Showing 72001 words to 74861 words out of 74861 words

Chapter 25 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

537

"Idan ya amince nayi auren wa zai aureni?" Alpha ya zura mata manyan idanunsa ya ce "Kamarya? kina nufin tsayin shekarun da ki kai a Egypt baki saurayi ba?" A hankali Majeederh ta girgiza kai ta ce "Even friend ban ba, shekaruna ashirin da takwas 28 ban taSa yin saurayi ba idan ka Wauke Imran shi ma ya guje ni ba tare da sanin dalili ba, ba?in jini ne dani Yaya na zama mujiya a idanun mazan duniya, hatta soyayyar ?uruciya ban san ya take ba, ban san daWin soyayya da wahalar cikinta ba, ko saurayin da zai zo ya yaudareni ban taSa yi ba, balle wanda zai ji muradin aurena a zuciyarsa....,"
Ta yi shiru sbd numfashinta dake fisga kaWan kaWan kafin ta ce "Duk son da maza suke wa farar mace, duguwa mai kyan fuska nawa ya tashi a banza, mummunar mace wada ta fini farin jini, to idan ban yi aiki ba me zan Yaya? Shi ma Abbu fahimtar hakan ce ta sanya ya zaSa mini wannan rayuwar kuma ina farin ciki da ita" Duk rashin imanin Alpha kasancewar shi Soja, wanda yaga masifu da yawa ya kashe rayuka da yawa amma a yanzu a gaban Majeederh sai dai zuciyarsa ta karye ya mi?e tsaye ya shiga kaiwa da komowa yana bugawa hannayensa waje guda kafin cikin sauri ya tsaya a gaban Majeederh ya ce "Majee ki minin wani al'?awari, do me a favor please" Ta kasa kallonsa ya kai hannu zai ri?e nata tayi saurin janye nata tana Wan yi murmushi ta ce "Na maka"
Ya ja baya ganin bata son ya taSa jikinta, numfashinsa na sauka ya ce "Kiyi accepting duk wani abu dana yanke miki muddin ba cutarwa bane, ki yarda ba zan cuceki ba Majee" Ta ce "Me zakai?" Ya bata amsa ya ce "Zaki ji, ki amince first" Ta jinjina kanta bai ?ara cewa k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefh????ijklmnopqrstuvwxyz{|}~?omai ba, ya fice daga part Win ya shige part Win Abbu ita kuma ta nufi Kitchen ta fara haWa dinner harta gama ta shige part Winta ba taga fitowar Alpha ba....

Washegari ya kama weekend ne, Aaliyah na zaune a parlour watching Ds t.v lokacin 10:10 na safiyar Saturday jin ana sallama ya sanya Aaliyah Wago kanta tana amsawa da faWin "Wasalamu Alaiki, Anti Latifa" Latifa ta zauna tana cewa "Ashe fa yau weekend da tuni kina school" Aaliyah ta yi murmushi ta ce "Ina kwana?" Ta amsa da "Lafiya lou" Sukai shiru can Latifa ta ce "A level nawa kike ne yanzu?"
 ... 200" Aaliyah Said, tana Wan buWe Idanunta akan series Win _My heart knows_ da take kallo a zee wrld. "All The best little sister, ina Malama?" Aaliyah ta nuna mata hanyar kitchen da hannu ta ce "She's in the kitchen" Lura da hankalin Aaliyah nakan series ya sanya Latifa mi?ewa ta nufi hanyar kitchen Win tana zuwa ta samu Majeederh tsaye gaban sink tana wanke hannunta tayi dariya ta ce "Sannu da aiki Madam koko" Majeederh ta Wan yi murmushi ta ce
"Uhm" Latifa ta ce "Gasky am lucky na samu abinda nake so"
 ... Kike so? Ko ya ke so?"
Latifa ta ce "Shi wa?"
Majeederh ta watsa mata harara tana Wauke plate Win data wanke ta ce "Nasan ciki ne dake"
Latifa ta ce "A'a ba ciki ba, baya ne dani" Ta faWa tana tofar da yawo a bakin kitchen Win har sai dai Majeederh ta runtse idanu a Soye.
"Ni dai zuba mini breakfast yunwa na ke ji" Da mamaki Majeederh ta ce "Idan na baki mijinki fa?" Latifa ta jima tana kallon Majeederh can ta ce "Na yi fa, idan ni nayi bana iya ci sai na kwaWayi" Bata ce mata komai ba, ta haWa mata breakfast fal cikin warmer hadda kunun gyaWa mai kyau, tana bata tayi godiya ta fita a hanya taci karo da Raihan tana shigowa cikin compound Win a haWaWWiyar motar ta, bata kulata ba ta fita tare da shigewa nata gate gidan... Lokacin da Raihana ta shiga gidan duk suna parlour suna breakfast ta cire mayafinta tare da ajjiye hand bag Winta tana zama saman dining ta ce "Ki ce nazo a daidai" Aaliyah bata ce komai ba haka ma Majeederh, sai da Raihana ta kai abinci bakinta ta ce "Majeederh ba gaisuwa?" Da sauri Aaliyah ta ce "Wakike so ta gaisheki Anti Raihana?" Kai tsaye ta ce "Majeederh?" Baki buWe Aaliyah ta juya ta kalli Majeederh kana ta kalli Raihana ta ce "Anti Jeederh ce zata gaisheki? Bama ke ki gaidata ba?" Raihana ta ce "Ai ni ya dace ta gaisar" Aaliyah da ranta ya fara Saci ta ce "A sbd kin haifeta? Shekaru nawa Anti Jeederh ta baki?" Raihana ta saki dariya hadda buga dining Win dake gabanta ta ce "Ji banza wake ta ?ama da shekaru? Ai tunda nayi aure to yanzu ni ce gaba da ita, bayan nayi aure haihuwa zan yi Kinga dur?osawa wada ba gajiyawa bane ko? Ai aure shi ne martabar ko wacce mace, kiyi ?o?ari ki aure sai mu iya haWa kafaWa dake"
Aaliyah ta mi?e tsaye itama tana sakin dariya ta ce "hehehe, matar na tuba bata rasa miji aure, ai dake da Anti Jeederh da ke kwaryar sama ce take dokan ta ?asa, mene marabarki da ita? Sunan kinyi aure amma kullum kina hanyar barbaWa na zuwa gida ana ?arar da albarkar aure akan titi, Anti Jeederh da izinin Ubangiji ba zatai auren barbaWa irin naki ba, zata auri miji wanda yake kishinta yake sonta wanda zai jure duk wani ?alubale nata wanda zai sota fiye da yadda take son shi zatai aure inda aka san darajarta, ba zata taSa auren wanda zai sallamawa duniya matarsa ba" Aaliyah ta ri?e ?ugu ta ce "Mema kika ce haihuwa? Ai sai dai kici ki haifi kashi ba dai Wan mutum ba, domin juma'ar da zatai kyau tun daga laraba ake ganeta....,"
Hannu Raihana takai zata kifawa Aaliyah mari tayi saurin ja baya, Raihana na huci ta ce "Zan yi maganinki dan uwarki idan ni sa'arki ce" Aaliyah ta zare idanu ta ce "Ni na isa na haWa kaina da uwar mata mai aure? Wlh wani ya kalleki sai ya Wauka kin yi shekaru 20 da aure duk kin rakwaSe kamar tsohuwar mota" Wani ba?in ciki ya turnike Raihana ta ce "Ni kike faWawa haka?" Sai a lokacin Majeederh ta tashi ta zabgawa Aaliyah mari ta ce "Ya zama ?arshe" Aaliyah saka kuka sosai ta ce "Na gaji Anti Jeederh na gaji da abinda suke miki, su basu da aiki sai gorin aure? Kamar ke zaki aurar da kanki sun manta komai lokaci ne? Ita Anti Raihana da take yin Sari ta taSa zama ta tambayi kanta me yasa cikin baya zama? Da aure da haihuwa da arzi?i duka na Allah ne, wani jinkirin alheri ne kuma da aure irin nasu wallahi gwara mutum bai aure ba, mata nawa suke aure amma baya zuwa ko'ina auren ke mutuwa" Majeederh na ?o?arin yin magana suka ji gyaran murya a tare suka juya Alpha ne tsaye hannunsa harWe a ?irji fuskar nan kamar an aika masa da sa?on mutuwa, yana sanye cikin wani jeans da Racing jersey ya saka p.cap a kansa sai ?amshi yake. GabaWaya sukai shiru jikin Aaliyah da Raihana ya Wauki rawa musamman Aaliyah domin tasan Alpha baya son raini da rashin kunya ga babba bakinta na rawa ta ce "Ya...yaya A.b don Allah....,"
Hannu ya Waga mata, idanunsa akan Raihana ya ce "Ke dan kan uwarki Majeederh sa'arki ce?" Raihana ta yi shiru ya ?ara sakar mata tsawa ya ce "Shegiya munafuk za kici ubanki daga ke har mijin da kike tunanin kin aura wanda yasa kikewa wata gori akan haka, duk sanda na ?ara ganin ?afarki a gidan nan without any reason wlh sai na kusa karya ki" Ya nuna mata ?ofa ya ce "Bar nan wajan kafin na karyaki na karya banza, shi ma mijin naki bashi da tunani bai san ciwonki bane" Ganin ta juya zata shige part Win Mami yasa ya nufeta ta kwasa a guje tana kurma ihu ta faWa part Win Mami, tsayawa ya yi yana shirin komawa kan Aaliyah yaga wayam babu ita sai Majeederh dake tsaye. Bai ce mata komai ba ya juya zuwa part Win Abbu. Mami ta kalli Raihana dake haki duk tayi wujiga-wujiga ta ce "To shi haka ake bai ji ta bakin kowa ba sai ya hau faWa?" Raihana ta ce "Shi daman baya son mu ai, ya fi son Anti Jeederh da Aaliyah he's so selfish" Mami ta ce "To ai shi ba Allah bane, kuma ke matar aure ce yana dokanki Shari'a ba zata barsa ba, yabar ganin shi soja ne wlh gar?ame shi za ai a bayan canter" Raihana tayi shiru Mami ta kalleta ta ce "Kema bana son rashin ta ido, ina ke ina zabgawa Majeederh wannan maganganun? Kar na kuma ji balle ki ja mini zagi" Raihana ta tura baki Mami ta ?ara cewa "Yau kuma me ya kawo ki?" Ta ce "Jiya da daddare ya dawo, ya kuma da asubar fari a haWa kayansa wai wani aiki ke ya taso masa" Mami ta zabga tagumi ta ce "Shi kuma ?addararsa kenan tafiye-tafiye? Wai aikin me yake ne?" Raihana ta ce "Ni ban sani ba" Ta ce "To Allah ya kyauta"...... Kwana biyar kullum sai Alpha ya zo wajan Abbu ba tare da sanin meke kawosa ba, da yamma li?is Anti ta shigo gidan ?arta Sona bayan sun gaisa da Mami ta ce "Ina Majeederh?" Mami ta ce "Ta le?a gidan Latifa daga nan ance sun fita" Kafin Anti tayi magana Majeederh ta shigo bakinta Wauke da sallama Anti ta amsa "Daga ina kike?" Majeederh ta ce "Mami gidan Latifa" Cikin faWa Mami ta ce "Ji munafukar ?arya ba ance kun fita ba?" Majeederh ta ce "Oh na rakata asibiti na sameta tana ta amai ne ashe Sari za tai" Mami ta ce "Au ciki ne da ita?" A hankali ta ce "Eh" Mami ta ?ara cewa "Yanzu ya Sare cikin?" Nan ma Majeederh ta ce "Eh" Mami ta jinjina kai ta ce "Ikon Allah, wannan Sarinta na uku kenan, mahaifarta ce bata da ?auri ina zato" Babu wanda ya yi magana tsakanin Anti da Majeederh, Mami ta gyara zama ta ce "To me Likitoci suka ce kuma" sai a lokacin Anti ta ce "Haba Asabe wannan tambayoyi kashi da kashi ita yanzu Majeederh me zata ce?" Mami ta Wan yi murmushi, Anti ta ce "Daman abin alheri ya same mu" Mami ta ce "Ma sha Allah" Anti ta kalli Majeederh kana ta ce "Alpha ne yake son Majeederh yana son ya aureta" Da wani irin Shock mai kama da mamaki Mami ta ce "Shi Alpha Win? Kuma Abbu ya amince?" Anti ta ce "Shi ne ma ya saka ranar auren ai" Da wani irin Scorned expression Mami ta ce "Ikon Allah bani da labari Allah ya sanya albarka" Majeederh ta yi shiru She couldn't say a word sai bin Anti da idanu take. "Majeederh kin amincewa da yayanki kuma Wan-uwanki Alpha? Kin aminci ya zama mijinki?" Buri Majeederh ta auri wanda ya san kima darajar ta, wannan yasa take yawan kallon Alpha matsayin crush Winta take jin inama ya aureta? Ganin bashi da interested akanta yasa bata taSa sanyawa ranta ba, Majeederh ta tsinci kanta cikin tashin hankali sbd babban burinta ta zama matar A.b Alpha Bello, It's her dream tun sanda ta buWe idanu ta gansa yana kula da ita, She can't afford to lose him, her life will be incomplete without him, She's felling scared and restless me yasa take jin tsoro?... "Majeederh"
Anti ta kira sunanta. Ta Wan kalleta kana ta sunkuyar da kanta ?asa ta ce "Kina son auren Alpha?" Majeederh ta ce "Anti ai zaSi ba nawa bane kamar taimakona ya yi" Anti tayi shiru sai kuma ta ce "Shikenan jeki Allah yasa haka ne alheri a rayuwarki" Mi?ewa tayi ta shige bedroom amma deep down na zuwarta mamaki take anya shi yace zai aureta? Mai yasa bai fara neman Soyayyarta ba? "Ke da za a taimakawa ina ruwanki da neman soyayya?" zuciyarta ta bata amsa.

Da daddare bayan Majeederh ta gama dinner tayi sallar Magriba tana zaune tana azkar wayarta ya yi ringing ganin sunan Alpha yasa gabanta faWuwa har kiran ya katse bata Wauka ba, wani kiran ya sake shigowa ta yi bismillah ta Wauka a hankali ta ji ya sauke ajjiyar zuciya ya ce "Me kike?" A hankali ta ce "Azkar" Ya yi jim ya ce "Shi ne baki picking kiran farko?" Ta Wan marairaice ta ce "Kayi ha?uri" Ya share maganar ya ce "Majeederh" Ya kira sunanta ta kasa amsawa ya ce "Wannan shi ne hukuncin dana yanke mana, ina fatan banwa rayuwarki Shisshigi ba, idan kuma baki so na baki son aure let me know first" Ta yi shiru Ya ce "Kina son Aurena? Majee?" Da sauri ta kashe wayar tana rufe Idanunta kamar yana gabanta, daga can Sangaren murmushi Alpha ya yi kana ya kashe wayar ya shiga Parlourn Mahaifiyarsa zaune ya sameta ya ce "Sannu da dare Mama" ta Waga masa hannu ta ce "Ya isa" Tana faWin hakan ta mi?e tare da ficewa daga parlourn...... Ciki sati gudu wata muguwar sha?uwa ta wanzu tsakanin General Alpha Bello da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Tana jinsa har cikin zuciyarta gashi da masifaffen kishi, Anti ta kira mai gyara aka shiga yiwa Amarya Majeederh wani mahaukacin gyara, sosai Alpha yake kashe kuWi har kawo lokacin ko hannu Majeederh ta hana ya ri?e mata..... Ana saura kwana Waya Waurin aure tun safe aka haWa Family meeting gidan Uncle Isma'il an cika sosai yara da manya maza da mata, Alpha ne kawai babu a wajan can Uncle Bello ya Wakko wayarsa ya kira shi yana Wagawa ya ce "Wanne irin iskanci ne haka? Mu zamu zauna zaman jiranka?" Muryarsa can ?asa Ya ce "Am sorry" Uncle Bello ya kashe kiran babu jimawa ya shigo kansa a ?asa ya zauna can kujera, aka buWe taro da addu'a Uncle Isma'il ya ce "Ma sha Allah, a gobe In sha Allah muna da Waurin auren da zai kafa tarihi a Khan family" Cikin sauri Alpha ya ce "Auren wa za'a Waura Uncle?" GabaWaya aka kallesa cike da mamaki Uncle Isma'il ya kasa bashi amsa, Alpha ya ce "Me ya sa kowa ke kallona? Why are you staring at the?" Anti ta ce "Gidanku General Aurenka mana" Ya ware idanu ya ce "Aurena kuma Anti? Dawa?" Ta ce "Da Majeederh" Ya ?ara waro idanu ya ce "Wacce Majeederh? Ni zan yi aure kuma Majeederh zan aura?" Innati ta ce "Ji wawa dilla kuyi abinda ya kawo ku" Uncle Isma'il ya kwaso katin Waurin auren ya ce "Gashi nan It's too late ka bawa friends Winka" Alpha ya kwashi katin da Shock ya dinga bin sunansa da idanu da kuma na Majeederh ya Wago kansa ya ce "Ke ni na ce zan aureki? Wai meke faruwa ne?" Uncle Bello ya mi?e ya zabgawa Alpha ya ?ara zabga masa ya ce "Bana son hauka, lokacin da kazo da maganar aurenta kwana bakwai daga shige uban waye ya yi maganar ba kai ba?" Alpha ya girgiza kai ya ce "Wallahi Abba ni ban taSa cewa ina sonta ba, ni me zai saka na aureta ?anwata ce fa?" Innati ta ce "To da sau?i tunda ba nono Waya kuka sha ba" Alpha ya ce "Uncle,Abba this is misunderstanding wlh ni bance zan auri Majeederh ba infact ina da wacce nake so kuma gobe zan kawota ku ganta don Allah kada ku aura mini Majeederh.......


*BOOK 1 PAGE 32*
*MIJIN MALAMA*
_littafina na kuWi idan kina so ki biya ki karanta.... 08119237616 ko yayane kada ki karanta free without my permission please siyan littafinmu shi ne nuna soyayya a garemu>???_

*?addarar mace abace mai wahala musamman ?addarar za dinga maka gori da ita, ana ganin kamar ganganci ne ko kuma kai ka Worawa kanka ba yin Allah bane>?y? Yadda da ?addara shi ne cikar imanin mutum, Ubangiji bai baka abu ba hakan na nufin abin nan ba alheri bane a gareka da rayuwarka, ?addara na tafiya da lokaci shi kuma lokaci ne abu ne da baya jira, hakan na nufi ita kanta ?addarar ba tabbatacciyya bace, akwai lokacin da zai zo ta zama tarihi... Wani jinkirin alheri, rasa abu baya nufin rasa rayuwarmu hakan wata dama ce da Ubangiji ya baka wajan gane laifinka da kuskurenka, wasu suna sakaci da addu'a, wasu kuma rashin biyayya ga iyaye, wasu kuma ruWin ?awaye, wasu kuma ?addarar ce dai.... Idan aka haWa zamu fahimci gabaWaya lokacin kowa ne bai ba, da zarar lokaci ya yi komai zai zama shuWaWWen, cimma manufa bashi iyawa ma, cimma nasara da tsayawa akan ra'ayinki shi ne cikakken mutum. ????? ^`bd????????
?
?
?
?????????(*?????"$???FHJ????!?!?#?#"%$%&%?&?&?*?*?+?+r,????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8r,t,?,?,?-?-..0.2.x1z1|1?2?2?6?6?7?7?7?7?8?8r9t9*:,:?:?:?:?:?;?;?=?=*>,>?>?>?????@?@?B?B?C?C?D?DEE?F?FJJJJLJ?J????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?J?J~L?L?L?L?M?MFOHO?PQ?Q?Q"R$R\S^SfThTU U"U?V?V?X?X?Y?Y?Z?Z?[?[8\:\?^?^$_&_?c?cd?d?dee.g0ghh?h?h?i?i?i,l????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8,l.lq?s?svvtvvvxvzv?v?v?v?v?v?v?v?v`yby?y?yPzRz?{?{?}?}??????J?L?z?|?.?0?*?,?????????ڕܕl?n?ڙܙ??*?,???????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????????? ?????d?f???©
? ??? ?f?h???N?P???B?D?B?D?ηз????4?6?????`?b?p?r?????P?R????????|?~???????v?x?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8x?????v?x?>?@????????? ?"?$?&?(?>?@????????????????????
?B?D?J?L?????6?8?????????f?h?????R?T?????????????n?p?v?x?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8x?????????????????L?N?.?0???????????b?d?N?P?????????????????vx*,DF? ? ? ? ? ? ??,.`b@B?"?"?#?#8%:%????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8:%?%?%T&V&:)<)|*~*8+:+<+\+^+?/?/|0~0?0?01 1N8P8R8T8?8?8?8?8?8?8?8?8?8?89999z9|9~9?9?9?9?9 ::X:Z:\:^:;;;;????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8;;AADD?D?D?D?F?F?F?FHH?JK$K&K?K?KP
PBRDR?T?T?U?U?U?UYY^[`[?]?]?_?_?`?`?a?a?b?b|c~c(f*f?g?g?h?h8i:i~i?i????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?i
j j?j?j>p@p?p?p:u?@?B?b?d???????қԛ֛h?j???Ƨȧʧ̧??????0?2??????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??6?8?:?f?h???????????????©??"?$?&?(??:?@Bbd????????. 0 ^`bd??jl??\^XZ????:<
V!????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8V!X!\"^"##?%?%?%?%&&((|-~-..6/8/?0?0?0?0h4j485:5J6L6?6?6?7?7?9?9?:?:z;|;CC`GbGdGfGHHdHfHhH?H?H?H?H?H?H????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?H?H?HXIZI\IOO?R?R?U?U?V?V X"X?Z?ZZ[\[?[?[`^b^`_b_t`v`hbjbdd?d?d?f?f?f?fngpg?g?g(k*k?k?k?v?v,.h?j????4?6???????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????ȃʃ????X?Z???????d?f?ȇʇ?????????? ??d?f?d?f???????????????ڜܜT?V?t?v?B?D?????4?6?\?^???????
? ???????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????Ȭʬ??d?f????????4?6???????.?0?2?4?6?????????0?2?^?`?n?p?????????????޼?D?F?Ⱦʾ̾,?.???????????¿Ŀ??????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?h?j?l?n?????????f?h?D?F?????x?z?????????"?$?L?N?x?z?????V?X?????????????"?$?????????????????X?Z?????X?Z?p?r?:? ? ?????????X?Z?????Z?\???????P?R???????NP????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8P~???????fh24?
?
? ? ?
?
????PR??????????????8:JL??&(68df????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8f????npr024TVhj????? ? !!$!&!J"L"0#2#P#R#.%0%?(?(?)?)?*?*?/?/?1?1b2d2~2?2
3 343637
7\8^8~<?<????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?<?@?@?A?A?B?B@CBCxDzD~E?E?F?F$G&G?G?GHH~J?J*K,KLL$M&M"O$O?S?S?T?T?U?U?[?[@_B_j`l`?`?`LdNd8h:hn@nHpJpfrhr?r?r?s?s*t,tvuxuFvHv{{J|L|Z~\~(?*?2?4? ??҆Ԇ??>?@?????$?&?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8&?????????V?X?֒ؒ????X?Z? ????@?B?Йҙ?????r?t? ??????X?Z?j?l???6?8?V?X??? ??????:? ? ?f?h?D?F?????????????$?&????????????? ?2?4?????????????D?F?H?Z?\?n?p?^?`?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8`?b????????????????&?(?*????????? "\^???????????|~dfvx??np? ? |'~'?)?)-
-N2????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8N2P2?2?2?8?84:6:?<?<p>r>????vKxKzK|K~KJLLLvOxO?Q?QXRZRTTtVvVW
WXWZW?X?X?Y?Y?Z?Z?]?]?]?]?_?_$`&`D`F`aa?e?e?e?e????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?e6f8f?h?hkkll?m?m?n?n?n?n?p?prr?s?s?t?t:u?@?^?`?B?D?ˆĈ~?????????????ŒH?J?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??P?R?ڎ܎??D?F????????????(?*?l?n?????ęƙ|?~?8?:?L?N?P?R?j?l?????????ȧʧ0?2?b?d?????????j?l?>?@? ?"?$?~?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????H?J????????
? ?????? ?"?h?j?l???????????????????????Z?\?????`?b?d?x?z?d?f?`?b???????????
?????`?b?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????????~???D?F???????????68????prtvTV?????????????ln?!?!$$?&?&N1P1????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8P1R1?7?7&8(8:E ? ?????T?V?$?&?????p?r? ?"?̷η??(?*??????????? ?"?D?F?\?^?F?H?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8H?v?x?"?$?r?t??????? ??????\?^?????v?x?6?8?????V?X?????????>?@?????p?r?????????H?J????????????B?D?n?p? ?"?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?????????
? ?FHpr46??FH??? ? ? ? ???????????????jl????(*Z\???"?"?(?(+????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8++?-?-99?;?;?>?>6A8A,D.D^D`DLENE?E?E?F?F?I?IjQlQ?Q?Q S"SNbPbRbTbVbnbpb?b?b?b?b?b?b?b?b?q?q?t?t?t?tFxHxyy?z?z????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?z?z?z {{???????????ΉЉF?H?h?j????????????? ?"????????X?Z???????ȕʕؙ֙??ТҢ????ܤޤ???????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8>?????6?8?T?V?"?$?????&?(?@?B?V?X?????p?r?v?x???????????????*?,?N?P?f?h?x?z?????????????????D?F?2?4?t?v?????>?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8>?@?????????(?*????????????BDFHXZ??""?"?"?"?"?,?,?,?,^>`>?D?DO O~S?S?S?S?X?X^[`[?[?[?`?` b"b????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8"b8b:bh?r?r&{({*{,{D{F{X{Z{p{r{~~ ??F?H?>?@?????j?l???j?l?????T?V???????țʛ????????z?|?ΡС`?b?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??0?2?\?^?ڬܬ??????r?t?????V?X?????>?@?̾ξN?P?????????????????????????????????????|?~?????,?.?J?L?????p?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8p?r?t?????????????B?D?????jl??BD????? ?  ((,).)?+?+X1Z1\1^1v1x1?1?1?Y?Y$?&?(?*?B?D?????Z?\?????֥إ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8إΰа&?(?T?V???????????????????????2?4?6?8?x?z? ?????????? ?"?????.?0??????B?D???????? ? ? ? ? ? ? ? & ( * ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8* ? ? f h t v ? ? ? ? ?   " X Z ? ?   ? ? Z! \! D# F# H# X# Z# ?' ?' ?' ?' ?' ~- ?- ?- ?. ?. ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?1 ?1 ~3 ?3 ?5 ?5 z: |: ?A ?A ?A ?A ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?A ?A ?A 0D 2D ?D ?D ?G ?G ?O ?O ?p ?p ? ?? ?? ?? ?? j? l? n? p? ?? ?? ?? ?? ? ? p? r? $? &? (? *? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?
?
?
d
????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8d
f
h
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
r
t
p
r
V
X
%
%
?(
?(
?.
?.
4
4
p7
r7
;
;
;
;
BK
DK
R
R
&S
(S
bW
dW
fW
?W
?W
d`
f`
di
fi
hi
ji
li
?i
?i
?i
????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?i
?i
?i
?i
?i
Fj
Hj
?u
?u
Py
Ry
?y
?y
?|
?|
?}
?}
r
t
??
??
?
"?
??
?
8?
:?
Đ
Ɛ
?
?
??
??
ʜ
̜
Ƥ
Ȥ
?
?
??
??
?
?
D?
F?
p?
r?
??
??
??
??
?
?
??
??
?
"?
????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8"?

?
?
?
F?
H?
r?
t?
??
??
V?
X?
?
?
??
??
??
??
??
??
2?
4?
??
??
* , ? ? V X Z 4 6 h! j! # # $' &' N' P' ?. ?. `1 b1 ^9 `9 HA JA \C ^C `C bC 8F :F ? @? B? $? &? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ?? ?? ? @? V? X? ?? ?? \? ^? ?? ?? ?? ?? v? x? ?? ?? h? j? (? *? ? ? ?% ?% ") $) &) ?@ ?@ ?@ ?@ ?@ ?@ A
A hB jB lB ?I ?I ????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o((`bd?????
?
?
?????*???$??HJ??????????????????????????????!?#$%&%?&?*?+t,?,?-0.2.z1|1?2?6?7?7?8t9,:?:?:?;?=,>??????????????????????????,>?>???@?B?C?DE?FJLJ?J?L?L?MHOQ?Q$R^ShT U"U?V?X?Y?Z???????????????????????????Z?[:\?^&_?c>d?de0gh?h?i?i.l>q?svvvxvzv?v?v?v?v?vby??????????????????????????by?yRz?{?}???L?|?0?,?????ܕn?ܙ?,????? ???f?© ?? ??????????????????????????? ?h??P??D?D?з??6???b?r???R????~????x???x?@?????"???????????????????????????"?$?&?(?@?????????????
?D?L???8?????h???T???????p?x?????????????????????????????????????N?0??????d?P???????????x,F? ? ? ?.bB?"???????????????????????????"?#:%?%V&<)~*:+<+^+?/~0?0 1P8R8T8?8?8?8?8?8?899|9~9??????????????????????????~9?9?9?9:Z:\:^:;;;AD?D?D?F?FHK&K?K
PDR?T?U?UY??????????????????????????Y`[?]?_?`?a?b~c*f?g?h:i?i j?j@p?p?@Bd?????0 `d?l?^Z??<??????????????????????????<
X!^"#?%?%&(~-.8/?0?0j4:5L6?6?7?9?:|;CbGdGfGH??????????????????????????HfHhH?H?H?H?H?HZI\IO?R?U?V"X?Z\[?[b^b_v`jbd?d?f?fpg??????????????????????????pg?g*k?k?v.j???6???ʃ??Z????f?ʇ??????f?f????????????????????????????????????ܜV?v?D???6?^???? ???ʬ?f?????6?????0?2?4?6?????????????????????????????????2?`?p????????F?ʾ̾.???????¿Ŀ?j?l?n?????h?F???z???????????????????????????z?????$?N?z???X???????$?????????Z???Z?r? ? ?
??R?????????:L?(8f??????????????????????????f??pr24Vj??? !&!L"2#R#0%?(?)?*?/?1d2?2 363??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????63
7^8?<?@?A?BBCzD?E?F&G?GH?J,KL&M$O?S?T?U?[B_l`?`Nd??????????????????????????Nd:h -P2?2?86:?<???????????????????????????<r>??xKzK|K~KLLxO?QZRTvV
WZW?X?Y?Z?]?]?_&`F`a?e?e8f??????????????????????????8f?hkl?m?n?n?pr?s?t ???b?????????F???????8??rt??????????????????????????tvV???????n?!$?&P1R1?7(88A.D`DNE?E?F?IlQ?Q"SPbRbTbVbpb?b?b?b?b???????????????????????????b?q?t?tHxy?z?z{?>?????ЉH?j???????"????Z????ʕ??????????????????????????ʕؙ?Ң??ޤ???>???8?V?$???(?B?X???r?x???????????,???????????????????????????,?P?h?z?????????F?4?v???@?????*????????DFHZ??????????????????????????Z?"?"?"?,?,`>?D O?S?S?X`[?[?`"b:b>h?r({*{,{F{Z{r{~??????????????????????????~?H?@???l??l???V????ʛ????|?Сb???2?^?ܬ???t??????????????????????????????X???@?ξP????????????????????~???.?L???r?t???????????????????????????????????D???l?D??? (.)?+Z1\1^1x1?1?Y&?(?*?D???\???إ??????????????????????????إа(?V??????????????4?6?8?z??????"???0?>???D?????? ??????????????????????????? ? ? ? ( * ? h v ? ? ?  " Z ?  ? \! F# H# Z# ?' ?' ?' ?- ?- ???????????????????????????- ?. ?0 ?0 ?0 ?1 ?3 ?5 |: ?A ?A ?A 2D ?D ?G ?O ?p >? ?? ?? l? n? p? ?? ?? ? r? ??????????????????????????r? &? *? ?? ?? ?? ?? ? ?? ?? ?? ?? ?
?
f
h
?
?
?
?
?
?
?
?
t
r
X
??????????????????????????X
%
?(
?.
4
r7
;
;
DK
R
(S
dW
fW
?W
f`
fi
hi
ji
li
?i
?i
?i
?i
Hj
?u
Ry
?y
???????????????????????????y
?|
?}
t
??
"?
?
:?
Ɛ
?
??
̜
Ȥ
?
??
?
F?
r?
??
??
?
??
"?
?
?
H?
t?
??????????????????????????t?
??
X?
?
??
??
??
4?
??
, ? X Z 6 j! # &' P' ?. b1 `9 JA ^C `C bC :F ? @? X? ?? ^? ?? ?? x? ?? j? *? ? ?% $) &) ?@ ?@ ?@ ?@
A jB ??????????????????????????jB lB ?I ??,??????. ??A!?"?#??$??%?1?82PSummaryInformation(????????DocumentSummaryInformation8????????????/8XXXX????

 !"#$%&'()*+,-.???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0? ?PX^ ??????? WPS Office@@?I ذ?Kingsoft Office?V`??VNormal $a$1$$CJKHmH sH nHtHOJPJQJPA`???PDefault Paragraph Font OJPJQJ?!r,?J,l??x?x?:%;?i?:??V!?H??????>?"b??p?إ* ?A d
?i
"?
?F ? ?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVW?,>?Zby ?"????"~9YB??v??<Hpg????z????f63NdL|Z?????<8fJ?l?d?tzZ?$????bʕ,?Z~???إ? ?- r? X
?y
t?
g??z ??Times New RomanTimes New Roman;?z?[SOSimSunC??SymbolSymbol?$? ?z??@??ArialArial;?zSimSun?[SO;?zSimHeiўSOW4?  ?z??@??Courier NewCourier NewO?
?WingdingsWingdings3?ўSOўSO ??h?Ѥf?Ѥf Z&!),.:;?]}????    & 6"0000 0 0
00000??? ? ?????=?@?\?]?^???([{?  0
0 00000??;?[?????????)?????????????????????????'*2??
Normal.wpt? ??|??0?( ?
??,
?# ? ??"???
??՜.??+,??0

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login