Showing 42001 words to 45000 words out of 74861 words

Chapter 15 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

542

mai fahimta da ganin komai cewa da Latifa Omar yake. Latifa ta yi jim ta ce "Ni, ko ita?" Ya Wan tafe baki kaWan ba tare sanin ainahin abin da yake ba ya ce "No, dake nake kyakkyaw" Dam! An koma. Zuciyar Majeederh ta bada sauti ta ?ara rufe Idanunta Allah ya sa zalamarta bata fiyi ba balle ta kunyatar da ita. Majeederh ta ?ara lamuncewa zuwa karatun nan nata na daga cikin ?addarorinta masu girma. Latifa ta ce "Amma sauri muke" "Kuyi mini alfarma ba don na isa a yi mini ba, sai dai ta yaku kare mutumci ku shiga na ?arasar daku" ya faWa yana haWe hannu bibbiyu. Latifa ta juya ta kalli Majeederh ta ce
"Malama Majeederh ke ce me matsala Kinga Little har ya yi bacci ki zo mu je" Bawai fuskarta suke gani ba,amma ta ?ara kame kanta bata da wani kuzarin yin magana. Ya juya a hankali da Wan sauri kuma ya buWewa Majeederh ?ofa ta shiga a nutse da addu'a bakinta. Ya buWewa Latifa Omar gaban motar ta shiga. Tafiya suke a nutse ya gyara zama ya ce "Sunana Barrister Aliyu Sufyan Alhassan" "Nice" Aliyu ya shafa gemu ya ce "A gida more especially Hajia suna ce mini Zaki, am the second born of my parents, ina da babba yaya Almustapha, mahaifina sunan shi Sufyan Alhassan yana nan tare damu, ya su nayi aikin jarida na ?i, to ya na iya abincina yana ga Shari'a, sai mahaifiyata we call her Hajiya, I love my mother more than anything dake duniyar nan tamu, na yi karatu mai yawa akan Shari'a now an working with Shari'a court of appeal ban jima da fara aiki ba" Tunda ya fara magana Latifa ta rufe Idanu sosai har cikin zuciyarta Aliyu ya kwanta mata irin mijin da take so daka gani zai yi ha?uri sosai. Har suka isa gidan Uncle Isma'il Majeederh ko tari ba tayi ba ta rungume Little kamar zata mayar da shi ciki, lokaci zuwa lokaci Aliyu ya dinga kallon Majeederh ta madubi, duk sanda ya kalleta sai ya sauke numfashi a Soye. Suna tsayawa ta buWe ?ofa ta fita ta shige ciki, da sauri kamar wacce wani abu ya biyota. Innati dake ma?ale a bayan labule ta buga tsalle tana faWin "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, wahala haula wala ?uuwata, uban waye a wannan wajan?" Majeederh ta shiga tana sauke numfashi Innati ta ce "Amma dai Allah ya isa Kululu, Allah ya isa saura kaWan na saki gudawa Waukan hak?in nan har ina? Ashe ?atuwar jahila muke zaune da ita kinsan alhakin da kika Wauka? To wallahi ba wani yafewa nayi ?ar banza da fuska kamar karas" Majeederh ta tura baki tare da kwaSe fuska ta ce "Ki barni" Innati ta ri?e haSa ta ce "Na barki ba? Idan na barki a duniyar nan Kululu na kama ubanwa? Wa kike da shi daga duniya har lahira wanda ya shige ni?" Majeederh dai ba tayi magana ba ta Waga li?ab Win fuskarta Innati ta zabga sallati ganin yadda fuskar Majeed ta yi jajur kamar jini ya kwanta. Innati ta kwasa a guje zani na faWuwa ta shiga faWin "Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama, Isma'ila masifa ta faWo mana uban kowa ya yi ta kansa Aljana mai kama da Kululu a Wakina....


*A yi karatu a nutse, a fahimta a ilmance, a nishaWantu. Muna nutsawa a labari zaku kasa bacci da sukuni. Soyayya ce mai wahalar gogewa, ?addara ce mai wahalar fahimta. Babu batun sadaukarwa faWa ne akan Soyayya!*

Allah ya nuna mana Monday Lafiya, a yi weekend cikin farin ciki.... 08119237616


Nimcyluv
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: Sosai Majeederh ke kuka kamar ranta zai fita har da shasshe?a Mami dake tsaye ta ri?e haSa ta dubi Majeederh ta ce "Yanzu ke kina Ina yaron ya zare sakata ya yi nasa waje" Ta kasa cewa komai sai kuka gabaWaya hankalinta ya ta shi ta zama kamar ?aramar yarinya. Mami ta ?ara tafa hannu ta ce "Yaro ne mai shegen karambanin tsiya, ko gidan uwar wa ya sani wanne hannu zai faWa ohho, ga yadda ?an mafiya da ?an kidnaping su ka yi yawa a gari" Majeederh ta ?ara rushewa da kuka ta ce "Little ba zai taSa buWe ?ofa ya fita ba, ina yaga tsayin?" Aaliyyah ta ce
"Kuma ko ya iya buWe ?ofar Wakin ki Anti Jeederh ai ba zai iya buWe ?ofar waje ba" Abbu wanda ya fito da shirin fita Masallaci ya gyara muryar kowa ya shiga hankalinsa kamar sun ga mala'ika ya dube su Waya bayan Waya kafin ya ce "Lafiya?" Ruma ce ta ce "Abbu wai Little ne ba a gani ba" Ya yi jim alamar tunani kana ya kalli Majeederh dake fuskarta ta yi jajur a cikin wutar lantarkin dake gidan. "Hawwa'u garin ya ya?" Jikinta na rawa ta ce "Abbu wallahi ban sani ba, tare muka kwanta sai da ya yi bacci na yi, yanzu na farka nayi raka'atul fjr na ga babu shi" Ta goge hawayen fuskarta wasu na sake zubuwa ta ce "Na rufe ?ofa, amma na ganta a buWe" Ya dubeta sosai yana nufar waje ya ce "Allah ya bayyana shi, akwai ban mmki? Wani ya shigo? Wani ya buWe masa ?ofar? Ko fita ya yi da kansa?" Ruma ta Waga kafaWa tare da shigewa Wakin da suke kwana su uku, ita, Raihana, Aaliyyah. "Abbu zan je duba shi?" Da sauri ya ce
"Ina?" Kanta a ?asa tana shasshe?a ta ce "Waje, maybe yana waje ko police please Abbu"
 .... Bada yawona ba
Cewar Abbu. Ta marairaice fuska ta ce "Ka tausaya mini, bashi da kowa" Cikin tsawa ya ce "Ki fita daga idanuna Hawwa'u, ke bakya tausayin kan ki sai yaron da baki san waye ba? Kin san wanne kallo ake miki a unguwa? Wasu tunaninsu Wanki ne kawai kike Soyewa, to wahainiyarki ta kiyaye ramata, nan da waje kika fita dalilin neman yaron nan ban yafe ba, ina akan shi kika ?i zuwa karSo form wato kin girma kin manta wahalar dana sha akan ki, har ki ka yi growing zuwa yanzu? Idan kika je Misira yanzu kin san irin matsayin da zaki taka? Ni za Hawwa'u ni mahaifinki?" Ya ?are maganar yana nuna kansa da yardarshi. Majeederh ta zube gaban Abbu akan gwiwoyinta hawayenta ya tsaya zuciyarta ta yi mata nauyi sosai ta kasa tantance wanne kalar yanayi take ciki. Ta ri?e ?afafuwan Abbu ta ce"Na tuba Abbu, na tuba na bi Allah na bika Mahaifina ka yafe mini zan zama yadda ka ke so, zan yi karatu zan je matakin da kake bu?ata ka yafe mini Abbu don Allah?" Aaliyyah kukan tausayin yayarta Majeederh ya kamata ta dur?oshe a wajan tana kuka sosai. Abbu ya Wan sassauta murya ya ce "Ki je anjima zan kira ki, amma ki cire maganar yaron nan a ranki" A karon farko a iyakacin rayuwarta da za ta yi wa Abbu magiya ta ce "Abbu please... Little.,"
"This is noises!"
"Ka yi ha?uri" Jikinta duk rawa yake kamar ba babbar ?ar daya haifa ba ta yi cikin Wakinta. Sosai Raihana ta ji tausayin Anti Jeederh amma babu yadda ta iya, ta ja bakinta ta yi shiru. Mami ma Wakinta ta yi tana Waukan hijabi domin daman da alwala a tare da ita. Aaliyah ta mi?e bayan ta ci kuka ta ?oshi sosai ta nifi Wakin Majeederh. A zaune ta sameta bakin gado ta sanya hannunta a tsakanin cinyoyinta tana kaWawa a hankali kanta sunkuye. Jiki ba ?wari cikin muryar kuka sosai Aaliyyah ta ce "Anti Jeederh mene haka? Me yake shirin faruwa? Me ya sa sai ke kawai?Anya Abbu shi ne Ubanmu? Wannan abun it's too much, this is not fair zuciyata ta fara raya mini bashi ne Ubanmu ba ko Uncle.....," Kau! Majeederh ta Wauke Aaliyyah da wani kyakkyawan mari har sai da ta yi baya daga tsugunen take. Ta fashe da kuka sosai ta ce "Anti Jeederh ki dakeni son ranki, beat me amma ba zai iya sauya tunanin da zuciyata ta fara wanzar mini da shi ba, na buWe idanu da soyayyar da kike mini Anti Jeederh, na fahimci kece madadin uwa a gareni ko da baki shaida mini Mami ba ita ta haifemu ba, Innati ta faWa mini komai, amma kullum kina nuna mini hanzar tsira hanzar da zan kare kai na a matsayina na Wiya mace, na tashi naga yadda Abbu ke son ki ya fifita ki da kowa, komai Hawwa'u musamman Sangaren karatu, Anti Jeederh baki da lokacin kan ki kullum karatu kullum karatu, mene nufin Abbu? Imran ya zo neman aurenki ya ce ba aure zai miki yanzu ba, ya yi masa korar kare, yanzu kuma ya amshi kuWin auren Ruma bayan kece babba kece ya kamata ki fara yin aure kafin ita..." Kuka ya ci ?arfin Aaliyyah ta ce "Soyayyar kenan? Za a ci karatu ne? Idan bai barki kin yi aure ba yanzu sai yaushe, Anti Jeederh tun kina jss 3 na ji kina faWawa Yaya Latifa aure kike so, idan ya tilasta miki yin karatu ya hanaki aure shin ya miki adalci? Mufa ?a ?a ajjiye ce, amana ce a wajan iyayenmu za a tambaye su yadda suka kula damu, Malaminmu ya faWa mini duk Wiya macen da ta ce ayi mata aure bata son karatu mafi alheri shi ne a aurar da ita, domin ita tasan me take ji,mene ya sanya ta ce tana son auren, idan ba a aurar da ita ba komai yana iya faruwa da ita kuma...." Majeederh ta yi saurin toshe bakin Aaliyyah tare da rungume yarinyar a jikinta ta ce "Enough, enough is a enough, ok"
Kukan zuci take wanda ya fi komai cin rai da sanya damuwa da ciwo a zuciya, bata son hawayenta ya zuba gudun ?arawa Aaliyyah nata kukan da damuwa. Sun jima a haka tana jin Aaliyyah na kuka tana bubbuga bayanta a hankali har ta fara sauke ajjiyar zuciya kafin ta Wagota tana ri?e fuskarta murmushin dole bayyane a fuskarta ta ce "Stop crying my dear, hannunka baya taSa ruSewa ka yanke ka yar, Abbu yana so na, soyayya ce ta sanya ya yi haka, kuma yana da iko kaina, yana ganin kuma karatu ya dace dani ba aure ba, shi ne mahaifinmu our own father, biological father ok ba a taSa sauya tuwo suna, kuma idan na yi karatu zan samu aiki Abbu zai ji daWi i most be proud, zai alfahari da ni, zan gyara mana gida, na siya masa mota, na kaisa Makka na buWe masa wajan aiki ya fita daga halin talaucin da yake ciki" Da sauri Aaliyyah ta ce "Aure fa?"
"Zan yi, idan da rabo" Ganin zata sake magana Majeederh ta haWe fuska sosai ta ce "Je sallah, kiyiwa Fulani addu'ar samun rahama a kabarinta, kiyiwa Abbu addu'a da su Ruma da Mami" Ta ce "Anti Jeederh ke ma zan miki addu'ar Allah ya kawo miki mijin aure ko gobe ne" Majeederh bata ce komai ba, a ranta tana jin cewa karatu zata aura shine zai zame mata miji da zuri'a. Bayan fitar Aaliyyah kuka taci ta ?oshi son ranta, kukan ya dace da ita ?ilan hakan zai sanyaya mata zuciyarta daga yadda take ji, idan ta tuna babu Little bata san kuma inda zata same shi ba, bata san wanne hannu zai faWa ba zai samu kula ko ba zai samu ba sai zuciyarta ta karaya damuwarta ta ?aro fiye da ko yaushe. Ga Abbu ya yi mata katangar ?arfe tsakaninta da nemo Little Winta. Tunaninta ya tsaya ta rasa me za ta yi, rashin Little tamkar rasa wani gefe ne na rayuwarta. Ganin lokaci na tafiya ya sa ta mi?e tare da shiga banWaki yau ko wankan da take da asuba domin kiyaye jikinta daga mafarkan da take yi bata samu zarafin yi ba, ta Waura alwala tare da shimfiWa ladduma ta yi sallah raka'a biyu. Ta jima tana addu'a akan Allah ya dawo mata da Little Winta abin sonta, abin wasanta, abin hirarta, me Wauke mata kewa. Ta yi shiru na rashin abin yi har ?arfe 7 tana zaune kanta ?asa sai wajan 7:48 bacci Saraho ya Wauketa.
Misalin 11 na safe Hajia dake zaune cikin haWaWWen parlourn gidanta ta yi ado cikin atamfa mai kyau da Waukan Idanu (Valisco) fara ce kamar buzayen Niger. Ta dubi agogo dake parlourn ganin lokacin na tafiya ya sanya ta Wauki wayarta tana ?o?arin kiran Aliyu taga Almustapha ya fito, ta ajjiye wayar idanunta akansa tare da duban bayansa har ya iso ya zauna dab da ita ya ce "Good mrng Hajia" Ta dube shi kafin ta ce "Mrng, Zaki fa?" Ya Waga kafaWa ya ce "Tun sallar Subhi rabona da shi" Ta yi shiru "Bai fito bane?" Almustapha ya faWa yana mi?ewa, Hajia ta ce
"Jeka kawo mini Yarona"
"Ya zama dole ai" Tsakanin part Win Musty dana zaki ba nisa suna opposite da juna ko wanne ha haWu kasancewar su masu rufin asiri sosai. Komai na part Win zaki light blue ne, looking so Masha Allah. Furniture's Win ?an Turkiyya sbd yadda suke Waukan Idanu. Ganin ?ofar shiga cikin bedroom Win a buWe bayan ta parlournsa dake buWe ya tura kai ciki, ?amshin room air-freshener, a hankali Musty ya shiga hannunsa Waya yana gyara hular kansa yana faWin "Autan Hajia bacci har yanzu? U have to wake up" Jin shiru ya sa Musty ?arasawa har bakin bed Win da Zaki ke kwance ya lulluSe jikinsa bakiWaya idanunsa rufe numfashinsa na sauka a hankali. Da mamaki Musty ya ce "Zufa?"
Ya duba yaga A.cn Wakin na working domin har yawa taso yi, ya Wan bubbuga pillown da kansa yake kai. Slowly a hankali Aliyu-haydar ya shiga buWe idanunsa wanda su ka yi masa nauyi, ganin sauyin idanun Zakin Hajia musamman da yake cikakken Baushi Nigerian, ya bawa Musty tsoro. Suka kalli juna ya ce "Lafiya kake?"
"In capital letters, FINE"
Aliyu-haydar ya faWa yana janye jikinsa daga bed Win kansa ya yi masa nauyi sbd rashin bacci na kwana biyu, hakan ma jiya ta kasance masa sai daya dawo daga masallaci bacci ya Wauke shi. Musty ya bisa da kallo musamman yadda yake tafiya kamar bai so sai kawai ya girgiza kansa ya shiga danna waya. Yana zaune har Aliyu ya fito Waure da towel cikin sauri ya shirya cikin wani carton Win Yadi mai kyau da taushi wando da half Win riga sai hannun rigar half dark blue ya haska farar fatarshi. Bai saka hula ba sai sunglasses daya saka ko gyara sumar shi bai ba. Ya nufi waje kai tsaye, Musty ya mi?e yana mita "Ji wula?anci na gama gadinka har ka shirya shi ne zaka fita?"
"Waya kake dannawa fa Yaya?" Suna fitowa a jere Hajia ta mi?e tsaye a daidai lokacin Papa ya fito cikin shirin fita office. Ya dubi samarin yaran nashi a tare suka ce
"Mrng Papa"
"Babana, Almustapha, kun makara yau" Almustapha ya ce "Yanzu zan fita" Papa ya juya ga Aliyu-haydar ya ce "Kai fa?" Ya Sata fuska ya ce "Ina gida" Da mamaki Papa ya ce "Gida? Daga fara aikin?" Nan da nan Aliyu ya nuna Autansa a fili ya marairaice fuska tare da langwaSewa, Papa murmushi kawai ya yi ya ce "Hajia bari na fita" Hajia ganin yadda idanun yaran nata ya sauka akanta suna jiran su ji me zata ce, ta girgiza ?afa kawai ta ce "Allah ya tsare ya kiyaye" Papa ya yi jim kamar na jiran wani abu sai kuma ya ce "Amin" A tare suka fice shi da Almustapha kowa ya shiga mota, Almustapha na driving kansa, Papa kuma yana baya Busy reading news paper driver na jansa a haka suka fice. Hajia ta dubi Aliyu ta ce "Auta sai yanzu?" Ya rufe idanu ya ce "Just woke up Hajia"
"Ka yi breakfast?" Ya girgiza kai kawai tare da mi?ewa tsaye ya ce "Ki mini addu'a zan fita yanzu zan dawo" Tana lura da yadda yake yawan lumshe idanunsa yana ri?e kai ta ce "Allah ya tsare" Hannunsa Waya zube cikin Aljihu Waya ri?e da key ya nufi harabar gidan, motarshi ya shiga yana yi mata key while yana kiran number Latifa Omar. Majeederh na zaune idanunta ya yi zururu sun faWa fuskar nan jajur karan hancinta ya yi jaa sosai sbd damuwa. Da ?yar ta cira kai ta kalli Latifa Omar ta ce "To ya zan yi? Mahaifina ne, na ha?ura da Little" Latifa Omar ta ce "haka zaki zauna Takaicin Uba na cin zuciyar ki?" Kallon da Majeederh ta yiwa Latifa Omar ya sa ta fahimci bata ji daWin maganar ba ta ce "Ki yi ha?uri, yanzu kina nufin bakya nan zan yi aure?" Kamar ba za ta yi magana ba ta ce "Aure zaki?" Latifa ta yi dry tana gyara zama ta ce "Aure zan yi In sha Allah, ina wannan wanda ya kaimu gidan Uncle Isma'il da Yaya Bilkisu? To shi ne ya ce yana so na, na ji tsoro ganin shi ne wani ne masu arzi?i kuma ni gani ?ar gidan Malam Shehu, amma ya ce babu komai iyayensa basu da matsala yana da kyawawan hali" Ba zata iya gane yanayin reaction na Majeederh ba kanta a ?asa yake. "Majeederh kina ji na?" Ta ce "Allah ya sanya albarka" Kafin Latifa Omar ta yi magana wayarta ta fara ?ara ganin wanda yake kira yasa tafiya murmushi hannunta na rawa ta Wauka ta ce "Hello"
"Is not allowing, Assalamu alaiki" Majeederh ta mi?e zuwa Wakin Abbu cikin ?aton hijabi har ?asa kana kallonta kasan a hargitse take. Ta yi sallama yana zaune hannunsa ri?e da wani file na takardun Majeederh ya ce "Hawwa'u kin fito? Yanzu zan office Win zaki?" Ta Waga masa kai ya ce "To ya za ayi? Bani da kuWin mota" A sanyaye ta ce "Ina da shi" Ya mi?a mata file Win yana murmushi na nuna jin daWi ya ce "Allah ya yi miki Albarka, Kinga kina zuwa Misira Shekaru takwas kin gama karatunki, idan da hali kawai ki yi zamanki a can ki fara aiki ance albashinsu akwai auki sosai" Ba zata iya tantance halin da maganar Abbu ya sanya zuciyarta a yanzu ba, kuma ta yi al?awarin ba zata sake masa ?orafi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login