Showing 18001 words to 21000 words out of 95753 words
Chapter 7 - BABBAN YARO Part 2 By Binta Umar Abbale .pdf
karan nan bashi da sabo.
Yace." Ni zan tafi ki San yanda kika yi kika wuce gida,ko kuma ki kira saurayin ki.
Muryata na rawa nace"Motar ai zata shiga lugun don Allah in shiga ka kai ni
Girgiza kansa yayi hade da bude murfin motar ya shiga.
Shahada nayi na kara yunk'urin tsallaka titin a karo na biyu
Cikin fusata karan yayo kaina.
Da sauri na koma baya kamar wata zarrariya na dunga dukan motar ina fadin bude min don
Allah.
Sauke glass din motar yayi yace." Meye wai! Kiyi tafiyar ki ki k'yale ni." Hawaye suka zubo min
nace." Nasan wancan karan bashi da mutumci kuma bashi da sabo Wallahi zai iya cizo na,
kwanaki da ya ciji wani sai mutuwa yayi don dafi ya zuba masa "
Cikin k'osawa yace."Tom yanzu ya kike so ayi."?
"Ka taimake ni, wani in ya ganni anan ba zai min kyakyawar fahimta ba."
Wani kallo ya watsa min tare da fadin"Au ke kina jira jama'ar gari suyi miki kyakyawar fahimta. "
Shiru nayi
Yace." Ki cire wannan a ran ki."
Kunna motar yayi zai tafi, da sauri na bude na shiga ciki
Kallona yake cike da mamaki yace." Meye haka? Kin damu in kawo gida na kawo ki, kin hanani
tafiya."
Karyar da kaina nayi cike da tausayin kaina nace"Ka taimake ni." Hannunshi na kama na rike
gam!! B'ata fuska yayi tare da fadin "Wane irin taimako zan miki. Kai tsaye! Nace" Ka raka ni
gida wallahi karan can bazai Bari in wuce ba."
Tausayi ta bashi amma bai nuna ba yace."gaskiya bazan iya shiga lokon can ba, kawai kiyi
tafiyar ki,ko kuma ki cire hijab din jikin ki ki yar.
Nasan saboda hijan din ya Hana ki wuce wa, da zaki gane ma kawai ki daina sanyawa domin
mugun muni yake saki."
Wani irin. Kallon nayi masa nace"In cire hijab dina fa kace."
Gyada kansa yayi tare da kanne min ido daya yace." Meye a ciki to bayan babu kowa a
unguwar idan ma da mutane ai abun ba sabo bane a gurin su, tunda duk kin raba musu.
Naji ciwon maganar sa, amma dake taimakon sa nake nema ban tanka masa nayi Shiru hake
da sunkuyar da kaina har yanzu hannunsa na rike da nawa gam!!! Murya k'asa-k'asa yace."
Sakar min hannu." Sakin sa nayi ya fara kokarin cire babbar rigar jikinsa,
Mik'o min Yayi yace. " cire hijab din ki sanya wannan."
Cike da mamaki nake kallonshi
Yace." Kin ce in taimake ki kuma kin tsaya kina kallona.
A hankali na karb'i rigar kamshi turaran shi sai tashi yake
Yace. " Cire hijab din ki lullub'e jikin ki."
Nace"Matsalar Idan naje da rigar gida."
Katse ni yayi da sauri yana fadin" wannan kuma damuwar ki CE, kina bata min lokaci."
Da sauri na cire hijab din na fara kokarin kare jikina da babbar rigar tashi
Ina kallonsa yana min wane mayen kallo hankalin shi duk yana k'irjina, ni kuma sai kare wa
nake.
Hannunsa ya sanya Wai zai gyara min.
Cikin dubara naji ya shafo nonuwana, Ni dashi ban San Wanda ya fi shiga d'imuwa ba.
Rigar ya tattato a hannunsa dai-dai k'irjina ya kama hannuna hade da Dora gurin, murya a
harhade yace." Ki rike nan da kyau."
Shiru nayi ban amsa ba.
Ya bude motar ya futa
Futowa nayi jikina babu k'wari
Tsalla titin mukayi a nutse sai naga karan ya koma gefe ya zauna ya daina haushin.
Sai da muka shiga layin mu sosai sannan ya juya ba tare da yace min komai ba.
Nace"Rigar ka fa."
Yana tafiya yace." Ki jefar da ita ana.
Shiru nayi ina kallonshi har ya tsallaka titin ya shiga motar sa hade da barin gur Rigar na rike
sosai ina sakin ajiyar zuciya, cikin sauri na tsallake kwatar dake kusa dani na nufi gida, daga
nesa na hango Aminu tsaye a waje hankalina ya tashi nan na tuna hijab dina Dana barshi a
motarsa Cikin zuciyata nace"Dana dauko shi sai in jire rigar jikina nasan dole Aminu sai yayi
magana
Ina k'araso wa ya bini da kallo
Simi simi Nazo na wuce cikin gidan ya biyo ni a baya yana zabga tsaki
Sakata ya zura sannan ya shiga
Umma na tsaye tsakar gida na shigo kallona tayi tace"Sai yanzu ya tafi. "?
Gyada kaina nayi jikina tabi da kallo cike da mamaki.
Da sauri nace" Wannan masiffafn karan ne ya hanani shigowa layin nan, shine ya bani babbar
rigar shi na sanya.
Ya Aminu yace." Dole yayi miki haushi dama an hana ki sanya bakin hijabi kink'iji sai kinje wata
rana ya cije ki.
Girgiza kai Umma tayi ta shige daki.
Nima dakin mu na wuce jiki babu k'wari
Mimi sarkin bacci har tayi bacci
Rigar na cire na zaune gefan gado ina sauke ajiyar zuciya
Tunanin rashin mutumcin da guy nan yayi min nake, hanyar da zanbi in rama nake nema
Wani shashe na zuciyata yake fada min kull kika ce zaki rama domin duk WANNAN abunda
kuke dashi baki tab'a samun galaba a kansa ba,
Duk abunda yayi ado ne a garunshi ke Kuma zubewa mutumci ki rabu dashi kurrum
Rigar shi na dauka ina shashanawa lumshe idona nayi hade da kwanciya rigingine tsigar jikina
ta fara mik'ewa abunda na Dade ban ji shi ba yau shi naji, muguwar sha'awar sa kawai nake,
nipple d'ina suka fara k'aik'ayi kasa na ta soma motsi, rike rigar nayi da k'arfi ina cije bakina,
matse jikina nake sosai tare da rungume rigar shi ji nake kamar shi na rungume a jikina. Karar
waya naji Mimi na can tana bacci da sauri ns dauki wayar saboda lokacin ji nayi ina son in kara
jin muryarsa ko zan samu sassauci
Kasa&kasa nayi sallama,
Bashi b'angaran ya fahimci muryat ta ce, Kai tsaye yace." Ina Momyna bata wayar zamuyi hira.
" muryata a shake nace"Tayi bacci."
"Ok ke me ya hana ki yin baccin."? Ya fada Kai tsaye... Nace" Ban sani ba nima.
Sai da na fad'i haka kuma na fara Dana sani.
Shiru yayi na minti biyu yace." Ko dai Jarabar ki ce ra hanaki bacci don na lura da halin da kike
ciki d'azu.Shiru nayi idanuna a lumshe, shine yake abun shi don ba jinsa nake sosai ba, ina can
duniyar shauki jin muryarsa ji nake kamar yana kusa dani ga k'amshin sa a jikina motsi kawai
nake ina lumshe idona wayar ma saura kad'an ta fad'i, yace." Ko bakya ji ne."? S hankali nace
"Uhmum."!! Nashi bangar yaji tsigar jikinsa ta tashi yanayin yanda tayi maganar ya tada masa
da sha'awa, lumshe idonsa yayi hade da gyara kwanciyar sa, yace." Shikkenan tunda kina so
nayi hira dake, yanzu ki fada min wane shawara kika yanke a kan auranmu ki zab'i guda ni ko
Saurayin ki."
Shiru nayi ban ce komai ba
A hankali naji ya ambaci Sunana *Asma'u* wani iri naji a jikina ya iya fad'ar sunana.
"Uhum."!! Abunda nace kenan.
Yace" Malama ki bude baki kiyi min magana ko in kashe wayata meye wani Uhumm.!? Nace
"Me kace to? Nifa ban ji abunda kace ba."
Tsaki yaja yace." Baza ki ji ba dama fitinanniya kawai."
Kitt!! Ya kashe wayarsa
A hankali na aje wayar ina tab'e bakina ko banza na samu sassaucin abunda nake ji.
Mimi sahorama tana can tana bacci ko motsi ta kasa yi
Amjadu yana sane ya kashe wayar shima saboda yanda ya fara jin Jikinsa ya sauya joystick
dinshi ta mike sosai wata irin sha'awa ta bujoro masa, yasan haka zai kwana cikin mawuyacin
hali.
Haka suka kwana suna juye-juye sai dab da asubah bacci ya dauke su, cike da mafarkin
jununsu.
********
Umma da Wuri ta futa Unguwa don abun kari ma mu muka Dora ni da Mimi
Kowa sabgar gabansa yake yanzu dukanmu mun rage sakewa da jununmu.
Tare muka karya da muna hira sama-sama Mimi ta kalli gurin kwanciyata taga rigar Amjadu.
Tace"Asma'u waccan kamar.... Kafin ta karasa nace"Eh rigarsa ce ya bani na kare jikina da ita
jiya dare yayi kafin in shigo gida ga shegen karanan yayi ta yi mun haushi. "
Fuskarta ta sauya tare da dauke kanta tace"Har nayi bacci ina sauraron shigowar ki."
Ina sane nace "E Wallahi unguwa na raka shi.
Kallonta tayi fuskarta a hade ta tab'e bakinta.. Nace." Jiya kina bacci ya kira wayar ki."
"Meya sa baki tashe ni ba."?
Nace" Shine yace"A k'yale ki ki huta, shine mukayi hira sai kusan k'arfe daya na dare na
kwanta.
Wani irin kishi ya bujoro wa Mimi mik'ewa tayi taje ta kwanta kan katifar ta
Kallon ta nayi cike da Mamaki nace"Mimi kishi kike dani ko."?Cikin wayancewa tace"Wane irin
kishi zanyi dake Asma'u. "?
Nace" Gashinan daga magana kin je kin kwanta ko abincin ma kin kasa ci."
Murmushi tayi tace"Ji nayi bakina babu dad'i tunda naji kin ambaci Amjad gabana yake
fad'uwa.wani irin nauyi k'irjina yake min."
Nace."Mimi ya zama Dole fa ki ragewa kanki damuwa soyayyar da kike nunawa. Mutumin nan
fa akwai matsala domin zata ita kai ki ta baro kuma duk sanda ya fahimci son da kike masa
wulakanta ki zai yi, Sam! Ba'ayi wa Namiji haka."
Lumshe ido tayi tace"Asma'u wani irin nauyi nake ji cikin zuciyata da ina iya hak'ura da guy nan
da na hak'ura na bar miki shi Wallahi saboda na fahimci kamar yafi sonki dani."
Nace"Ki barmin shi ko in bar miki shi, Amjadu Mijin ki ne ki kwantar da hankalin ki." Shuru tayi
ba ta sake cewa komai ba.
Minti goma tsakani wayarta tayi kara dauka tayi tana lumshe ido na na tabbatar da cewar shine
ya kira ta, mik'ewa nayi na fuce daga dakin domin bana son inji hirar da zasuyi ballantana i n
shiga damuwa.
Sai bayan Sallah la'asar Umma ta dawo gidan, jikinta duk babu k'wari tace" Asmau Zuba min
ruwa inyi Alwala a hanya la'asar tayi min."
Da sauri na zuba mata na mik'a mata ina nazarin ta, har ta shige band'aki
Dakinmu na shiga jikina a sanyaye a zuciyata nace Akwai matsala gaskiya tunda naga Umma
ta shigo gidan nan jikinta babu k'wari.
Kusan Rabin awa da shigowar ta ta kwala mana kira. Ni da Mimi muka amsa a nutse muka Isa
Rumfar, tana zaune da carbi a hannunta tace"Duk Ku zauna muyi magana."
Zama mukayi ko wacce da Abunda take saka wa.
Carbin ta aje ta kallemu tare da fadin "Babban al'amari ne yake tunkaro mu dani da Ku, ina so
kuyi min adalci kuyiwa kanku a adalci bana son zumuncin Ku ya lalace saboda duk inda akace
kishi to sai anyi shi ko ciki daya kuka futo
Yanzu daga gidan Yunusa nake Wannan yaron da yake Neman Ku da aure tun safe ya turo
magabatan sa, da kud'in aure harda sadaki yace." Nan da wata guda yake so, ayi komai a
gama. Kawu Yunusa ya amsa musu hade da karb'ar dukiyar auran, kafin in futo daga gidan
Aminu yaje da maganar shi ta cewar yana son auran ki." Tafad'a tana nuna Mimi da hannu, a
cewar sa tun kina yarinya yake sonki ya ki fada ne kawai saboda yana ganin baza ki fi k'arfin sa
ba, sai Kuma gashi lokaci guda wanki hula na Neman ya kaishi dare.
Kawu Yunusa yace magana ta wuce tunda har ya bari aka karb'i kud'in auran ki. Sai dai yayi
hakuri kawai. Yanzu halin da ake ciki yana babban asibiti na Malam Aminu domin fad'uwa yayi a
gurin har na tawo bai dawo dai-dai ba."
Umma ta k'arashe maganar ta zuciyar ta babu dad'i.
Nace"Umma me yasa Ya Aminu bai yi magana da wuri ba har sai da ya bari aka karb'i kud'in
auran ta, to ai itama Mimin. Zata shiga wani hali
Kuma jiya mun gama magana da Amjadu cewar ya janye aurena saboda rashin dacewar haka,
Mimi zai aura kuma daga baya azo ana kace nace."
Umma tayi shiru fuskarta cike da alhini.
A hankali Mimi tace." Umma ki kwantar da hankalin ki, Indai akan sona Yaya Aminu ya suma
har ta kaishi ga kwanciya a asibiti insha Allahu ni zan share miki hawaye
Dama nike son Amjadu bashi ba Asma'u yake so tuntuni zuciyata takasa yardar min da haka,
Umma zan auri Ya Aminu ki kwantar da hankalin ki."
Umma ta share hawayen ta, tace"A'a Mimi bazan miki dole ba bayan an kawo kud'in auran ki
saboda son kaina ince ban yarda ba ga Wanda nake so ki aura duniya sai ta zage ni mutanan
gari su dinga fadin"Don bani na haife ki ba shiyasa nake miki bakin cikin shiga cikin daula bayan
haka kuma zuciyar ki tana son Amjadu idan nayi haka ban miki adalci ba, dole Aminu shine zai
janye kudurinsa."
Kuka Mimi ta sanya hade da rungume Umma tana fadin "Wallahi Umma da gaske nake babu
abunda zaki nema a duniyar nan ban yi miki ba, mutukar ina dashi, Na hak'ura da Amjadu zan
auri Ya Aminu."
Cikin kuka ta k'arashe maganar.
Rungume ta Umma tayi tana kuka, nima naji k'walla ta cika min ido nace"Umma yaushe zamu
je asubitin ."? Je ki d'aura abunci da sauri ana idar da sallahr magariba sai muje."
Mik'ewa nayi na nufi kicin.
*7/November/2019*
[11/8, 11:36 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*
Mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA
FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN
TA.
44
A gurguje na kammala dafa abunci shinkafa da faduka nayi wacce taji allayyahu da albasa,
Bayan mun idar da sallahr magariba ne muna shirye-shiryen tafiya sai muka ji sallama Umma ta
futo da sauri Yaya Aminu ne da Musa da Kawu Yunusa suka shigo, Umma tace"Kaddai an
sallame shi." Kawu Musa yace." Gashinan kina gani dama nace Zai farfad'o Suma yayi."
Ya Aminu ya zauna kan tabarma hade da dafe kansa.
Nida Mimi muka futo muka tsaitsaya
Dariya nake wa Ya Aminu ganin yadda ya fyad'e lokaci guda.
Sallama Kawu Yunusa yayi suka tafi ni da Musa kuwa babu Wanda ya kula kowa.
Umma tace"Maza je ki kawo masa abunci."
Kicin na nufa da saurina.
Mimi ta zauna gefansa tana yi masa ya jiki.
Abunci na kawo na aje gabanshi
Naje na dauko ruwa pure watar babu sanyi,yace." Kije ki siyo min me sanyi."
Umma ta mik'o min ashirin tare da fadin"Ki siyo guda hudu.
Hijab din Umma na zura na futa daga gidan da sauri
Ya Aminu bai ci abincin sosai ba ya aje cokalin ya mike ya bar gurin.
Duk muka bishi da kallo. Umma tace"Cuta ta samu manya ." murmushi nayi kawai
Mimi kuwa tashi tayi simi-simi ta shige dakinmu
Nida Umma bamuyi hirar arziki ba muka tashi
Ina shiga dakinmu na tadda Mimi ta juya baya tana Kuka harda shashsheka.
Cikin mamaki nace"Mimi kuka kike yi."?
Banza tayi min
Da sauri naje na birkitota sai naga idonta yayi mugun ja sai ajiyar zuciya take.
Zama nayi kusa da ita hade da rike hannunta nace"Mimi nasan kin amsawa Umma ne domin ki
kwantar mata da hankali.
Nasan bakya son Ya Aminu Amjadu kike so Mimi me zai sa baza kiyi wa kanki gata ba zaki jefa
kanki cikin mummunan hali. Kinsan bakya son Ya Aminu me yasa kika amsawa Umma."
Hannuna ta rike tamau! Naji jikinta sai karkarwa yake
Tace." Asma'u na rasa yanda zanyi da zuciyata nayi-nayi incere son Amjadu abun yaci tura ji
nake kamar zan mutu Mimi zuciyata tana azabtar dani kan abunda bazan samu ba, don girman
Allah ki taya ni da addu'a zuciya tabar cutar dani, soyayyar da nakewa Amjadu Allah ya cire
min ta gaba daya ta koma kan Ya Aminu."
Kuka nasa saboda tausayin ta tabbas so bala'i ne hannunta NA rike dake yin wani irin karkarwa
nace"Mimi zan sanya ki a adduata in sha Allahu, kinga na farko ke kika cuci kanki d'azu da
Umma tayi miki maganar Aminu sai ki nuna rashin amincewar ki, tom kinga daga baya baza kije
mata da wata magana ba. Zan cigaba da taya ki addu'a Ubangiji Allah ya yaye miki ya zab'a miki mafi alkairi."
Sosai take kuka ina rarrashinta
Sai kuma naji ta fara wani irin tari!! Na mike da sauri na dauko mata ruwa
D'ago ta nayi na fara bata,
Tana shan ruwan tana tari da idonta yayi jazur
Cire ledar ruwan nayi na bugun bayan ta.
Tare da yi mata sannu.
Dana ga tarin yak'i sauk'i futa nayi da sauri na dauko gishiri a kicin na zo na Dan gwala mata a
baki.
Tafi minti goma tanayi sannan ya lafa.
Sai haki! Take.
Ruwan na mike mata ta karba ta sha kadan.
Nace "ki kwanta kiyi bacci zakiji sassauci.
Kwanciya tayi tana lumshe idonta
Sai dana ga bacci ya dauke ta sannan nima na kwanta ina sak'e-sak'e Cikin zuciyata.
Bacci ya soma fuzgata naji kiran waya
*haetbeat* tsaki naja na dauki wayar na kashe gaba d'ayan ta domin shi nake mutukar jin
haushi a ganina duk shine ya jawo mana wannan masifar.
Tun farko da bai nunawa Mimi yana sonta ba, ina ganin duk haka baza ta faru ba.
Da tune-tune bacci b'arawo ya kwashe ni.
******
B'angaran Amjadu kuwa, tun bayan da Wakilansa suka zo suka Sanar masa da cewar An bashi
guda cikin 'yan Matan da yake so ya aura sai gaban shi ya fad'i ya tunini ko Mimi ce, shine
dalilin da yasa ya tambaye su kud'in wacce a ka karb'a a cikinsu nan Kawunsa yace." *Asma'u*
yaji dadin haka don haka kafin su tafi sai da yayi musu kyauta ta mussaman.
Shirye-shiryen bude company ya kammala yau saura kwana biyu gari ya dauka kafufin yad'a
labarai in ka bude zancan kenan *Ranar Juma'a Biyu ga watan bakwai za'a bude shaharrarn
company nan wato AmjaduAbulAbbas materials* za'ayi bononza a ranar abun dubu