Showing 57001 words to 60000 words out of 95753 words
Chapter 20 - BABBAN YARO Part 2 By Binta Umar Abbale .pdf
ya maki tsayawa ya saurari maganar ta.
Wayar ta ta d'auka ta nemo numbar Asma'u lokacin ina kwance kam katifa sai juyi naje yi yanzu
har na saba da kwanciya ni kadai a daki, k'atuwar waya tace a hannuna wacce Mujahid ya
kawo min ita shekaran jiya, yanzu ka chat muke dashi sai dariya nake ni daya.guy ya iya zuba
kalaman soyayya ina so ayi ta nuna min so, ina tsaka da bashi amsa kiran Mimi ya shigo cikin
wayata Da sauri na daga wayar murya ta a sake nace"Mimi yane."? Kuka ta fashe dashi! Nayi saurin
mik'ewa zaune tare da fadin "Menene."? Tace." Asma'u Alina yazo har gida tayi cin mutumcin
har da su duka da mari baki ga yanda ta fasa min goshi ba." Kai tsaye nace"Zata ai kata
abunda yafi haka, tunda naji labarin cewar haukane kawai bata yi ba, da ta samu labarin d'aurin
Ku.
Yanzu ke wane mataki kika dauka."?
Cikin kuka Mimi tace"Asma'u kin San dai halin Alina da sharri da kitifi shi kan shi Amjadu ta
hada ni dashi, baki ga yanda ya bugu min waya ba yana cimin mutumci har dake a ciki."
Shiru nayi ina mamakin maganar ta yo ni me ya kawo ni cikin sabgar su, idan ba Neman fitina
ba, meye alakata dasu ina gefe guda.
Nace "Mimi kar ki kara Bari wata 'yar iska tazo har cikin gidan ki ta doke ki kuma duk sabda
Alina ta kara zuwa gidan ki kira ni a waya, Wallahi sai taci kutumar ubanta."
Mimi tace"Shikkenan ni kaina nayi kokarin k'watar kaina ta samu rinjaye a kaina. " tsaki naja
cike Da takaicin ta da jin haushin ta nace"Banza kema babu abunda zaki iya sai aukin kuka idan
zaki d'age ki kwatarwa kanki 'yanci ki zage ki kwata."
Ina gama magana ta kashe wayar cike da jin haushin Mimi domin duk shashancin ta ne, mace
tazo Har cikin gidan ka ta doke ka, lallai Alina tayi kaurin suna.
Ko da ya dawo gidan ma fad'a sosai ya dinga sirfawa Mimi har ta dinga mamakin dama haka
yake da fad'a kuka take tana bashi hakuri, bedroom d'insa ya shige cike da b'acin rai.!
Wanka yayi ya futo daure da towel me girma zama yayi gefen bed ya dauki lopto dinshi yana
dubawa.
Mimi tayi sallama simi-simi ta shigo dakin. Ba tare da ya d'ago kansa ba ya amsa mata
sallamar, hankalinsa nakan loptop dinshi.
Zama tayi kusa dashi jikinta a sanyaye!
Da gefan ido ya kalleta yaga goshinta s kumbure d'ago kansa yayi yana kara kallon gurin, shi
Sam bai lura da gurin ba
A ya mutse yace." Kin ce Alina karya take muku ga shaida nanan a goshin ki alamun kun daki
juna da ita."
Shiru Mimi tayi saboda ita yanzu bata son a kara maganar.
Tsaki yaja abunsa ya cigaba da duba loptp dinda
Mintin goma sha biyar ya aje ta gefan bed din, ya kamo Mimi tare da rungume ta a jikinsa.
Goshin ta ya kama ya sanya karfinsa sosai ya hau mulmulawa, kuka take sosai, sai da ya
tabbatar gurin ya koma sannan ya sake ta, tare da fadin"Idan har kin San Asma'u zata dinga
zuwa gidana tana hada min husuma da tashin hankali tom kice mata inji ni bama Neman ta tayi
zaman ta inda take, ina laifin Alina don tazo taya ki murna. Kawai sai Ku hauta da duka sai kace
marasa hankali, nasan sharrin duk ba na kowa bane sai na Asma'u."
Cikin dauriya Mimi tace"Wai Alina ce tace maka har da Asma'u? To wallahi karya take tsabar
sharrinta ne, tun ranar da Asma'u tazo gidanan bata kara zuwa ba." Yace." Dole ki kare ta dama
saboda kar ta tsigale ki, ni dai na fada miki ki kiyaye." Cikin kwantar da Kai tace shikkenan
Insha Allah haka baza ta kara faruwa ba." Kwanciya yayi kan bed din yana lumshe idonsa, ita kuma ta tashi jiki babu k'wari ta nufi toilet
wanka tayi ta futo salau-salau ta bude wardrobe kayan baccin ta ta dauko ta sanya Riga da
wando ne amma irin masu santsin nan, a hankali ta nufo bed din, ta kwanta gefan sa.
Gogan Ku kuwa k'amshin turaran ta ya dame shi, abunka da mayen turare nan take ya jawo ta
a zafafe ya hau ya mutsa ta, yanzu Mimi ta saba da jarabar shi, haka ta hak'ura yana ta murza
mata nonowa yana wasa da joystick dinshi a gurin. Mimi Sam bata iya komai ba, ta dinga kauda
kanta kenan wai ita kunya shi kuma ya dinga buga mata tsaki da harara ya na nuna mata inda
zata tab'a masa, idan taki sao ya dau hannunta ya d'ora a gurin.da kyar take kamawa take
masa wasa, inda yake sakin wani irin nishi na dad'i
Haka suke rayuwar sai tayi wuta sannan zai yi sex da ita amma yana samu ya kawo sai daya
yake rabuwa da ita.
*******
Tsaf ya futo cikin shiri yana sanye da wasu suit blue and white wanda suka yi masa kyau sosai
komai na jikin shi kalar blue da white ne, sai kamshi yake Mimi na binsa a baya idanunta duk
sun kode da kuka, wai tafiya chana zai yi dagan ya wuce Ingila kuma yak'i Sanar mata da ranar
da zai dawo, shine ta damu.
Hannunta ya rike sosai yace." Momy kiyi hakuri kinji ko, ki kwantar da hankalin ki, granny zata
zo ta taya ki zama har in dawo babu matsala cikin tafiya dama nasa ba lokaci zuwa lokaci."
Mimi ta fashe da kuka hade da rungume shi, da kyar ya cire ta daga jikinsa ya futa daga parlor
cikin sauri bodyguard d'insa suka rufa masa baya.
Zubewa tayi tsakiyar parlor tana wani irin kuka ta ina zata fara rayuwa a cikin gidanan ita d'aya
ko sati biyu bata cika ba an tafi wata uwa duniya an bar ta, kuka take sosai.
Mimi tafi a wa gudu a gurin tana kuka daga bisani ta mike jikinta babu k'wari ta shiga bedroom
dinta wayar ta ta dauka ta kira Asma'u.
Ina d'aukar wayar naji ta fashe da kuka, tsaki naja da k'arfi nace"Wallahi Mimi Matsalar ki ta fara
isata da me zanji ne? Da karatun ko da Matsalar ki, kullum sai ki kira ni kina min kuka, ke baza
ki iya gyara Matsalar ki da mijin ki ba."?
Da shashsheka tace"Asma'u yayi tafiya ya barni kuma yak'i fada min yaushe zai dawo." Tsaki
naja a karo na biyu nace"To sai me."? Kiyi zaman ki mana." Tace"Yace ma kakar shi zata zo ts
taya ni za ma." Nace"To kin huta ai amma don Allah ki daina Wannan kukan da kike yi bashi da
amfani."
Mimi tace"Habibty Wallahi kwana biyu bana jin dadin jikina kullum bana iya cin abunci ga jiri da
tashin zuciya ina ji." Nace" kinji asibiti ko kin San dai kina da maleria." Tace." Banje wallahi,
amma don Allah gobe kizo muje ki rakani." Nace" Allah ya kaimu, yanzu kakar tashi tazo ko
kuwa."? "Tana kan hanya." Nace "Shikkenan Allah ya sawake don Allah ki kwantar da hankalin ki." To
tace mun na kashe wayar.
Munnu ta kalle ni tare da fadin "Bata da Lafiya ne." Nace"Wai zazzab'i take ji da jiri. "
Munnu tasa dariya tare da fadin"Shikkenan Mimi ta hau network sai fatan sauka Lafiya. "
Take naji wani muguwar fad'uwar gaba, na kalli Munnu cikin mamaki nace"Ciki."? Munnu na
dariya tace"Eh mana wallahi ko kaffara bazan yi ba Mimi ciki gare ta, kinsan ranar d'aurin auran
ta tayi wank ma tsarki kin manta har su Maryam suka dinga tsokanar ta, tana shiga zatayi
gamo aikuwa gashinan. " Rasa miyau nayi a bakina ya bushe Kama's gashi babu wani tes ko na kwabo jikina yayi sanyi
sosai Wahidun k'ahar Allah mai barwa da hanawa..........
*19/11/2019*
[11/20, 10:07 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*
*MALLAKAR_ BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA
CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO
MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA
SAI TA CI SHI*
*57*
Munnu ce kawai take surutun ta i ta kad'ai ni kam ina can duniyar tunani lamarin ubangiji wai
Mimi har tayi ciki zata haihu, Allah babu yanda baya tsara almarin shi. Yanzu Sai dai kawai mu
taya ta addu'ar sauka Lafiya, yau sama-sama nake a makarantar, domin na kasa sakewa da
abun ya fado min zan ji fad'uwar gaba, ya zama Dole na cire son shi a cikin zuciya tunda yanzu
nasan yayi min nisa na har a bada.
******
Ina koma wa gida Umma take min zancan Miki ta kirata a waya wai bata da lafiya bayan haka
kuma Mijinta yayi tafiya tace kije ki taya zama."
A tausashe nace"Umma nima munyi waya da ita d'azu ta fad'a min, amma ni dai bata ce min
naje in taya ta zama ba, tace kakarshi zata zo ta taya ta zama. Amma dai munyi maganar zan
rakata hospital taga dactor. "
Umma tace"To tunda kakar shi zata zo sai kiyi zaman ki, ai na dauka ita kadai zata zauna a
gidan."
Girgiza kaina nayi. Mik'ewa nayi na shiga kicin domin wata irin yunwa nake ji.
Washe gari da wuri na shirya Dan ma Allah yasa bamu da lecture a ranan da ko sai dai Mimi ta
hak'ura Umma nayi wa sallama na tafi tana fadin 'ki gaishe min ita da jiki. Umma ba yarinya
bace ta fahimci Mimi ta samu ciki. Sosai take murna da farin ciki.
A dai-dai ta sahu na samu har gidan Mimi na biya shi kudinsa sannan na tsallaka Titi na Isa jikin
gate din inda nake hango masu gadi a zaune, fuskata ba b'oyayya bace a gurin su, nan d'aya
daga ciki ya tawo da sauri ya bude min na shiga ciki ba tare da na kalle shi ba na wuce part din
Mimi cikin nutsuwa.
Suna zaune ita da granny a parlor suna hira nayi sallama na shiga, Mimi ta amsa tare,da
mik'ewa da sauri ta tare ni, kallon fuskar ta nayi sosai naga ta rame amma tayi haske sosai.
Zama nayi kan kujera ina gaida Granny ta amsa fuskarta a sake, take fadin"ai gwara kuje likita
ya dubata tun d'azu take amai gashi bata ci komai ba Mimi na kalla dake ya mutse fuska
nace"Ina gani ba sai munje asibiti ko in kira Mujahid ya duba ki, ko ya kika gani."
Shuru tayi daga bisani tace"Bari in yi masa waya jiya na fad'a masa zamu je asibiti dake yace."
Babu matsala amma yanzu nasan babu abunda zai ce tunda yasan Mujahid din. " Shiru nayi ina
kallonta na dauki wayarta tana kiran sa, ina ji sai da tayi ringing sai biyu ana ukun ya d'aga
muryar da da alamun bacci da gajiya naji yana fad'in"My wife kin tashi Lafiya ."? Mimi tace."
Lafiya Lou Alhmdullahi nayi ta kiran wayar ka, tun d'azu baka dauka ba."
A hankali yace." Bacci nake Momy nayi aiki na gaji."
Mimi tace." Dama Asma'u ce tace ko Dector Mujahid za muyi wa magana tunda likita ne ba sai
munje asibiti ba."
Tunda Mimi ta fara magana naji kamar in tashi in fuzge wayar daga hannunta in kwad'a mata
mari, Mimi wata irin sukuwa ce da bata da wayo.
Nashi b'angaran kuwa Mik'ewa yayi zumbur ya wani hade fuskar sa tam! Yace." Bani Asma'u
muyi magana da ita."
Wayar ta mik'o mun da sauri na bi hannunta da kallo, Idanun kakar shi ya sanya na karb'i wayar
raina a b'ace.!
A hasale yace." Ke kar ki kuskura ki gayyato min wani gardi cikin gidana, wai da sunan yazo
duba wife dina, saboda rashin hankali irin naki. Wallahi sai na b'ata miki rai, mutukar kika shigo
min da saurayin ki gida, ki kaita Asibiti a duba ta ko nawa ne a kashe amma ban yarda da
wannan iskan cin ba."!!
Shuru nayi INA saura shi yanda yake wani magana a zafafe nace k'ila da yana kusa duka na zai
yi.
"Kinji ko baki ji ba."! Yafad'a cikin tsawa! Raina ya b'aci sosai amma ganin granny dake zaune
idanunta a kaina yasa nace " Naji." Tsaki yaja ya kashe wayar sa.
Mimi ta karb'i wayar jikinta a salube domin da ita da granny din duk sunji irin tsawar da yake
buga min.
Granny tace"Rabu dashi don Allah kinji Ina ce shi Mujahid din abokinsa ne kuma makocin sa,
ne don zai taimaki iyalinsa sai ya hana kan wane dalili."?
Tace 'kira shi a wayar yazo ya duba ta Allah yasa bai futa aiki ba." Nace"A'a tunda yace kar ayi
to a barshi granny kibar maganar Mimi ta tashi kawai muje a sibiti kamar yanda ya fad'a."
K'wafa tayi tace"Sai kuje Allah ya tsare nasan dai ta tsuniyar gizo bata wuce koki Allah ya raba
Lafiya sai kun dawo."
Ta fadi maganar tana gyara zaman ta cikin kujera.
Abun mamaki muna futa sai ga motar Mujahid ya futo, tsaf cikin shirin futa aiki.
Da sauri ya tsayar da motar kusa damu, fuskarsa a sake ya leko da kansa yana yi min wani irin
kallo na so yace." Me yasa baki fada min zaki zo ba."?
Murmushi nayi kurrum, dauke kansa yayi ya kalli Mimi tare da fad'in"Madam yane da'alama
babu Lafiya domin ga alamu nan na gani."
Nace"Aikuwa asibiti zamu je." Murmushi yayi yace." Shine baki Sanar da ni, ba, Ku shigo muje."
Nace"A'a kaje kurrum." Fuskarsa ya b'ata yana kallona yace." Bana son gaddama Asma'u don
Allah Ku shigo mu tafi."
Mimi da tsayuwa gurin ta gagare ta saboda jiri ta bude motar da sauri ta shiga, kallon ta. Nayi
ina girgiza kaina, saboda kar ya fuskanci wani Abu yasa na bude motar na shiga na zauna kusa
da ita yaja motar muka tafi
Rambo da doh da suke tsaye suna kallon duk abunda yake faruwa suka koma gurin zaman su,
dama sun taso ne saboda su cika umarnin ogan su.
Rambo ya dauki wayarsa ya fara Neman numbar ogan shi. Bugu guda ya dauka, inda yake
akwai hayaniyar mutane yasa yace da Rambo ya kashe wayar zai kira shi anjima Rambo ya
kashe wayar kamar yanda ya fad'a, doh yace." Tunda ka kira zaka yi masa bayani ya kawo uziri
shikkenan nasan ko kayi masa baya ni daga baya zai gamsu, Rambo yace." Ni tsoron fad'an
mutumin nake ji, akwai abunda na fuskanta game dashi da yarinyar nan." Doh yace." Nima
haka Asma'u yana masifar sonta, Allah bai kaddara matar shi bace." Rambo da doh-doh suka
dinga gulmar ogan nasu.
Asibitin nasarawa muka nufa, ba tare da b'ata lokoci ba, Mujahid ya sanya nurse ta dauki
fitsarin Mimi a wata 'yar kwalba domin auna shi, muna zaune a ofis din sa, Sam yak'i duba
marasa Lafiya wai lallai sai ya sallame mu, Kusan mintuna talatin sai gata ta shigo fuskarta a
sake tace." Dr sakamako ya nuna positive tana dauke da ciki na sati biyu." Dr Mujahid ya saki
murmushi yace." Alhmdullahi dama abunda nake tsammani kenan. "
Nurse ta futa tana 'yar dariya, ni da Mimi kuwa kallon juna muke yi, nace "Mimi Allah ya sauke ki
lafiya."
Gani nayi idonta yayi rau-rau za ta fara kuka, saurin dauke kaina nayi daga kanta.
Mujahid kuwa dariya yake mata yana tsokanar ta, wai ko ta soma tunanin ranar haihuwa ne, ita
dai bata ce komai ba.
Wayarsa ya dauka yana fadin"Ni zan fara yiwa mutumina albishir sai ya fara kiran wayar
Amjadu, gabana ne ya fad'i nasan wata masifar ce,tunda mutumin nan yace babu ruwan sa,
dani kar in kara shiga harkar shi, ya nuna baya so Dr ya duba mishi mata. Shuru dai nayi kawai
INA l sauraron abunda zai biyo baya.
Mujahid da dariyar sa suka gaisa dashi, naji yana tambayar sa gida da sauran mak'otan sa,
yace kowa Lafiya Lou sannan yace." Dama na kira ne ka bani gurin albishir. " yana dariya ya
fad'i. Maganar. Sam bai kawo komai cikin ransa ba, kuma bai taba tsammanin za su bujurewa
umarnin sa ba yace." Kome kake so zan baka." Yace." Madam na dauke da ciki insha Allah ka kusa zama dady yanzu na sanya aka duba ta."
Wani irin nauyi yaji a kansa, lokacin da Mujahid yake wannan maganar, Mimi na dauke da
cikinsa, har yaushe daran yayi balle gari ya waye, dududu sau nawa ya kwanta da ita har ta
dauki cikinsa. ? Shuru yayi Mujahid yace." Kayi shiru ko baka murna ne."
Da sauri yace." Wane ni, kawai ina mamakin hukuncin Allah ne, nagode K'warai Aboki bani
Madam din." Mujahid yace." Babu godiya a tsakaninmu domun mun zama daya dakai ina fatan
alkarmu dakai ta dore har a bada."
Mimi ya mik'awa wayar yana fadin "Ga mijin ki za kuyi magana dashi Mimi ta karb'i wayar jikinta
a mace tunda akace tana da ciki tayi lak'was.
Muryarsa sama-sama naji yana fadin"Ya jikin naki."?
"Bakinta na rawa tace" Da sauk'i. "
"OK Allah ya sawake ki kula da kanki." Abunda yace kenan ya kashe wayar sa. Mimi ta mik'awa
Dr wayar jikinta duk babu k'wari na dauka ma zai yi mata masifa sai naga a kasin haka, ni kaina
banji dadin yanda ya ki nuna kulawar shi kan Mimi ba, ko wane namiji akai mishi albishir da
matar shi na da ciki yana sakewa yayi ta murna, amma shi magana a cunkushe, Itama na lura
bata ji dadin abunda yayi ba.
Dr Mujahid shine ya mai damu gida yana bayan ya hadawa Mimi magunguna dole yace ta
zauna ta samu