Showing 48001 words to 51000 words out of 74861 words

Chapter 17 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

535

da ilimi ka fara aiki zaka gina kanka to me ka ke jira? What are you waiting for??" Shi dai bai magana ba ta ce "To ka fita daga cikin idanuna, ku biyu kawai Allah ya bawa Hajiya Laylerh ai yana da kyau yanzu zuri'a su fi haka yawa, bari na buWe maka zancan a faifai maganar aure nake maka" Ya yi shiru daman ya san abin da zata ce kenan ya ce "To" ta ce "Ba wannan nake son ji ba, cewa zakai to Hajiya Rahmerh zan yi nan da wata kaza ka gane, ni a kawo maganar ba ga can ?ar uwarka ta ?are karatunta a London Buhayyerh talk to her ina da tabbacin zata amince maka" Ya cira idanunsa ya kalleta ya ce "She is not strong enough to be my wife, I need someone stronger" Ta ce "Are you kidding me, right?" Ya yi shiru, Hajiya Rahmerh ta shiga faWa ta inda take shiga bata nan take fita ba har tayi masa tas bai ce komai ba. Ya mi?e tare da shigewa part Winsa, yana shiga Anti Biba ta bi bayansa ta ce "baka kyauta ba Aliyu" ya ri?e kansa ya ce "Goodness, me na yi?" Ta ce "Ba haka ya dace ka bata amsa ba, ana iya yin ?arya domin kare kai wannan ya halatta a mazahabar malam Bahaushe, ana iya lashe rai Waya domin kare rai dubu" ya yi shiru for some seconds ya ce "Kawai sai a haWa aure? Kamar an daina wannan abun an shige ?arnin tun tuni" Ta yi Murmushi kawai ya ce "Ina Antin Turkey?" Anti Biba ta ce "Sun sauya she?a an yi mijinta transfer na wajan aiki" Yana kwanciya tare da rufe idanu ya ce "Zuwa ina?" Ta ce "Ban san ?asar da take ba, tana ta complain dai bata so sbd karatun yaranta baya yake dawowa" Ya mirgina ya ce "Tana da gaskiya" Hira su ka yi sama tana lura da yadda ?irjinsa ke Wagawa sosai da ramar da ya yi sai ba tayi masa magana ba.... Washegari da safe Innati ta dira gidan Abbu lokacin duk suna karyawa ta dubi Abbu ta ce "Audil azizu saSon Ubangiji kake amma ba zaka gane ba" Da damuwa sosai ya ce "SaSo Innati?"
"A'a, Allah na tuba ai duniyar gajere ce kaje ka yi bance komai ba, amma zaka sha mamaki da izinin Allah ka kuma shirya" Kalaman Innati suka daka Abbu cikin shakku na rashin sanin abinda ya aikata har haka da zai gani? Innati ta kalli Majeederh data ra?ube gefe Waya kamar ba gidan Ubanta ba ta ce
"Babu komai, jarrabawa ce amma ni kaWai na san abinda idanuna ke gani akan ki Kululu ki yi ta addu'a takanas na zo wajanki tunda na ji ance jirgi zaki hau ki bar duniyar"
"?asar dai ba duniyar ba" Aaliyah ta faWa tana kallon Majeederh wanda ko kunun ta kasa sha. Kamar daga sama kuma su ka ji ta ce "Inna da Aljanu nake kama?" Innati ta zare idanu tana dafe ?irji ta ce "Yanzu to mene haka? Ina ruwanki da zancen Aljanu da sanyin safiyar nan don Allah? Allah ya yafe miki" A raunace kamar bata son yin magana ta ce "Na taSa ji kince na tsorataki" Innati ta ce "To bance komai ba, ke kuma kwaWayayyiya wacce ta sha nonon maita ki ke idan wancan yaron ne zaki gani, abin da naga komai ina kan gani" Ta faWa tana nuna Ruma da hannu ita kuma ta tura baki gaba, ta juya kan Mami ta ce "Ban yi mamaki ba, haihuwar Legas ce ke sai abinda Ubangiji ya ?addara za mu gani, duk ?an iska ne Legas Win ai" Abbu dai bai ce komai ba sbd yasan halin mahaifiyarsa kamar wacce take da matsala idan tana abu sai dai kawai su dinga jinta. Majeederh ta yi shiru a Wakinta inda take kwance akan gado sai juyi take, bata san meke damun zuciyarta ba, wacce kullum ke ?aryata ta akan zata iya samun wanda zai aureta ya rusa zuwanta Egypt.
Ta juya a hankali tana ?an?ame pillow jin tsigar jikinta na tashi wani abu yana mata yawo a jiki, wanda ta kasa sabawa da jinsa a kullum, yanzu ko ta Wauki azumi ma sai ya karye bata san meke kawo wannan abun ba, ta ?ara juyawa tana kiran sunan Allah ko zata daina jin abin amma ina, ruwan saman da akayi ya ?ara haddasa bayyanar abu a jikinta kamar cin wutar kara. Mi?ewa tayi ta nufi toilet tana zuwa ta dinga she?awa kanta ruwan sanyi a hankali ta dur?oshe akan ?afafuwanta duk yadda ta kai da ha?uri, juriya, da mi?a lamura ga Ubangiji sai da ta fashe da wani raunataccen kuka har da shasshe?a. Da ?yar bacci ya Wauke ta, ta farka da wani irin zazzaSi ta juya tare da kallon Mami dake zaune bakin gado ta zabga uban tagumi ta ce "Kin farka?" Majeederh ta mi?e zaune tana mistake idanunta da suka kumbura "Mami"
"Kuka ki ka yi Majeederh?" Ta yi shiru domin bata ?arya Mami ta sauke numfashi ta ce "Hawwa'u, kina ji cewa a ranki bana kyautawa ko?" Majeederh couldn't speak Mami ta ce "Majeederh bani da iko dake, haka kullum mahaifinki yake ce mini, shi ya sa na tattara komai na ja bakina nai shiru, to na ce me? Ina tofa tawa zai ?ullace ni, mun sha samun saSani da shi akan ki amma ya ce ba ruwana ?arsa ce ke ba wani ya haifa masa ke ba, hatta tafiyarki ba a son raina ba dana faWa masa gasky cewa ya yi zan yi ta igiyar aurena, ni kam mene ya yi mini zafi? ?atuwa dani ina shirin kai ?a Waki na samu jika da yawon zawarci?" Ta ja numfashi ta sauke ta ce "Allah yana gani na fara gajiya yana neman shafa mini ba?in fenti" Murmushi kawai Majeederh ta yi ta ce "Ba komai"
"Da gaske babu?" Ta jinjina kai ta ce "To Allah ya iya mana, ko can Win kika je kiyi ta addu'a, ki ri?e mutumcinki har zuwa shekaru takwas Win" Kanta a ?asa ta ce "Na gode" Mami ta mi?e tsaye tana cewa "Maza ki tashi ki shirya wani sa'ilin ke kike mai da kanki baya ayi mace ba kwalliyya? Ba kwalli ba powder, fuska kullum a rufe da wata ?ar malafar uban duguwar riga, kamar matar mamaci ko wacce aka koro daga Saudiya? Fuska a mai?aci sai farin bala'i kamar an kwara miki man Wanyar gyaWa haba Majeederh? To ai shikenan" ta saka kai ta fice abinta.
Majeederh ta sauke ajjiyar zuciya, wai ta yi kwalliyya? Ai bata da wata sauran dama ta riga ta sallama, ta yarda ta amince domin ta yi ilimi da bautar Ubangiji take raye, ta yarda ita ta rako mata duniya ko me za ta yi a rayuwa ba zai taSa sauya abin da zuciyarta ya yarda da shi ba, ko fata za a sauya mata ba zata taSa samun mijin aure ta yarda za ta yi karatu zata zama cikakkiyar Malamar addinin Musulunci zata fafata da duk wanda zai ja da wata Wiyya mace zata zama jaruma mai yarda da suke abin da Ubangiji ya zo mata da shi, yarda da ?addara ta zama feminist. Ta buWe wayarta tare da kunna network ta shiga facebook, abin ya bata mamaki ganin ta samu mabiya da yawa sosai kamar jira ake ta buWe. Ta shiga wajan timeline ta yi rubutu ta ce  ITA MACE, BA BAIWA BA CE, KO A GIDAN MIJI" tana gama rubutawa hannunta na rawa ta yi posting Winsa, Just now amma over 100 comment ta duba sunan wani Bilal-Habib ya ce
 Uhm ke ba aure ba, kuma zai kashewa wasu? Shi aure ne ba bauta ba? To uwarki ne?" Tana gama karanta idanunta ya sauka akan wani da ya rubuta.
"Malama Majeederh ki bari ki fara auren ko? Ai wannan maganar bata yara ba ce" Da sauri ta yi wurgi da wayar bayan ta kashe datar zuciyata na harbawa. Ta daWe kafin ta samu nutsuwa. Mami da ma?ociyyarta na zaune suna hira Latifa Omar ta yi sallama ta shigo cikin wani lace mai kyau ta sha kwalliyya ta ce "Ina yini Mami?"
"Lafiya lou Latifa ya Maman taki?" Ta ce "Ta ce a gaisheki, Majeederh fa?" Da hannu ta nuna mata hanyar Wakin Majeederh ta shiga da sallama ta sameta zaune ta ce "Ya naganki zaune ba kyan gani? Kamon ba?" Ta yi shiru idanunta akan waya tana da Research more than 2hrs tana abu Waya "Amma dai baki isa ki ce ba zaki ba ko? Bikin Widad ?ar uwarki ni ma zani balle ke?" Ta ce "Mene amfanin zuwa? Ana zuwa domin farin ciki ni raina ke Saci Latifa Omar ki bari kawai karatu zan yi" Latifa ta zauna ta ce "Mene ya faru?" In brief ta faWa mata komai, Latifa ta yi jigum ta ce "Kamar wata mujiya, Majeederh anya lafiya?" Majeederh ta yi murmushi ta ce "Lafiya lou, i believed Ubangiji ke komai i trust ni mutum ce ba Aljana ba....


MIJIN MALAMA
08119237616
[7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: Mutumin dake zaune cikin motarshi ya zame idanunsa daga cikin nata a hankali ya rufe Ido yana jin abin da Latifa Omar ke faWa. "You surprised me, Aliyu" Yana jinta dai bai ce komai ba, Latifa Omar ta ?ara cewa "Zuwan bazata har haka? Bayan am not in a dreams, kuma ba dare ba balle na ce?" Aliyu ya buWe idanunsa cikin gajiyawa a gajarce ya ce "To ya na iya? My heart beating so faster" murya bata fita sosai ya ?are maganar. Ganin Majeederh na ?o?arin shige su bayan daman tare za su fita Win ya sa ta ce "2 minutes please" Fita tayi da sauri harta isa ga Majeederh tana ri?e hannunta ta ce "Me kike ?o?arin yi? Bayan kinsan ke nake jira kada ki bari ?wa?walwarki ta daina aiki ko ta samu matsala sbd tuna-ne-tuna-ne" Kallonta kawai Majeederh ta yi ba tare da ta ce komai ba. "Kizo muje, ya ce hanyar B.u.k Win zai yi shi ma" Yadda Majeederh ke kallon Latifa Omar yasa ta fahimci kusan dalilin kallo. Murmushi ta yi ta ce "Uhm I knw ur problem Majeederh, kina tsoran what those few people are going to say, right? Ai na faWawa Baba ko waye kuma Abbu ma ya sani you can ask idan baki yarda ba, kawai if you trust me you have to believe" Majeederh da fararen Idanunta wanda suka kuWe kawai ake gani,ta juya su a taushashe ta ce "Ke macace, ita mace sirri ce, sirrinki tsaraicinki ne, ki ri?e shi kamar tazugenki" Latifa Omar ta saka dariya mgn Waya kawai Majeederh za ta yi mai cike da ma'ana da azanci ta ce "Ok zan ri?e da hannu bibbiyu, Majeederh sbd ke na ce zai kaimu, nasan Abbu bai baki kuWin mota ba, kuma is like compulsory to you na zuwa karSo form Win, ki yarda dani in sha Allah nothing will happen as you think" Kafin Majeed ta yi magana ta yi gaba abinta hakanne kawai zai saka ta taho. Ta cikin madubin motar yake ?are mata kallo har ta buWe ta shiga sai a lokacin nauyin da zuciyarsa ke masa tun daren jiya ya saki, ciwon kan ya yi nasa waje. A ransa yake mamakin yadda ko kwalli bata sakawa cikin Idanunta. Key ya yi tare da yin reverse kana ya Wauki hanyar da zata kaisa B.u.k new side.... Sun yi nisa sosai babu abin da ke tashi sai maganar Latifa Omar, Aliyu ya Wan ya tsuna fuska yana tunanin yadda abu kamar wasa yake neman zamar mishi gaske, ya ce yana son Latifa Omar amma baya jin aurenta a ran shi duk da furta a baki, ya rufe idanu ya buWe saman kwalta his heart disappointed him. Ya kasa daurewa ya ce "Na zama drivern kurma" Latifa ta ce "Kurma? Yana driver idanunsa rabi da rabi akan madubi ya ce "Ur friend, Jiddatul-khairy" Latifa ta buWe ido kana ta juya ta ce "Malamarmu, Malama Majeederh mijin da zan aura ba sai anja masa aji? Ba gaisuwa" Aliyu-haydar ya ce "Hakan kuma ba halin Malaman ?warai bane" Duk tana jin su sai da suka gama surutu da wajan minti biyu suka ji ta ce "I don't want interfere" Wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya Aliyu ya sauke lokacin muryarta ta sauka cikin kunnenshi, ba zai iya cewa ko ranar daya fara ganinta ya ji muryarta ba, sbd baya cikin nutsuwarsa ji yake kamar new Aliyu akai a lokacin ba shi Aliyun ba, sai ya ji kamar bai taSa jin murya irin haka ba in his whole life, sanyi, nutsuwa, ha?uri da kamalarta duk ta bayyana cikin maganar da tayi ta kalmomin da baza su gaza biyar ba. Suna zuwa cikin B.u.k Win Majeederh ta fita babu jimawa ta dawo lokaci Aliyu na zaune hannunsa ri?e da Swn water yana sha ganin yadda ta yi tsaye ta kasa knocking Glasses Win motar yasa gently ya saka hannu ya fito daga cikin motar yana zuba hannu a aljihu tare da juyawa ya dinga ganin Students different department suna ta zirga-zirga. Ya kalli Majeederh ya ce "Jiddatul-khairy, you are too..." Da sauri ta Waga kanta a tunaninta ko yau Allah zai sanya wani namijin ya ce tana da kyau, saSanin Uncle Isma'il da yake cewa tana da kyau da kuma ?an-uwanta mata sai ta ji ya yi shiru ya ce "Kin gama ne?" Ta girgiza kai tana addu'a a zuciyarta Aliyu yana son ya ?ara jin muryarta ya ce "Mene ya faru? Me bada form Win ne baya nan ko?" Har ranta ta gaji da magana ga yunwa sosai take ji ga kewar Little da rashin sanin inda yake ta marairaice kamar za ta yi kuka sosai ta ce "Uhm ba nan bane" Aliyu ya ware ido hadda ri?e ?ugu ya ce "Oh ni Haydar sai aka ce ina?" Batai magana ba har Latifa ta fito daga cikin motar ta ce "Meke faruwa nan?" Aliyu ya yi mata shiru Majeederh ta Wauke kai can ta ce "Murtala way" Murmushi kawai Aliyu ya yi ya ce "Oh Kano state ministry of education, i think Government office?" Ya faWa yana duban Majeederh "To yanzu can zamu kenan? Domin idan muka koma gida ba wannan form Win mun shiga uku wajan Abbu kwana zai yi yana faWa" Aliyu ya ce "Waye?" Kai tsaye Latifa Omar ta ce "Her father" Sosai ran Majeederh ya Saci Latifa na son nunawa Aliyu Mahaifinta masifaffe ne ko yana takura musu ta Sata fuska duk da ba'a ganin yanayin nata. Cikin Aljihu ya saka hannunsa ya ji ba kuWi ya juya yaga babu wani pos a kusa da su, babu cash da sauri ya juya mota tuna cewa kamar ya bar kuWi ciki jiya daya siyi Popcorn 2k ne ya mi?awa Latifa ya ce "For transport, ku yi amfani da shi wajan napep ina da shari'a 1:00" Latifa ta ce "Ok bye" Ya girgiza kai kawai jin ko godiya babu bawai kuma damuwa da hakan ya yi ba, Majeederh ya san ba za ta yi magana ba.....
Sun jima cikin haWaWWen office Win na commissioner for education Win, kafin a hankali su ji an shigo duk suka mi?e tsaye ya nemi waje ya zauna, magidancin mutumi ya zauna saman kujera, babba ne mai shekaru amma kuWi sun zauna rayuwar daula ga hutu da kwanciyar hankali plus jin daWin rayuwa. Ya amsa gaisuwa ya ce "How can I help you?" Majeederh ta yi ?asa da kanta a hankali ta ce "Sunana Majeederh Abdul'aziz Khan, ance na zo na amshi Form na scholarship Win da akai mana al'?awari ranar Candy da Musaba?a" Ya jinjina kai ya ce "Ok" Kana ya shiga jawo file gefe Waya kuma yana danna waya ya ce "I, Alhji Aliyu S, Commission for education" Bayan sun amshi form Win ya haWa su da wani ya yi musu bayani, Sai dare Majeederh ta ci abinci towon masara biyar kuSewa bushasshiyya bacci Sarawo shi ne ya Wauketa. Washegari babu inda ta fita sbd ciwon kai da zazzaSi tana ta kiran number Akeeth shiru a kashe. 5days left da yamma ranar laraba tana zaune a Waki tana tunanin hanyar da za ta yi cigiyar Little sai kawai ta yi ta sauke application Win facebook ta buWe Acct da full name Winta Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, ta saka photon Little cikin uniform da rubutu mai tsayi da ma'ana, tausayi da neman taimako. Comment Win data gani ya Waga hankalinta zuciyarta tayi nauyi, ta ji kanta na juyawa komai ya yi mata zafi, ta ?ara buWe Idanunta akan comment Win da aka ce mata  Ke aure ya kamata dake, shekaru sun ja Ta cillar da wayar tana mi?ewa tsaye kena kowa ya san bata da aure? Me ya sa ake son goranta mata yin aure ne? Ita zata aurar da kanta ne ko ita za taga namiji ta ce tana son auren shi? Ta ?arasa gaban madubi ta shiga kallon kanta Majeederh ba zata iya tantance da gaske tana da kyau ko bata da shi ba, tasan dai ita fara ce ba ruwanta da Powder, kwalli, lipstick kullum fuska a rufe cikin li?ab sai duguwar riga da take sawa ko ?aton hijabi. Ko dai gwada fita za ta yi babu wannan abubuwan? Idan ta fita hakan zata samu wanda zai ce yana sonta? Ta yi shiru... Washegari Alhamis bikin Widad ya kama yau za a fara za su yi Arabian night. GabaWaya suna zaune a parlourn gidan Uncle Isma'il, ga Uncle Bello ga Abbu sai Yaya Bilkisu da Innati. Uncle Isma'il ya ce "Na fahimci matsalarka Abdul'aziz, sbd baka da Wa namiji shi ya sa ka Wauki Majeederh kamar namiji? Tunda ita ce babba, duk abinda yake faruwa na sani, kawai zan maka cewa ba ka yi kanka da ?arka mai hankali adalci ba, Majeederh does not deserve this Abdul'aziz, idan karatu ne kaima kana iya faWaWa naka kaje ka ?aro ilimi, idan ma hakan kake so ta yi why not ka fara yi mata aure first sai karatu ya biyo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login