Showing 63001 words to 66000 words out of 95753 words

Chapter 22 - BABBAN YARO Part 2 By Binta Umar Abbale .pdf

min iskanci son
ranka yanzu ka tab'a ni ka tab'a haram! Kana auran 'yar uwata."
Sam! Baya cikin hayyacin sa, idonsa na can wuyan ta idan yake bin lafiyayyar fatar wuyan ta da
gashi ya kwanta a gurin, lumshe idon sa yayi ya bude su a gurin, jiki na kyarma ya cusa fuskar
shi tsakin gurin yana sakin wata shegiyar ajiyar zuciya, k'ugunta ya rungume da hannu d'aya
Jikinshi na wani irin kyarma, sosai yake murza gemun shi a wuyan ta had'e da kuncin ta. Wani irin masifaffan yanayi na shiga mai wahalar fassarawa gabobina suka yi wani irin laushi!
Yayin da na fara Jin k'asa na ya fara tsiko.
Kamar yanda ya saba min duk lokacin da ya kusance ni, lumshe idona nayi, kokarin tuno
addu'ar Neman tsari nake na kasa, gashi duk ya bi ya matse ni jikin bango tare da sake min
k'arfin shi, zubewa nayi a gurin ina nishi!
Ya bini hade da Dora hab'arshi kafad'a ta, idanunsa sunyi wani irin ja, duk sun kankance fuskar
shi, yake gogo mun a gefan fuska ta, tsigar jikina na mik'ewa, a hankali naji muryar shi na
fad'i"Kin cuci ni.!!! Cikin zafin nama na mike ya maida ni da sauri, a hard'e yace." Babu inda zaki
je sai kin bani sweet lips dinki na tsotsa, shine hukuncin ki."!!!!! Kallon Mara hankali nayi masa,
da kyar! Nace"Kaji tsoron Allah a duk inda kake." Hannunsa ya Dora kan lips dina yana d'an
girgiza kai yace." Ke tsoron sa kike ji? Me zai sanya ki saka wad'annan kayan a gidana."?
Yafad'a yana kallon jikina, da k'irjina da suka futo Samar Riga.
Fuskar sa ya Dora a gurin yana murzawa.!
Wata shegiyar a jiyar zuciya na saki, tare da fashewa da kuka, nace" Ka Ubangji kayi min
maganin ka" : Cikin wata irin shashsheka yace." Nima Allah yayi min maganin ki."!
Kauda kaina nake yi yana kara kusanto da fuskar sa, bakina. Bana son in bude bakin inyi
magana hakan zai bashi damar yin abunda yayi niyya shiyasa na ki budewa, cikin shakakkiyar
murya yace." Harshen ki kawai zan tsotsa in k'yale ki, ni shi kadai nake muradi." A zuciya ta
nace ban tab'a ganin tantari irin guy nan ba Hawaye ne ya cigaba da zubowa a idona hakuri nake bashi da ido ko da wasa naki bude bakina
kar ya samu dama. "

Miskilin murmushi yayi yace." OK tunda kin ki bude min sweet month din bari in tsotsi sweets
nipple din ki, da alama shi kike so in tab'a miki." Hannunsa ya sanya yana kokarin bank'are min
k'irji.ihu! Na kurma!

Granny da Mimi suka nufo kicin din da sauri. Surutun granny yaji tun kafin su k'araso kicin din
ya sa ya mike da sauri! Kofar da zata sada ka da store ya bude da sauri ya mai da kofar ya rufe.
Mik'ewa nayi da sauri sai haki nake yi. Rigata na gyara da sauri! Na dauki wuk'ar da ta fad'i
kasa. Suka shigo kicin din.
Granny tace"Menene kike yin ihu!? Ina kuka nace"Granny yanke wa nayi."
Mimi ta k'araso gurin tana duba hannuna kuka ta sanya tace"Muje ki zauna na fasa cin miyar."

Nace"Mimi me zaki ci ki bari in k'arasa miki domin yau Zan tafi." Granny tace" A'a kije ki huta
kinji yau dai daya."
Rike hannuna tayi muka futa daga kicin din gabana na fad'uwa.
Yana dai na jin motsin su ya futo yana Jan tsaki. Parlor ya shiga lokacin duk suna dakin Mimi.
Kai tsaye dakin shi ya nufa, dole ya sake yin wanka, domin jikinsa duk ya b'aci ga wata irin
kullewa da mararsa take masa, ba bu tantama dole ya nemi me biya masa buk'ata.


Kuka Mimi take min kar in tafi ita a ganin ta nice garkuwar ta a gidan nace"Mimi ciwo da lafiya
duk na Allah ne ki kwantar da hankalin ki insha Allahu zaki samu lafiya."
Granny ta sanya bakin ta tace"Kiyi hakuri ki zauna mata tunda tana son zaman ki kuma tana
walwala zaki samu lada gurin Allah, kinji ko, ubangiji Allah yayi miki albarka.'

Karamcin matar ya sanya na hak'ura amma ni kaina nasan zama a gidan hadari ne ina ganin
mutumin nan zai iya fad'o min tsakar dare. Dole in dawo kwana da granny.



Sai daf da sallahr magrib ya futo daga dakin shi, lokacin muna zaune a parlor muna kallo ko
ince suna kallo domin ni Sam bana Cikin hankalina.

Yana sanye da jallabiya ash coulor hannunshi rike da carbi me maddanai, yayi shirin zuwa
masjid, Granny ta kalle shi tare da fadin"Au! Kana cikin gidan Ashe."? Babu walwala yace." Eh
zan je massalaci."kallonsa nayi cike da wani irin tsanar sa, kullum yana nunawa duniya shi na
Allah ne amma bayan fage yana aikata sab'o Allah ya shirye shi idan me shiryuwa ne. Futa yayi ba tare da ya kalle mu ba, granny tace." Yau me zamu ci ne me mana girki ta yanke a
hannu."
Mimi tace"Rambo yayi mana take away kawai.
"Ke kika San wani take away ni kam ban San shi ba, gashi me gidan ki ya dawo bai ci abunci ba
kuma naga baki damu ba, ya kamata ki shiga kicin din in zaki iya kiyi masa girki ko."
Mimi tace"Granny baki San halinsa ba, wallahi zai iya cewa baya ci." Shiru tayi minti biyu
tace"Nasan halinsa farin sani, amma bari inyi sallah ni da kaina zan shiga kicin din."

Kafin Isha'i granny ta kammala girki tsaf inda ta shirya jalop din macaroni da dankalin turawa
hade da kayan Lambu da bushashen kifi
Kamshi ne kawai yake tashi.
Mik'ewa nayi ina taya shirya daining din tsaf ya shigo hankalinsa a kanmu ganin granny a tsaye
a gurin ya k'araso da sauri yana fatan ita CE tayi abunci
Matsawa nayi daga gurin da sauri, ni yanzu tsoro yake bani.
Mimi ce ta hada masa abunci ta zauna kusa dashi
Yana ci suna hira sama-sama, ni da granny muna parlor a zaune. Mujahid yayi sallama ya shigo
kamar yanda ya saba, babu iso babu komai yana ganin duk an zama d'aya.







*21/11/2019*
[11/22, 9:48 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*


*MALLAKAR_ BINTA UMAR*



*LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA
CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO
MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA
SAI TA CI SHI*



*59*





Da murna granny ta tare shi tana fad'in"D'an halak yanzu nake zancan ka, a zuciya ta Ashe
kana tafe."

Mujahid ya k'araso tsakiyar parlor fuskar sa a sake yake fadin" Ina shigo wa naga alamun
mutumin ya dawo shiyasa ko gida ban shiga ba na shigo." Granny tace" Aikuwa ka kyauta. "
Daining din ya nufa yana fadin"Kai baka ce mun kana kan hanya ba, muje dauka ka."
Amjadu fuskarsa ya ya mutse Sam! Yak'i sakar wa Mujahid din yace." Akan me zan kashe maka
aiki."
Jahid ya sanya dariya yana kallon Mimi yace." Kai kake ganin haka amma kafi k'arfin komai a
gurina."
Shuru yayi masa ya cigaba da cin abuncin sa.
Mimi tayi saurin mik'ewa domin kar ya fuskanci komai tace"Dr zauna ina hada maka abunci."
Zama yayi kamar yanda ta umarce shi.
Yace." Madam lallai yau lafiya ta samu, har da shiga kicin."?
Mimi na hada masa abunci tace"Aikin granny ne."
Girgiza kansa yayi yana fadin " lallai yau zanci abunci me gamsarwa domin girki tsaffi daban
yake da 'yara."
Granny ta sa Dariya domin duk tana jin hirar su tana parlor a zaune.
Ni kuwa tun shigowar sa na mike da sauri na bar gurin,
Saboda tun kafin ya zauna naga kallon wulakancin da Amjad din yake masa
Simi-simi ta Mimi ta hada masa abincin ta bar gurin.
Domin itama ta lura da kallon rainin da Amjad din yake masa Sam bata so ayi abun kunya.
Mujahid bude ciki yayi yaci abunci sosai suna hira sama-sama, Wanda shi Jahid din ne yafi
magana Amjad sai ya ga dama yake amsa masa.

Tsaf suka kammala ko wanne ya goge bakin shi da tissue, Mujahid ya kalle shi, cikin nutsuwa
yace." K'warai naji dadin dawowar ka wallahi."
Gyara fuskarsa yayi yace." Alhamdullahi, nima naji dadin dawowa Cikin nagode K'warai da
kulawa Allah ya kara zumunci."
Jahid yace." Kar ka damu Aboki duk yiwa kai ne, nima ban sani ba ko akwai ranar da zaka yi
min nan gaba."
Murmushi Amjad yayi halin Jahid yana burge shi guy akwai saukin kai Sam! Bai dauki duniya
komai ba.

Mujahid yace." Cikin madam wata uku ne, amma hakikanin gaskiya tana cikin hadari tare da
yaron dake cikin ta, domin NASA anyi mata scanning kuma Abu guda yake nuna min.
Twins ne daya cikin mahaifa daya bayan mahaifa, to amma kasan ba yadda Allah baya tsara
al'amarin shi."" Wani irin shocking jikinsa yayi lokacin da yaji abunda Jahid yake cewa, da sauri
yace"Please ka fada min in fahimta Dr akwai k'wayaye na cikin Mimi sai me kuma kace."?
Ganin Amjad din ya gigice lokaci guda yasa Jahid din yace." Tabbas hakane amma gurin
kwanciyar kowa daban. Ma'ana kowa na da mahaifar shi, kuma d'aya yana zaune a wajen da
ba'a so."
Wata irin zufa ce ta ke to masa.
Take ya ci wata irin fad'uwar gaba ta rikito masa.
Baki na rawa yace." Jahid meye abun yi yanzu, Ina son baby's dina duka."
Cikin damuwa Jahid din yace." Ka kwantar da hankalin ka, insha Allahu komai zai zo da sauki,

aiki kawai za'a yi mata mugani tunda cikin bai yi k'wari ba, sai a cire shi akwai a huta."

Jim! Yayi yana tunani yace." Dr babu yadda za'ayi dole sai abunda ka fada."
Jahid yace." K'warai kuwa shi ne zamu samu Madam insha Allah Amma tabbas idan cikin jikinta
ya kai wata biyar tabbas tana cikin hadari ita da baby."

Kamar zai yi kuka yace." OK amma babu abunda zai samu d'ayan ko." ? Murmushi Jahid yayi
yace." Babu insha Allah mu fatan nasara muke yi."

Amjad duk ya rud'e Allah da ya hallice shi yana da mutukar son yara mussaman Twins shiyasa
yanzu duk ya damu, wani irin tausayin Mimi da kaunar ta suka dura a zuciyarsa. Ya manta ma
da haushin Mujahid din da yake ji.


Nan suka zauna suna tattauna maganar, cike da tausayi da al'ajabi.

A nutse na futo ina Jan jakar kayana.
Duk suka bini da kallo har shi uban gayyar.

Granny tace"ke 'yar nan ina ce ba mun kashe magana ba, ya kuma na ganki da jakar kaya a
hannu."

Tsayuwa nayi bakin kofa babu yabo babu fallasa nace"Granny kiyi hakuri Don Allah, Umma
babu lafiya zanje in kama mata aiki. Dama saboda mijinta baya gari ya sanya na zo, to tunda ya
dawo zan tafi."

Mimi ta k'araso gurina da sauri ta rike jakar kayan, tana fadin "Me ye haka Habbity."?

Tab'e bakina nayi nace" Abunda kika gani sakar min don Allah in tafi gida haka."
Rau-rau idonta yayi tace." Please Asma'u wallahi in ina ganin ki cikin gidanan nafi walwala ina
jin dad'i don Allah kar ki tafi."

Mujahid ne ya k'araso kusa damu ya Dan bata fuskar sa tare da kallona cikin tuhuma yace." Ya
muka yi dake."?

Marairaice fuska ta nayi cikin sigir shagwaba da han hankali nace."My Jahid please Umma bata
ji dad'i ba, zazzab'in nan da ake fama dashi, Yanzu ina shiga daki Ya Aminu ya kira ni a waya
Dole ce ta sanya ni tafiya please. "

Jakar kayana ya rike yana kallonta kurr! Nasan sigar da nayi magana dashi ne yaja hankalinsa.
Murmushi nayi masa nace"Kayi hakuri kullum ai muna tare a waya ko."?
Daga kansa yayi kamar wani yaro Karami.

Amjadu yana zaune a daining duk yana ganin abunda yake faruwa haushi duk ya k'umshi ganin
yanda Mimi take rarrashin Asma'u tana bata hakuri amma tayi buris da ita.


Da kuzari a jikinsa ya mike gami da Isa inda suke tsaye, Mimi yazo ya kama ya rungume yana
rarrashin, shifa yanzu duk wani Abu da zai b'ata mata rai bai so, sosai yake rarrashin ta.

Tace"Hobby kace da ita kar ta tafi."
Kallona yayi da Jan ido ko bata fada masa ba yasan abunda zai sanya ta bar gidan
Yace."wai ke dole sai da ita zaki iya rayuwa ne? Uhumm! Kinyi aure kina da 'yan kin fita daraja
ta ko wane fanni kike zubar da hawaye ki a banza ki daina wannan kuka kina ganin lafiya bata
is he ki ba."

Jahid ne yayi masa wani irin kallo yace." Kalaman ka sunyi tsauri malam, itama Asma'u ta kusa
shiga wannan sahu."!! Yanda Jahid ya fad'i maganar ne ya tabbatar masa da cewar ransa ya
b'aci
Dariya yayi kad'an Dan ya kara tun zura musu zuciya yace." Ai ba karya bane sai ka bari idan ta
hau wannan matakin kayi magana."
Ni kam nan tsaya jin karshen maganar sa ba na futa da sauri domin idan na tsaya zuciya ta
tana iya mutuwa saboda yadda nake jin bakin cikin bak'aken maganganun da yake tafka min

Bayan ta Mujahid ya bi da sauri ba tare da yayi musu sallama ba, wani irin tsaki Amjadu din
yaja ya ja hannun Mimi dake kokarin mayar da hawayen ta suka koma parlor
Granny tace." Ai yarinyar ma tayi kokari wallahi kam bana ganin laifin ta, ka shigo gida kamar
wani mala'ika sai muzurai kake dole taji zaman gidan ya gundure ta."
Ba tan ka mata ba ya ja hannun Mimi suka shige dakin shi shi da ita zuciyoyonsu duk babu
dad'i
Shi kanshi bai so tafiyar yarinyar ba a wannan lokacin Zata d'ebewa Mimi kewa sosai.


Mujahid ne ya kaini har gida muka yi sallama dashi cikin so da kauna alk'awari yayi min zai zo a
sati nan, sai sa motar shi ta bar gurin na ja jakar kayana na wuce gida


Umma na zaune a tsakar gida tana d'aurin kayan miya duk da dare ne amma yara sai shigowa
siyan kalanzur suke yi, nayi sallama na gidan.

Cike da mamaki take kallona tace"Kece da daddaran nan." ? Zama nayi kusa da ita INA
fadin"Wallahi kuwa Umma ya dawo me gidan dama nagani da zama ." tace"Dama ba kyaso a
tursasaki."
'Yar dariya nayi tace"Ya jikin Mimi INA fata da sauki kuma tana cin abunci."

Jim! Nayi ina tunanin maganar Da Jahid yayi min a mota game da Mimi ni tsoron fadawa Umma

nake yi saboda nasan halinta Yanzu zata tada hankalin ta.

Kallona tayi tace" Kinyi shuru."?

"Umma jikinta da sauki Alhamdulilahi amma Jahid yace." Dole ayi mata aiki fa."!
Cikin fad'uwar gaba Umma ta aje farar ledar dake hannunta, tana kallona .
Nace"Wallahi haka yace domin hakan shine mafuta.
Take naga hawaye yana kokarin zubawa a idonta, muryar ta na rawa tace"Banji dadin wannan
labarin ba Asma'u, nifa idan naji ance za'a yiwa mace me ciki aiki sai naga kamar mutuwa zata
yi
Nace"Umma ki daina wannan tunanin insha Allahu Mimi zata sauka Lafiya ."
Shiru tay min tana goge hawaye. A fakaice.
Zuciya ta naji ta karya nima na meke da sauri jin hawaye yana kokarin zubo min mutukar nayi
kuka a gaban Umma to itama kukan zata yi.
Dakinmu na shiga na tube kayan jikina yunwa nake ji sosai domin ban samu damar cin abunci
da granny ta girka ba saboda fargaba.
Da d'aurin k'irji na futo nace"Umma Allah yasa da akwai ruwan zaki a Fula's Wanka zanyi." Ba
tare da ta kalle ni ba tace"Da akwai cikin babban Fula's din nan."
Kicin na nufa da sauri na hada ruwan zafi a bokiti dauka nayi na shiga band'aki.

*******

Tsanin azabar da Mimi ta sha a wannan daran ya d'agawa Amjadu hankali domin kuwa a zaune
suka kwana Mimi rungume a jikinsa, kamar ranta zai futa rik'on shi kawai take ya YAFE mata.
Saboda tausayin ta bai San sanda ya fara zurarar da hawaye ba, rungume ta yayi tsam!! A
jikinsa yana tofa mata addu'oi. Sai daf da asubahi bacci ya dauke ta, shi kuwa dungurgur ya
kwana a zaune yana kallonta sai da yaji kiran sallahr sannan ya mike toilet ya shiga yayi Wanka
ya futo tsaf shirin massalaci yayi yazo ya tsaya kanta, bacci yaga tanayi sosai, cike da tausayi
yake kallon fuskarta inda idonuwan ta suka zurma cuki
[11/22, 8:02 AM] BintuUmarAbbale: Ko da ya dawo daga massalaci Mimi bata tashi ba, bai
tashe taba sai ya zauna kusa da ita hade da rik'o hannunta ya rike tam! Ya k'urawa fuskar ta
ido, Cikin zuciyar sa ya jinjinawa mata da irin wahalar da suke sha yayi d'aukar ciki da haihuwa.
Ya minti talatin a zaune a gurun yana sakawa da kwancewa, kana ya mike ya dauko wayar sa
yana kunnawa sakkoni suka dinga shigo wa Sam bai bi takan su ba, numbar Mujahid ya kira.
Mujahid yace." Gashinan zuwa gidan.
Kashe wayar sa yayi ya futo parlor lokacin granny ta futo tana kicin tana hada musu kalaci
zama yayi a cikin kujera cike da damuwa.

Jahid yana shigowa ya ganshi a hargitse zama yayi kusa dashi ya bashi hannu suka gaisa,
yace."yana ga duk ka wani furgice ne."?
Ajiyar zuciya Amjad ya sauke yace." Jahid yanzu haka Momy take shan wahala jiya kwanan
zaune muka yi na tausaya mata wallahi."

Jahid yace." Dole kam abun tausayi CE, dama abunda ya kama ta ayi mata kenan." Ajiyar
zuciya ya sauke a karo na biyu yace." Da har na fara tunanin futa da ita waje a duba ta."
Murmushi Jahid yayi yace." Kar ka damu Aboki duk abunda kake tsammanin za'ayi mata k'asar
waje insha Allahu zamu yi mata zan tsaya tsayin daka kan almarin ta kasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login