Showing 66001 words to 69000 words out of 74861 words

Chapter 23 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

527

da mata ko wanne fuskarsa Wauke da wani irin farin ciki bayan shekaru takwas yau sun dawo ga iyayensu. "I couldn't believe Aunt Jeederh would come back from Egypt today" cewar Aaliyyah daga gefe aka ce "Me ya sa?" Ta kalleta "Haka nan" Aaliyah ta bawa Widad amsa. Ko wanne banza idanu yake yaga ta ina Malama Majeederh zata fito... Jawaad Wan gidan Anti da Uncle Isma'il ya ce "Finally" Jin hakan yasa gabaWaya suka kalli direction Win jirgin inda ake sakkowa. A hankali take sakkowa kanta a ?asa tana sanye da wata Abaya ruwan sararin samaniya wacce akaiwa feshin dutsuna na masu ruwan huda, tayi rolling kanta da vail sai li?ab Win data sanya a fuska da wani sirrin farin photochromic Win Glasses a Idanunta. Hannunta Waya yana jan ?atuwar trolley Winta Waya kuma ri?e da hand bag a nutse t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ake sakkowa, lokacin data sakko ta tsaya cak ta lumshe idanu sbd wani daWi daya ratsa, farin ciki ya wanzu a zuciyarta. Da ace tana da iko kuma zata iya da buWe fuska za ta yi ta sha?i ?amshin iskar ?asarta wacce rabonta da ita shekara takwas kenan, tun tana shekara ashirin a duniya yanzu kuma tana dab da cika shekaru talatin domin kaWan ne ya rage mata 28 take yanzu going to 29 tunda end of the year suka kammala Final exm.
"Ma sha Allah" Majeederh ta furta cikin lallausar murya. A hankali ta shiga rarraba idanu taga ko akwai wanda ya zo tafiya da ita, domin komai ya sauya mata. Ihu ta ji an kurma tare da ?an?ameta ana faWin "Wlcm back Anti Jeederh" Majeederh ta ware idanunta akan Aaliyah cike da mamakin ganin yadda ta girma sosai ta yi murmushi tana hugging nata back.
"Sannu da dawowa ?asa Nigeria" Widad ta furta murmushi kawai Jeederh take sbd tsantsar farin ciki. A hankali ta Waga kanta sai a lokacin taga tarin jama'ar da suka zo tafiya da ita, Anti, Ruma da Raihana sai Jawaad da Uncle Isma'il da Innati. Ta dinga ware idanu ko za taga Abbu amma babu shi sai jikinta ya yi sanyi. Tana zuwa Ta faWa jikin Anti ta ce "Na yi kewa Anti"
"Mu ma mun yi rashin yarinyar arzi?i barka da dawowa" A hankali ta dinga bin kowa tana bashi hug Uncle Isma'il ya shafa kan Majeederh ya ce "Kin zama abin alfahari, Ubangiji ya baki zuri'a masu hali irin naki" Majeederh ta kalli Uncle Isma'il a ranta tana maimaita kalamar "Zuri'a" Ganin motoci har guda huWu duk na familynsu ya bawa Majeederh mmki musamman da taga Ruma ta shiga wata kuma matsayin driver, motar Uncle Isma'il ta shiga ita da Anti a baya sauranma duk suka shiga mota, On their way back home, Majeederh kept looking at the road, everything has changed for her since she went to Egypt until now, eight years after returning. Ta Wan ware idanu ta ce "Yaushe akai wannan a Government house?" Anti ta ce "Mefa?" Ta nuna musu roundabout Uncle Isma'il ya ce "Bayan tafiyarki da shekaru biyu, gwamanti data sauka" Ta jinjina kai Calmly ta ce
"Amma kamar ba hanyar gida ba, ko ni ce na manta?" Anti ta yi murmushi ta ce "Daman kam za a sha tambaya, nan ai hanyar Lodge Road ne bari mu ?arasa za kiga komai" Murmushi kawai Majeederh ta yi tana jin sau?i a ranta ganinta kusa da ?an uwa shi ya sa bakin nata ya buWe a taushashe ta ce
"Uncle yanzu ya yanayin garin yake, waye Governor da mataimaki?" Uncle Isma'il ya ce "Engineer Dr. Muhseen Bagayya" Ta yi saurin cewa "A'a ai daman shi ne Governor har lokacin dana bar ?asar" Uncle Isma'il ya ce "Yes, ai shekara takwas ya yi yanzu ake ?o?arin yin zaSe duk sun tashi hankali"
"Kenan wanne jam'iyyu ne?" Uncle Isma'il ya ce
"Yaushe Hawwa'u ta zama Talkative ne? zamanta a Egypt?" Murmushi kawai ta yi Anti ta ce "A'a ka barta ta tambaya ai ta zama ma?owa, kuma tana da ikon sani ai" Majeederh bata ?ara cewa komai ba har suka isa Lodge Road suka isa street Win da zai kai su har gida, Majeederh ta waro idanu waje ganin sun nufi wani tamfatsetsen gida mai mugun kyau, ta kasa Wauke Idanunta daga gidan domin kaf unguwar babu na biyun gidan, gida ne iya gida 200by 200. Uncle Isma'il ya danna horn gatekeeper ya mi?e da sauri yana buWe musu, shi kansa jikinsa rawa yake yau zai ga Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Mamaki bai gama sakin Majeederh ba idanunta ya sauka akan wasu lafiyayyiyun motoci na alfarma har guda huWu a rumfar ajjiye motoci. Parking Uncle Isma'il ya yi yana fitowa Anti ta buWe ta fito, a hankali Majeederh ta fito tana lumshe idanunta tare da bin cikin compound Win da kallo, a hankali kuma sauran motocin suka shigo. Aaliyyah ta kalli yadda Majeederh ke kallon komai ta ce
"Mamaki ko?" Ta jinjina kai Aaliyah ta ce "Ai zaki sha labari" GabaWaya suka shiga gidan a Main parlour suka zauna ita dai Majeederh kallon komai take cike da mamaki. "Ya kamata a cire mana li?ab Win" In ji Ruma murmushi ta yi ta cire li?ab Win, GabaWaya suka tsora mata idanu ta waro nata ta ce "Lafiya?"
"Wallahi baki da maraba da Balarabiya Anti Jeederh kin ga mahaukacin kyan da ki kai, sa maza hatsari a titi" Majeederh ta ce "Kyau ya zama Annoba idan har za ai accident" Suka saki dariya Mami ta ce "A bar mini ?a ta huta haka nan, ta ci abinci" Innati ta ce "Azaba ji munari nabi abinci da gudu ba wando" Aaliyah ta fasa ihu ta ce "Rufa mana asiri ki saka wando" Innati ta ?an?ance idanu ta ce "Da ubanki kike mara zuciyar nan, mai yawa ?asa ?asa yawan kasuwanci, ?ar banza da idanu fi?i-fi?i kamar malafar kwaWo" Aaliyah ta murguWa baki ta ce "Bani da lokacinki, Allah ya sa kiga fatalwa yau" Tsit Innati ta yi bata sakewa cewa komai ba. Anti ta sassauta murya ta ce "Majeederh jeki wanka ki sallah kici abinci" Ta marairaice fuska ta ce "To ban san ina zan shiga ba" Ruma ta ce "Zaman house ya dawo kenan" Ba wanda ya kalleta Aaliyah taiwa Majeederh jagora zuwa wani part mai kyau sosai da tsari With so much surprise ya dinga kallon komai kana ta cire kaya ta shiga bathroom a hankali ta saukewa kanta shower tana sauke numfashi, ta Waura alwala wata duguwar riga mai sau?in nauyi ta saka, ta saka hijabi bayan tayi sallah ta Wauki vail tare da rolling kanta kana ta nufi main parlour duk suna zaune saman dining area ta ?arasa tare da jan kujera ta zauna. Spoon Win kawai take juyawa ta kasa cin abincin can dai ta runtse idanu ta Wan ci kaWan. Innati ta ce "Shi ya sa kike kamar kazar matsiyata firit a fige ba tsiya ba arzi?i, tirrr" Hira aka dinga yi har su Anti suka yi sallama tare da komawa gida.

Misalin 12:30 na dare Majeederh da Aaliyyah na zaune saman gado Aaliyah ta ce "Bayan tafiyarki babu jimawa Abbu ya ce za a rushe wancan gidan namu a yi sabo, ya ce kuWi ya samu sama da miliyan biyar, ni dai ban ce komai ba ban kuma nemi sani ba, sbd i don't have any business with that, kuma ubanwa ya bani ikon tambayar inda ya samu kuWin ma? Muka tattara gabaWaya muka koma Gidan Uncle Isma'il Mami Kuma da Ruma suka tafi can dangin Mami, ba a Wauki lokaci ba aka gina gida haWaWWe aka dinga surutu a unguwa ina Abbu ya samu kuWi shi ba sana'a ba?? Ya yi burus dai a lokacin akai bikin Ruma da Imran sai Raihana......,"
"Amma na gansu gida?" Majeederh ta katse Aaliyah da faWin hakan ta ce "I have no idea, amma idan suka zo gida sai su yi wata gudu wai mazajan nasu basa gari" Majeederh bata ce komai ba, Aaliyah ta Wora da cewa "Daga nan kuma Abbu ya buWe shago a kantin kwari ya zuba kaya da yara masu kula da komai, ya Winka sutturu kamar ya?i, lokacin da kika samu nasara a Misira da bayan wata huWu ya ce gabaWaya tashi za mu yi daga gidan nan zamu koma Lodge Road, haka muka koma bamu da wani option, shekarunki uku da tafiya akai bikin Anti Latifa" Majeederh ta waro idanu waje cike da mamaki sosai kafin ta yi magana Aaliyah ta ce "Wallahi anyi bikin bayan jinyar da Yaya Aliyu ya yi a ?asar waje tsayin shekaru biyu, to bayan ya dawo akai bikin" Majeederh ta sauke numfashi ta ce "Ikon Allah, ina aka kaita?"...... "Gata nan kusa damu, ita ce neighbor namu fa" Majeederh kamar ?aramar yarinya tai zuru ta ce "How?" Aaliyah ta ce "Good, bamu san mene ya faru ba daman akwai gida kusa damu dake duk kusan gidan haya ne na masu kuWi kawai sai mu kaga ana fara gyara, daga nan ne Latifa take cewa Aliyu ne ya ce nan zai zauna yafi kusa da wajan aikinsa, ana yin bikin ya ta tare, amma a ranar auren ana Waura auren Aliyu ya tafi Cairo ?aro karatu maganar da nake jiya ya dawo cikin dare" A gajarce Majeederh ta ce "Allah ya sa albarka, ke fa?" Aaliyah ta zaro idanu ta ce "Tab ai nayi al'?awari sai kin yi aure zan yi" Majeederh bata ce komai ba ta yi shiru da sauri ta ce "Abbu bai dawo ba?" Ta ce "Kai ai tun 7 ya shigo gida, baku gaisa ba?" Majeederh ta yi shiru kawai.
"Na manta ban faWa miki ba" Aaliyah ta gyara zama ta ce "Bro Alpha an ?ara masa matsayi daga Captain zuwa General" Majeederh ta ce "Ma sha Allah, Allah ya ri?a" Daga nan Aaliyah ta nufi Wakinta ba don ta so ba.
A hankali Majeederh ta mi?e tsaye tare da Waukan hijabi hankalinta yana kan Abbu shi kawai take son gani, taga ya mahaifin nata yake? Kai tsaye part Win da aka nuna mata aka ce shi ne nashi ta nufa, sosai part Win ya haWu iya haWuwa gashi parlourn farko ta gansa buWe da dinga kallon komai cike da sha'awa da mmki, ganin baya parlourn ta shiga wata ?ofa da zai kai ta Waya parlourn wanda daga shi sai bedroom, ta tsaya cak tare da yin knocking ta Wauki good 10 minutes tana knocking kafin cikin faWa aka ce "Who is there?"
"Majeederh ce, Abbu"
Abbu ya maimaita "Majeederh?" Ta ce "Eh" muryarta duk rawa take gefe guda kuma farin ciki take zata saka mahaifinta a Idanunta can ta ji ya ce "To ya akai?" Sosai tambayar ta bata mamaki da tsoro ta ce "A'a daman tunda na dawo ban ganka ba, ina ta duba ka ina so mu gaisa" Daga cikin parlourn Abbu yana zaune saman lallausan kujera watching TV hannunsa ri?e da cup yana shan black tea ya ce "Ok bani da lokaci zuwa safiya" Majeederh kamar zata zunduma ihu sbd abin da ya tsaya mata cikin rauni ta ce "Please naga kowa banda kai, shekara 8 ban ganka ba" A Wan hassale ya ce "Ok na bar abinda nake na fito ki ganni kenan ko Hawwa'u? Bani na ce ki bari sai safiya ba, ni ma ina da bu?atar ganin naki" A sanyaye ta ce "Kayi ha?uri" Tana faWin hakan ta nufi part Winta. Waje ta nema ta zauna a saman bed tana cusa hannunta a tsakanin cinyoyinta tare da yin shiru tana girgiza ?afa, ita kanta ba zata iya cewa ga abinda take tunani ba.....
Washegari misalin 7 na safe Majeederh ta fito tana mustsike idanu sbd baccin daya Wauketa bayan sallar asuba, ta ci karo da Mami ta ce "Ina kwana?" Mami ta kalleta sosai ta ce "lafiya, me ya samu idanun naki?" Majeederh ta Wan yatsuna fuska ta ce "Sometimes ya yi ta mini zafi, wani lokaci kuma ban fiya gani ba musamman duhu" Mami ta ce "Kuma Kinga Dr?"
"Eh" Ta bawa Mami amsa a gajarce, Mami ta ce "Result?" Majeederh ta kalli Mami da idanunta ya fara yin ja ta ce "Wai yawan karatu da nake hasken littafi dana computer wajan Research, amma an bani medical Glasses bayan an yanka daidai idanuna sai drugs" Cikin damuwa da alhini Mami ta ce "Subuhanallahi, Allah ya sauwa?e yanzu dai sai ki ha?ura da wasu abubuwan ki huta sosai ki rage duba wayar ko?" Ta jinjina kai a sanyaye kamar jin tsoro ta ce "Abbu fa?" Mami ta ce "Ai tun 6 ya fita wai yana da appointment da wani" Sai duk jikinta ya yi sanyi ta juya zuwa bedroom. Wajan 12 tana zaune wayarta data saka line Win Nigeria ya fara ?ara, ganin sunan Latifa Omar ya sa ta Wan yi cute smile tana answering "Amarya" Latifa Omar ta ce "Ke dilla wacce amarya, ai mun zama tsofaffin hannu" Majeederh bata ce komai ba "Ya hanya? Da Misira da kuma ba?unta?" A taushashe ta ce "Allahamdulillah" Latifa Omar ta ce "Please ki zo mana, ni ban tambayi Sweetheart ba, kuma he alrdy left" Majeederh kamar bata gane ba ta ce "Nazo ina?"
"Wallahi kin gane" Ta yi shiru, Aliyu dake zaune a kujerar dake facing Latifa ya yi mata nuni da hannu ta cewa Majeederh bata jin daWi ne da tuni ta shigo don Allah ita ta zo, Latifa ta kanne masa idanu ta ce "An gama Sweetheart" Majeederh ta ce "Me?"Latifa ta yi saurin rufe baki ta ce "Wallahi bani da Lafiya ne da tuni na shigo kema ai kinsan ba zan iya jira har haka ba, shekaru takwas ba kwana takwas ba" Majeederh ta ce "Ok" Tana ta zaune sai da ta yi sallar zhur kana ta yi wanka ta shirya cikin abaya ruwan toka tayi rolling kana ta saka Li?ab ta nufi fita daga cikin gidan, mai gadi jikinsa na rawa ya dinga gaida Majeederh murmushi kawai take masa, tana fita ta nufi gate Win gidan da akace na Latifa ne. Latifa Omar duk a hargitse take ta shiga gyara parlourn cikin sauri tana fesa air-condition Aliyu dai na zaune cike da mmki yana binta da kallo, yana ?o?arin magana ya ji knocking Aliyu ya saka hannu ya danne saitin zuciyarsa yadda take bugawa da ?arfi ya san cewa ita ce, tabbas Majeederh ce "In"
Ya ce, ta murWa handle ta shigo cikin sassanyar muryarta mai tasiri a zuciyarsa tana ?arasa shigowa yana mi?ewa tsaye ya zuba duka hannu a aljihu idanunsa kafe a kanta da Wan sassarfa cikin sauri ya nufi inda take tsaye hakan yasa ta gwalo ido tare da haWe fuska...


?ilan sai bayan sallah>?? Idan Allah ya saka mini shau?i kuma ku gani gobe, a samu masu kawo mini naman sallah da barka da sallah domin za ni ?asa mai tsarki na ro?awa Abbu ya fiyar Ubangiji Allah ya shirya ya Wangwalawa zuciyarsa tausayin Jeena=?A?.... Masu karantawa As free common baby an daina yayin haka ki waye ki biya a saka ki grp albarkacin wannan ranar=?O?
Allah ya amshi tubanmu, ya gafartama ya kyauta makwancin wanda suka gabace mu=?*? 08119237616
[7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: Aliyu na zuwa ya bi ta gefenta ya shige da sauri, a hankali ta sauke ajjiyar zuciya tana Wan juya idanunta, fita ya yi waje can wajan mai gadi ya nemi waje ya zauna yana ri?e kansa. Ayuba ya ce "YallaSai lafiya? Yau kai ne zaune a nan?" Aliyu ya kasa cewa komai sai numfashi da yake saukewa, lokacin da idanunsa ya sauka akanta tunaninsa ne ya tsaya, amma yana ?arasawa inda take sai yaga ta rikiWe masa. "YallaSai" Maganar Ayuba ta dawo da Aliyu ya yi saurin ware idanu a hankali ya ce "Ka ce me?"
"Na ganka a firgice, kamar baka cikin nutsuwarka?" Aliyu ya shafa kansa yana mai mi?ewa tsaye hannunsa zube cikin Aljihu ya ce "No...."
"Ka tabbata?" Cewar Mai gadin Aliyu ya girgiza kai ya ce "Goodness, lafiya nake" Ayuba ya washe baki ya ce "To... To ma sha Allah, ai yanzu naga magidanciya ta shige wallahi nutsastsiyya da ita kana ganin idanunta kaga Balarabiya amma ta bani tsoro kamar mai idanun maciji ko mage" A Wan hargitse Aliyu ya dubi mai gadin nasa ya ce "Okay daman sa idanu kake zama yi ba gadi ba? Har kake description Win how beauty she's?" Mai gadin ya zaro idanu ya ce "Kwarankwatsa ba saka idanu nake ba"
"Ok munafurci ne?" Aliyu ya faWa yana saita kansa domin nan da nan ya ji ransa ya Saci, shi dai Ayuba bai ce komai ba.
"This is the first and last time da zaka ke sakawa mace idanu more especially ita" Ayuba ya gwalo idanu ya ce "YallaSai da dai kayi mini da Hausa, wallahi ban ji komai ba banda ok, Da?i?e ne ni na ajin ?arshe" Aliyu bashi da mood Win yin dariya. Rai Sace ya ce "Ai kowa naga alama, ka tabbatar ka iya turanci domin I will not live with an uneducated and poor person in my house" Ayuba ya ce
"Turanci fa kace?" Ayuba ya ?ara dafe ?irji ya ce "Turanci? Dai irin wanda na ji kana yi to wallahi ko A..B..C sai na yi da gaske zan iya, ni dai ka rufa mini asiri" Aliyu dai bai sake furta komai ba ya juya zuwa garden na gidan.... Majeederh ta Wan buWe idanu akan Latifa ta ce "Ba dai a haka kike zaune ba?" Da alamar rashin fahimta Latifa ta ce "Kamar yaya kenan?" Majeederh ta kalli jikin Latifa tas, kaya ne haWin bauta riga daban zani daban haka Wan kwalin daban ta ce "Ina nufin haka" Ta faWa tana nuna mata shigar jikinta, Latifa ta yi saroro sai kuma ta ce "Oh don mind me, zuwa anjima zan shirya kin san na ce miki bana jin daWi" A ta?aice Majeederh ta ce
"Allah ya bada lafiya" Ta mi?e tsaye tana mayar da li?ab Latifa ta ce "Meye haka to kamar kurarriyya? Ba dai tafiya ba?" Majeederh dai ba tayi magana ba tana ?o?arin fita Aliyu yana shigowa bakinsa Wauke da sallama. Ya kalli Latifa ya ce "Ba?uwa ki kai ne?" Ta ce "Baka nan ta shigo ne?" Ya Wan Waga kafaWa ya ce "Am

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login