Showing 45001 words to 48000 words out of 95753 words
Chapter 16 - BABBAN YARO Part 2 By Binta Umar Abbale .pdf
kwali a sinke Rambo ya bawa wani YARO k'atuwar
takarda an nannad'eta da wani Abu me kyalli Muna budewa kudi sabbi dall suka soma zubewa
kasa, 'yan dubu dubu tas aunt Hauwa ta lissafa kud'in dubu Dari biyu sai wata k'aramar ta karda
ya rubuta da turanci cewar a yi cefane da kud'in. Dukaninnu mamaki muke yi, daga k'arshe ni
futa nayi na koma cikin k'awayenmu domin nasan zai yi fiye da abunda yayi a yanzu.
Naje na tadda sun sanya Mimi a gaba kowa na fad'ar albarkacin bakinsa a kanta daya daga
cikinsu murna suke ta ya ta in sukaji wa zata aura sosai suke ji a zuciyar su cewar ina ma sune,
na lura itama walwalar ta ta karu fiye da ta da hat Yanzu kuma batasan cewar ba dani za a
d'aura auran ba, tunda tana gani nima sai shirye-shirye nake yi.
*****
Sosai ya sassaki Hibbah ya jigata ta ya sauke duk wani b'acin ransa a kanta sai da yayi a wa
uku a kanta yana Abu d'aya yau ta tsokoshi sosai baya bukatar romonce sex kawai yake
bukata ya samu, Yanzu ya kara tabbatar da cewar maganin da Granny ta karbo masa mai kyau
ne, domin jinsa yake da mugun k'arfi kofa za'a hada masa mata a shirin a gabansa zai iya dasu,
Hibbah dai dauriya take domin ta kai geji tayi reliazing har sau biyu gogon yak'i sauka daga
kanta sai ta fara k'ananun hawaye na sarewa, da kyar ya samu yayi realizing ya sauka daga
kanta hade da nananade jikinsa da bedshirt din da ya cukurkude ta shige toilet ba tare da ya
kalleta ba.
Hibbah ta mike zaune cikin jigata! Da kyar ta ke motsa cinyoyinta da sukayi mata balain tsami
da tayi motsi zata ji gabanta yayi wani motsi sai zugi yake mata gaskiya ta sha gurza gurin shi
wannan wace irin jaraba ce haka, murmushi ta saki a hankali tace." Idan ma baka aure ni ba
inda zaka dinga mu'amula dani kamar matar ka ta aure dai-dai ne."
Jikinsa daure da towel ya futo bai ko kalli inda take zaune ba, dama haka kaidar shi take yana
jimawa kafin ya hada ido da mace indai yayi sex da ita. Hibbah ta miki a dadaddafe ta shiga
toilet ta gasa kanta ta futo ta tar har ta shirya ya fuce daga dakin cikin sauri ta sanya kayanta ta
futa.... Yana tsaye a parlor yana idanunsa kan TV yana kallon labarai na k'arfe shida na yamma
Hibbah ta futo hannunta ta sanya ta sakalo wuyansa tare da fadin "Mazaje." Kiss ta manna
masa a kumatunsa cike da shauki. Idonsa na tsaye kan TV yana jin abunda take masa, sakin
sa tayi ta zauna kan kujera hade da futo da wayar ta tara Neman numbar da ya bata da sunan
ta budurwar sa kamar yanda ya fad'a.
Bugu daya tayi aka dauka ..........Hayaniyar da tayi yawa ne yasa na yi saurin futa soro domin
naga sabuwar numbar CE, sallama nayi naji shiru INA kokarin kashe wayar naji tayi magana
cike da izzah tace." Sunana Hibbatu y kk?."? Cike da mamaki nace"Lafiya Lou kefa."? Ba ta
amsa min ba, tace." Amjad ne ya bani numbar ki Yanzu. " naji wata irin fad'uwar gaba jin ta
ambaci sunan sa. Nace "Lafiya dai in ce ko."? Kasaitaccan murmushi tayi tace." Alfarma nake
nema a gurin ki, kamar yanda shi uban gayyar ya umarce ni." Ajiyar zuciya na sauke nace"Ina
jiniki ki fad'i abunda zaki fada min INA da uzuri. A Dan tunzure na k'arashe maganar tawa.
Har yanzu yana tsaye inda yake idonshi tsaye a TV amma hankalinsa yanzu na kan maganar
da Hibbah takeyi da Asma'u a waya, yana daga inda yake yana jiyo sautin muryar ta, Asma'u
akwai zakin murya Uwa uba kuma sai ka saka kunne sosai sannan zaka ji maganar ta saboda
yadda take da saurin baki.
Hibbah tace"Yace in nemi alfarma a gurin ki kamar yanda kika yarje masa zai auri matar da kika
zab'a masa nima ki yarje masa ya aure ni, domin duk cikin Ku nafi Ku son shi."
Asma'u taji wata magana kamar ta shashashai sai taga kamar ma da rainin hankali cikin ta,
kashe wayar tayi hade da Jan tsaki ta koma cikin gida abunta.
Hibbah tayi sakato da waya a hannunta tana mamaki kiran wayar ta kara yi a karo na biyu har
ta katse ba dauka ba, ta kara kira a karo na uku . Da sauri na mike na kara komawa soron a
fusace nace"Wai meye hakane malama kin dame ni da kiran waya, mtsssss.! Cike da taikacinta
Hibbah tace"Ke ni zaki fad'awa magana kin San ko ni wacece kuwa."? "Sanin ko ke wacece bai dame ni ba, nasan dai bazai wuce ire-ire 'yan matan shi bane irin Ku
'yan iska karya." Hibbah ta rike wayar da k'arfi ranta a mugun bace tace."Ni kike cewa 'yar iska."
Ko a jikina nace"Yo idan ba 'yar iska bace ke mecece ke. Har da zaki kirani a waya kice na
nema miki alfarma gurinsa ya aure ki, ni meye hadina dashi meye damuwa ta dashi, idan auran
ki zai yi sai ya nemi amincewa ta tare na ganku ban San sanda kuka had'u ba, saboda haka kar
ki kara kira na a waya mtssssss." Kashe wayar nayi ina jin wani mugun takaici lallai ma guy nan
Dan rainin hankali ne, haka kawai na tsinci kaina da mugun jin haushin sa dashi da 'yar iskar
budurwar tasa, tsaki kurrum nake Tabkawa.
Hibbah ta kalleshi ranta a mugun b'ace Tace"Kaga abunda ka janyo min ko.? Na lura yarinyar
nan bata da kirki wallahi sai na koya mata zama a garin kano har ni zata bude baki ta gayawa
magana irin wannan."!! Dariya yake cikin ransa yace." Indai wannan yarinyar ce halinta ya wuce
yanda kike tsammani. A zahiri kuwa cewa yayi "Idan kinga abunda kikayi kina iya tafiya."
Hibbah ta mike ranta a bace ta dauki Jakarta tana fadin"Wato ka gama more ni kana ji wata yar
iska na zagina kaki ka dauki mataki shikkenan. " murmushi yayi yadan Sosa sumar shi, yace."
Nima rarrashin ta nake yi kin San itace ruhina bana son abunda zai b'ats mata rai!!.. Hibbah ta
fashe da wani irin kuka me cin rai lallai namiji kanin Ajali kamar ba yanzu ya gama sukuwa a
kanta ba ya kwashi romonta amma dubi yanda yake gasa mata magana me zafi.! A fusace!! Ta
futa daga parlor . Tsaki yaja me k'arfi hade da zama cikin kujera yana fad'in "Sai kace ni ns
kirata 'yar iska zata zo ta dame ni da kukan banza." Zama yayi yana shawarwari da zuciyarsa
me. Zaiyi ya kuntatawa zuciyar Asma'u kan abunda tayi masa lallai ta dauki bashi domin bazai
tab'a yafe mata ba halin da ta sanya zuciyarsa a ciki zai nuna mata shi namijin duniya ne jarumi
zai danne sonta cikin zuciyarsa kamar bai tab'a yi ba, sai tagane kuranta zata gane wautar da ta
tafka a rayuwar ta.
Bayan Sallah Jama'a aka d'aura auran Asma'u da Mimi a babban masacin juma'a Mai Martaba
sarki ne ya karb'i wakilcin Amjadu duk da cewar akwai wakilan sa, d'aurin auran ya samu
halatar manya manya mutane sosai abunka da na Jama'a garin labarin d'aurin auran Amjadu ya
baza garin kano da ma kewayen ta, 'yan jarida sun samu abinyi,da kyar ya samu ya futo daga
cikin jama'a ya shiga mota ba tare da b'ata lokaci ba ya umarci doh, ya wuce dashi gidan
granny saboda yasan in gidansa ya wuce wata Matsalar ce Jama'a gami da 'yan jarida baza su
kyaleshi ba.
*15/November/2019*
[11/16, 10:02 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*
*MALLAKAR_ BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA
CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO
MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA
SAI TA CI SHI*
*53*
To gidan granny ma cike yake da 'yan uwa da abokanan arzikinta sun zo taya ta farin ciki
mutanan Chadi ma suna kan hanyar zuwa, aikuwa suka yi masa caaa! A ka masu tsokanar sa
nayi masu fad'a masa magana nayi a fakaice Inna Suwaiba take yar masa da magana yak'i
d'iyar ta Hafsa gashinan ya kwasowa kansa kara da kiyashi, wad'anda suka San akwai
maganar sune suka fahimci inda ta dosa basu dad'in abunda tace ba ko babu komai ai matar
mutum kabarin sa ce, Granny ma bata ji dadin abunda Inna Suwaiba take yi ba, tunda tazo
gidan take yar da haibaci sai kace k'aramar yarinya.
Shi dai shigewar sa yayi bedroom din granny don har ga Allah baya cikin nutsuwar sa ballanta
ma ya fahimci Abunda Innarshi take nufi
******
Wallahi duk makiyin mu idan ya kallemu sai mun burge shi, munyi kyau ni da Mimi har mun gaji
duk inda muka wuce cikin jama'a sai kaji suna fad'in "Wai wacece amaryar ne tsakanin su biyu
sai da a nuna Mimi kawai amma lokaci guda baza ka ban bance mu ba, sai hotona muke da
k'awayenmu, ko wacce da k'atuwar wayar ta, nima hannu na rike da wayarshi da ya bawa Mimi
mai muguwar camera mai fidda mutum nasa Munnu ta dinga d'aukar mu hoto ni da Mimi, wacce
take cikin tsananin farin ciki da annushuwa.
Umma ita da jama'ar ta sai hidima suke yi aunt Hauwa kuwa ai ba'a ganinta, tun da safe da
suka gama rigima da Mimi kan wani magani tazo dashi cikin jarka wai lallai Mimi sai ta shanye
shi, Mimi taki shine take tayi mata masifa, nice na lallab'ata ina fada mata amfanin maganin a
jikinta sannan ta dauka tasha, magani iri-iri aunt Take dirkawa Mimi wai lallai sai tayi ni'ima ni
kuwa dariya kawai nake musu mussaman in naga Mimi na kuka tana shan magani. Yanzu ma
gidan kawarta ta tafi wai zata karbo wani turare duk dai Mimi ake so tayi amfani dashi kafin a
kaita dakin mijinta.
Dakinmu cike da 'yan uwanmu da k'awayenmu sai surutu kake ji ana shewa zan can aure kawai
mukeyi ina gefe ina sanja kayana wayar Mimi tayi kara, dama tana kusa dani ina dubawa naga
heartbeat nace" Mimi zo ki d'auka. " da sauri tazo ta karb'i wayar daga hannuna, ihu! 'Yan dakin
suka sa, suna fadin"Da Alama ango ne ko."? Gyada kaina nayi nace." Shine ya kira yaji lafiyar
amaryar shi" suka fashe da dariya hade da tafawa suna Fadin "hohh-hohh Yau Mimi zata ji
maza."! Ita dai futa Tayi daga dakin tana murmushi.
Yana kwance kan bed din granny ya cire babbar rigar jikinshi daga shi sai singlet da dogon
wandon arniyar shadda da yayi futar d'aurin auren sa, da ita, juyi kawai yake yi zuciyarsa babu
dad'i, ji yayi kawai yana sha'awar jin muryar Asma'u yasan hakan ba dai-dai bane, to ya rasa ya
zaiyi da zuciyar sa, wacce take nema tafi karfinsa a kan Asma'u, wayar sa ya dauka ya kira
numbar Mimi yana fatan Asma'u ta dauka kamar ko da yaushe, sai dai sab'anin haka Muryar
Mimi yaji tana yi masa sallama, lumshe idonsa yayi hade da d'an cije lips d'insa na kasa, yace."
momyna ya hidima."? Mimi ta damkewar wayar sosai wani irin dad'i na ziyartar zuciyar ta, a
hankali tace." Alhamdullahi." "Ok babu wata matsala ko." "Eh babu mungode sosai da Hidima"
murmushi yayi kawai yana jin tausayin yarinyar yasan so masifa ne, abunda yake ji a halin
yanzu yasan shi take ji a zuciyar ta dole ya girmama mai sonshi yace." Haka nake so, Idan
anjima Ku shirya akwai Walima da abokina masu mak'otaka dani suka shirya min,zan aiko a
dauke Ku a mota OK." Mimi tace." Insha Allahu. Kokarin kashe wayar yake tace" ko in bawa
Asma'u wayar ne." ? Girgiza kansa yayi kamar tana kallonsa yace." K'yaleta kawai Momyna
zamu gaisa idan anjima OK."
Kafin Mimi tace Wani Abu ya kashe wayar yana jin wani mugun daci a bakinsa, ko wane ango
yana farin ciki ranar d'aurin auransa mussaman idan ya tuna amaryar sa, amma shi ranar
d'aurin sa ta zame masa ranar bakin cikinsa Asma'u ta cuce shi, bai ta tunanin zai fada rudani
na so irin wannan ba.dole yayi kokarin sa Mimi cikin zuciyar sa, ko don ya haddasa Asma'u
ciwan zuciya kamar yadda take kokarin haddasa masa, wannan itace shawarar da ya yanke.
****
Mimi ta dawo fuskar ta cike da walwala da farin ciki, tace"Asma'u yace." Mu shirya bayan sallah
magariba zai turo a dauke mu akwai walima da a bokanshi suka hada masa, da har nace ko in
baki wayar Ku gaisa yace A'a in k'yale ki." 'Yan dakin suka kwashe da dariya tare da fad'in"Haka
kurrum yana jin zakin muryar ki, zaki had'a shi da masifaffiya mai saurin baki, mai zai fuskanta
ya burgini da ya gwale ki." Dariya suka kwashe da ita har Mimi din, wani irin b'acin rai ne ya
kamani lokaci guda, ganin yanda suke min dariya sai naga kamar da gayya suke yi min har ita
Mimi din, raina ya b'aci mutuka, Mimi tace. A bani wayar yace baya bukata lallai ma guy nan,
cikin jin haushin su nace banzaye 'yan iska kawai baku da aiki sai iskanci da dariya Ko wacce ta
rasa mashinshini don Allah a daure ayi aure ko kwa rage zumudi da tsiyayar da kuke yi." Ihu!!
Suka sanya kamar wasu shashasha, Maryam tace"Dallah malama yi mana shiru ke akwai
wacce ta fiki zuba, daga an fara zancan aure zaki hau lumshe ido idonki har ja yake yi "yar iska,
hahahahaha " ta k'arashe maganar tana dariya Tare da bawa ta kusa da ita hannu suka tafa
tsaki naja me k'arfi nace "Kanku a keji, kun dai ji Abunda Mimi tace ko, gaskiya Ku kintsa sosai
bana son shirme a gurin ku zama manyan baby's kar Ku bani kunya shegu." Munnu tace"Dole
ne ai nasan gurin zai had'a had'addan Samari gaskiya
Dariya muka kwashe da ita nace"Munnu ta Shamsu kenan" Hararata tayi, ni ko na cigaba da
shiryawa ta ina mata dariya, aunt Hauwa ce ta lek'o dakin tare da kiran Mimi hannunta taja suka
futa, nace"Mimi yau kin bannu a gurin aunt Hauwa.
****
K'arfe takwas dai-dai gurin Walima ya k'ayatu, nan cikin Estate din aka shirya komai guri Tasha
decoration, haske ko ta ina ga wasu shegun kujeru an ajiye guda biyu na ango da amarya ne,
su uku ne kacal cikin Estate din, Ma'aruf Mujahid Hafiz sai Amjadu din, dukanin su ma'aikata ne,
Hafiz yana aiki a babban banki najeria, shi kuma Ma'auruf yana aiki a babban Asibiti na
nasarawa Mujahid yana aiki a Company d'angote cement shine manager dukaninsu suna da
aure da yara biyu Hafiz ne me D'a d'aya tunda shi bai jima da yin auran ba, sai Amjad da yayi
aure yanzu, suna zama na fahimtar juna a tsakaninsu, kasamcewar su Ma'aikata yasa basa
haduwa sosai sai weak end suke had'uwa su gaisa da junansu sai kuma lokacin azimi suke
shan ruwa tare, yau idan an sha ruwa gidan wannan gobe a sha gidan wancan, Amjad sai dai
yaje domin shi bashi da matar ma, sunyi ciwon baki har sun gaji, Matar Hafiz me suna Samina
ita ce ta dinga nanika masa k'anwar ta yana basarwa da ta lura ba auran zaiyi ba kawai sai ta
hak'ura, amma dukaninsu sun yi mamaki da suka ji labarin auran sa katsaham! Shine suka
shirya masa walima domin taya murna, amma da ba don haka ba , shi babu wani shiri da yayi
domin murnar ranar.
Dukaninsu sun gayyaci abokanan su shiyasa guru ya tsaru domin duk manyan 'yan boko ne
samari masu kwalisa gayu kenan, ango kuwa babu wani abokan shi da ya gayyata, to yawanci
ma shi bai fiye sakewa da mutane ba, kuma abokan shi da suka shak'u da juna turawa ne, 'yan
gari daban-daban shiyasa sam bai da abokai a najeria sai Wanda ba'a rasa ba.
Shigar wani irin yadi suke yi baki Wanda bantab'a ganin irin shi ba, dinki iri daya huluna iri daya
takalman su iri daya kai hatta da agogon hannunsu iri daya ne, sunyi kyau sosai da sosai,
Amjad ya futo ango dashi sai gaisawa yake da jama'a fuskar shi babu yabo babu fallasa.
****
To muma namu b'angaran haka take mun shirya sosai ko wacce ta k'ure kwalliyar ta, ni da Mimi
kayan mu iri d'aya, cikin Wanda ya aiko Rambo dasu ne jiya muka dauki wani masifaffan les
ruwan Zuma, anyi mishi wani irin dinki mai tutoci gaba da baya dinki Riga da siket ne rigar kuma
bata da girma babu abunda yafi burge ni da dinki sai yanda aka kaya ta hannun rigar d'aya
dogone d'aya kuma gajere gajeran anyi masa wani falmaran a saman sa cif rigar tayi min amma
duk da haka saman k'irjina sai da suka futo k'aida ne dama indai zan sanya Riga pitatd to sai
saman nonuwana sun futo har tsagar su, saboda Allah yayi min baiwar su, sai nayi amfani da
gyale mai Dan fad'i inda na samu ya rufe min mazaunai na, amma yana da sharara dole sai an
ga komai nawa, hakan ma dai dashi gwara babu, ni kuma bazan yi kwalliya ta in sanya babban
mayafi ba.
Mimi kam net ta sanya kamar yanda amare suke yi muka futo waje muna ta d'aukar hoto, wayar
na hannuna naga kira, shine na daga kaina ina Neman Mimi tana can suna hoto, a dake na
daga wayar nayi sallama.
Zuciyarsa yaji dam!! Jin muryar ta, dake namiji ne sai ya maze cikin wata 'yar iskar murya yace."
Mommahh ga motoci nan sun tawo d'aukar Ku, na k'agu naga fuskar ki, wallahi