Showing 54001 words to 57000 words out of 74861 words

Chapter 19 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

532

family maza da mata yara da manya suna Waga mata hannu. Jikinta na ?yarma da Sari na rashin sabon tafiya ita Waya ta ?arasa kujera ta zau??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????na tare da kifa kanta a tsakanin cinyoyinta, wani rauni ya mamaye dukkan zuciyarta fargaba da tsoran abin da zata tarar a ?asar daba tata ba ya wanzu a zuciyar Majeederh Abdul'aziz Khan. Ya za ta yi a garin da babu uwa ba uba? Garin da ba wa ba ?ani? Garin da babu idon sanin? Garin da babu mai kwaSarta? Ya za ta yi idan abu ya faru da ita wa kuma zata tunkara? Rashin sanin wanda zai bata amsar tambayoyinta ya sanya ta ?ara tura kanta wani mahaukacin kuka na kwace mata ta yi saurin rufe bakinta. "Assalamu alaiki" Wata murya ta sauka cikin kunnenta a hankali ta goge hawayen idanunta tas ta Wago kanta bayan ta gyara zaman li?ab Win fuskarta. A hankali ya daidaita tsaiwar shi ya ?ara cewa "Assalamu alaiki" Su take ta amsa amma harshenta ya yi mata nauyi ta Waga kanta suka haWa idanu, yana tsaye ya rungume hannu Waya a ?irjin fuskarsa ma?ale da face mars, ya ?ara zuba mata idanu ganin yadda take ta sauke ajjiyar zuciya ya ce "Ki duba number seat Win ki" Sai a lokacin ta duba taga a number 35 take zaune number ta kuma 34 ne, ta langwaSar da kai alamar ban ha?uri kana ta tashi a hankali ta zaune a number dake window. Ya nemi waje ya zauna yana danna airplane mode a wayarsa tare da ware jarida ya shiga dubawa, yadda Majeederh ke sauke numfashi a wahale ya sanya ya juya ya kalleta tare da cewa "Are you okay?" Ta jinjina kanta.
"Are you sure?" Ta ?ara jinjina kanta ya bita da kallo kafin ya ce "Okey"
Sanarwar aka fara kowa ya shirya jirgi zai ta shi, a hankali ta jawo ballet ta Waura a jikinta.
Jirgi ya fara juyawa a ?asa tsayin wasu da?i?o zuwa mintuna, Majeederh ta rufe Idanunta tare da ?an?ame jikinta waje guda, lokacin da jirgin ya yi katantanwa zai tashi ji tayi kanta yana sarawa amai na shirin zubo mata. A taushashe ya ce
"Sorry" tana cikin wannan yanayin jirgin Emirates Airplane ya Waga da Warorun Walibai. Ta sauke ajjiyar zuciya ya Wauki ruwa ya mi?a mata ta girgiza kai, har lokacin bai ji maganarta ba.
"Please bear with the interruptions, is this your first time on a plane?"
"Uhm" ta furta a yanayin da ba zai iya haddace muryarta ba.
"I see, sorry" Ya mai da hankali zuwa ga jaridar dake hannunsa deep down na zuciyarsa he was thinking ko dai bata jin magana, kurma ko bebiyya? Only God knows... Majeederh ta rufe Idanu yayinda da dukkan wani farin cikinta ta barshi a jihar Kano, ?asar Nijeriya.
Aliyu ya zame idanunsa daga kan jirgin su Majeed wanda ya gama shigewa cikin gajimare, ji ya yi kamar da zuciyarsa ta tafi tare da nutsuwarsa ya sauke numfashi yana ?o?arin buWe murfin motar shi ya ji an ce. "Hi"
Ya tsaya ta buWe motar ya juya idanunsa ya sauka akan Alpha wanda baya jin zai iya mance yanayin daya gansu shi da Majeederh. Bai ce masa komai, Alpha ya gyara zama ce ya ce
"Alpha Bello khan my name, Captain, It is the highest rang in Tactical troops organization"

"Good" Aliyu haydar ya ce murya kuma can ?asa, Alpha ya gyara tsaiwa ya ce "Sunanka Aliyu Sufyan Alhassan, Wan Jarida a matakin farko na fara aiki, Kayi karatu a Al'?alam University, daga nan ka shige Cairo ka Wora da karatu, a gida anso ka karanci Sangaren politics Democracy, kai kuma ka ce Law ka ke so, mahaifinka Alhaji Sufyan Alhassan shi ne Commissioner for education, ku biyu iyayenku suka haifa, yayanka Almustapha shi ne Manager a Bua campaign, mahaifiyarku tana ji daku sosai shi ya sa bata jure dukkan Sacin ranku, wannan dalilin ya sa bata takura ku akan maganar aure duk da akwai ?an mata a familynku amma kuna jin kun girmi ajin su" Alpha ya yi murmushin gefen baki ya zuba hannu a aljihu ya ce.
"Idan har a kwana Waya zan iya sanin waye kai, to karantar zuciyarka ba zaiwa Alpha wahala ba, bayan kasanceweta soja ina aiki a hukamar fikira ta jiha ka kiyaye, kada ka fara abin da ba zaka iya ba, kada ka sanya zuciyarki cikin ramin da zata kasa fitowa, kada ka yi ?ullin da zaka saka cikin kejin kaza, kasan kaza uwar tune-tune ce, stay away from her, Ina nufin Majeederh Abdul'aziz Khan she's my sister"
Bar Aliyu Sufyan Alhassan dake jingine da jikin lafiyayyiyar motarshi ya Wan mi?e hannunsa mai Wauke carnoner ya Waga ya shafa kansa ya ce "Anzo wajan"
Ya dubi idanun Alpha dake kwance cikin nasa idanun kai tsaye ya gane me launin idanun yake nufi domin a yawan karatun English Novels da yake da literature daya karanta yasa fahimtar hakan bai masa wahala ba "Uhm"
Sai kuma ya ce "Me ya sa zaka nuna maitarka a fili? Kada ka manta nan fa ba filin ya?i bane ko dajin sambisa Captain Alpha Bello khan, a tsare rayukan jama'a kafi ?arfi, amma ba zaka nunawa Babba lauya fahimtar waye mutum ba, by the way, who are you talking about? Stay away name? Please open your heart ?ilan na fahimta sosai"

"Ka janye jiki daga gare ta, baku dace ba?" Cewar Alpha. Cike da rainin hankali irin na Lauyoyi Aliyu ya ce "Wai wa kake magana? stop bitting around the bush, just go to the point" Ya faWa da muryar marasa lafiya.
"Na hango soyayyar Majeederh a cikin ?wayar idanunka, shi ne nake maka gargaWi kada ka sanya son abin da ba naka ba, ku dan muhimmancin rayuwarka ga wanda suka damu da kai" Alpha Said, ya na buWe ido.
Aliyu ya ware idanunsa ya ce "Soyayya? Ni Win? Kuma wai da sister naka? Goodness, to an faWa maka halin Lauyoyi da Sojoji Waya ne? A cikin gari muke fa ba wai barrack ba, balle ka ce zakai kishi akan kilaki, and ka yi kuskuren fahimta zatonka ya saSa lissafinka"
Aliyu ya taka a hankali har gaban Captain Alpha ya ce "Yes Am in love, amma da ?awar Hawwy ba ita kanta ba, bani da tabbaci da zuciyata, ban yi kuma al'?awari ba, domin shi kayana ne, zuciyata ba sansanin sojoji bane wanda a koda yaushe za a cillaku duk garin da aka so, zuciyata ba rigar sawa ba ce, balle a cire sanda aka so a kuma saka sanda aka so, Shi kuma so a makaho ne, baya ji baya gani baya kuma fahimta balle a gargaWe shi, shi ne kamar dukiya ne wanda maganar mai shi kawai take ji, Ni bana soyayya domin So tsuntsune yana iya tashi daga kan wata ya koma kan wata, abun da zuciyar Barrister Aliyu Sufyan Alhassan ta sani shi ne _ KAUNA _ irin ta har abada, ?auna wacce zan iya mutuwa akan ta, ban san sacrifice a cikin ?auna ba, Cikakken namiji shi ne mai faWa domin cimma nasara, nasara bata tabbata sai da tarin ?alubale, ?alubale a rayuwa shi ke nuna yarda da ?addara, yadda da ?addara ke nuna yarda da Allah Ubangiji maWaukakin sarki" Ya yi shiru yana sauke numfashi kafin ya daki kafaWar Captain Alpha ya ce "My friend, fight for your love"

"And you too Barrister Aliyu Sufyan Alhassan, kada ka manta ko a kasancewata Cousin zan iya yi maka illa"
Alpha ya sake faWa a siga ta ya zama dole ka bar abinda zuciyarka ke so. Murmushi kawai Aliyu ya yi domin ?o?arin magana kawai yake yana faWin hakan ya shiga mota, daidai nan Latifa ta ?arasu ta ce

"Meke faruwa, kai da.....,"
Sauran maganar ta ma?ale ganin Captain Alpha tsaye jikinsa sai Sari yake shi kaWai ta yi saurin nufar Aliyu ta ce "Yaushe ka zo?"  .... Not too long
"Tafiya za ka yi?" Latifa ta sake tambaya ba tare daya kalleta ba ya ce
"In sha Allah" Ta ce "Ok then, Bye zan ki raka na ji jikin" Ya ware idanu akan Lafita ya ce "Ok love"
Ya yiwa motar key tare da yin reverse ya bar wajan da gudu.
Da sauri Alpha ya shiga ta sa motar har lokacin jikinsa Sari yake yana jin Anti na kira amma ya yi banza. GabaWaya Khan's family suna can kan Aaliyyah dake ta faman kukan tafiyar Majeederh da ?yar suka lallaSata tare da shiga napep su kai gida.

New life
Airplane Win Emirates ya sauka a filin sauka da tashin jirgi na Cairo International Airport, kasancewar tsakanin Nigeria da Egypt tafiyar 5 hours 25 minutes ce. Ya sanya su ka yi saukar dare, weather garin ta bambanta data ?asa Nigeria, Ruwan sama: 1 Laimar iska: 30 Iska 18km/h tun a step Win farko na jirgin ?ofofin fatar jikinta suka buWe suka shiga amsar sa?on sauyin yanayin da suka samu. A hankali Majeederh ta Waga kanta sama tana ganin sararin samaniya sama Waya ce kaf duniya, amma ta bambanta da saman data gani a taushashe ta ce  Majeederh a Misira

Misira/ Egypt
Kasar Misra,ko Masar tana kudu maso gabashin Afrika, kuma tana kudu maso yammacin Asiya, Waya daga cikin muhimman siffofin da take ta?ama da su shi ne na kasancewarta a kan mararraba ta kusa da nahiyar Turai. Sannan kuma tana matsayin ?asar da ta kasance mashiga tsakanin Afirka da nahiyar Asiya. Har ila yau kuma, ita ce ta haWa hanyar safara ta cikin ruwa, tsakanin tekun Mediterrenean da tekun Indiya ta hanyar Bahar maliya. Harshen ?asar Larabci ne, Shugaban ?asar Abdul-Fatah El-sisi ya wadata ?asar shi da komai, kuWin ?asar kuma Fam ne, ita ce ?asar da tafi ko wacce yawan Al'umma a cikin ?asashen Larabawa, ga babban birninta Al'?ahira har ila yau gata a ?arshen kogin Nilu, wanda shi ne kogi mafi girma a duniya.

Majeederh ta buWe ido jin ana tambayarta da larabci "Shin ko lafiya kike?" Majeederh ta kalli kyakkyawar farar budurar dake tsaye kusa da ita kafin ta ce.
"Lafiya lou" Budurwar ta ce "Ma sha Allah, Sunana ?hulud Arzaan daga Saudiyya na zo nan karatu tare da mijina Ajlaal" Ta yi mata bayanin cikin larabci. Majeederh ta sake murmushi ta cikin li?ab Win kafin ta ce "Ma sha Allah, Allahumma Barik"

"May i knw You?"
Cewar ?hulud Arzaan Majeederh ta ce "Me zai hana?" Ta gabatar mata da kanta ganin yarinyar nada nutsuwa, ?hulud Arzaan ta juya idanu ta ce "Ina mijinki?"
"Bani da aure" Majeederh ta faWa a ta?aice, ?hulud Arzaan da bakinta baya shiru ta ce "Oh sorry, kuma Abbanki ya barki barin ?asarku zuwa wata babu muhrrami? Ba kyau hakan, shi namiji Garkuwa ne"
"Nawa Uban da kansa ya tursasani zuwa, ko da zan mutu a nan" Majeederh ta faWa a zuciyarta tana ?ara karaya da lamarin mahaifinta. Daga nan gabaWaya babbar mota ce ta sake kwasar su zuwa inda aka tana ta domin su, zuwa wayewar gari kuma za su fara shiga Al-Azhar University.
Tana kwance idanunta a sama tunanin rayuwarta da makomarta kawai take na yadda zata iya gabatar da rayuwa a ?asar Misira babu kowa nata, har dare ya tsala bacci ya kasa Waukan idanunta a lokacin kuma ta mance da batun wanda suka haWu a jirgi. Ta mirgina kaWan tana ri?e mararta dake mata wani irin murWawa tsigar jikinta sai tashi take tana zubewa kofofin gashin jikinta duk suka buWe alamar a shirye suke da karSar abin da suke bu?ata. Ta ?an?ame jikinta tare da jurewa waje guda tana jin gabaWaya duniyar na yi mata zafi, al'amarin da take ji ya tsananta ta mi?e tare da tsugunawa tana girgiza kanta a raunace ta ce
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Ubangiji ka kawo mini Wauki, Allah ka dubeni ka kare mini martaba da kimata har zuwa Wakin mijina idan ina da rabon yin aure idan bani da rabo Ubangiji ka tsare mini imanina ka kare mini budurcina har zuwa sanda raina da ruhina zai dawo gareka" Jikinta duk ?yarma da Sari yake ji take kamar ana kwara mata wuta a fatarta mararta ta kumbura, ?irjinta ya ?ara girma fiye da ?ima tabbacin tana kan bu?atar namiji. Tana nan har ta ji kiran farko na sallar Subhi da sauri ta mi?e tsaye tare da shiga toilet ta sakarwa kanta shower tana sauke wani wahalallan numfashi, ta fito Waure da towel duk a tsorace take na rashin sabo. Duguwar riga ta saka ta buWe fridge ta Wauki fruits da ruwa da dabino kaWan ta ci ta sha ruwa sosai kana ta Wauki niyyar azumi kamar yadda ta saba. Raka'atul fjr ta yi tana zaune ?hulud Arzaan ta shigo cikin kyakkyawar shiga ta ce "Zo mu je masallaci"
"A masallaci ake sallah?"
?hulud Arzaan ta ce "Eh"
Ta faWa ne kawai amma hankalinta duk yana kan fuskar Majeederh bata taSa ganin zubi da tsarin halitta kamar na Majeederh Abdul'aziz Khan ba, har ta shirya cikin wata abaya ruwan huda idanun ?hulud Arzaan akanta ta sanya hijabi mai kyau kana ta saka Li?ab sabo. A hanya ?hulud ta ce
"Kuma are you sure a Nigeria kike?" "In sha Allah" cewar Majeederh "You look familiar"
"Me??" Majeederh ta tambaya domin bata ji ba, ?hulud ta watsa hannun ta ce "Mafi mushkila"..... Suna shiga Al-Azhar University Majeederh ta cike komai da komai akai sa a department Waya suke da ?hulud Arzaan, course Win farko Majeederh ta Wauke komai da komai a kanta domin da gaske karatun ta zo ba wasa ba, burin mahaifinta zata cika har ?arfe biyar suna cikin makaranta.
Abbu ne tsaye a gaban wani mutum ya ce "Maganar gaskiya nake maka, gidana da nake ciki nake so a rushe komai a sauya sabo kafin bikin ?ata Ruma" Alhaji Bashir ya ce "Taya zaka biya?" Abbu ya ce "Ni nake da hanyar biya, mai ?a kamar Majeederh har a faWa masa wani abu?" Alhaji Bashir ya yi dariya ya ce "?arka jarinka, to yanzu dai gasky ko zan maka wannan kwangilar sai na ?ara maka kuWi a ?alla dubu Wari biyar akai shi ne ribata, idan kuma ni zaka bani auren yarinyar ma shikenan zai na yi maka haWaWWen gida 200by 200 matsayin sadakinta kaga data dawo sai ayi maganar biki, ko kuma a Waura auren idan ya so sai na bita can" Abbu ya yi shiru Alhaji Bashir ya ce "Think about that Malam Abdul'aziz, bayan gida har kyauta zan maka muddin zaka aura mini Majeederh" Abbu ya ce "To a nawa zaka iya bani?" Alhaji Bashir ya zaro takarda ya ce "FaWi adadin miliyan nawa ka ke so, ni kuma take zan baka zaka tashi daga matsayin Malam ka koma Alhaji" Jikin Abbu na rawa ya ce "Na amince, na amince wallahi zan baka auren Majeederh.....
[7/7, 12:26 AM] Aunty Mopol: Huce ta ya yi tare da neman waje ya zauna, a hankali kuma ya sake mi?ewa cikin ?asa da murya Alpha ya ce "Why Majeederh?" Majeederh ta yi shiru ya sake juyawa a fusace kamar zai daketa ya ce "Don't let me to repeat myself Jiddatul-khairy" Ya faWa yana hargitsa sumarsa. Majeederh ta Wago kanta suka haWa idanu ta yi saurin yin ?asa da nata idon, ya san halinta da kafiya da rashin son magana ga shegen zurfin ciki, ya saisaita murya ya ce "Yanzu kina jin tafiya wata uwa duniya ya dace dake a matsayinki na mace? Duk ilimin da kika samu baki gode Allah ba? Idan karatun kike so me makarantunmu suka rasa? Bakya tunanin aure Ke??" Baki ta buWe za ta yi magana ya daka mata tsawa yana Waga mata hannu ya ce "You have nothing to say, Ai na je wajan Abbu ya faWa mini komai everything, bai san lokacin da kika nemi scholarship ba, sai form kawai ya gani kina kuka kika bashi uzurin tafiya karatu wannan dalilin ya sa kika kuri wancan that stupid Imran, akan karatu? Me kika rasa?" Tunda Alpha ya fara magana Majeederh ta yi ?asa da kanta amma jin abinda ya furta Abbu ya shaida masa ya sa ta Wago kanta da sauri ta shiga kallon bakinsa dake motsawa yana mata faWa da ihunsa na sojoji. Baya ta yi tana ri?e ?irjinta tare da nufar hanya zata fice daga cikin bedroom Win duk da ya sa key amma ita ta riga data mance, kafin ta ?arasa wajan ?ofa Alpha ya ?ara yi mata wata mahaukaciyar tsawa wacce bai bata taSa jin irinta ba, hakan ya sa ta rikice ga ?irjinta da ya yi mata nauyi a hankali ta fara gani dishi dishi, sama-sama kuma take jin muryar Alpha daya ri?e kafaWunta yana girgizata tasan ta faWa jikin mutum kuma ya rungumeta daga nan bata sake sanin komai ba.... A hankali yake tafiya a cikin wrld Win hannunsa zube cikin Aljihu, yana sanye da wani floral jacquard one button suit, black colour sai necktie Win daya kasance red, ?afarsa cikin Loafers mai kyau, sai fidda ?amshi yake a nutse yake sauraran Latifa Omar dake gefensa tana cewa "Wallahi ban san meya sameta ba, ni ina gida ita kuma taje sallama yanzu nake samun labari wajan Aaliyyah ina ?o?arin tafiya kuma kace na jiraka, ashe hadda su kwanciya asibiti??" Aliyu ya fesar da iska ya ce "Allah sarki" Daga haka bai sake cewa komai ba, Aaliyyah Latifa ta kira ta fito zata nuna musu inda aka kwantar da Majeederh, su kaci karo a hanya ta dur?osa har ?asa ta gaida Aliyu-haydar, ya bita da kallo yana yabawa da nutsuwarta, ga sahihin kyan da take da shi, ya fara tunanin ko ya Majeederh take? Idan babu wannan abun na fuskarta? Ya yi saurin cire tunanin a ransa har suka ?arasa ?ofar room Win suka samu Anti,da Mami, sai mahaifiyar Alpha da kuma Uncle Isma'il da Ruma, Aliyu ya dur?osa har ?asa ya ce "Ina yini Uncle ya mai jiki?" Uncle Isma'il ya yi murmushi ya ce "Jiki Allhamdulillah, sallamarta ma za ayi" Ya jinjina kai ya ce "Allah ya ?ara afuwa" Ya juya ya gaida sauran jama'ar wajan, Anti sai kallonsa take sbd abinda ta gani kwance akan fuskar shi ta ce "Aliyu ka shiga kaga jikin nata mana, Latifa raka shi" Latifa Omar ta yi jim ta ce "Ba kowa a ciki?" Uncle Isma'il ya ce "Da kowa ba kowa, Soja ne yayanta Alpha shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login