Showing 51001 words to 54000 words out of 95753 words
Chapter 18 - BABBAN YARO Part 2 By Binta Umar Abbale .pdf
ita, kamar wani dravar haka muka mai dashi, yaja motar muka futa daga gurin.
Sosai yake gudu a kwalta Dan har gabana ya soma fad'uwa ganin irin gudun da take, babu
Wanda ya yi wata magana a cikunmu, tunda na dago kaina sau daya muka hada idoshi ban
kara dago wa ba, har muka Isa gida, yayi parking inda ya saba, bude motar nayi na futo da
sauri! Shi kuma yaja motar da Wani irin gudu yabar gurin kamar walkiya Jikina duk babu k'wari haka
muka tsallaka titi muka nufi gida babu mai magana a cikinmu.
*****
Mimi na zaune a inda ya aje ta har yanzu kuka take yi sosai kamar wacce akai wa wani Abu,
itafa sai yanzu ta gane ba da Asma'u a ka d'aura auransu ba, gani take kamar tayi wani laifi
tana mamakin abunda ya hana Amjadu auran ta, gashi dai ta San yana sonta.
Haka ya shigo dakin ya same ta, zama yayi gefan ta hade da Jan mayafin ta yana yi mata
magana k'asa k'asa Shiru tayi gabanta na fad'uwa yace." Tashi kije ki dauro alwala munyi sallah
godiya.." Jikinta babu kuzari ta mik'e ya bita da kallo gwanin tausayi, minti biyar ta futo tana
boye fuskarta lokacin yana tsaye kan dadduma hijab ta ta sanya ta tsaya bayanshi ya tada
sallah.
Bayan sun idar yayi addu'a sosai sannan ya mike a nutse ya zauna gefan bed dinta tare da
fad'in "Momyna wai kukan me kike yi ne ko yunwa kike ji."? A hankali tace" Ina kukan rabuwa
da 'yar uwanta ne nayi mamaki da baka had'amu ka aura ba kamar yanda ka fada." Murmushi
yayi yace." Allah yayi ita din ba matata bace kinsa matar mutum kabarin sa inji malam
bahaushe." Shiru ya ratsa dakin, minti biyar yace." Idan kina jin yunwa kiyi magana yanzu in
ciyar dake kazar amarci." Mimi taji gabanta ya fad'i jin abunda yace
Ganin tayi shuru yasa ya mike kan bed din yans fadin"Ok ki shirya ki zo ki kwanta nasan dai a
koshe kike ko." Mimi dai yayi shiru. Bata ce komai ba.
Shima sai ya share ta ya kwanta sosai yana lumshe idonsa Asma'u ce kawai take masa gizo
yayi da yake jin gabansa na kara mik'ewa wata irin shahararriyar sha'awa na yunkuro masa,
Jin yayi shiru kusan minti goma yasa Mimi mik'ewa tana satar kallon inda yake kwance,
wardrobe ta nufa ta fara tube kayan ta, wata rigar bacci ta sanya cotton me k'aramin hannu, me
hula toilet ta nufa ta wanke bakinta ta futo
Idonsa dake lumshe ya bude yana kallonta sanda take zuwa gurin shi, k'irjinta ya zubawa ido ya
gansu wasu cibir dasu 'yan kananu amma a tsaye car dake rigar me kwanciya a jiki CE, dama
baya yi mata kallon me nonowa lumshe idonsa yayi yana sak'a abubuwa da yawa a kanta.
A hankali tazo ta zauna kusa dashi, yaji k'amshin jikinta ya buge shi.
Bude lumsassun idonsa yayi ya zubawa bayan ta kallo, Mimi tana kyawun fata sumul-suml da
ita gashi sai shek'i takeyi Tasha gyara, hannusa ya sanya ya jawo ta tafad'a jikinshi, us
rumgumets tsam!
Sha'awar shi na kara tsananta tunda suka hada ido da Asma'u yinin yau yake fama da sha'awa
gefe guda kuma maganin granny yana aiki sosai a jikinsa.
Kwantar da ita yayi kan bed din ya rufe ta da jikinsa hade da cusa fuskarsa tsakanin wuyanta
Mimi ta kwance lokaci guda ta fara mik'a tana sakin nishi, soyayyar shi me wahalar samu yake
mata inda ta kasa gane cikin duniya take ko a lahira sosai ta sakar masa jiki yayi mata sintir
yana wasa da k'ananun nonowan ta, Wanda yake jin mugun banbanci a hannusa domin dai
duk Neman matansa bai taba cin karo mace me k'ananun nonowa irin na Mimi ba amma dake
idonsa ya rufe bai damu ba kokari kawai yake yaga ya shigi Mimi wacce take kuka tana ture shi,
shi kuwa sai cije baki yake yana sakin nishi!
*Nan na futo na barsu*
*27/11/2019*
[11/18, 11:33 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*
*MALLAKAR_ BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA
CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO
MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA
SAI TA CI SHI*
08089965176
07084653262
*WANNAN SUNE NUMBOBIN WAYATA IN KANA BUK'ATAR CIGABA DA KARANTA BOOK
DIN NAN SAI KA TUNTUB'I DAYA DAGA CIKIN NUMBABO NA DOMIN IN FADA MAKA
YANDA ZAKA BIYA KUDIN KARATU D'ARI UKU NE KACAL*
```Ina maraba da dukanin masoya na masu kaunar rubutuna a duk inda suke```
*55*
Amjadu bai yiwa Mimi da sauki ba, duk da ya fahimci cikkakiyar budurwa ce bai saurara mata
ba har sai da ya gamsu sosai sannan ya dawo hayyacin sa, Mimi ta galabaita sosai da sosai
kuka kawai take yi bakinta duk ya bushe, cike da rashin kwarin jiki ya mike ya nufi toilet tsaye
yayi cikin band'akin yana kallon joystick dinshi inda take mike zindir gashi dai ya gamsu a
lokacin amma ji yake idan da kari zai iya k'araea domin bai kai geji ba, cikin dauriya ya hada
ruwa yayi wankan tsarki sai Jan tsaki yake yi ko na menene oho masa jikinsa daure da towel
me girma ya futo Lokacin Mimi ta mike a daddafe, ganin tana kokarin fad'uwa yasa ya karasa
gurin da take da sauri ya kamata tana tafiya kamar 'yar kaciya ya kaita toilet ruwa ya hada mata
me zafi a cunkushe yace. " kiyi wanka ki gasa jikin ki." Futowa yayi bai saurari abunda zata ce,
jallabiyar sabuwa dal ya cire cikin ledar ta, ya sanya a jikinsa zuciyar nayi masa wani irin zafi ya
hau kan dadduma sallah yayi raka'a biyu ta na fila Wanda ta zame masa ka'ida kafin ya kwanta
sai yayi, yana zaune kan dadduma yana addu'a ta futo cikin tashi kuzari sai tale cinya ta, zama
tayi a hankali gefan gado tana laluben rigar baccin ta, ta sanya ta kwanta hade da lumshe
idonta tana jin wani irin mugun zafi cikin gabanta, ga wata irin azabbiyar yunwa tana sasakar
cikinta, bacci ya soma fuzgarta kad'an kad'an
Shi kuwa Amjadu zama kawai yayi yana matse jikinsa domin har yanzu bai gama dawowa
dai-dai ba, mamaki yake sosai idan yayi Sex da Hibbah tana kaishi geji yana gamsuwa da ita
sosai, Abun mamaki Mimi kuwa sai da yayi realizing a kan ta sau biyu amma still joystick dinshi
mik'ewa kawai take tana harbar wa, mik'ewa yayi Sam baya ganin gabanshi, ya Isa bed din,
Mimi dake kwance kawai taji mutum a kanta, Ihu ta sanya cike da tsoro da fargaba, bai saurari
komai ba ya hade bakinsu guri guda Yana kici-kicin cire mata Riga, duk ya futa daga
hayyancinsa, k'ananun nonowanta ya kama yana musu wata muguwar murza a hannunshi,
Mimi bata jin dadin komai sai zafi da kan nonon ta yake mata domin Sam baya yi mata yanda
zata ji dad'i, kuka kawai take tana rokanshi ta kasa daga hannuta guda saboda yanda ya sakar
mata nauyin jikinshi Mimi raguwa ce sosai, sai hawaye take zirararwa shi kuwa gogon Ku da
takasa cire mata rigar kawai sai ya daga kafarta guda daya dama babu pant ya jire jallabiyar
shi, hade da sanya hannunshi ya kashe fitar gefan gado,dakin yayi duhu dumd'um ga jeran
wandon shi ya cire sosai ya daga k'afafunta sama, ta kurma ihu! Tana du kanshi, a k'irjinsa baya
ji ba yaga ni, ya danna joystick dinshi jikinta, wani Marayan kuka ta saki hada da rirrike damtsen
sa, shi kam aiki ya fara babu ji babu gani, burin shi kawai yaji ya zubar da jarabar dake
damunshi a mararsa.
Sosai yake sasakar Mimi a karo na biyu yana sakin wani irin nishi da gurnani, Mimi ko tun tana
kokarin k'watar kanta ta daina domin jikinta ya mutu tana karb'ar. Gashi gurin Gwarzon maza,
kimanin mintuna talatin yayi a kan Mimi a karo na biyu ya samu da kyar ya kawo, kwanciya yayi
rigijif a kanta Yana jin wata irin hajijiya akan shi, Mimi kan suma tayi bai sani ba, Mintuna biyar
yana cikin wannan hali sannan ya mike da sassarafa ya shige toilet ko ta kan Mimi bai bi ba, to
yanzu ya samu ta jijiyar shi ta rusuna ba kamar d'azu ba, shifa shiyasa Sam bai fiye damuwa da
sex ba, saboda yasan yanayin shi, ba ko wacce mace ce zata iya d'aukar shi, ba sai me irin
halin shi, idan San samu ne ya samu romantins masu kyau a tsotse shi ya fi masa ya lura Mimi
bata da wata jarumta ko kadan, daure da towel ya futo, ganin bata motsa ba, yasa ya Isa bed
din, kura mata ido yayi da sauri kuma ya dago kanta yana dubata suma tayi, ya mike da sauri
ya Isa toilet ruwa ya dauko me sanya ya fesa mata a fuska Mimi ta saki wata shegiyar ajiyar
zuciya ta bude idonta da kyar kallonta yayi yaji ta bashi tausayi sosai rike hannunsa tayi tana
magana dakyar sai da ya kasa kunne sannan yaji me take cewa." K'irjina ciwo ka kira min
Asma'u kaji ko."? Babu yabo babu fallasa yace." Me zata yi miki."? Shiru tayi tana zurarar da
hawaye tausayi ta bashi yace." Zan kira ta a insha Allahu daina kuka kinji ko Momyna.". D'aukar
ta yayi ya kaita toilet ya hada ruwa tare da sanya ta ciki yace." Kiyi wanka ki futo muyi bacci zaki
daina jin zafi. " futa yayi da sauri domin baya son irin kallon da take masa.
Zama yayi gefan gado wani Abu na tsinkulin shi, Mimi a zuciyar sa, har Mimi ta futo ya mike da
sauri ya kamata tare da kwantar da ita bed din. Shima ya kwanta gefan ta, rarrashin ta yake da
kalamai masu sanyi, da haka bacci ya dauke ta. Da kyar ya samu bacci shima, bayan yaga ma
tunani tunanen shi, Asma'u ta haramta agareshi ta tabbata tunda gashi har ya hada shimfida da
Mimi dole ya sanya son ta cikin zuciyarsa
Sai wajan goma na safe suka tashi, Mimi ta tashi da wani irin zazzab'i mai zafin gaske, a
daddafe yayi wanka ga wata irin yunwa yana ji, k'ananun kaya ya sanya a jikinshi, hade da
feshe jikinsa da turaran shi na fama, zama yayi gefanta hade da rik'o hannunta a tausashe
yace." Momyna pls ki daina kuka don Allah kinji ko." A hankali tace." Ka kira min Asma'u. " Jim
yayi minti biyu yace." Wai me zata yi miki ne."? Domin baya kaunar ganin Asma'u a gidan shi,
saboda halin da yake shiga a kanta, cikin kuka tace." Ina son in ganta ne." Tab'e baki yayi yace.
" kiyi shiru OK yanzu zan sanya doh-doh ys dauko ta shikkenan ko."? Gyada kanta tayi kawai,
mik'ewa yayi ya futa daga dakin yana jan tsaki, yunwa kawai yake ji. Futa yayi harabar gidan.
Doh-doh Da Rambo na tsaye da sauri suka k'araso gurinsa Umarni ya bawa Doh yaje ya dauko
Asma'u, suka tsaya da Rambo suna magana, shima minti biyar ya bar gurin, ya koma cikin gida.
A farlor ya zauna hade da dafe kansa, Rambo ya sanya yaje can sharararn gurin abincin nan na
*Mai takobi* ya dauko masa kuku guda d'aya bazai iya jurarar yunwa zai iya biyan shi ko nawa
ne, domin ya gaji da yin take away.
*****
Muna zaune a rumfa ni Umma aunt Hauwa ya Aminu Munnu domin itama bata tafi gida ba,
karyawa muke yi, ina jinsu suna hira har da Ya Aminu ya sake sai dariya yake yi sosai, ni kuwa
ni kadai nasan abunda yake damuna.
Sallama muka ji Ya Aminu ya mike da sauri ya futa minti uku sai gashi ya dawo yana kallona
kana ya kalli Umma yace." Yaron Young millionaire ne yazo d'aukar Asma'u wai Mimi tace tazo."
Gabana ya wani irin fad'uwa wani kallo na watsawa Ya Aminu, Umma ta kalleni tare da fadin
"Kinji ko sai ki tashi ki shirya watak'ila wani Abu zaki mata."
Haushi da takaici suka kamani nace"Umma kin San Ds yanda muka rabo da ita kuwa jiya."?
Tace"Eh dole ne amma yanzu ai tunda ta kwana zata saba.".
Aunt Hauwa tace"Ga Munnu nan kuje tare da ita, domin ni bazan je ba, kar rashin hankalin yayi
yawa.
Gaddama na fara yi Umma ta b'ata fuskarta sosai tace"Yanzu kina son ganin b'acin raina ko."?
Mik'ewa nayi zuciyata babu dad'i na futa daga dakin.
Hijab na zura kan doguwar rigar shaddar dake jikina daga bakin kofa na tsaya tare da
fadin"Munnu futo mu tafi. " Umma tace"kije kawai Yanzu aka kirata a waya tazo gida, futa nayi
da sauri ba tare da nayi musu sallama ba, Motar na nufa doh ya bude min da sauri na shiga ko
kallonshi Banyi ba, yaja motar da sauri muka bar gurin.
Mintuna ashirin ne suka kaimu unguwar ta Jambulo sosai na murtuke fuskata hade da futowa
daga motar, Kai tsaye kofar parlor na nufa.
Rambo dake tsaye bakin kofar ya bude min ba tare da nace masa komai ba na shiga.
Yana zaune a farlor da cup din tae a hannunshi yana kurb'a kad'an-kad'an nayi sallama na
shiga, kanshi ya d'aga yana kallonta har ta k'araso ciki sosai.
Babu yabo babu fallasa nace." Ina kwana." Shiru yayi yana binta da wani kallo shi ba na tsana
ba shi ba na so ba, mugun haushi ya bani ana gaidashi shi kuma yans faman kallon mutane
tsaki naja na nufi bedroom din Mimi, wani irin kallo ya bita dashi, wato shi take wa tsaki lallai ne.
Cigaba yayi da kurbar tea d'insa hankalinsa kwance.
Halin da naga Mimi a ciki ya d'aga min hankali kuma ta bani tausayi mutuka hawaye na fara yi
sosai ta rike hannuna tana kuka take fadin "Asma'u ciwo nake ji a gabana na kasa daga
k'afafuna." Cike da takaici nace "Mimi kina nufin kice har ya kwanta dake ko d'aga k'afa babu ki
gama warware gajiyar biki." Rikeni tayi tana yunk'urin tashi zaune tace." Gashi kuwa kingani Asma'u sau hudu yayi min zafi
wallahi."! Naji wani irin bakin ciki cikin zuciyata wai wannan guy wane irin Dan iska ne, budurwa
ba bazawara ba, kayi sau hudu sai kace wani bunsuru.
Cike da takaici nace"Kinyi ruwan zafi ko."?
Gyada kanta tayi tare da fadin"Sau biyu ma nayi.
Nace"To yanzu kiran me kike min ne."?
"Kawai kizo in ganki." Tafad'a muryar ta na rawa."
Ajiyar zuciya na sauke nace." Tom gani shikkenan ko." Rike ni tayi ni kuma ina tunanin
taimakon Da zan yi mata
Shigowa dakin yayi cikin tafiyar shi ta jarumai ya k'araso kusa damu hannunshi rike da cup din
tea dinshi, ya kalleni fuskarsa dauke da murmushi yace." Ina ganin ki had'a mata ruwan zafi ta
gasa jikinta sosai tun jiya take kiran ki sunan ki, duk ts hanani sakewa da ita, a matsayin ki na
makusanciyar ta, ki tamaka min ki gasa mata jikinta ba sai na dauko dector ba, idan kuma da
matsala ta fada miki sai a dauko dector ya duba ta OK."
Ji nayi ina nema in kifa daga zaune zantukan shi suka dinga yi min yawo aka wai in hadawa
Mimi ruwan zafi jiya tana kiran sunana me yake nufi guy nan ne." Tambayar kaina nake yi babu
me bani amsa.
Zama tayi kusa da k'afafunta tare da janye bargon dake rufe a jikinta, da sauri na mike na bar
gurin jin zuciyata tana wani irin bugawa toilet Din na nufa bana kallon gabana.
Tsayuwa nayi cikin toilet din narasa me ma zanyi shikkenan ta tabbata Mimi matar Amjadu
tunda gashi har ya kwanta da ita ya raya sunna shikkenan ita dashi sun haramta da junnan su,
wasu zafafan hawaye ne suka shiga zubowa daga idonna jingina nayi jiginayi jikin garo ina wani
irin kuka me Sosa zuciya lokacin ji naka yi gwara in mutu in huta da wannan bakin cikin. Motsin bude kofar toilet din naji firgit na dawo hayyacina ina goge fuskata ya shigo toilet din,
sauri nayi na juya baya na soma had'a ruwan zafi da na sanyi jikina sai b'ari yake.
Bayanta ya k'ura ido da lumsassan idanun sa, kamar na mashaya sarai ya fahimci kuka take yi
tunda ya gan hawayen a fuskar ta tana gogewa, murmushi yayi yana shafa siririn sajan shi, a
hankali ya k'arasa har inda take, saura kad'an jikinsu ya had'u, gyaran murya yayi tare da fadin
"Jimana."! Tun sanda ya iso kusa dani nake addu'ar Neman tsari dama nasan Neman fitina ne
ya sanya aka dauko ni a daga gidanmu, fuskata a mugun hade da juyo k'irjina da nasa suka
sad'u hakanan fuska ta da tashi ta had'u dogon hancin shi na tab'a goshina,
Zame wa nake kokarin yi ya babbake gurin, fuskar shi na kalla da tawa fuskar wacce take a
mutukar daure!! Wannan d'an iskan murmushin nasa ya saki tare da tsare ni da fitinanun
idanuwan sa, da babu d'igon kunya ko kad'an a cikinsu yace." Kukan me kike yi uhumm."? Wani
irin masiffafan fleengs naji yana taso min a lokacin sai na fara addu ar neman tsari daga sharrin
shi, cike da jarumta kamar ko da yaushe nace." Ina kuka ne kawai saboda rashin imanin da ka
gwada akan Mimi Wallahi baka da Imani."!!
'Yar dariya yayi as'usuel ya shafa sumar shi hade da sajan shi, yace." Wane irin rashin Imani
humm? Ko ke na samu haka zanwa tunda hakkina ne kuma sadaki na ne, mallakina ne, yanzu
ma na kiraki ne kawai ki gasa min amarya ta, zuwa dare idan ta warware in lallab'ata in kwashi
gara yanda ya kamata." Cike da iskanci yayi maganar.
Wani