raped her" hakan na nufin Abraham yaga surarta na Wiya mace? Ya gama kallonta. Ta rutse idanu tana kiran sunan ALLAH. Yaron cikinta? ?an data raina? Ya yi mata FyaWe? Ya samar da cikin Khalil, ta ya ya hakan ya faru? Rabonta da shi shekara biyu, shin ciki yana shekara biyu ne? Ya akai har ya yi mata FyaWe bata sani ba? Yaushe hakan ta faru.
"Jiddo" Abu-turab ya kirata a ruWe ganin yadda jikinta ke rawa kamar wacce take shirin yin jijjiga. "Ka da ki sawa kan ki damuwa wani ciwon ya kama ki, don Allah Jiddo listen to me ki bani dama, ki bani dama just one chance, please Jiddo Give me one chance"
Ta Wago kai a nutse ta faWaWa kyakkyawar fuskarta speaking calmly ta ce "Your Excellency"
"Yes, Jiddo"
"Don Allah ka bani waje" ta faWa murya can ?asa idanunta na lumshewa.
Ya jinjina kai ya ce
"Zan fita,idan zaki farin ciki" yana faWin haka ya yi waje yana zuwa wajan ?ofa ya juya ya kalleta sai kawai ya fice yana rufe ?ofar bedroom Win. Yana fita ta zame ?asan lallausan carpet na Wakin, zuciyarta tayi mata zafi ?irjinta na Wagawa sama. Tsoron t Waya kada bakin mahaifinta ya kamata ya sanya ta lalace kum ta bi duniya kamar yadda kalamansa suka bayyana haka, mene ya sa ya kasa yarda da ita ya kasa fahimtar ba zata taSa aikata zina ba, ya kasa amincewa ?addara ce ta faWa mata.
Kuka take son yi ku zuciyarta za tayi mata sanyi amma ta kasa sai ma wani abu daya tsaya mata a ?asan ma?oshi da ?yar take jan numfashi. A raunace ta Waga kai sama ta ce
"Allah na gode maka, Allah na gode maka da wannan jarrabawa, yadda kayo ni a Musulma mai yadda da ?addara Ubangiji ka sanya na cinye wannan ?addarar, zuciyata ta kasa jurewa Allah kai kasan abinda yake Soye Ubangiji idan rayuwata a wannan duniyar shi ne alheri ka tabbatar dani a raye ka bani ha?urin jure ?alubalen cikinta, idan mutuwata ita ce hutu a gareni Ya Allah ka Wauki raina a wannan lokacin, ka yafe mini kurakuraina ka kula mini da abinda na haifa" Ta rufe idanu tana ?an?ame jikinta tana jan numfashi da ?yar ta ce
"Asstagafirullah Ya Allah, Asstagafirullah, Asstagafirullah Ubangiji kana kallo,kana ji, kana gani albarkacin imanin da nayi da kai, albarkacin kare addininka da nayi, Ya Allah ka bani ha?uri kwatankwacin ha?urin da Annabi LuW ya yi da mutanensa, ka bani ikon jure yanayin rayuwa kwatankwacin juriyar da Annabi Yusuf ya yi, Allah ka bani ?arfin zuciya wacce zan fuskanci ko wanne ?alubale, kwatankwacin Yadda ka bawa Annabi Sulaiman ?arfi ikon, Allah ka kula dani kwatankwacin kulawar daka bawa Annabi Musa a cikin gidan Fir'auna... Ya Allah Asstagafirullah!"
Jira take taga ta inda mutuwarta zata fara, amma shiru hakan na nufin rayuwata ita ce alheri a gareta.
Abu-turab na zaune ?asan carpet ya sanya Mama a gaba hannunsa naWe da bandeji cikin kulawa ta ce "Abu-turab me ka ke so?"
"Majeederh nake so Mama" ta ce "Nemi Soyayyarta idan ta amince ba zan hana ba"
Ya yi shiru ta ce "Idan baka da abun faWa jeka, ka sani a gaba" ya kalleta ya ce "Kamar ba zata amince ba" Mama ta dube shi sosai tana duba yanayinsa ta ce
"Idan har baka sanya son zuciya cikin lamarinka ba babu shakka zata amince, ka yarda da kan ka shi ne kawai" tana kallon T.v ta ce
"fight for the truth, fight for your love, idan har ka faWa mata wahalar daka sha akanta Majeederh zata ji tausayinka, sai dai bana son ta aureka don jin tausayi sai don cewa tana Son ka"
"Tausayi yana zama so"
"Inji ku Hausa ba, babban kuskuren da kuke kenan, gurbin tausayi daban na So daban go and search"
"Mama please ki....,"
Cikin faWa ta ce "Abu-turab ba zan tilasta ?ar mutane ba, fita ka bani waje" ya mi?e jiki a sanyaye yabar bedroom Win, Jidda na nufar inda yake ya daka mata tsawa. Mama ta ce "Na gode Allah tunda ?arka ce" yarinyar ta fashe da kuka sosai da gudu kuma ta nufi bedroom Win Majeederh ta sameta zaune inda take..
"Mami" Majeederh ta zubawa yarinyar idanu sai ta Wan saki fuska ta ce "Call me Jidda"
"Dady ya ce Mami" Majeederh ta jingina da bed ta kallon yarinyar sosai tayi kama da mahaifinta. Jidda ta ce
"Ina son Daddy, kema kina son shi?" Majeederh shiru ba amsa ta ?ara cewa "Zaki zama Mamina?" Sai a lokacin ta ce "Ai ni Mamin kowa ce come here"
Barrister na zaune looking so worries ya ?ara ramewa ya yi ba?i kamar ba kyakkyawan matashin nan ba mai jini a jika. "Aliyu Meke damunka?" Ya dubi Hajia ya ce "Me kika gani Hajia?" Ta haWe rai sosai ta ce "Why are you asking my question with a question?"
"?an Najeriya ne fa?" Almustapha ya bada amsa yana hararar Bar Aliyu Sufyan Alhassan. "Lafiya nake" "?arya ka ke, na san halinka dole da abinda yake damunka" Aliyu ya rasa me zai ce, ya faWawa mahaifiyarsa damuwarsa tamkar ya tona sirrin aurensa ne, kuma zata tsani Matarsa Latifa Omar, amma seriously yana cikin damuwa ya mance when last da ya yi mu'amalar aure da Latifa, ya manta rabon da ya ji ?amshin girkinta kullum abinci da ?auri ya manta rabon da yag kitso a kanta, ya mance rabon da ya ji kalmar adawo lafiya daga bakinta. Yana bu?atar kasance da matarsa ha?urinsa ya fara gazawa.
Ya ri?e kansa, da mutuncinsa sbd gudun faWawa halaka, amma irin su Latifa sune suke sanya maza neman mata da aikata zina.
"Ni banga abinda ka rasa a gidanka ba, amma ka sanya wa kanka damuwa akan wata ?ar iska haba Aliyu" Barrister ya kalli Almustapha ya ce
"Mai Waki ai shi yasan inda yake masa yoyo, ba zan hana ka aibata Majeederh ba amma ba kowa ake halinsa ba" Almustapha ya kalli Aliyu sai kawai ya mi?e tsaye. A tare suka fice daga cikin gidan nasu, Bar Aliyu ya yi Lodge Road wanda dalilin Majeederh ya kama haya a unhwhaty, shi ma Almustapha ya nufi hanyar gidansa. Maimoon na zaune ita da ?awarta wacce suke neighbor da ita. "Maimoon kin ji daWi, Allah ya baki miji wanda yake wada taki da komai na rayuwa" Maimoon tayi dry sosai ta ce "Allah sarki, wallahi bani da matsala da mijina saSani bai taSa haWani da shi ba, yana da ha?uri sau?in kai, sometimes na fisa rikici ma, gaskiya samun miji kamar Almustapha da wahala, yana da kare hak?in aure da nasa, kullum cikin kyautatawa iyalansa yake" Maryam tayi murmushi ta ce
"To Allah ya bamu irin taki" "Haba ya bawa ?an gaba dai, ke kina Wakin mijinki ai ki ce kawai Allahamdulillah,kin san duk wani kwanciyar hankalin aure shi samun daidaito tsakanin ma'aurata, yarda da juna, ha?uri, tausayi. Ni kam i trust my husband" Shira suka ci gaba da yi. Suna zaune Maimoon ta ji anyi horn ta mi?e da sauri ta ce "To ga Wan halak nan" Maryam ta ce "A'a zama bai ganni ba, lemme have my way" sukai dry kana sukai sallama.
Maryam na fita compound na gidan Almustapha na fitowa ya dinga kallonta domin bai taSa ganinta ba. Ya shafa kai lokacin da take cewa "Sannu da zuwa"
"Thank you, can i know you?" Ta ce "Matar ma?ocinka ce Habib"
"Oh, you're too beautiful" Mamaki ya kama Maryam sai tayi Wan murmushi ta ce "Harna kai Matarka Maimoon?" Ya yi murmushi yana kashe mata idanu guda ya ce "Haba waccar Dabbar?" Maryam ta zare ido ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un Matarka ka ke kira da Dabba?" Ya watsa hannu ya ce "Yes, Kinga bani number ki please" Number ta bashi ta shige tana KaWa masa jiki, ji ya yi kamar ya bi bayanta domin ya tabbatar mijinta baya gari.
Cikin dare Abu-turab na zaune ya samu sanarwar gaggawa an samu motar jami'an tsaron shi a wani gefen hanya, gabaWaya jami'an sun mutu guda Waya ya yi saura Captain shi ma yana gadon asibiti. Misalin 2 na dare Uncle Isma'il na harabar gidansa yana duba jaridar ranar inda yake ganin cewa Governor yana asibitin Cameron domin duba lafiyar shi, kamar yadda aka samu sanarwar ta bakin mai kula da lafiyarsa. Ji ya yi an tsaya gabansa ya mi?e da sauri da ?arfi ya ce "Abraham innalillahi,mene ya sameka...

MIJIN MALAMA
Book1 500
Book2 500
Mutum zai iya biyan book1 kafin a fara book2... Idan kuma yana da hali zai iya biyan 1k Win bakiWaya. 08119237616 kuyi magana ta nan.
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: *

Nimcyluv sarauta
*10...& *

Masu Arewabooks follow my account=?G? https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv


Abraham ya zube gaban Uncle Isma'il ya ce "I want to convert to Islam, I want to become a Muslim, how much will I give" Uncle Isma'il da mamaki yake kallon Abraham Win, Yaushe ya dawo? Mene ya same shi yaga jikinsa da wannan raunin? Mene ya ja hankalin shi zuwa ga addinin Musulunci duk da sauri irin na mahaifinsa Denial, duk da kasancewar Kakansa Pasto a church Win da tafi ko wacce girma.
"Lafiyarka Waya? Mene yaja hankalinka zuwa ga Musulunci? Yaushe ka dawo?" Uncle Isma'il ya jerawa Abraham tambayoyin cike da mamakin domin kansa ya riga cushe. Abraham ya kasa cewa komai domin bashi da kalaman da za su iya fahimtar da Uncle halin da yake ciki,
But speaking the truth, he wants to be a complete, pure Muslim. Na gartaccen mutum mai tsafta. Al'amarin daya wakana akan idanunsa sun bashi malam tsoro da tu'ajujji wani abu mai sunun tsoro Abraham bai sani ba. that is the first way he will take to surprise Majeederh.
Uncle ya kalli ko'ina kafin ya tattausa murya ya ce
"Ka bari zuwa gobe sai muyi magana mu shiga ciki" Sai a lokacin cikin gurSatacciyar Hausar shi ya ce "Uncly, Jee"
"Jee?" Uncle Isma'il ya maimaita kenan bai mance da ita ba?
"Abraham Maminka Majeederh bamu san inda take ba, we lost her" Ya faWa cikin damuwa. Abraham ya Wago kansa tare da saka hannunsa ya dafa cinyoyin Uncle Isma'il ya ce
"She slapped me, insulted me, said she hates me, babu ni rayuwarta abada" Baki sake Uncle Isma'il ya ce
"Ita Majeederh? Wait a ina ma ka ganta? Mene ya sanya harta mareka?" Ya Waga gajiyayyun idanunsa wanda babu ladama ko kaWan a cikin su ya ce "Tana wajan Governor na garin, his prvt house" Uncle Isma'il ya dinga jinjina kai yana tunanin abinda ya kai Majeederh wajan His Excellency, mutum mai tsananin karamci da tausayin na?asa da shi Al'ummar shi yana da tabbacin ba zai taSa cutar da Majeederh ba. Ya duba agogon hannunsa yaga lokacin ya ja, gashi ance ma baya ?asar yana Cameron. "dare ya riga da ya yi, gashi His Excellency Win ma baya ?asar da nayi masa waya ina so contact nasa kai tsaye ba shamaki"
"Liar, yana nan infact shi ya sa a kai ni prison, a gabansa Jee ta mareni" Uncle ya yi shiru yana son fahimtar wani abu kafin ya ce "Me kayi mata?" Abraham ya ce
"Wai don na ce ni na bata ciki, am the father of her son, am the one who raped her, na rantse" maganganun Abraham su kayiwa Uncle girma a kunne ya fahimci akwai bu?atar neman Majeederh domin bai taSa ji Abraham ya yi ?arya ba, He is a man who stands by his words.
Uncle Isma'il ya ce "Amma me ya sa kayi haka Maminka ce fa?" Ya haWe rai sosai yana Sata fuska ya ce "Ni yanzu ban son Mamin, she's my wife to be pls Uncle I need your help, Dadyna baya understanding my feelings, Jee bata duba feelings nawa" ya faWa cikin damuwa da murya mai rauni.. "Ka aikata babban kuskure acikin tsarin addininmu na Islam, wanda ya sha bamban da naku Addinin na Christianity mabiya Yesu, a tsarin dokokin Muslunci role and regulations ga duk saurayin daya aikata FyaWe bulala ake masa, mai aure kuma jefe shi ake, wannan abin ?azanta ce ma fi muni, ba zan goyi bayan haka ba Abraham, Maminka?"
Uncle ya faWa rai Sace. Abraham was just looking into uncle's eye's ya kasa bambance fari da ba?i, yana son fahimtar mene abin kuskure a tarayya da mace? Koda yake shi addinin musulunci ya sha bamban da sauran, komai nasu sai sun kawo hujja, A strong argument.
Ya dubi Uncle a lokacin baka iya gane mai idanun Bad boy ke faWa sbd launin da suka sauya a taushashe ya ce.
".... I Just gave her i kissed, i Little kissed on her neck, duk abinda ya faru it was a mistake"
"Mistake?" Uncle asked.
"I.... I... I am sorry Uncle"
Was the first time daya bawa wani ha?uri saSanin Jee, yana mata abu immediately yake cewa "Sorry Malumana"
"Help" "Sai nayi bincike, idan ya tabbata dole ka amshi hukuncin Islama, bi ma'ana bulala, kuma na kafa maka sharuWa"
"Accepted alrdy"
Uncle ya ce "Tashi muje, zan kira Dr ya duba ka"
Sai a lokacin ?arfi yazo masa, da ?yar ya mi?e kansa na juyawa. Cikin gidan shiru kowa ya yi barci Uncle ya nunawa Abraham wani bedroom, ya shiga ya haWa masa warm water kana ya Wakko masa wata jallabiya tare da barin bedroom. A daren Uncle ya kira Dr, kana ya kira Uncle Bello akan yana neman sa gobe by 11Am, daga nan ya turawa Abbu message akan umarni yake bashi gobe yazo yana nemansa.
Daga nan zama ya yi tare da buWe system nasa ya shiga Gmail ya turawa zuwa ga email Win Governor Abu-turab Al?asim na sirri akan yana bu?atar magana tare da full address da muhimmacinsa wajan Malama Majeederh Abdul'aziz Khan.
Washegari Abraham na zaune watching TV daga shi sai 3gauter da Armless mara nauyi wacce ta haska ba?ar fatar jikinsa, gashin kansa sai ya yi kamar an gyara shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login