Showing 15001 words to 18000 words out of 74861 words

Chapter 6 - mijin malama 1&32 Hausa Novels By Nimcey Sarauta.doc

24 Jan 2026

525

tana daga tsaye ta sakarwa kanta ruwa mai sanyi shower ta dinga ratsa tsakiyar kanta jikinta ya ji?e ta mance ciwonta sam, ita da ace ciwon zai zama sanadin tafiyarta lahira da wallahi sai tafi kowa murna da kan ta yarda ta koma wajan wanda ya halicceta ya bata ikon kare mutuncinta amma wani mugu azzalumi ya rusa wannan ?imar, ya shiga gonar da bashi da ikon ko mallakarta bare ya yi tunanin yin noma ya zuba iri. Ana cewa sai ?a mace ta bada dama ake cin mutuncinta, kamar yadda kalamar sai bango ya tsage ?adangare yake samun damar shiga.
"Wata bawa dama?" Zuciyarta ta tambayeta. A fili ta furta "Ba zan yafe ba, ko waye na tsane shi Allah ya hana shi kwanciyar hankali"
Ta cire kayan jikinta tare da Waura towel jikinta sai she?i yake ko'ina yana glowing tunda hutu take samu. Dirarriyar mace ajin farko, kyawun Majeederh na iya sanya ayi raped nata balle Mutum ya yi arba da surar jikinta. Fitowa tayi ta Wauki wata push pink Win abaya ta sanya tayi rolling kanta tare da tsayawa gaban window tana kallon waje tare da sha?ar fresh air, a hankali ta ?ara buWe Idanunta domin daga bayan Wakin da take gate Win bayan gidan ne idon ba gizo Idanunta ke mata ba babu shakka mutum take hangowa zaune shi Waya ya zuba uban tagumi...
Washegari ta shirya tsaf ita da Khalil tana cikin wata blue black Win Abaya tayi rolling kanta da babban mayafi fuskar nan fara fat kamar wacce jini ya ?arewa ga yawon jiri da take yi da ciwon kai duk dare, ta ajjiye cup Win hannunta Mama dake zaune ta ce
"Ko ke fa, ai jego ba zai yiwu babu cin abinci ba, shi ya sa babu ko ruwan nono a jikinki, ina tunanin zan yi wa Haseenatou magana ta zo ta tayaki zama kyafi sakewa"
"Na gode sosai Mama, am ina son tafiya"
"Tafiya zuwa ina? Kina kallon yadda jama'a suke fakon ki kamar kin kashe rai wani bai san meke faruwa ba, kawai jita jita zai ji ya kama ya Worawa kansa, ?ata duk wata daraja mace gidan mijinta idan babu shi ne ake rayuwa cikin gidan iyaye, yanzu an shige zamanin da idan ?addara ta faWawa Wan ka zaka gujesa, a lokacin ma zaka jawosa jikinka, Malama Majeederh baki da wajan zuwa sama da nan kiyi zamanki ki raini Wan ki har ki samu mijin aure" Majeederh jin Mama kawai take domin ita ba aure yanzu a shafin rayuwarta, babu ma namijin da zai iya sha'awar zama da ita matsayin miji. Suna zaune aka buWe ?ofa wata kyakkyawar yarinya ta fara shigowa da gudu hannunta ri?e da teddy tana zuwa ta haye jikin Mama ta ce.
"Uncle ba ni"
"To ?ar gatan Uncle"
P.a Hammad ya shigo da murmushin tare da zubewa ya ce "Ina kwana Mama" Mama tayi murmushi ta ce "Allhamdulillah ya mutum gidan" ya amsa da "Suna lafiya" ta mi?e tsaye ta ajjiye Jidda ta ce
"Bari na shiga na kalli labarai" ya yi mata adawo lafiya cike da ladabi da girmamawa domin yana da tabbacin Malama Majeederh ta girme shi ya ce
"Barka da Safiya Anti Majeederh" idanunta akan Khalil a kullum shi ne abokin wasanta, ya zame mata t.v
Ta jima tana kallon Khalil kafin ta ce "Kana lafiya?"
"Allahamdulillah ya baby" ta juya idanunta kawai bata ce komai ba.
"Jidda ce Mami good morning" ta kalli Pa. Hammad ta ce "Mami ce?" Daga bakin ?ofa aka ce "She's your Mother, jeki gaidata" His Excellency Abu-turab ya furta yana shigowa cikin wata dakakkiyar shadda mai kyau sai zabga ?amshi yake sosai nutsuwarsa ta gama bayyana kamalar shi.
Jidda tana tsalle da murna ta ce "Mamina"
Ta faWa tana le?a fuskar Malama Majeederh.
Jeederh ta yi wa Jidda murmushi tana shafa kanta, P.a Hammad ya yi waje ya bar daga His Excellency sai Malama Majeederh da Jidda.
"Is my daughter, mun rasa mahaifiyarta wajan haihuwarta honestly sunanki na saka mata" da mamakin sosai Majeederh ke jin abun ina ya santa har ya sanyawa yarinyarsa sunanta? Lallai karamcin Abu-turab daban yake, kamar yadda ya ce haka aka yanka rago tare da ?ara yiwa Ibrahimul-khalil huWu ba da sunan daya samu. Tun daga nesa yake danna horn cikin sauri mai gadi ya buWe masa ya shigo, a hankali ya sako kan motar cikin harabar gidan nasa, mamakin ganin motoci daban daban a parking lot ya kama shi.
Ya buWe ya fito yana sanye cikin wani tattausa brown Win yadi mai laushi ya Wora hula jaddara, hannunsa Waya ya saka cikin Aljihu har zai tambayi mai gadi ba?i akai ne? Sai kawai ya buWe ?ofa ya shiga, shiru gidan babu motsin komai sai wani slow music dake ta shi, ga parlourn kaca-kaca sai wari da ?aurin abinci yake, kwalayen exotic birjik plate Win abinci har a saman kujera, nan da nan cikin Bar Aliyu Sufyan Alhassan ya fara juyawa ya toshe hanci da sauri yana haurawa sama tare kiran
"Latifa, Latifa"
Yana ?o?arin buWe ?ofar bedroom Win ta tayi saurin fitowa, ya shiga kallonta frm head to toe, towel ne a jikinta iya qiwwa gashin kanta duk a har gitse ya dubi gefen bakinta ya ga jambaki.
"Lafiya?" Aliyu ya ce
"Su waye a gidan?" Ta ce "Friends Wina ne, yanzu zasu bar maka gida" ya yi jim kafin ya ce "Yanzu dake da friends Win mahaukatan ina ne Wife? Ki kalli gidan nan kamar bola wanne irin abu ne, kema kalleki babu tsafta ba komai irin ?amshin perfume Win nan ma babu, babu mamaki part Wina ba haka yake ba gyara a haka ki ke ihun kada nayi aure? Ko son ki zai kasheni idan har zaki dinga gallaza mini da ?azantarki wallahi tsanarki zan yi" ya juya rai Sace bai taSa ganin ?azanta irin ta Latifa ba ta rasa yadda za tayi amma tayi farin ciki domin ita tunaninta ya manta da batun Latifa... Gidan ya yi shiru Mama tana part Winta, His Excellency Abu-turab ya fita zuwa Wajan meeting a Government house, securities Win na bakin ?ofa. A hankali ya dinga le?o kansa ta wajan gate Win dake kusa da bedroom Win Jeederh, shigar yau ta musamman ce gashin kansa ya ?arya hargitsewa ya kwanto gaban goshinsa, hannunsa ri?e da wani teddy da flower mai kyau rabin faffaWan ?irjinsa a bayyane sbd yagewar da rigarsa tayi wandon jikinsa 3gauter ne, ga ?atuwar sar?a a wuya. Ya kama gate Win tare da dirowa cikin gidan, da sauri ya nufi bedroom Win cikin sa a yana kama handle Win bedroom ya jisa a buWe, Abraham ya lumshe idanunsa masu cike da kewa ba sallama ba knocking ya tura kansa cikin bedroom Win daidai lokacin ta fito daga toilet tana sanye towel iya cinya...

Not editing
Jiya na yi Busy na je unguwa ga wajan aiki=?O?
An fara biyan kuWin littafin tuni... Yi magana domin biyan naka 08119237616



*Ina Mata 'yan gayu masu son kayan gayu kuzo ga dama ta samu*. _BY JAY_ *ta kawo maku Kayan masu kyau da inganci indai mace tasan gayu to* _BY JAY_ *ne gurin siyayyar ta.*
We have
*Laces* _(Dubai laces, london laces, Switzerland laces,)_ dan uban su
*Atampha of all kinds*
*Veils*
*shadda*
*shoes*
*qualitative handbags*
*Jewelries* etc
Abun sha awa ana shine Kayan mu ba a jikin kowa zaku gansu ba dan kaya ne unique na mata yan gayu da suka san kan gayu ku dai kawai ku mana magana ta Wannan no din *09060450181*
Ko kuma ku danna Wannan link din domin samun damar ganin kayan mu

https://chat.whatsapp.com/IBD74Cka3X2E2AqZyg0Nfo
[7/7, 12:25 AM] Aunty Mopol: *

*_Arewabooks@Nimcyluv_*

_Please ayi following Acct na sister na=?G? https://arewabooks.com/u/ayshadansabo


*8......*
Kamar an dasa Abraham haka tsaya jikinsa na rawa kansa ya sara sosai, wannan shi ne karan farko daya yi mata kyakkyawan kallo, kallon da ba zai taSa shafewa a cikin ?wa?walwarsa musamman yanzu da yake cikin yanayin ciwon hauka, haukan kuma bai sanya ya manta wani kyakkyawan gurbi dake zuciyarsa ba.
Ko a baya bai san haka kyan jikinta da surarta yake ba. Malama Majeederh na tsaya gaban mirror ta Wauki wani body lotion tana dubawa Wago kan da za ta yi taga mutum tsaye a bayanta ta cikin mirrorn.
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" Ta furta cikin tsoro ta rufe Idanunta domin bata gama tantance waye ba, ta ?ara buWe idanu ta cikin madubi ga mamakinta hawaye ta gani kwance cikin idanunsa sai a lokacin ta kalli cikakkiyar fuskarsa.
"Little?" ta ce da mamakin domin ita ta gama sanyawa a zuciyarta baya raye a duniya. Yana tsaye bai motsa ba, hawayen idanunsa bai tsaya ba, abubuwa ne da yawa suke son dawowa cikin tunaninsa wasu tsofaffin memories na gilmawa ta cikin jijiyar dake motsawa tunanin ko wanne Wan adam a cikin ?wa?walwa.
Su yake ya tambayeta "Me take a nan? Ya yaga ta take? Waye ya taSa ta yanzu ya yanke hannun ko waye, me ta yiwa jama'ar gari? Shin daman haka addinin na su yake, mabiyansa basa yiwa kansa adalci, basu kyakkyawa na ciki ba ina ga bare?"
Bakinsa ya a yi masa nauyi, tunaninsa ya tsaya kamar yadda take kallon cikin idanunsa haka ita ma yake kallonta,irin kallon nan da ba kowa ne ya isa ya fassara ma'anar shi ba.
"Jee" Abraham ya faWa tare da yin inda take, kafin ta juya da nufin matsawa ko Waukan hijabi gaba ta jita nan naWe jikin mutum ya ?an?ameta a ?irjinsa kamar wani zai ?wace ta, tamkar zakin daya shekara yana neman abin farauta bai samu ba sai yanzu.
Duk yadda da su ?wace jikinta kasawa tayi, fargabarta Waya kada wani ya shigo zargin da ake mata ya tabbata, domin babu wanda zai yarda ba da saninta Abraham ya shigo ba.
"Ka yi hauka?" "No!"
Ya bata amsa, amsar data bata mamaki tasha ce masa "Ka yi hauka ne" kai tsaye zai ce mata "Yes, Mahaukaci ne ni Jee" amma yanzu ya bata amsa da "No!"
Hakan na nufin akwai wani abu a ?asa.
A lokacin kuma ta lura da yanayinsa, shigarsa, sauyin tunaninsa da kamanninsa everything. Majeederh tsayawa tayi tana kallon Ikon Allah, ba zata iya ciwon baki ba, ba zata iya kokawa ba don haka ta ja idanunta ta runtse ?irjinta na Wagawa a saitin nasa ?irjinsa sosai kuma hakan ke taSa Abraham, tun tuni ta san Abraham bai san wani abu mai kama da tsoro ba, bai san ha?uri ba, balle ace kayi ha?uri ya yi, bai ladama ba, bai san ya yi laifi ba, taurin kai ba zai taSa abinda bai niyya ba. Abu Waya ne da shi yana da tsananin tausayi baya ?aunar ganin hawayen mace yanzu zai riki ce.
Mamakin ganinsa kuma ya sata kasa Waukan mataki.
"Am not crazy Jee, ni ba mahaukaci ba, am not bad, an kai ni gidan mahaukata, kada ki bari wallahi zan kashe kowa"
Jeederh ta tattara ?arfinta ta hankaWe Abraham tare da nufar wajan wardrobe zata Wauki hijabi cikin saur ya biyo ta tare da ri?e hannunta ya sa ?afa ya daki wardrobe Win nan take ta tsage murfin ya faWo. Ta sanya hannu ta zabga masa mari, ta ?ara zabga masa mari rai Sace irin Sacin ran da ko a gaban Abbu bata nuna ba lokacin daya koreta daga gidansa Idanunta ya kawo ruwa ya kwanta ta nuna shi da hannu tama kasa cewa komai.
Murmushi Abraham ya yi yana shafa fuskarsa wane yatsun hannunta ya kwanta sosai cikin gurSatacciyar Hausar shi maganar a rarrabe da ?arfi kuma ya ce..
"Beat me, beat me...If that will make you happy" ya cije baki tare da sanya hannunsa ya hargitsa kansa da zafin nama ya dinga kaiwa ko'ina duka hannunsu ya fara zubar da ji ni ya juya zuwa inda take kamar zai shigeta ya ce
"Idanunki ya bayyana laifina,ni na ce maka I'll be back, sooner or later, bana da laifi Jee babu laifi wajeni" duk ya dagula hausar tashi wacce yasan ta fahimta. Ya kama hannunta ta ?wace da sauri cikin kakkausar murya da ri?e kanta ba tare data bari ya fahimci halin da take ciki ba ta nuna masa ?ofa ta ce "Out, ka je can kayi haukanka mahaukaci"
"No, am not"
"You're Mad" da ?arfi ya ce "Am not, you stop listening to me" ya faWa yana matse kafaWarta idanunsa kamar za su faWo ?asa ya zaunar da ita saman gefen gado, tare da zubewa a gabanta ya Wora kansa saman cinyarta kamar yadda ya sama, wani irin raunataccen kuka ya ?wace masa, ya dinga yi kamar wani ?aramin yaro tunda take bata taSa ganin hawayensa ba balle kuka yau gashi yana rusa mata kuka kamar ance masa Denial ya mutu ko David ko Kiristi. Ba zata iya tantance lokaci daya shafe yana kukan ba, zuciyarta motsa rauni irin na Wiya mace ya so kamata tausayi irin na uwa da Wanta ?wance akan fuskar Malama Majeederh.
Tana son bashi baki akan ya tashi ya tafi, ya ?ara yin nesa da ita fiye da yadda ya yi ta bashi labarin halin da itama take ciki, tasan faWa ba zai taSa yiwa Abraham ba, ko mutanen duniya ne za su taro a nan babu abinda ya dame shi.
A hankali ta sanya hannu zata ?ara Waukan hijabi caraf ya ri?e hannun tare da ?wace hijabin ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda sukai jajir while he's still crying.
Hannunta ta sanya duk biyun a fuskarsa ta ri?e cikin kyakkyawan lafazi ta ce "Why? Why?"
"Am sorry!"
Ta dube shi ya ce mata sorry baya yi masa wahala, ya ce Sorry ga jama'a kuma babu uban wanda ya isa.
"Why?" Ta sake tambaya.
"Don't judge me, because of your barracks that I have been doing for years"
Ya fesar da numfashi yana kallon jikinta sosai ba abinda ya dame shi mamakinta yake sai yanzu ya fahimci dalilinta na kwasar tarkace ta zuba a jikinta.
"Jee ban ji komai a small marin da ki kayi mini ba, da gaske Mahaukaci ne ni? Dad ya Waukeni sun kai ni gidan mahaukata kullum ana mini injection suna sayawa ina jiwa kai ne ciwo, suna son fasa tunani na" ya sunkuyar da kai kafin ya ce.
"Jesus"
"Ki yarda this time around mu tafi, muyi auren Choci" Sai a lokacin ta share hawayen idanunsa ta ce.
"Little ina cikin masifa, ina cikin jarrabawar Ubangiji, don Allah ka tafi leave me alone"
"I knw everything, Abbu ya barki zuwa waje right? Jama'ar addininki sun wula?antaki right, Uhm where's is the baby?" Bata ce masa komai ba har yanzu yana dur?oshe gabanta ya ce
"Meye abun damuwa? Ni nayi miki cikin fa, ni ne baki cikin ke da babyn duk nawa ne barsu kawai" cikin razani tana fito da ido ta ce
"Abraham fita, ka fita na ce kabar bedroom Win nan" ya Waga ?afa shi bai ga abin damuwa ba ya ce
"I mean my words ni ne na baki cikin, kawai bani da tabbacin yaushe cikin ya samu tunda al'amarin shekaru biyu baya ya faru kenan kuma yanzu ki ka fito da babyn waje, kawai nayi believing babu wani namiji da zai samu sa a irin tawa balle ya baki ciki"
"Ka cika Mahaukaci"
GabaWaya suka kalli bakin ?ofa Abu-turab ne tsaye yana tattara hannun riga, Abraham Daniel David ya mi?e tsaye Malama Majeederh ta tayi toilet cikin sauri ta zura abayar data cire ta Wora rolling.
"Zan nuna maka Banbancin mai hankali da mara hankali, zan nuna maka ta??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????zarar dake tsakanin mai mulki da kuma wanda ake mulka" Abraham dai na tsaye can ya girgiza kai ya ce
"Oh, Go ahead"
"Kasan waye ni a jihar nan?" Cikin shan ?amshi Abraham ya ce
"Governor Abu-turab Al?asim" sosai His Excellency Abu-turab ya yi mamaki kafin ya ce
"Haukan ?arya ka ke yi kenan?" Idanunsa akan ?ofar toilet ya ce
"Daman ai bance Mahaukaci ba ne ni, let me warn you kada ka takura kada ka matsanta,kada ka zurfafa domin You can take it"
"I love her" cewar Abu-turab.. "I am the one who raped her" Abraham ya bashi amsa, yana matsowa dab da shi.
"Zan iya komai a kanta" Wani irin murmushin mugunta Bad boy ya yi kafin ya ce.
"Ita ne dalilin ya sa aka kai ni gidan mahaukata"
Abu-turab ya faWa shi ma yana matsowa wajan Abraham suka haWe ko wannensu yana huci.
"Mara tsafta, wanda ya dulmiyya cikin yadanci ha zai taSa samun Malama Majeederh ba"
Wata dariya sosai Abraham ya yi yana Wora hannunsa a shoulder ta Abuturab ya ce.
"?arshen samu ni na amshi budurcinta, na Wauka abinda nake kwaWayi ne sai dai ko mintuna arba'in ba ayi ba na fahimci ba budurcinta nake so ba,I want to end my life with her, I want to take my last breath on her shoulder,I lived with her love, I will die on her lap with a smile on my face"
Abraham ya faWa a hargitse. Abu-turab ya ce "Idan ka dauwama a gidan yari har ?arshen rayuwarka, sai mu gani ko zaka sameta"
"Kai ka ke tsoron prison, ka duba record, da report na Abraham Daniel David ni criminal nan"
Abu-turab ya Waga hannu zai mari Abraham kafin His Excellency ya sauke hannun ji ka ke ?asss! Abraham ya ?arya hannun. Wata ?ara ya saki da sauri kuma ya danna wani abu daman Hammad na waje don kada ya shigo ne, yana jin ?arar ya shigo da sauri ganin Abraham ya sa ya ja da baya.
Securities Win da suke cikin gidan gabaWaya suka shigo part Win Malama Majeederh daidai lokacin itama ta fito Idanunta jajir da alama ta saurari komai dake faruwa.
Zufa ce ta dinga yankowa Abu-turab, Majeederh ta tsaya tana kallon Abraham day taso ya tsaya a gaban baki ya buWe ya ce.
"Malumana, shi ne....,"
Marin data sauke masa yasa ya kasa magana, ta ?ara sauke masa.
"Ka tarwatsa mini farin cikina, jin daWina kwanciyar hankalina, ka rabani da iyayena i hate you" Abraham ya zare ido domin shi ya Wauka for now bashi da wani laifi, idan har ta karanta sa?on daya bari before he leave the country.
"Na raineka da hannuna, na baka kulawa kamar yaron dana haifa,daga baya na rasa ka, nayi kuka na shiga damuwa, ban cancanci haka ba, kaci zarafina ka ci mutumcin addinina, ban san ya akai hakan ta faru ba amma zan so ka bayyanawa duniya gaskiya domin na samu sassauci, Abraham Daniel David...".
Ta Wauke kai shi dai yana tsaye gabanta kamar idanunsa za su faWo ?asa, yadda ?irjinsa ke Wagawa kai sai sanya a gane zafi da tasirin maganganunta a zuciyarsa.
"Allah ya isa, na tsaneka adadin tsanar da mahaifina ya yi mini zan so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login